shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wanda aka fi sani da hausa novel wanda ni Muhammad abba gana nake rubutawa dan wayar tare da fadakarwa ga mutane a yanayin da muke ciki.

Saturday 22 October 2016

TANA TARE DANI (end)

TANA TARE DA NI... TANA TARE DA NI... PAGE 99 BY MIEMIEBEE *THE END* “Little Fauzi kinsan in Mammy taganki zata zane kikoh?” “Daddy hide me” tasake matse mai k’afa, hannu yasa ya d’agota sama yana k’are wa jan bakin dake fuskarta kallo kawai seya hau dariya, hannu tasa cikin dimple nasa tana matsewa itama se ta gwada tab’a nata. “Makeup artist indeed why are you being stubborn kinason mu fara fad’a dake?” Ta girgiza mai kai “toh karki sake tab’a kayan Mammy kinji? Duk wanda yake sa Mami magana fa ojuju zasu kama shi irin na cikin story books naki.” “O’o Daddy nadena.” “Who is a good girl?” “Aysha Hanan Fauzi!!” “Great! High five!” Suka tafa hannu a sama “low five” suka yi a k’asa “then friendly punch” sukayi punching juna a hannu, kayanta ya cire mata ya nufa bayi da ita ya mata wanka da k’yar ta yarda yafito da ita dan shegen son wasa da ruwa ne da ita, kayakin Fannah ya hau tattarawa ya ninke ya miyar cikin wardrobe d’in da sauran accessories nata. “Ina Mammy?” “She is sleeping” ta basa amsa tana k’ok’arin ciro d’aya daga cikin hand bags na Fannah dake rataye a hanger. “A’a little Fauzi banda b’arna zo na saya miki chocolate” da gudu tayi wajensa bekaita ko ina ba se wajen data yi rubutu “Little Fauzi what is this?” “Wannan?” ta nuna mishi da yatsa. Kai ya gyad’a mata. “Daddy bakasan capital letter A and small letter a ba? Aahhh! Shame on you” Tasa hannu tana tare kumatunta. “I mean mesa kikayi rubutu ajikin k’ofa da nan?” “Aunty said we should practice everywhere.” “Hanan what she meant is that kuyi practicing a books ko papers ba jikin walls, floors da k’ofa ba, ba’a rubutu ajikin bango kinji? A book kad’ai akeyi.” “O’o nafison anan my book is too small.” Da k’yar yayi convincing nata ta yarda barata sake rubutu ba se cikin littafi dukda kuwa yasan baji zatayi ba. A 2 seater ya zaunar da ita ya kunna cinema yasa mata Cartoon network wai a tunaninshi cartoon ze d’auke mata hankali baratyi b’arna ba dan ze shiga bayi watsa ruwa, “Behave yourself kinji little Fauzi? Banda tab’e tab’e.” “Yes Daddy” tayi maganan tare da sake riqe teddy bear nata tana mai murmushi yana b’acewa daga kallonta ta sauk’o kan kujeran ta d’au remote tasoma bin buttons d’in one by one tanaci seda ta cinye kap sannan ta miyar ta ajiye ta nufa dining ita wai a dole yunwa takeji zata d’iba abinci. Flask d’in ta bud’e taga spaghetti seta sakar da murmushi ta fara bin kan naman ciki one by one tana chi kad’an ta rage agarin rufe flask d’in tayi b’arin abincin duka ya zube a k’asa. “Oh no! Mammy will beat me today, Aunty said learn to tell your parents sorry when you are at fault” cute smile nata ta sakar sannan ta ja teddy bear nata ta nufa d’akinsu Fannah a hankali ta bud’e k’ofar ko noticing nata su Fannah da suka zurfafa suna kissing juna basuyi ba, baki wangalau Hanan ta sake, a nitse ta dosa cikin d’akin taje ta zauna kan couch opposite them tana kallonsu, har a ynzu basu san da shigowarta ba seda Anas ya juya Fannah, Fannah taga Hanan ko kad’an shi Anas ma be ganta ba. “Habeebi wait! Ka tsaya Hanan is here” firgit ya miqe zaune yana k’ure wa Hanan data sa hands nata a both side of her cheeks tana kallonsu ko kyafta ido babu. Dukansu were at shock bawanda ya iya mata magana gawani kallonsu da take har yanzu. “Little Fauzi why didn’t you knock before you came in?” “Because the door was open, Mammy what are you doing with Daddy?” Cike da kunya Fannah tace, “nothing sweetie jeki d’auko min princess gown naki mu nuna wa Daddy.” “Saboda in na fita ku sake kama junanku ba, hmm bad girl” “Little Fauzi don’t say that kinga Mammy batada lafiya ne nake dubata.” “Are you a doctor? Toh aima you may kill her kayi nauyi ka zauna akanta.” “Ya Salam Hanan dan Allah kiyi shiru kuma karki sake magana haka, we are sorry kinji?” Cewar Fannah. “Perfect! Dama nima nazo ince miki sorry kuma kin fad’a min thank you Mammy’ tayi tsalle ta sauqa daga couch d’in. “A’a wait Hanan what did you do?” “Nothing Mammy, Daddy ka cigaba da duba Mammy bye” taja musu k’ofan. **** Chan dare around 7:30PM su Fannah suna zaune a parlour, Anas is busy with work itakuma tana taya Hanan homework sede sam Hanan tak’i concentrating. “Daddy Mammy our teacher has a veryyy biiggg nose.” “Ikon Allah Hanan me ruwanki da hancin teacher’nku kuma.” “Mammy baki gani bane? Ai seda na gwada sa 5 fingers d’ina aciki kuma duk suka shiga kuma setacmin wai you this Aysha you’re so stubborn you are lucky your dad is... Is.. Billo oho ni na manta haka de tacemin.” Dariya sosai Anas ya tsaya yi. “Habeebi Allah kadena mata dariya the more kana mata dariya the more take sake rashin ji.” “Flower I can’t help it.” “Flower??” Hanan tayi maganan tare da tab’e baki “Daddy mesa kake cewa Mammy Flower? Flowers fa acikin story books suke” shiru kawai yamata dan kuwa Hanan tafi k’arfinsa bayan sun gama mata home work d’in da k’yar, Anas yace, “Hanan baby miqo min remote” “Daddy gashi” daidai ze danna power button kenan yaga wuyam! Hannu ya aza kan bakinsa in shock. “Hanan Fauzi! What is this? Ina kika kaimin buttons d’in? “Daddy bani bane.” ”You are lying ko? Then waye ne?” “Mammy ne naganta d’azu tana ci but don’t tell her” aiki Fannah dake fitowa da towel na Hanan ta jiyota. “Hanan nice nachi remote?” “Eh kece.” “Oh Allah shiryeki Hanan.” “Ameen Mammy kema Allah shiryaki.” “Ai ka soma gani da kanka ni wuce muje mu miki wanka ki kwanta gobe akwai school.” “O’o ni barin sake zuwa ba hancin teacher’n mu is too biggg.” “Oh ni Maman Hanan da ana siyar da mutane dana siyar dake Hanan in huta.” “Kema Mammy da ana siyar da mutane dana siyar dake.” Hanan ta kwaikwayeta. Anas na tashi shiga d’aki dan d’auko wani abu Hanan ta kewaya taga ba Fannah tuni ta nufa gun dataga papers na Anas “aha! Daddy said we only write in books and on papers” biron dake kusa da wajen ta d’au tahau zana ‘Aa ’ masu desings akai, fitowan Anas yayi daidai da lokacin data ke danne danne cikin laptop nasa. “Daddy does like this and like th-” “Omg! Little Fauzi Allah yasa baki fitamin daga inda nake ba saboda banyi sav-” aiko be k’are maganan ba yaga tayi shut down na system d’in gabad’aya. “Hanan” ya juyo yana kallonta cute smile nata ta sakar masa da innocent baby face nata. “Daddy!” Kafin yamata magana ta d’au files na F&C enterprises da suka basa dan signing meze gani akai? ‘Aa’ na Hanan akai kota ina baki yasake totally speechless “Flower!” Ya danna wa Fannah kira ”yes Habeebi” tayi maganan tana fitowa daga kitchen. “Kizo ki d’auki wannan b’eran kisata baccin dole please.” “Yau kuma kanku akeji da little Fauzi da bata laifi? Hanan me kikayi wa Daddy?” “Be iya rubuta A bane na mishi kuma d’azu yace I should stop writing on doors and walls I should write on on papers and in books shine nayi.” ★★★★ _6 months later..._ Tsaye Fannah ke a kitchen tana girki da k’atoton cikinta wanda yake nan kaman na twins na 5 months, aiko Hanan ta tabbatarmin da eh cikin ‘yan biyun ne da Mammynta. 12:30PM driver yadawo da Hanan gida bayan ta yi wulli da takalamanta dakuma jakan makarantan ta a parlour ta dosa kitchen inda taji motsin Mammy. “Mammy I’m home.” Shiru Fannah tayi bata tanka taba “Mammy I said I’m home” nanma shiru. “Mammy I’m sorry.” “Ai ba ruwa na dake Hanan tunda bakiya jin magana kinga in na haifi baby twins d’ina barin sake shiga harkanki ba, saboda su basu gagara in akace musu stop zasu bari not like you.” “Mammy I’m sorry.” “Aini ba ruwa na dake kicigaba da biye wa Daddy, Airah da Aidah (baby twins nata) kawai nasani ina haifansu zamu bar miki gidan nam sekita rashin jinki me kad’an ki.” “Mammy no please karki tafi min da sisters d’ina.” “Toh mesa zan bar miki su? Dan ki koya musu rashin ji suma?” “No Mammy I’m sorry I won’t do it again” ta riqe kunnuwanta. “Are you sure?” “Yes Mammy” “Oya come here” ta wanke hannunta a sink da gudu Hanan tayo kanta Fannah ta d’agata sama “daga yau bara ki sake min b’arna ba?” “Yes Mammy.” “Thats my girl zaki tab’a sisters naki?” Cike da jin dad’i ta gyad’a kai nan Fannah ta ajiye ta sannan ta aza hannunta kan cikinta aikuwa tayi having kick. “Mami najisu Airah da Aidah koh?” Fannah ta gyad’a mata kai. “Mammy se yaushe zasu fito?” “In 3 weeks time in shaa Allah” “Yeyy! Zan zama Ya Hanan koh? Yawwa Mammy zanje wajen Ummimi yin weekends Ya Amal tace zamuyi wasa kuma zata kaini wajen Ya Aiman.” “Wallahi data kyauta min kona samu sakat bari zuwa anjima zan shirya miki akwatinki oya jeki cire uniform naki sauran kuma kice zaki wanke kinji ni ba?” Daidai nan wayan Fannah dake kan counter yasoma ruri ganin Afrah ke kira ta d’aga da wuri. “Mata a gidan Shettima.” “Hehe Mom Hanan maman ‘ya biyu ya jiki?” “Wallahi alhamdulillah ya hidima?” “Se godiya, nikam gown da zansa a bridal shower d’innan nakeso ki rakani store inje in duba anjima.” “Aww ba d’inkawa zakiba?” “Baby yaban enough kud’i siyan na kanti kawai zanyi.” “Toh fa Afran Shettima Allah nuna mana bikin nan naku, zuwa anjima in Amal tazo ta d’au Hanan se in taho muje mu duba miki.” “Yauwa ina wannan meh blue eyes nakin?” “Wai Hanan?” “Eh mana kai! Yarinya ko jaraba?! ai wallahi banson ta sake zuwa mana yin weekends waya na fa ta d’auka ta tsoma cikin miyan kukan Mami, tad’au shampoo tana wanke wa bebinta gashi, farin jallabiyan Baba ta d’auka tana gogawa a k’asa wannan Hanan seku.” “Toh naji karki zagar min ‘ya ahakan Amal keson d’aukanta yau har ina rowa, zanso kema Allah baki ‘ya kaman Hanan.” “Chab! Allah raba I’ve got to go zani booking makeup artist bye!” Ta katse wayar murmushi Fannah ke “su Afrah amarya oh! Wataran kuma na Aiman.” 4:25PM Anas yadawo from office, alokacin har Amal ta tafi da Hanan. Fannah kad’ai ke zaune a parlour tana shan tuwon madara “welcome home Habeebi yau ka k’ariso da kanka barin iya tashi ba.” Murmushi ya sakar mata sannan ya ajiye jakansa ya nufo inda take ya zauna light kiss yamata brushing. “The queen of my princesses I love you.” “I love you too king of my princesses.” “Ina little Fauzi?” “Amal tazo ta d’auketa d’azu wai zatayi weekends achan.” “Flower mesa kika barta haka last weekend ma Hanan batayi a gida ba.” “Toh wake neman ‘yar jaraban chan? Kasan yadda ta buga min ciki kuwa d’azu da safe?” “Ta tab’a mana Airah da Aidah koh?” Ta gyad’a mai kai. “Kinsan Hanan she got no worries se hak’uri we love you much.” “Wallahi nagaji Habeebi daga wannan I’m not getting pregnant again tunda nasamu two in one” “Haba the queen of princesses sauran two bayan wannan.” “In kai zaka haifesu kam ai ba matsala amman bani ba.” Pecking nata yayi a goshi “muje mu wanke miki kan.” “Banaso ai tun jiya nace kamin kak’i.” “Jiya ai nayi wa Hanan ne yi hak’uri Flower” arms nata tayi cycling a wuyansa tare da kissing nasa passionately na ‘yan mintuna “I love you Mr. Fauzi.” “I love you too Mrs. Fauzi tashi muje toh” a hankali ya miqar da ita suka wuce d’aki. ______________________________ *ALHAMDULILLAH!!!* Anan ni MIEMIEBEE na kawo k’arshen wannan littafi nawa me taken *_TANA TARE DA NI_* inda nayi kuskure ko na fad’i ba daidai ba Allah yafemin, kamar yadda kuka sani wannan labari k’irk’ira na ne (fiction) saboda haka adena kwatanta min shi da real life nayi littafin ne dan nishad’i sekuma dan fad’akarwan dake ciki. I will first of al like to thank *you* for reading my novel and supporting me through out, thank you so much as we keep loving each other haters wanda basuda zuciya bayan nace subar karantamin littafi amman sun kasa dan dad’i should keep on hating, mutum in baida maqiya to be kaiba abinda Fans ke cemin kenan kullum, alhamdulillah tunda ina dasu dan haka nake godiya wa haters d’ina keep on hating I got the f*ck finger up for yah! Godiya me tarin yawa ga *Aunty Sis* my sweet mom I love you Allah bar zumunci yacigaba da kare min ke, to *Lubiee (finest)* thank you for your support I’ll love you always like you do ME. To my co writers that have been supporting me through out thank you. Fatima malumfashi Hanefah usman Queen Meemiluv Anee Futha lurv Pherty Lilmeerahcute Munaysat Bebeelo Miss Hafsy Rash kardam Sahaf Miss xoxo Xybab Yusuf Ummi Aysha S.A Azeez Pharty B~B Nafee anker Ummee Adnan Hafsy Rano Xarah B~B Qurratul ayn da sauran wanda sunan su ya kwanta min kusani duk kuna raina. Special thanks to all of my group members *(MIEMIEBEE NOVELS GROUP)* yours support is different I Love you guys so much, Allah cigaba da had’a kawukan mu (OneLove) To my Fans club *(MIEMIEBEE FANS)* thank you for your love and care. From the buttom of my heart nas lisafo duka names na true fans na wannan littafi nawa butbthe prblem is Allah yayi wa wannan littafi masoya dayawa, na rubuta kusan 50 na goge saboda naga fans d’in basu k’arewa kuma banason in rubuta wasu in bar wasu, wai wannan ma wanda nasani kenan ina ga wad’anda bansan su bafah? Thank you so much guys for making my novel talk of the town. *MIEMEIBEE LOVES YOU SO MUCH WOLLAH* akwai lokacinda na fita naje kasuwa wasu ‘yan mata tsaye a gefe na suna hirar Tana Tare Da Ni wata ke cewa Allah had’ata da marubuciyar koda na fad’a musu nice writer’n they couldn’t believe it dan dad’i so dayawa ana bani labarin yadda Fans ke tad’in novel d’ina abinda nakeso kusani shine kamar yadda kukeso na kuke kuma *_TARE DANI_* nima haka nakeson ku nake kuma *_TARE DA KU_* I’m nothing without you guys (fans) kusani comments naku da wanda na gani da wanda ake ban labari akai ke keeping d’ina moving, forward ever backward never in shaa Allah haters will keep on hating till they die munyi gaba bame dawo damu baya. Allah had’a fuskokinmu agidan Aljannah, AMEEN. BISSALAM!❤
Share:

0 comments:

Post a Comment

pls drop down your comment......
dan Allah ku ajiye comment.

Tallata Kayanka

Guide Tricks Blog

Be With Me Technology

Popular Posts

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technologies, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).