HEEDAYAH!
61
written by miemie
"Hi" tana dan wasa da mayafinta tace "oh hey" rayyan yace "kinyi kyau" tayi kamar bata jisa ba daga bisani ta miqe tare da fadin "zan tafi" rayyan yace "let me walk you" heedayah tace "no I can manage" ta soma tafiya kallonta rayyan kawai yake sanda ta danyi nisa sannan ya fara binta ba tare da tasani ba tafiya takeyi kamar yadda ta saba can taci tuntube da dutse jinta kawai tayi a qasa se faman awcch takeyi atake ta soma kuka dan wani zafin da kafarta ke mata rayyan yayi sauri ya kariso "heedayah ina ke miki zafi?" Cikin kuka tace "so u still followed me after telling you not to," rayyan yace "sbd nasan somethng bad will happen to you, zaki iya tashi?" Tace "leave, I don't need ur help zan iya tashy," rayyan ko yasan sarai bara ta iya tashy ba dan daga yadda yaga kafar tan har ta kumbura atake ta gun ankle dinta, yace "really? Toh shknan" ya tashy ya soma tafiya heedayah tayi tayi ta tashy amman takasa anytime ta gwada motsa kafar seta mata zafi ,zafi sosai nan tahau kuka tana kiran sunan rayyan, "Rayyan! Rayyan! Dan Allah come nd help me wlh kafana na zafi sosai I can't move it" rayyan daya labe na jinta yana dariya "pls rayyan nasan baka tfi ba help me pls awwchh kafana" nan yafito daga gun buyarsa ya kariso gabanta yana kallon ta yadda take ta zubda hawaye tana kallon kafarta murmushi yayi sannan ya dagata kamar baby da hannunsa bibbiyu zatayi magana yace "shhh" dan haka tayi shiru tana kallonsa har ya kaita gda aleesha ta bufe musu kofa ya ajiyeta kan matress nata yama aleesha bayanin abinda yafaru aleesha tamasa godiya sosai sannan ta fice dan dafo magani tabarsu su biyu a dakin, har ynxu heedayah bata bar kuka ba rayyan yace "come on stop crying haka ya isa, zakisa fuskarki ta kumbura fa," heedayah tace "toh semeh dan ya kumbura ni ka barni inji da zafin da kafana kemin," rayyan yayi kamar ze taba kafar aiko ta make hannunsa "awch" yace "muga dame akayi hannunki, halan da karfe ne dan xafin yayi yawa" heedayah bata san sanda tafara dariya ba harta manta da ciwon dake kafarta ana cikin haka aleesha tashigo da maganin ta fara shafa ma heedayah a gun se ihu takeyi kamar wadda akae cire ma rai, rayyan kuwa dariya take basa yadda take abu sekace 'yar yarinya haka aleesha tagama shafa mata ta fita, heedayah na faman goge hawaye rayyan yace "roguwa kawai" tayi kamar bata jisa ba ta gyara yar pillown'ta ta kwanta tare da juya masa baya, rayyan yakirata sau uku tayi shiru bawai kuma bata jinsa bane tana ji sarai dan haka ya leqo fuskarta atake ta rufe kamar me bacci murmushi yayi sannan ya jawo wata 'yar bargo ya rufeta yayi sallama da aleesha dake waje sannan yayi tafiyarsa. Yana fita heedayah ta tashy ta zauna tana nazarin wani abu hannu kawai taji kan kafadarta, a razane ta kai dubanta gun aleesha tagani, aleesha tace "'yata nazarin me kke haka? Nd ba bacci dama kike ba?" Heedayah tace "eh baba i was just pretending sbd rayyan ya tafi..." aleesha tace "heedayah stop giving urslef a hardtime" ta aza hannunta kan heedayah tare da rufe idanta tana budewa tayi murnushi, heedayah tace "baba lfya?" Aleesha tace "lafya 'yata kibar wahalar da kanki its already written soyayya tsakaninki da rayyan saidai akoi..." sekuma tayi shiru heedayah tace "akoi meh baba?" Aleesha tace "bakomai 'yata barin dan fita samo mana abinci ko?" Heedayah tamata Allah kare sannan ta fice da qingishi ta iya ta fito waje ta zauna kan bench inda ta saba zama ta shiga duniyar tunani "what if abinda baba tafadi gaskia ne? What if its true nida rayyan will end up loving each other? A'a maybe bata gane bane I can't love koda zanyi bada rayyan ba cuz we are frm diffrent background iyayensa barasu yarda ya aure ni ba" wata zuciyan tace mata "why not? Tsab zasu yarda mana, ai ko maminsa ma ba igbo bace gashy kuma anyi blessing marriage inta***
Washegary around 10:35AM na safe rayyan yayi sallama aleesha ta taso ta bude masa bayan ya gaisheta kanwarsa aaliya ma ta gaishe ta, aleesha tace "ohh kode qanwarka ce?" Rayyan ya gyada kai aleesha tace "aikuwa ranan ita ta siye mana fruits namu tas sannu ko 'yan mata ya sunanki?" "Aaliya" ta fadi, aleesha tace "nice name ku shigo" nan tabasu hanya suka shigo heedayah na zaune kan matress nata tana ganin amarachi ta kira sunanta, ta iso ta zauna kusa da ita bayan sun gaisa aaliya tace "ga wannan brother yace min bakida lfya shine na hado miki," heedayah ta amsa "nagode ko aaliya" tare da mata murmushi, rayyan yace "ya kafan?" Da kamar bara ta amsa ba se kuma tace "da sauqi" batareda ta nuna damuwa ba, aleesha tace "barin dan fita ko?" Aaliya tace "xan biki baba," rayyan ya kwade keyarta "shegen san yawo ba inda xaki sit here yanzu zamu tafi," aleesha tace "haba barta mana taho muje 'yata" tama rayyan gwalo sannan suka fice. Shiru ne yabiyo baya rayyan de kallon heedayah yake yi duk sanda suka hada ido kuma a maimakon ya danji kunya takamasa yana kallonta a'a murmushi yakeyi yacigaba da kallon nata daga bisani tace "are u just going to be starring at me like this?" Tana kokarin miqewa bece mata komi ba illa kallo dayake binta da, ahaka takai bakin kofa da qingishinta ta fice rayyan yabi bayanta ba tare da tasani ba, tafiya tafarayi a hankali duk rayyan na biye da ita ba tare da ta sani ba, yauma kamar jiya ta kuma cin tuntube rayyan yyi saurin riqota kafin ta fadi suka tsaya suna kallon juna nakusan 2mins sannan ta dago jikinta tare da fadin "bance ka daina bi na ba?" Yamata shiru tace "go home now" ta juya zata kama hanyan gda hannunta ya riqo tayi qoqarin kwacewa amman takasa dan haka ta tsaya, cikin masifa yake maganar "why heedayah? Why are u giving us a hardtime?" ya jawota da hannu sanda ta fama kafarta kara ta sakar atake idanta suka cike da hawaye yana kallonta tana kallonsa, "answer me why heedayah? Its written all over your face that you love me, then why wont u accept me? Answer me" hannunta ta wabje "No rayyan ure mistaking bana sonka I dont love you!"... Har tsakiyan kansa yaji wannan mgn ta cigaba "kana yaudaran kanka ne," rayyan yace "no heedayah nasan u don't mean what u just said now, tell me wasa kike, allow me to protect you heedayah kidena hanani," hannu tasa ta share hawayen dakeson fito mata sannan tace "kaga dama ka dauka a matsayin wasa but to me ba wasa nike ba I don't love you nd banason protection naka, just protect yourself excuse me" kasa fadin komi rayyan yyi hannu tasa ta bugesa ta wuce binta yyi da kallo da idanunsa cike da hawaye sannan yyi tafiyarsa shima, juyawa tayi taga rayyan na tafiya kuka takeyi sosai ga wani zugin da kafarta ke mata daga karshe ma kasa taka kafar tayi ta nemi gu ta zauna se kuka takeyi kamar wadda keson kashe kanta dakuma nadamar mesa tayi haka ma rayyan
HEEDAYAH!
62
written by miemie
Hawayen takaici ne suke gangarowa kan kumatun ta ga wani erin zoqin da kafarta ke mata kuka takeyi sosai, duk wanda yaganta a erin halin da take ciki seya tausaya mata haka ta ta kuka har sanda su aleesha suka dawo daga yar fitar da sukayi da aaliya, daga can aaliya ta zarce gda aleesha kuwa a hanya ta hadu da heedayah na kukan cire rai da sauri ta qarisa gunta tare da jero mata tambayoyi "heedayah meya faru haka? Me kkeyi anan? Mesa kke kuka haka? So kke ki kashe kanki ne kome?" Heedayah bata ce mata komi ba illa kara volume na kukan datayi aleesha tasake shiga rudani "tashy muje gda kuma ina rayyan din?" Girgiza mata kai kawai heedayah keyi, alaman barata iya tashy ba, tsugunawa aleesha tayi taga yadda kafar heedayah ya kumburo tam kamar bashi yafara wassakewa daxu ba "me kuma kkayi ma kafarkin, fama ciwon kkayi?" Gyada kai heedayah tayi hannu aleesha tasa ta miqa kafar, mumunar qara heedayah ta sakar "wayyo Allah zan mutu, baba dan Allah kibary haka ya isa" a sannu sannu aleesha tayi casting spell kan ciwon atake gun ya dawo normal zafin kuma ya dena aleesha tace mu tafi suka kama hanyar tafiya saidai har ynxu heedayah bata bar kuka ba duk sanda aleesha ta tambayeta kuma setaqi fadin komi ahaka har suka isa gda aleesha ta zaunar da heedayah "oya tell me, me kke ta kuka haka tun daxu sekace wanda aka ma rasuwa," shiru tayi for a while sannan cikin kuka tace "baba rayyan...sekuma tayi shiru." Aleesha tace "Rayyan kuma? Meya sami rayyan din?" Kukan takeyi har ynxu "I sent him away baba, na kori rayyan baba" tafashe cikin wata erin matsanancin kuka, aleesha tace "toh da waya saki koransa din? Ke kka jawo ma kanki da kinji mgn na da hakan duk be faru ba, sanda na gaya miki give him a 2nd chance kika ki gashy ynxu ai kinsa yayi fushi da ke kinzo kina zubda min hawayen banza anan" tana kaiwa nan ta fice daga dakin, yini ranan heedayah tayi a daki tana aikinta na kuka ko abinci taqi ci sallah ne kawai ke dagata aleesha kuwa bata ce mata komi ba. A bangarensu rayyan kuwa yanayinsa duk ya canza da an gansa ansan bai tare da walwala sistersa ce tashigo dakin tare da rungumosa ta baya "brother look, looj what baba gave me" tana mgnan ne tana miqa masa ledar fruit da aleesha ta bata, murmushin dole ya qirqiro thats good" ya fadi a takaice aaliya tace "why whats wrong, u dont seem happy at all," rayyan ya dawo da kallonsa kar sisternsa "its heedayah, amarachi she said no to me she told me she don't like me," aaliya tace "eyya don't worry, i'll find u another girlfriend okay brother?" Ya gyada mata kai tareda mata murmushi "thank you baby" ta fice tare da fadin "lemmi go nd show mami," tafara kolla ma mami kira "Mami! Mami!"***
Washegary! Da safe around 9:09AM heedayah ta tashy, bayan ta gaishe da aleesha ta aza musu breakfast. Suna gama ci ta dauraye kwanukan sannan ta zo tasami aleesha "baba, ruwa nakeso zanyi wanka" ko kallonta aleesha batai ba dan har ynxu she's mad kan abinda heedayah tayi ma rayyan jiya tace "bakinsan gun diban ruwan ba? Kije ki diba" cikin rashin fahimta heedayah tace "baba na dau zaki ban ruwan ne kamar yadda kka saba" aleesha tace "yau am not in the mood of using magic jeki jido da kanki"
Heedayah bata kuma fadin komi ba ta tashy ta dau mayafinta da bucket ta fice gun diban ruwa takusan isowa gun ta hango rayyan shikuma yana barin gun yana qarisowa ta inda take, tana matsowa yana matsowa, ita a zatonta ze mata mgna suyi sorting out komi abin mamaki sukayi clashing da juna har kayansu ya taba juna amman rayyan bece mata ko uffan ba hakan ba qaramin kona mata zuciya yayi ba cuz she cant hide it anymore ynxu ta riga da tasan son rayyan ya shiga zuciyarta nd ba yadda ta iya yanxu dole tayi accepting gaskia da kyar ta iya ta qarisa layin ta ajiye bucket dinta ta zauna daga gefe tana jiran turn nata yazo.
HEEDAYAH!
63
written by miemie
A fannin rayyan kuwa yasha mamakin warkewar kafar heedayah dakuma mesa bata masa mgn ba shima ko dashike it isn't somethng to worry tunda it da bakinta ta fadi bata sonsa, yyi making up mind nasa in har heedayah bata kuma masa mgn ba bare sake mata ba shima dan bayya son takura mata, baya son yasata tayi abinda batta so*** aaliya heedayah ta hango tayi saurin kiranta da kamar barata zoba sekuma ta zo yau ko gaisuwan ma babu heedayah tace "aaliya yau ko gaisuwan babu ne?" Aaliya tace "yes ofcourse after saying bakiya son brother anymore," heedayah tayi murmushi sannan ta jawota jikinta "ofcourse no aaliya I like your brother, I like him alot," aaliya tace "but kince mishi you don't like him," heedayah tace "wasa nike masa so are u still my frnd?" Aaliya ta gyada mata kai tare da mata murmushi "lemmi go now mami ta aikeni ba bye" heedayah tamata waving hand sannan ta fice. Rayyan ta hango daga nesa, neman gu yayi ya zauna yana hira da frnds nasa saidai satan kallonta dayakeyi can turn na heedayah yayi sarai yasan barata iya pumping ruwan ba amman ya zura mata ido yana ganinta haka tayi tayi amman takasa abun yafi qarfinta rayyan kuwa na kallonta ko da suka hada ido beyi kamar ze taimaka mata ba, daga karshe tayi making up mind nata kan xata tambayesa help ko ze ja mata, tana fara takawa ta gunsa ya gano hakan alokacin ya tashy tareda gayama wanda suke tare "baran shiga gda in watsa ruwa," wani haushin kanta ta soma ji ai wannan ma rainin hankali ne "mesa rayyan zemin haka? Bayan yasan sarai gunsa zani so tsanann dayakemin har ya kaiga bare yi helping dina ba?" frnds nasan tadan tambayi help nasu bayan sun gama ja mata class sannan dayan ya je ya jamata ruwan ta daga dakyr ta soma tafiya rayyan dayake kallonta tun daxu yace "heedayah I really dont wanna see u suffering like this, its not my fault ke kke forcing dina, I love you heedayah am sorry for letting u suffer like this" haka heedayah ta isa gda ranta a daqule amman she cant blame rayyan sbd duk abinda yafaru itace sila, wankanta tayi tana zaune ta fada duniyan tunani "rayyan am sorry for lying to you, for making you believe that bana sonka, na dau I'll be strong enough inyi overlooking share nin da xakayi but I can't bani ke controlling zuciyata ba, m weak rayyan I need you nd how do u expect me to live in kana shareni haka?"***
3 days later a gun diban ruwa heedayah na zaune tana dan shan iska ta hango rayyan da aaliya suna tahowa bata san sanda ta fara murmushi ba, rayyan kuwa yadaure fuskan nan wane wanda be taba murmushi ba, sunan aaliya ta kira har aaliya tafara takowa rayyan ya riko hannunta "nd where do u think you are going?" Aaliya tace "anty heedayah is calling me" rayyan ya riqo hannunta gamgam "you are not going, ko kin manta tace she don't like me?" Aaliya tace "noo brother jiya tace min she like you," besan sanda ya parke da dariya ba "dgsk aaliya? Yaushe ta fada miki?" Nan aaliya ta irga masa yadda sukayi da heedayah jiya ya mugun jin dadi saidai yace "it still doesn't matter tunda bata gaya min to my face tana sona ba oya mu tafi gda," aaliya tace "pls brother rayyan ya daka mata tsawa i said lets go oya!" Ta shiga lungun gdansu yana biye da ita, heedayah dake kallonsu tun daxu ta taso tabi lungun itama hannun rayyan ta kama ta baya juyawanda zeyi suka hada ido hudu da heedayah aaliya kuwa bata ma gansu ba gida ta shige, kallon juna sukeyi eye-to-eye rayyan yace "miss lafy? Kin riqe min hannu kuma" hannunsa ya ja daga riqewan da heedayah ta masa sannan ya juya ze tafi "wait please" ta fadi, sanda ya qara taku uku sannan ya tsaya batare da ya juya ba gabansa ta qariso da idanunta suka cike da hawaye, magana take a hankali cikin kuka rayyan "why are u avoiding me like this? I thought u are my frnd mesa kake min haka?" Rayyan yace "frnd? I thought kince you dont like me," heedayah tace "noo ba haka bane rayyan, try to undetstand my situation I..I" sekuma tayi shiru rayyan yace "am busy miss, se anjima," ta gefenta yabi, tace "I love you rayyan" a hankali mgn nan ta fada daidai kunnen rayyan murmushi yayi sannan ya shige gda sanda ta gama cin kukarta sannan ta koma gda, aleesha na ganinta bata ce mata komi ba se can dare aleesha ta tambayeta kan meya sameta daxu? Heedayah tace "baba kema avoiding dina kke ko? Da wanne zanji da naki koda na rayyan?" Aleesha tace "nayi fushi dake heedayah, ace in gaya miki abu amman kiyi kunnen qashi kiki bin abinda na gaya miki, ke kka sani ai gashy duk kin zube kamar me ciwon kanjamau tun wuri kije ki samu rayyan ki gaya masa abinda ke zuciyarki before its late." Cikin kuka heedayah tace "toh baba" amman ta boye mata meya faru tsakaninta da rayyan daxu.
Washegary da yammanci heedayah tayi wanka ta tsaf bayan tayi sallama da aleesha ta fice gun diban ruwa inda suka saba haduwa da rayyan waige waige take ko zata gansa amman he's nowhere in sight can taga kamar me kamanninsa ata lungun gdansu da sauri ta karisa lungun itama abinda tagani ne ya mugun tsinka mata zuciya
HEEDAYAH!
64
written by miemie
Dawowa tayi ta zauna kan wata kujera tana sharban kukanta hannu kawai taji kan kafadarta da idanta da sukayi ja zir cike kuma da hawaye ta dago tana kallon ko waye ne, rayyan tagani yana mata murmushi kallonsa ta tsaya yi sannan tace "go back to ur girlfriend" rayyan yace "if at all inada girlfriend it will be you heedayah bcuz I love you" zata kuma yin mgn ya aza hannunsa bisa lips nata dan haka tayi shiru ya zauna ta gefenta "what u saw earlier was just an act, ba girlfriend ita bace cousin sister ta ce, i did what u saw only to make sure ko kina sona da gsk nd nayi confirming," ya riko hannunta "am sorry for hurting your feelings heedayah forgive me pls," hannunta ta wabje "so ka maida ni joking matter knan da zakana playing da feelings dina" kunnuwansa ya riqe "I said am sorry" murmushi tamasa sannan ya dawo kan kujeran da zama "I love you my princess heedayah," ta amsa da "I love you too rayyan my king"***kamar dawasa soyayya me qarfi yashiga zuqatan rayyan da heedayah, soyayya sukeyi tsaftacacciya kuma gwanin sha'awa, suna a tare koda yaushe, har gda sanda rayyan ya kai heedayah amman maminsa ce kawai tasan suna soyayya as for daddy'nsa ya dau frnd na rayyan ce kawai. Heedayah da aleesha kuwa basu fasa zuwa saturday market ba duda rayyan yayi yayi da su da su bar amman heedayah ta ki, kan shi da kansa ze hada musu kudin mota cuz yayi promising nata he will be by her side when she'll revenge for her daddy.
Kwanaki da dama sun ja haka satuka ma, ayau qimanin wata uku knan heedayah da rayyan suna soyayya, suna zaune akan bench dake kusa da bakin kofar gdansu heedayah, rayyan yace "no my princess I insist sena biki kano, I can't go a day without u so pls ki yarda mu tafi tare," heedayah ta riko hannunsa a tsakiyan nata tace "ba haka bane my king, u've done morethan enough for me, kaga fa ynxu in nakoma gda sena koma sch for four years sannan inyi revenging wa daddy I promise before then zan dawo mutafi tare da kai" tare da masa murmushi ta cigba kaga "ko kudin mota zeyi yawa in nida kai ne, I promise i'll come back for u kasan I love you nd I also can't live without you nd not even that kai fa ka fadi min kan anyi forbiding dinku ku koma Edo state nd kasan dole seta Edo zamu iya zuwa kano"...shide rayyan jinta kawai yake har ynxu sanda tagama fadin abinda zata fada sannan yce "final discussion princess am going with you lets not argue about this again okay? I don't care about meh elders namu sukace I can do everything for you" Badan tana so ba ta gyada masa kai, mgn zuci tafara rayyan ba wai bana san ka bini bane for sure ina so but you'll be waiting for so long acan inda bakasan kowa ba for 4 years ai ban kyauta maka ba knan, u've already done morethan enough for me,"*** hira suka dan taba yammaci tayi sukayi sallama tamasa rakiya sannan ta shigo ciki tasamu aleesha na nade kayakinta ta karisa gunta "baba can I ask u something?" Aleesha tace "sure 'yata" heedayah tayi gyaran murya sannan tace "baba tell me pls akoi time da kka taba cemin soyayya tsakani na da rayyan rubutacciya ce ko?" Aleesha ta gyada mata kai heedayah tacigaba "amman kuma kkace akoi wani abu sekuma kkayi shiru, tell me pls meye abun?" Aleesha tayi murmushi "ba komi 'yata karki damu when the right time comes zaki sani," ba yadda heedayah batai da aleesha ta gaya mata ba amman sam aleesha taqi a zuciya tace ('yata banason insaki cikin damuwa saisa baran gaya miki ba amman when the right time comes you'll know). Karkashin inda take ajiye kayakinta taje ta dauko kudaden da suke gun tas ta irga su agaban aleesha yakama dubu goma ciki harda biyar da rayyan ya bata, sannan tace "baba I think wannan will be enough for me," cikin rashin fahimta aleesha tace "enough for only you? Rayyan kuma fa? Ba tare zaku tafi ba?" Heedayah tayi shiru sannan tace "ba tare zamu tafi ba baba, rayyan nason mu tafi tare amman baran barsa yabini ba, baran barsa yayi ruining life nasa sbd ni ba," hr ynxu aleesha bata gano bakin zaren ba, heedayah ta cigaba "baba come to see this, ynxu in natafi sena je na qarisa karatu na na tsawon shekara hudu shin haka rayyan ze zauna doing nothing a can kano without his family, I might be the one he loves but am not his family, we need our family beside us baba I can't allow him to leave his family behind so pls try to understand me nd give me your support" hannunta aleesha ta riqo "na goyi bayan shawararki 'yata dari bisa dari kinyi tunani me kyau amman abinda yake damuna taya zaki fahimtar da rayyan?" Heedayah tace "i tried telling him daxu amman sam yaqi, nakega tafiya zanyi ba tare da yasani ba kinga inna kammala karatu na se in zo in daukesa mu tafi kano tare harda kema baba ta ko?" Ta qare maganan da murmushi a fuskarta, aleesha tace "in shaa Allah 'yata Allah baki nasara" sukayi hugging juna***
HEEDAYAH!
65
written by miemie
3days later da dare around 9:30PM Heedayah se rubutu takeyi kan wata farar takarda dawata feather'n da take danqolawa cikin wata baqar abu kamar ink aciki tana rubutu kasancewar ba paper nd biro. Bayan da ta gama ta ninke ta adana sa sannan ta kwanta. Washegary da safe around 9:30AM heedayah tafita bata tsaya ko ina ba se gdansu rayyan inda ta samu aaliya a bakin kofa bayan sun gaisa ta miqa ma aaliya wasiqar tare da fada mata "ki ajiye agunki se gbe da safe ki kai dakinsa ki ajiye masa ba tare da yaganki ba, nd pls karki bude karki ma gaya ma rayyan nazo nan yau kinji?" Aaliya tace "why anty heedayah? What ia going on?" Heedayah ta qirqiro murmushin dole "ba komi little sister just do as I say kinji?" Aaliya ta gyada kai heedayah tamata godiya sannan ta fice sanda ta isa gda sannan tafara rusa kuka ita kanta tasan zatayi missing rayyan har na fitan hankali da yammacin ranan rayyan ya iso kamar yadda ya saba always saidai da ya lura da ita yau yaga bata cikin walwala dan haka ya tambayeta cemasa tayi "ba komai kai na ke ciwo yau" rayyan duk ya kidime "kanki? Ohh sorry, kinsha magani? If no baranje in karbo miki gun mami sorry kinji, wait for me here" har ya tashy heedayah ta riqo hannunsa tare da masa murmushi "come on relax baba ta bani nasha da sauki sosai yanzu so stop worrying yourself" rayyan yace "ohh sannu ko a hankali suka fara hira saidai ya lura da wani erin kallon da heedayah ke masa yau wanda bata saba yi masa ba, rayyan da baya ganin abu yyi shiru sanda ya tambayeta "my princess ya haka yau? U've been starring at me is something wrong?" Murmushi tamasa sannan tace "Is because I don't wanna loose you my king I love you," rayyan ya riqo fuskarta "I love you too my princess," tace "rayyan promise me this, that you'll wait for me koda for 100years ne," murmushi yayi "ofcourse heedayah I promise baran taba aurar wata mace ba a duniyannan inba ke ba so worry not, but wait, mesa kke tambayana is something going on that you are not willing to tell me?" "Ko kadan my king, na tambayake ne sbd inasonka bana son wata mace ta mallakeka inba ni ba"...hka sukata hira se can sukayi sallama bayan tamasa rakiya har ta juyo sannan ta kira sunan sa, dan haka ya tsaya tare da juyo wa, gudu tayi tafada jikinsa cikin kuka tace "rayyan I know this is unlawful, bekamata inyi hugging naka ba but I can't help it I want you to know that no matter what I love you so much," rayyan dayake cikin duhu yayi hugging nata back sannan ya sakota "whats going on heedayah? Tell me, gashinan rubuce a fuskarki kan kina boye min wani abu, what is it?" Hawayenta ta goge tare dayin murmushi "ba komi rayyan kawai inason kasan I love you ne nd no matter what I'll never leave you" yace "same here my princess nima I'll never leave you, this I promise you" ahaka sukayi sallama kowa yabi seperate hanyanshi still heedayah kallonsa takeyi har sanda ya bace sannan ta dawo gda ta fada kan matress nata se zuba kuka takeyi aleesha na bata hkr "to heedayah kema ki yarda ku tafi mana, kefa kin cika sa ma kanki damuwa wlh, yaron nan is willing ku tafi tare kece bakiso nd kinzo kinata min kuka anan sekace shine yace bare biki ba in the first place," cikin kuka tace "I'm doing this only because I love him baba" takuma fashewa dawata matsanancin kuka haka tata kuka a daren ranan.
Daidai 11:45PM suka rufo gdansu suka kama hanya, kasancewar yau heedayh zata bar EDO STATE, bata dauko komi ba dan kar agane barin garin zatayi daga kudinta se ita, sunyi tafiya me nisan bala'i a daidai kofar barin garin aka ajiye wasu manyan qattin da suke spying gun dan karkowa ya bar garin, magic aleesha tayi using sannan tayi distracting nasu ahaka suka samu suka wuce nanma sanda suka taka sosai sannan suka ga signboard heedayah ta karanta "welcome to UHUNMWONDE" aka rubuta tace da aleesha "baba gashi nan mun shigo qauyen," "alhamdulillah" tace sannan tayi casting spell na protection (tsafi) kan heedayah "now you are protected bawani sharrin daze sameki daga nan har sanda kka isa kano be strong heedayah 'yata, Allah sa ki isa lfya, ya baki nasara kan du wani abinda zakiyi yakuma rabaki da sharrin maqiya da shaitan," heedayah da idanunta suka cike da hawaye tun daxu ta amsa da "ameen baba" tayi hugging nata "nagode sosai sosai ure like a mother to me in shaa Allahu in na kammala karatu na zan dawo in daukeki mutafi kano mu cigaba da zama dake bcuz u are already a part of me baba I love you morethn u can imagine nd thank you for everything, am forever indepted to you," sanda aleesha ta zubda hawaye itama sannan ta sako heedayah "I love xoxo much too heedayah 'yata i'll be waiting for your return," tasa hannu t goge ma heedayah hawayen fuskarta "oya go, kinemi gu ki kwana gbe seki shiga mota zuwa Edo state daga can ki nemi motar kano karki manta kici abinci sosai kinji?" Tare da mata murmushi ni zan koma ta juya har ta soma tafiya heedayah ta kira sunanta ta yi gudu ta fada jikinta "baba mu tafi tare dan Allah, I can't loose you wallahi dan Allah karki tafi," cikin kuka aleesha tace "aikema kinsan bareyi inbiki ba 'yata kudin gunki bare ishemu ba, karki damu i'll wait for your return maza kije ki nemi gu ki kwana kar aka ma mu anan" dakyar da kokuwa heedayah ta saki aleesha tayi sauri ta fice, tafiya kadan heedayah tayi ta samu gun kwanciya kuka ta tayi har sanda bacci yayi awon gaba da ita. Cikin ikon Allah aleesha ta isa gda lfya itama kukan ta tayi har sanda bacci barawo ya saceta.
Washehary!...
HEEDAYAH 61---65
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technologies, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).
Tnx
ReplyDelete@Sagir hali,
ReplyDeleteaha
mimie uwar gulma hadiya tarigaki gasamarinta dan moha da rayyan kar kimata kwace
ReplyDelete