shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wanda aka fi sani da hausa novel wanda ni Muhammad abba gana nake rubutawa dan wayar tare da fadakarwa ga mutane a yanayin da muke ciki.

Wednesday, 13 July 2016

HEEDAYAH 1-2 & 3

HEEDAYAH!

1
written by miemie
"Don't forget to do your homework nd submit it tomorrow, okay?" Maganan da auntin su heedayah na primary 3 a 'YAN DUTSE COLEEGE dake kano ta fada musu knan suka amsa da "yes ma!" Kowa yashiga tattara books nasa dake an tashi. Abin da auntin su heedayah tayi noticing ranan shine heedayah bata cikin walwala itada kullum cikin disturbing class take da surutu...ta kai bakin kofa knan auntin ta kirata da "heedayah my dear" ba tare da bata lokaci ba ta juya "yes ma", auntin tace "come here dear" taku daya bayan daya kamar yadda ta saba tayi har ta karaso table din auntin da fuskarta ba yabo ba fallasa auntin tafara da cewa "my dear whats wrong today ure not urself, what is it?" Heedayah bata ce komi ba sanda auntin takuma nanata abnda tafada sannan ta gyara murya tace "nothing ma its just that my stomach is paining me" acikin siririyar muryarta me zaki kaman zuma game sauraro auntin ta jawo ta jiki "ohh sorry my dear lemmi call ur mum to come and pick u immediately" nan danan takira maman heedayah wacce take kira da heedaya's mum suka gaisa sannan take fadi mata abinda ke faruwa nan take hankalinta ya tashy tafara masifa shin me driver yake da har ynxu bezo daukan princess nata ba tace "gani nan zuwa da kaina", auntin tabata hkr sannan ta katse wayar ta dawo da kallonta kan kyakkyawan fuskar heedayah tace "sorry my dear ur mom is on her way so worry not, okay?" Heedayah ta gyada mata kai tare da fadin"thank you i'll go now" auntin tace "wont u wait here?" Girgiza kai kawai heedayah tayi da nunin a'a taja trolley jakanta na disney princesses ta fice tun kafin isarta gun da aka tanadar wa 'yan primary sch in sun tashy ta hango yan matan ss1 dagani ita suke jira atake ta juya dayan tace" inakuma zaki?" Suka karaso gun heedayah data maraice ta zuba musu daradaran idanunta daya daga cikin yan matan tace "baraki fita daga harkan don moha bako? Imagine hafsat jez look at her yarinya ko nono bata dashy yar pri 3 amman tasan tayi soyayya, wlh ki fice daga rayuwan don moha kona qona ki da acid haka kawai ki makale wa hadadden gayen nan mtsw the thing is pissing me off so bad" yar uwartata tace "yi hkri baby mu tafi da Allah, kekuma heedayah kome kike tun wuri kifita ki bar harkan don moha senseless gurl kawai" ta zungure wa heedayah kai suka fice, neman gu tayi ta zauna da hawaye suna ambaliya a face nata bayan tafiyansu da 3 mins don moha ya iso gun ya durkusa a gaban heedayah da har ynxu kuka take ya riko face nata yana murmushi da hannunsa daya yace "my baby whats wrong kke kuka? Bakida lfya ne?" Kwace face nata tayi by pushing him away frm her, yin haka ba karamin bama don moha mamaki yayi ba ya tashy ya zauna kusa da ita yace "haba my baby meya faru? Yi hakuri nd tell me kinji, wani ne ya tabaki?" Wani wawan kallo ta watsa masa sannan ta share hawayenta tace "stay away frm me don moha, i dont love you pls" sekuma ta kuma fashewa da sabon kuka ganin haka yasa don moha shafa bayanta yana bata hkr be kuma cewa komi ba ana cikin haka mumyn heedayah ta karaso du a gigice my princess sannu ko ta dauki jakan heedayah don moha ya gaishe ta, ta amsa a takaice yace "mumy meke damun heedayah" tace "wallh muhammad bansani ba wai cikinta ke ciwo inji auntinta bari de muje asibiti tukunna" ta dawo da kallonta kan heedyah dake ta share hawayenta tun daxu tace "tashi mutafi ko princess sorry stop crying" ta riko hannun heedayah suka kama hanya suka bar sch din don moha yabi su da kallo sannan ya tashi a sanyaye yakoma class. Acikin mota mumy tace "sorry ko bari muje dr ya duba ki, me kka ci ne?" Heedayah ta shakwabance sannan tace "ni mumy banason ganin dr muje gda kibany mgn" mumy tace "but why my princess?" heedayah tace "ciwon is not that much" mumy tace "toh Allah sawake mum's lil angel muje gdah kici abinci seki sha mgn ki kwanta ko?" Heedayah tace "laaa mumy ai aunty tabamu assignmnt na tie and dye nd tace gobe muyi submitting"
HEEDAYAH!

2
written by miemie

"Okay toh no pee,muje gda se me gadi ya siyo miki all the things u'll need ko?" Heedayah ta gyada mata kai ahaka har suka isa gda heedayah na bata labarin sch...don moha kuwa tun isarsa class bema kowa mgn ba neman seat nasa yayi ya zauna yasa kai a kan bench bayan like 10 mins baby da hafsat suka shigo seat nasa direct suka nufa tadan taba sa ya dago kai ganin ita ne yasa ya ja wata tsuka baby tace "haba don moha mena maka kuma? Meya faru? Yau ko break dinma baka fita ba, ko bakada lafya ne?" Bece mata komi haka tata jero masa tambayoyi duk ba wanda ya amsa daga ciki can da questions din suka ishesa ya daka mata tsawa "baby leave me alone!" Sanda class din ta dauka a rude suka bar gun sukayi seats nasu cike da mamakin abinda don moha ya musu***2:30pm akayi closing sch direct class nasu heedayah don moha ya wuce as usual ya tambayo autinsu ko taba su heedayah assignmnt ta irga masa komi yayi godiya ya fice da driver yazo picking nashi da kaninsa direct kasuwa suka wuce ya siyo materials na tie nd dye din sannan suka wuce gda yayi wanka ya shirya cikin english wears da suke bala'in karbansa ya dauko materials din tie nd dye din yakama hanyan gdansu heedayah da kafa dake du a unguwa daya suke hasali ma neighbours ne se around 3:45 ya shigo gdan su heedayah adaidai lokacin driver ke kokarin fitowa za sa siyo wa heedayah items na assignmnt nata, ya tsaya suka gaisa da don moha, don moha yake tambayarsa ina zasa me gadi ya fadi masa yayi murmushi sannan yace "ai da kabary gashi na siyo mata komi anan yanzu ma zuwa nayi mu mata" me gadi se washe baki yake "haba de muhammadu?" Don moha ya bata rai "idi fa na hanaka kirana muhammadu innan barin ma koma gda kaje kasuwan ka siyo mata" atake idi yace "don moha ko? Yi hkr" don moha ya masa murmushi sannan ya shige ciki malam idi kuma yadawo da mota yayi parking. Door bell don moha ya danna nanny'n heedayah ta bude mai ya gaisheta sannan ya shigo tace "barin kira heedayan" se washe baki take dan akoi ta da son don moha tana shiga mumy ta fito ya durqushe ya gaisheta ta amsa da fara'arta "yasu mama?" Ya amsa da "lafynsu qlou" ta cigaba "kazo gun heedayah ko?" Ya amsa da "eh assigmnt nata nazo mu mata ya dago leathern ga komi anan na siya" mumy tace "Allah sarki muhammad kaikam baka gajiya da dawainiya wa heedayah aiko ynxu idi yafito siyo mata" don moha yayi murmushinsa me kara masa kyau tare da fadin "eh ynxunnan muka hadu dashy so be tafi bama i told him my purpose of being here" mumy tace "oh okay to yayi kyau na gode ko my son bari nanny takirata kuje garden kui" ya amsa da "toh" ta fice...can a daki kuwa drama nanny da heedayah suke ita atapir barata fito ba ai ba tsakani da Allah yzo mata assigmnt dinba nanny nata lalashinta amman still taki sanda mumy tasa baki sannan ta yarda hakan ma dan mumy tata lalashinta ne sosai tace zata kaita shopping a weekend sannan ta yarda, da yar kantinta iya guiwa tafito se zumbure zumbure take ta sauko parlourn bata cemai komi ba tawuce ta bude kofan don moha ya tashy ya bita ahaka har suka isa garden din tanemi kujera ta zauna ya iso ya zauna kusa da ita

HEEDAYAH!

3
written by miemie

Bata ko kalle shi ba don moha ya sauke ajiyar zuciya sannan yace "my heedayah what have I done to you kke punishing dina haka, mena miki? Pls let me know" harara ta watsa masa da dara daran idanunta sannan tace assignmnt din tie nd dye in knan? In bara kamin ba i have stuffs to do aciki ta mike ya riko hannunta ya maraice "pls my heedayah" ta dawo ta zauna tana kallonsa yana kallonta eye to eye sannan tafara "don moha is not that i hate you but i dont like you abinda yan class naka suke min ya isheni, har bina class suke su ta zagina wai inasonka..." Sekuma ta fashe da kuka don moha ya mike tsaye "what the fuck! Su waye?" Ya kuma zama yana shafa bayanta "yi hakuri kinji my heedayah zankoya wa baby da hafsat hankali wato rashin hankalinta har ya kai ga haka, Allah kaimu sch gbe" heedayah ta share hawayen fuskarta tace "ni bance kace mata komi ba let her be ni kawai kadena fadin u love me, am still young nd despite that kaga kana jawo min hatred a gun seniors dina nd also..."hannunsa ya aza kan lips nata "shhhh thats enough leave this to me nd zancen inbar fadan i love you kinsan is not possible ur love runs in my veins kinji my heedayah yanxu lets get ur assignmnt done, okay dear?" Ta gyada masa kai nan da nan suka fara sunayi suna wasa da dariya har suka gama suka shanya heedayah tace "thank you muhammad" don moha yaji dadi sosai yace "always love, muje mu gayawa mumy mun gama ko?" Ta gyada masa kai suka wuce parlour mumy tata masa godiya takuma ce ya gaishe da mama ya amsa da "toh, heedayah bye semun hadu a sch" tana murmushi tace masa "see you" ya fice ita kuma ta haura sama dakinta, tana shiga ta ci karo da nanny tana washe hakora tace "mumy's princess ya kun gama ne?" Heedayah ta gyada mata kai nanny tace "iyye! Nikam wannan don moha yana burgeni gashy kyakkyawa ga..." Heedayah tace "ohh nanny not again ni kije ki gama aikinki" nanny na murmushi ta fice heedayah ta mike kan gado tana tunani***
ASALIN LABARII
Alhaji suleiman umar commonly known as alhaji s.u asalin dan maiduguri ne, hanshakin me kudi ne yana zaune a jihar kano a unguwar zoo road tare da matarsa hajiya hafsat da yar sa guda daya tilo wato heedayah. Alhj s.u yayi karatun boko sosai a kasar london inda ya hadu da matarsa hjy hafsat acan yana masters itakuma tana degree a yayinda yake karanta business admin itakuma dentistry. A haka Allah ya sanya soyayya a tsakaninsu har suka yi aure, hjy hafsa na final year ta haifo kyakkyawar yarta mesuna heedayah. Bara a taba counting mutane 3 a sahun kyawawa ba a sa heedayah a ciki ba, ba inda ta gaza ta fannin kyau wannan tin tana karama ma knan, bayan mumy'n heedayah tagama degree nata dady'nta kuma yagama nasa masters din suka dawo 9ja iyayensu suka basu kudin jari suka fara sana'a, ahaka Allah yata sa ma sana'arsu albarka a ynxu haka sunada company guda 3 a kano matsala daya ke damunsu rashin haihuwa tun daga haihuwar heedayah har ila yau hjy hafsa bata kuma samun ciki ba anje asibiti ance haihuwa na Allah ne su dage da addu'a. A ynxu haka heedayah is 8 years old. Alhj s.u wato dady'n heedayah ya kasance yana abokantaka da wasu attajiran kanawa guda biyu alhj ismail da alhj lawal, saidai nasu arzikin be kai na alhj s.u ba wato dady'n heedayah. Alhj ismail shine dady'n don moha da kaninsa safyan wanda currently yana jss2 shekarunsa 12, don moha kuma ss1 shekarunsa 14 kamar yadda nafada abaya a yayinda Alhj lawal kuma keda yaro daya tal me suna mustapha sa'an don moha, duk sch nasu daya. Acikin wannan frnds guda uku alhj lawal ya kasance shine be kaisu arziki ba, alhj isma'il ya fisa a yayinda alhj s.u kuma yafisu gaba dai, a dalilin haka alhj lawal yafara kishi da alhj s.u a boye ba tareda sanin kowa ba. Shikuwa alhj s.u zaman tsakani da Allah yake dasu ya daukesu tamkar brothers nasa. Du a unguwa daya suke katangan gdansu ma daya daga gdan alhj lawal sena alhj ismail sena alhj s.u, matayensu ma duk sun kulla zumunta dey are just like sisters ba a jin kansu haka 'ya'yansu ma. Wannan shine takaicaccen tushen labryn ynxu abn tambaya anan shine shin ya alhj lawal yake kasancewa? Shin yana zuwa yafi alhj s.u kudi? kuma ya yakeyin kudin? Ta hanyan Allah da annabi ne a'a kokuwa ta haram ne? Ya heedayah da don moha zasu kasance? The story has just begun!
Share:

5 comments:

pls drop down your comment......
dan Allah ku ajiye comment.

Tallata Kayanka

Guide Tricks Blog

Be With Me Technology

Popular Posts

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technology, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).