shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wanda aka fi sani da hausa novel wanda ni Muhammad abba gana nake rubutawa dan wayar tare da fadakarwa ga mutane a yanayin da muke ciki.

Wednesday, 20 July 2016

HEEDAYAH 66----70

HEEDAYAH!

66
written by miemie

Da asussuban fari heedayah ta tashy tayi alwalar tayamum kasancewar bata san ina zata samu ruwa ba haka ta idar da sallah tata addu'o'i sannan ta kama tafiya har ta ci karo da tasha saidai ba mutane sosai drivers din motocin tabi tana tambayarsu ko akoi motar Edo state cikin ikon Allah tasamu N1800 haka ta biya tashiga ta zauna har sanda motan ze cike sannan su tafi, tana cikin jira ta hango masu saida abinci ta qarisa ta siya duda bata iya cin abincin ba amman dan koran yunwa takeci adaidai 7:30AM motarsu ta tashy. Rayyan kuwa se 9:00AM ya tashy frm sleep bayan yayi wanka ya shafa mai yasa kaya yana gaban dressing mirror yana taje gashinkansa seya ci karo dawata paper sanda ya gama taje kan sannan ya dau takardan sunan "HEEDAYAH" ya gani da sauri ya shiga budewa ya nemi gu yazauna yafara karantawa kamar haka;
"Dear, rayyan I musn't ask nasan you're doing perfectly okay, I want u to calm urself down nd understand what am about telling, nayi hakan ne bcuz I love you rayyan, I love you so very much da baran iya ganinka kayi wasting life naka for 4 years ba sbd ni, I might be the one you love rayyan but am not ur family, a duk inda muke dakuma duk inda zamuje a duniyannan we need our family beside us nd baran iya rabaka da family dinka ba bcuz I love you, you've done morethan enough for me nd sesa nayi deciding in tafi ba tare da na sanar da kai ba, aynxu haka in Allah ya yarda ina EDO STATE, pls koda ka karanta wannan letter don't try to look for me or kace xaka bini kaima pls for the sake of the love you have for me don't, I promise u this that zan dawo in daukeka mutafi kano tare, u'll be beside me when i'll take revenge for my daddy. I hope zaka ajiye alqawarin daka dauka min sbd nima zan ajiye nawa you'll in shaa Allah be my husband rayyan, I love you. Your princess heedayah♠
"Nooooo, nooo, nooo" abinda rayyan yake tafadi knan da karfi "this cant be happening noo heedayah u can't do this to me, bahaka mukayi dake ba, nooo pls karki min haka don't go nd leave me" tundaga waje mami tajiyo ihun da rayyan keyi a dakinsa da sauri ta shigo tayi ta kansa "rayyan ya haka meke faruwa?" Hawaye kawai yakeyi kamar dan yaro ya miqa mata wasiqar tana qarisa karantawa tayi hugging danta "is okay rayyan, ya isa haka bar kuka kaji? Zata dawo ai tayi promising naka kaji son bar kukan haka ko so kake se daddy'nka yajimu ne kokuma aaliya taga big brother'nta na kuka kamar baby?" Rayyan dake kuka har ynxu kamar dan yaro yace "noo mami i'll follow her tana Edo state warhaka I have to reach her" nan ya tashy yashiga hada kayakinsa da kudade kallonsa kawai mami keyi daga bisani ta miqe ta riko hannunsa "stop this rayyan, stop it already" juyosa tayi tayi hugging dinsa "ya isa haka kaji? Kasan de we are not allowed to leave this place heedayah zata dawo this I promise you," haka tayi calming rayyan down har se sanda yayi bacci. Aleesha ma duk kanwan ja ce itama inbanda kuka ba abinda takeyi tun ba a je ko ina ba tafara missing heedayah, da heedayah na nan da warhaka tana karkashin murhu tana masu breakfast.
Tafiyan 2 hours sukayi suka iso garin Edo, acikin sa'a heedayah ta samu mota direct to kano a N5000 nan tabiya kasancewar vectra ce passengers dududu guda biyar ake nima nan da nan suka cike suka hau hanyan kano*** daidai 5:00PM rayyan yafito daga dakinsa ko breakfast da lunch beci ba, ba yadda mami batai dashy ba aman sam yaqi aaliya ya kira, tana ganin yanayinsa ta gano yana tattare da matsala, "btother whats wrong wid you? Haven't you eaten?" Kai ya gyada mata tace "but why?" Yace "heedayah is gone, ta koma kano nd she left me behind," aaliya tace "so that is what she wrote inside the letter", rayyan yace "so u knew about the letter?" Ta gyada masa kai "she gave me to keep it inside ur room amman tace kar in fada maka, if only nasan tafiya zatayi widout u dana fada maka brother am sorry," rayyan yace "how could you aaliya? Mesa baki fada minba, ban hanaki keeping secrets frm me ba?" Brother "I said am sorry anty heedayah ce tace kar in fada maka thats why but kar ka damu am sure zatadawo she loves you alot" bece mata komi ba ya fice gdan aleesha ya zarce straight yayi sallama ta bude masa kofa bayan gaisuwa rayyan yace "baba is it true heedayah ta tafi?" Aleesha bata san sanda idanubta suka cike da hawaye ba, "eh rayyan, jiya ta tafi" duk suka fashe da kuka sekace mutuwa aka cemusu heedayah tayi, rayyan yace "da duka kayakinta ta tafi?" Aleesha tace "noo bata tafi da ko daya ba sbd kasan zata dawo" tanuna masa inda heedayah ke ajiye kayakinta ya nufa gun yana daga kayakin one by one can yaga wata handkerchirf an rubuta "rayyan" ajiki ya daga yakai hanci se shunshuna wa yake sannan yasa a aljihu, "i can feel it heedayah zata dawo baba nd I don't care koda it'll take me 100years I will wait for her," baba tace "in shaa Allah rayyan bcuz heedayah loves you so much"****
Alhamdulillah daidai 7:00PM su heedayah suka iso cikin garin kano adaidaita sahu ta tsara har gaban gdansu ya kaita taga ba abinda ya canza kuwa gate din tafara shafawa "am home, am really home" ta daga hannu tagodewa Allah nan tayi knocking mal musa yafito yana "waye ne?" Tana jin muryarsa idanunta suka cike da hawaye seta bude baki zatace "heedayah ne" se kuka yafi karfinta daga karshe gajiya mal musa yayi da tambaya ya bude kofar kawai ganin heedayah ba qaramin tsinka masa zuciya yayi ba baki na bari yace "hee..hee..heedayah? Kece" kai kawai take gyada masa da idanunta cike da hawaye tana murmushi yace "ashe baki mutu ba heedayah Allah me iko sannu dazuwa shigo shigo" nan tashigo suka karisa entrance door ya danna doorbell bayan yan secs nanny tafito itama tana tambayar "waye ne?" Mal idi yace "idi ne bude" nan ta bude bataga heedayah ba kasancewar heedayah ta buya bayan mal idi sanda ya matsa gefe sannan nanny taga heedayah, ihu ta tsala "HEEDAYAH!" tayi hugging nata tightly, "heedayah baki mutu ba alhamdulillah se shafa fuskar heedayah takeyi," ta shiga kolla ma mummy kira "hajiya! Hajiya! Hajiya! Mummy dake daki ta amsa "nanny lafya da wannan kira ina zuwa habibi," sannan ta fice "ina kke ne nanny" tana yin hanyan parlour...
HEEDAYAH!

67
written by miemie

Tsayuwa tayi tana kallon heedayah da ke mata murmushi, "HEEDAYAH! my little princess, kece? Baki mutu ba?" da gudu sukayi hugging juna "ban mutu ba mummy, ina nan a raye wanda akace su kasheni basu kasheni ba sunyi sparing life dina nd nasan badan komi sukayi hakan ba dan addu'an da kuka ta min ne, I miss you mummy," ta fashe da kuka mummy dake kuka itama ta sakota tare da riqo hannayen ta bibbiyu "I miss you so much more heedayah, my little princess its really you" duk kuka suketayi a dakin, ta kuma hugging nata "habibi! Habibi our princess is home" taja hannun heedayah sukayi dakin daddy da gudu heedayah tayi kan daddy'nta dake kan wheelchair nasa tayi hugging nasa shima yayi hugging nata back, "daddy am home, i miss you daddy," ta sako jikinta ta goge masa hawaye "stop crying already daddy, am now here in shaa Allah i'll get u the justice you deserve no matter what" takuma hugging nasa sanan mummy ta rakata dakinta murmushi kawai takeyi data shiga dakin yadda komi yake tsaf kamar daman ta na nan, "mummy dakin kamar ana amfani dashy ba kura ba komi," mummy tace "ba wanda yake amfami dashy my princess saidai kullum se an share an yi mopping bayan kowani two-two days kuma se anyi dusting da wanke bayangida" ta qariso gun heedayah "i miss you so much my princess, now kishiga bathroom ki watsa ruwa me kkeso a girka miki?" Heedayah tace "anything will be okay mummy," mummy tace "take care dear" ta fice nan heedayah ta fada bangida saidai har ynxu murmushin fuskarta yakasa gushewa tana fitowa ta shafa mai ta sa daya daga cikin pyjamas nata ta feffeshe da turare sannan ta sauko kasa mummy ta tareta, "kijira kadan ynxu nanny zata gama," heedayah tace "bari mu qarisa tare," mummy tace "but why heedayah? Kin gaji kbr ynxu zata gama zo ki zauna anan" badan tanaso ba tazo ta zauna a tsakiyan mummy da daddy, mummy tace "heedayah how have u been? Am so sorry heedayah nida daddy'nki mun kasa yin komi mu nemo ki," heedayah ta riqo hannun mummy da daddy "no don't talk like this mummy nasan kunyi duk abinda zaku iya kawai Allah ne be bayyana ni ba, we should not worry about that anymore tunda am home now" tareda musu murmushi. Nanny bata jima ba ta kawo dinner kan dining duk suka nufa sukaci abinci bayan sun gama mummy tace "my princess ki bamu lbr what have u gone through?" Heedayah taja numfashy sannan tafara basu labari bata bar komi ba illa labarin kidnapping nata da don moha yayi dakuma labarin rayyan bayan da ta gama, mummy tace "innalillahi my heedayah you've been through so much, Allah ya isa tsakanina da mutanen da suka miki wannan abu in shaa Allah barasu gama da duniya lfy ba Allah sarki my heedayah am so sorry ban iya nayi protecting naki ba forgive me pls," heedayah tace "come on mom lets not talk about this again, am home right?" Mummy tace sure dear, baba aleesha datakula dake kuma Allah ya biya ta da gdan aljannah, yanzu me kke da niyan yi?" Heedayah ta kalli daddy'nta sannan tace "meh date yau mummy?" Mummy tace "20/12/2016" heedayah tace "alhamdulillah right in time 01/01/2017 zamu yi resuming sch a abuja NIGERIAN LAW SCH karatun 4yrs zanyi se in zama prosecutor kinga daga nan se in kama alhj ismail, but bana san kowa yasan am back koda don moha ne" ta dawo da kallonta kan nanny, "nanny ko don moha ne karki gaya masa, kinji nanny?" Nanny tace "in shaa Allah heeedayah." Mummy tace "heedayah inaga bara kibar zancen zama prosecutor dinnan ba? Kinga fa rayuwarki was in danger recently baraki hakura haka ba, mu tura masa aniyansa kawai heedayah," heedayah tace "no mummy, its my destiny, justice must be served, alhj ismail bare gudu da abinda yayi ma daddy na ba" ta qare mgnan tana ma daddy murmushi***
Washegary da safe mummy ta tada ita tayi sallah bayan ta idar ta koma bacci se around 11:30AM ta tashy tayi wanka tasa wata baqar lace nata da stonework ja ya bala'in mata kyau tazo gaban dressing mirror ta zauna tana kallon kanta can takai dubanta kan cosmetics dake kan dressing mirror din "i miss these babies" nan ta dau daya daga cin lipsticks din ta sa taga wani erin kyan da tayi, "rayyan wherever you are today know that I love you"

HEEDAYAH!

68
written by miemie

GDAN ALHJ ISMAIL; "Daddy don't push me na gaya maka baran auri wannan Aneesa'n ba bana sonta kuma barin auri wanda bana so ba," "toh muhammad wa kakeso ka aura?" inji alhj ismail da fadi, "heedayah daddy, I'll do whatever it takes insamo heedayah cuz i can feel it tana raye har ynxu bata mutu ba," alhj ismail yace "muhammad ni bansan matsalarka ba wlh kalli mustapha fa abbansa ya gaya min yanada tsayayyiya gaisuwa kawai ya rage sukai", don moha yayi murmushi sannan yace "lol daddy knan to waye baida tsayayyiyan? nima inada, banason muna mgn daya kullum na gaya maka inba heedayah ba baran auri kowa ba ya tashy ya fice. Heedayah na zaune a dakinta bisa gado nanny kuwa nakan sofa heedayah tace "nanny can I still trust you like before?" Nanny tace "eh mana heedayah ta am still the nanny you know," heedayah ta matso kusa da nanny ta rada mata wata mgn a kunne, cikin zumudi nanny tace "ke dan Allah! Dagaske? Am so so happy for you, ina yake toh?" Heedayah tadan mari nanny a baya "kiyi mgn a hankali banson mummy taji," nanny tace "toh ina rayyan din yake?" Heedayah tace yana "Edo state," nanny tace "Edo kuma? Kina nufin inyamuri ne knan?" Heedayah tace "half way, kinga dad nasa ne inyamurin mum nasa kuma fulani in gayamiki kuma bayya kamada igbo ko kadan fari ne tas, kyakkyawa, ga siririn fuska, ga muscles nanny inyana pumping ruwa kinga yadda muscles na hannunsa suke going up nd down.." nanny ce ta bugeta "ke meh haka? Duk san d'an 'inyamurin ne haka?" Heedayah ta maraice fuska "wlh nanny in baki dena gaya masa inyamuri ba zamuyi fada to tell you bantaba ganin handsome dude kaman rayyan ba," nanny tayi gatsine "chab bawanin nan nasan bare kai don moha ba," heedayah tayi kamar batajita ba, nanny tace "ko bakijini ba? Heedayah is like kin manta da don moha how could you? Kinsan kuwa ko da kka b'ata don moha ya zo gdan nan?" Cikin rashin fahimta heedayah tace "yazo nan? Yin meh?" Nanny tace "wace erin tambayace haka heedayah? Of course visiting namu mana yakuma tabbatar mana cewa zeyi everythng in his power yasamo ki, heedayah don moha is ur one nd true love tunda kke karama yakeson ki kema kin sani," mgn zuci heedayah ta soma, "so ka iya playing games haka don moha? Trying to fool my parents kan ba kai kasa ayi kidnapping dina ba lol ur days are about to end too daga kai har daddy'nka a jail zaku qare tunda you tried to kill me, you can fool my parents but not me," nan tabar mgn zuci tace "enough nanny I thought u'll always be on my side ina san kisani don moha is not my one nd true love nd banason in sakejin kina hada ni da don moha clear?" Nanny data rasa wat has gotten into heedayah tace "naji baran sake hada ki dashy ba but pls tell me mesa kkayi changing attitude naki all of a sudden akan son moha ya miki wani abu ne?" Shiru heedayah ta mata nanny tace "tell me kinji heedayah," tace "you'll know when the right time comes nanny."
2 weeks later heedayah da nanny sun fita unguwa, kasancewar jibi heedayah zata koma makarantar ta dake ABUJA dan haka take bankwana da frnds nata, heedayah ce ke driving din adaidai gaban gdansu zainab bestienta tayi parking, xainab tayi murnan ganin heedayah matuqa dan itama ta dau heedayah ta mutu sunyi hira sosai sannan heedayah tace zasu tafi, sunzo fita knan heedayah taci karo da shams, shams ta zaro ido "heedayah? Kece kuwa? Baki mutu ba?" Mari heedayah ta sake mata tas! zainab zatayi mgn heedayah ta dakatar da ita "nice shams are u suprised that keda accomplice naki baku samu kunci nasara akaina ba? Baran ce miki komi ba shams amman kisani u are a disgrace to all women, kinyi betraying yar uwarki mace sbd na miji? Allah wadar dinki amman thank god ba son sa nake ba so u can have him all to urself," taja tsaki sanann suka fice da nanny, zainab dake cikin duhu tace "shams? Me heedayah take fadi? Dagaske kinyi betraying dinta akan don moha? Amman kinji kunya shams how can you do this to my bestfriend? From now on karki sake tako kafarki nan gdan" taja kofar ta tufe shams da idanunta suka cike da hawaye tasa hannu ta goge "karyanki heedayah, nasan har ila yau don moha na sanki if I can't have don moha then no one will bcuz don moha is mine nd mine alone." Ta fice daga gdan adaidaita sahu ta tsara bata tsaya ko inaba se gdan su don moha adaidai bakin gate din ta tsaya "alhj yace kar in sake matsowa kusa da kofar gdansa amman yazama dole ynxu sbd don moha yakamata kasani heedayah na raye, yakamata kasani cewa she's fooling you also bata mutu ba tana raye" kofar taja taga abude tayi sneaking ta shige gdan side nasu don moha direct ta nufa tayi knocking ba a bude ba kasancewar safyan baya gda don moha kuwa na kwance a dakinsa yana jin cool music a headphone nasa yana bacci, dan haka bayya jin knocking din se can yajiyo knocking kamar a mafarki dakyar ya iya ya tashy yaje ya bude yana ta dura ashar ganin shams ba qaramin tsoratasa yayi ba "ke shams kke ko meh me kke min a gda? Ban hanaki crossing path dina ba? U really want to die huh?" Shams tace...

HEEDAYAH!

69
written by miemie

"Don moha kayi hkr ka tsaya kaji abinda zan fada maka batun..." Don moha yace "lallai yarinyan nan baki tsoron mutuwarki," hannunta yaja yakama hanyan waje da ita "don moha dan Allah ka tsaya kaji batun heedayah ne," cak! Don moha ya tsaya "heedayah? What about her?" Shams tace "ka kwantar da hankalinka xan zazzage maka komi mushiga daga ciki," site nasu don moha suka koma suka zauna kan seperate kujera don moha yace "ehen ina jinki what about heedayah?" Shams tace "heedayah na raye don moha bata mutu ba," "nd how do u expect me to believe a liar like you? if this is part of ur games tashy kibar gdannan kafin raina ya baci in miki abinda baki expecting," inji don moha da fadi, "believe me don moha wallahi ba qarya nake maka ba," yace "nd how do u expect me to believe you?" "Saboda na ganta" tafadi a takaice, ya zabura "kin ganta fa kkace? When? Where? Nd How?," shams tayi wata shu'umar murmushi ka zauna zan bayyana maka komi gu yanema ya zauna nan ta irga masa komi, bayan data gama don moha yace "are you serious? Kinga this is a serious matter," rantsuwa shams tayi sannan ya yarda "toh naji thank you, xaki iya tafiya." Shams data dau bayan ta gayama don moha sugar gist kamar wannan zasu shirya evrythng will be back to normal taga ashede abun bahaka take ba. Cewa tayi "don moha baraka gdansu heedayah'n bane?" Ya amsa "da zani man, mind ur own business," tayi tsit sannan tace "nima inason in bika kasan bamu wani gaisawan kirki da ita ba ta tafi sbd tana cikin sauri" wani erin kallo ya watsa mata sanda ta diga fitsari a panties nata "bance ki tafi ba?" Jiki na kyrama ta miqe "ka fada" tabar dakin a 360 bayan data isa gda ne ta soma mgn zuci "wlh don moha seka koyi sona, am doing duk abinda yakamata dan ka soni amman ka kasa, ko dashike nasan ko da mutuwa zakayi heedayah bara ta taba sanka ba nasan at the end zaka zo ka gano nice true love naka frm heaven ka fara sona, so goodluck. Gate me gadi ya bude ma don moha ya fita a 360 be tsaya ko inaba se gdansu heedayah bayan yayi parking yafito ya danna doorbell nanny ta bude masa "don moha sannu da zuwa bismilallah" suka kariso parlourn hankalin nanny duk ya tashy sbd kar heedayah tafito su hadu da don moha, "ina mummy?" Nanny tace "ai daxu suka fita da daddy medical check up," "ayyah" ya fadi "daman nazo ne in gaisheta," heedayah da ta fito daga wanka da towel ajikinta iya tsakiar cinyarta daya kuma ta nade gashinta dashy, kofar dakinta ta budo "nanny ina kka kaimin comb dina?" tana maganan ne tana qarisowa gun stairs na parlourn, don moha yace "nanny muryan wace ce kamar na heedayah? Ta dawo ne?" Kafin nanny tace meh heedayah ta qariso kan stairs din ido hudu suka hada da don moha sanda sukayi 2mins suna kallon juna sannan heedayah ta tuna ba kaya a jikinta da gudu ta koma daki "innalillahi! shit! Taya don moha ze ganni? Wat if yakuma trying to kidnap me again fa? Dole in tafi abuja gobe before yasake kidnapping dina, Oh damn it! Yaganni ba kaya mstww naci amanan rayyan bekamata don moha yaganni haka ba, am so sorry rayyan my king" nan ta shiga shafa mai*** don moha yace "kinyi shiru nanny yaushe kuka samu heedayah shine baki gayamun ba? I thought we were a team," nanny tace "we're don moha baraka gane bane, kasancewar ba a san suwa sukayi kidnapping heedayah bane saisa muka yanke hukuncin kin fada ma kowa kan an sameta kaga ko danginta basu sani ba don't think otherwise pls," "but nanny kinsan how much I love heedayah bekamata ki boye min ba", ras mgn ya fada kunnen heedayah sauqowa take daga kan stairs din cikin taqama da isa "nanny leave us two to talk pls," ba tareda nanny tace komi ba ta fice heedayah kuwa tayi bakin kofa ta fita dan haka don moha ya bita bata tsaya ko inaba se garden acan ya sameta yana fuskantar bayanta, ta juyo tare da fadin "well well well" tana tafa hannu "u must be morethan suprised ganina a raye ko? Well sekaje ka kama mutanen da kayi hiring nasu bcuz dey spared my life muhammad!" Cikin rashin fahimta don moha yace "what are u saying heedayah?" Tace "really? Are u kidding me? You can fool my parents amman kasani u can never fool me Allah ya riga ya nuna min true side naka, how could you don moha? Me namaka a duniyan nan daka gommaci kaji na mutu," don moha da yayi mutuwan tsaye yace "my baby ko ke abinda kke fada ya kama miki hankali? if not nasanki for so long da se ince wani abu yasami brain naki ne to think that way," hannu ta daga masa "dakata don moha dont u ever call me ur baby again sbd am not, not before, not now nd not ever nd zancen kana sona ko ka sanni should end right here right now danni baran auri murderer (me kashe mutum) ba, mark this, daga kai har daddy'nka days naku sun kusa karewa sbd d moment nayi gathering evidence akan ka da daddy'nka i will send both of you to jail, the place where u belong nd u won't be able to stop me," tagama mgnan tare da watsa masa harara, taku dai dai yakeyi da kafafunsa suna rawa kamar wanda yasoma tafiya yau ya kariso gabanta yana kallonta tana kallonsa "what? Zaka kasheni ne agdan ubana Kokuma kidnapping dina zaka kuma yi?" Hannunta ya riqo tana kokarin kwacewa amman takasa don moha yace "I can't stop u frm believing what u choose to believe heedayah, sbd its not ur fault anyways, but know that bani nayi kidnapping naki ba I'll never do such a thing to someone I love," dariya sosai tayi harda tafi "lalle fa oga sir! Ure such a drama king, kasan koda ba kai kayi kidnapping dina ba as how u say it, it won't change a thing btw us cuz ni inada boifrnd wanda nayi making up mind dina zanyi spendn the rest of my life with him bayan na dau revenge dina against u n ur dad so the door is open don moha kaje ka gayama daddy'nka am alive ban mutu ba nd that the little 8 years old heedayah is about to take her revenge, ya shirya cuz there is going to be a war btw the weak nd powerful" ta watsa masa harara sannan ta bi ta gefensa ta shige ciki

HEEDAYAH!

70
written by miemie


Da kyar ya iya ya taka gun motarsa ya koma gda, dakinsa direct ya nufa zuciyarsa tana kona tana me masa radadi idanunsa duk sun kada sunyi ja zir! "daddy this is all ur fault, now heedayah is blaming me for crime dakayi committing, dole inyi putting an end to this, I love you so much daddy sesa duk sanda heedayah tazo arresting naka zan barta tayi bcuz i want you to be a changed man inason daddy na nada ya dawo"*** "Heedayah ina don moha din?" Nanny ta tambaya, "ya tafi" ta amsa a takaice, hannunta nanny taja zo muyi wata mgn, bayan sun zauna nanny tace "heedayah mesa bakiya caring about feelings na don moha kin san yadda yakeson ki kuwa?" "Nanny nifa na gayamiki, bana son don moha, ban taba son don moha ba nd baran taba son sa ba," "heedayah we both know thats a lie har mummy tasan kina son don moha, heedayah ure just pretendn nd putting on an act but a rubuce take a face naki kinason don moha why denying it?" "Enough of this nanny i've made up my mind rayyan zan aura ko kinaso ko bakiso, i thought we are a team but mesa kke siding da don moha? mubar mgn nan ki tayani shirya kayakina kinsan gbe zan tafi" nanny bata kuma cewa komi ba suka haura sama suka soma hada mata kayakinta can da yamma bayan la'asar mummy suka dawo bayan takai daddy dakinsa ta nufa dakin heedayah, sannu da zuwa suka mata sannan ta qariso "har kin fara parking ne princess?" "A mummy kinsan flight dina na safe ne," mummy tace "haka ne to kiyi kigama seki dan huta in kuma akoi abinda kke buqata sekuje ku siyo miki da nanny," "ahh bama komi mummy, i've got all i'll need thank you," shafa kanta mummy tayi sannan ta fice nan da nan suka gama hada kayakin, heedayah ta sauqo ta sami daddy'nta se labari take basa kamar yadda ta saba shikuwa yana ta mata murmushi, dan jikin daddy da saiki sosai ynxu yana iya moving hannayensa freely sedai tafiya da mgn ne har ynxu bai iya yi.
Washegary! Tun 6:00AM heedayah tagama shirinta kasancewar flight na 7:00AM ne duk suka fice airport 6:30AM jirginsu ya iso, heedayah da mummy kam ansha kuka sekace tafiya heedayah zatayi barata kuma dawowa ba, da kyar mummy tayi shiru tace "in shaa Allah zamu kai miki visit kinji my princess, bar kuka" tana goge mata hawaye "you should go kun kusan fara boarding" da kyar heedayah ta tafi se rusa kuka takeyi sanda jirginsu ya tashy su mummy suka dawo gda within an hour su heedayah suka isa abuja, taxi ta tsara yakaita daidai gaban makarantansu da map dake hannunta ta iya tayi tracing hostel nasu dakuma dakinta, kwata kwata mutane biyu ne per room ata gefen gadonta ta ajiye akwatunanta bada jimawa ba wata ajebor ta iso dakin itama dagani student ce, bed dake nxt dana heedayah ta ajiye luggage nata tace da heedayah "you must be a student, am Aesha" tare da miqa ma heedayah hannu, itama heedayah ta miqa mata "yes, am heedayah" aesha tace "nice meeting you," suka deyi formal introduction, girma da tashin abuja aesha tayi tana kuma da hankali sedai yanga kam ta iya first class ce nd haka kawai taji tana son heedayah, atare suka shirya kayakinsu cikin wardrobe nasu, shakuwa me qarfi ne ya soma shiga tsakaninsu, nan da nan sukaji kamar sun san juna da jimawa aesha is so open komi datake ciki ta gaya ma heedayah. Washegary suka shirya suka wuce lecture room tare erin ajebo abuja guys dinnan se kallonsu suke, aesha kuwa in akoi abinda takeso shine maza suna feeling nata tace da heedayah "roomie kinga matsalan abj din knan, maza suta kallon mutum aiko basu kallemu ba munsan mun hadu ko?" Heedayah tayi murmushi sosai "sosai ma frndy" bayan sunfito daga lectures heedayah taga missed calls na mummy dan haka ta kirata bayan sun gaisa heedayah ta soma bama mummy lbr aciki harda new frnd da tayi aesha, mummy tace "hadamu da ita in tana kusa," nan ta miqa ma aesha wayan cikin ladabi da biyayya aesha ta gaishe da mummy, heedayah tasha mamaki ashede aesha nada tarbiyya kawai de ita akoi san feeling ne nd daman duk wanda yayi girman abuja dole ya tashy haka. Bayan sunyi sallama da mummy aesha tace "muje cafeteria muci abinci," suka fice suna cikin cin abincin aesha tace "roomie keda mummy'nki seems to be so close to each other, how I wish haka nake da mum dina," cikin rashin fahimta heedayah tace "what exactly do u mean?" Aesha tace "I don't get time to spend with my mum kasancewar medical doctor ce kuma ynxu ba'a Nigeria take da aiki ba tana yemen so daya take visiting dina a month we only spend one week da ita kowani month," heedayah tace "ayyah, its for the best frndy, daddy'nki fa?" Aesha tace "his is even worse a shekara befi mu hadu sau 6 ba da nanny na na girma," heedayah tace "I see your parents must be so hardworking," aesha tace "yes sesa a kullum nake missing dinsu tell me roomie mesa kke karanta criminal law?"
Share:

0 comments:

Post a comment

pls drop down your comment......
dan Allah ku ajiye comment.

Tallata Kayanka

Guide Tricks Blog

Be With Me Technology

Popular Posts

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technology, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).