WAYE SANADI?
4
MUH'D*ABBA*GANA
09039016969
Gargadi: Duk wanda ya kara wani abu koh ya
rage ba tare da sanina ba ban yafe ba.
_____________________________
BAYAN SHEKARA GOMA SHA SHIDA
Gudu take akan keke har wani tashin tsaye take
dan murna tana tsaka da gudu tazo kusa da
layinsu kenan taga wasu maza suna nunata suna
dariya har ta karya kwana ta shiga layinsu sai
kuma ta fito da gudu fitowar da tayi shi kuma
wani me mota ya karyo kwana zai shiga layin
aiko sukayi taho mugama yayi mata dirar karan
mahaukaciya da sauri ya taka birki ya fito yana
salati su samari data dawo,dominsu suka taho da
saurinsu yauwa dan Allah ku taimaka min nasa ta
a mota "ka kaini ina? yayi saurin juyawa ganinta
yayi a tsaye "a'a sannu tunda zaki iya shigo
motar taho muje na kaiki asibiti kaga mallam bbu
ruwanka dani mugu azzalumi dam.....mari da taji
ya sauka a fuskarta shi ya hanata karashe abinda
zata fada "wallahi bazan yarda ba saina rama
"zoki rama mara kunya banza wadda bata san
girman na gaba da ita ba bazan sani ba kuma sai
ka biyani kekena,da bakai ka sai min ba "malam
ka tafi ka rabu da wannan yarinyar dan ba ta da
mutunci wani saurayi ya fada ya tafi gidan
uwarka,munafiki to wallahi ko kashe ni zaiyi sai
ya biyani ina magana ina karkada jikina gaban
motar na tafi na tsaya sai dai kabi ta kaina ya
juyo yana kallon samarin da suke wajen dan Allah
wannan yar uban wacece a unguwar nan? tasowa
suka yi daga fanshekara suka sawo nan,kuma
gidansu ba namiji sai wani makobcinsu dan fulani
amma abu daya zakayi ta rabu da kai babarta
tazo nan to dan Allah kira min ita da gudu
saurayin yayi cikin layin.wallahi da daban hakkin
rai ba da sai nabi ta kanki naga waye gatanki,kan
na bashi amsa na hango ummata tazi wajen da
saurinta tunda ta tawo yake kallonta har ta
karaso nana me ya faru har kika tarawa kanki
mutane? umma bifeni fa yayi kuma ya mare ni
nace ya biyani kekena wai bazai biya ba kuma
wallahi ko kasheni zaiyi bazan bar nan ba sai ya
bitani.ko nace ki hakura ba zaki hakura ba
wallahi kome zakice bazan tafi ba, dan Allah
mallam in kana da wata da ka taimaka ka biya
ku shiga muje a sai mata banyi wata wata ba na
bude gaban motar na shiga umma ta shiga baya
muna tafe bbu wanda yace kala ya juyo yata
yanzu zaki yarda muje chemis ne su baki magani
na juyo ina haraeansa ni ba yarka ba ce kaje can
ka nemi yarka;
Abbagana hausa novels @ facebook
Monday, 10 October 2016
Popular Posts
-
Assalamu Alaikum barkanmu da warhaka barkanmu da sake saduwa daku a cikin sabon shirin namu wadda yake zuwa muku kai tsaye daga shafin “Abba...
-
TANA TARE DA NI... PAGE 76 BY MIEMIEBEE Hannunsu ta had’a tana murzawa a hankali, “I’m ready Habeebi.” Har yanzu ya kasa yarda, “Flower are...
-
TANA TARE DA NI... TANA TARE DA NI... PAGE 56 BY MIEMIEBEE Wani irin tausayin daya jima be mata irinsa ba ya soma jimata yau, azabarcaccen k...
-
TANA TARE DA NI... PAGE 89 BY MIEMIEBEE Daidai tashiwan Anas daga bacci kenan, da k’yar ya iya ya raba jikin Fannah da nasa dan wani s...
-
[9:09PM, 3/18/2016] baby zahra: SAUYIN RAYUWA page 1 na BABY ZAHRA Kayatatciyar daki ne mai dauke da ko mai na more rayuwa, alarm ce ke bu...
-
TANA TARE DA NI... PAGE 74 BY MIEMIEBEE D’ayan hannunsa ya aza a hab’arta tare da d’ago fuskartata. “Flower you don’t have to be sorry baki...
-
TANA TARE DA NI... PAGE 68 BY MIEMIEBEE Kasa koda amsashi tayi wani kunya taji ya rufeta, she can’t believe abinda ta aikata sede kuma ...
-
TANA TARE DA NI... TANA TARE DA NI... PAGE 61 BY MIEMIEBEE ★‡★‡★‡ PRISON HOUSE MAIDUGURI, BORNO STATE. K’aramin gate ne ya bud’u...
-
TANA TARE DA NI... PAGE 75 BY MIEMIEBEE Sede still bayason miyan kukan yafison ire-iren abincin daya saba ci a London su burger, pizza, buf...
-
TANA TARE DA NI... PAGE 01 BY MIEMIEBEE ANAS K’auyen Bama dake jihar Maiduguri, Borno. Da yammacin ranan Asab...
About Me
- Muhammad Abba Gana
- Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technologies, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).
Blog Archive
-
▼
2016
(217)
-
▼
October
(27)
- Waye sanadi? 51&52
- waye sanadi? 46---50
- waye sanadi? 41---45
- TANA TARE DANI (end)
- TANA TARE DANI 98
- TANA TARE DANI 97
- PHERTY 1___END
- WAYE SANADI?? 36___41
- hy
- WAYE SANADI?? 30___35
- WAYE SANADI?? 21____29
- WAYE SANADI?? 17___20
- WAYE SANACI?? 15&16
- WAYE SANADI?? 13&14
- WAYE SANADI?? 11&12
- WAYE SANADI? 8-9 & 10
- WAYE SANADI? 5-6 & 7
- WAYE SANADI? 4
- WAYE SANADI? 3
- WAYE SANADI? 2
- Shafin hausa novels Na Bankwana Da MyWapBlog
- hy
- wow
- WAYE SANADI? 31---35
- TANA TARE DA NI... PAGE 95&96
- TANA TARE DA NI... PAGE 93&94
- TANA TARE DA NI... PAGE 91&92
-
▼
October
(27)
Sassa
- AMINAN JUNA
- BANA KAUNARKA HAUSA NOVEL
- DAN ALHAJI HAUSA NOVEL
- DILKA & HALWA
- DOMIN KE DA MIJINKI
- GUZIRI MAFI KYAWU
- HAUSA NOVELS
- INSIYA
- KAUNA CE SILA HAUSA NOVEL
- KUKAN KURCIYA
- MU DAUKI DARASI
- mu koyi sana'a
- MY kitchen
- NA DAINA SO HAUSA NOVEL
- RAYUWAN NIHILA
- rayuwar fauziya hausa novel
- SASHIN YAN UWA MATA
- siffofin uwa
- TSORATARWA.
- WAYE SANADI
0 comments:
Post a Comment
pls drop down your comment......
dan Allah ku ajiye comment.