shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wanda aka fi sani da hausa novel wanda ni Muhammad abba gana nake rubutawa dan wayar tare da fadakarwa ga mutane a yanayin da muke ciki.

Wednesday, 20 July 2016

HEEDAYAH 81-----85

HEEDAYAH 81HEEDAYAH!  81 written by miemie  "How is this even possible? Didn't I made it clear to u guys kan kar kubar kowa yayi visiting nasu?" "Sorry ma'am" ya fadi "abinda yasa muka barta dan tace mana qawar matarsa ce ita," tsaki heedayah taja ta ja motar ta a fusace takoma gda. Daddy dasu mummy da suke jiran great news suka ga fuskar heedayah all sad ba walwala, "my princess yahaka? Basu gaya mikin bane?" Inji mummy da tambaya, waje ta nema ta zauna da idanunta a qasa "a tsakanin alhj lawal ko ismail daya daga cikinsu ya tura wata mace wacce tayi poisoning nasu a ynxu haka duk sun mutu," "whaaat?" Dady ya fadi "how can this be possible?" mummy ta matso kusa da ita "don't worry kinji my princess in shaa Allahu there will be a better plan nd way da zaki kama su yanzu kije ki huta" nan heedayah ta fice dakinta kowa a gun yayi dakinsa, bayan kamar 10mins rayyan yafito daga dakinsa ya haura izuwa dakin heedayah knocking sau biyu yayi tace "come in" still be shigo ba knocking din yakuma dan haka ta taso ta bude masa, "are you okay?" Ya tambayeta, tace "ofcourse am not rayyan, I couldn't find justice for you, I failed again," hannunta rayyan ya riko "dont talk like that as the saying goes 9 days for the thieve nd 1 day for the owner, yanzu time nasu ne but believe me wen d right time comes su da kansu zasu bayyana kansu so worry less kinji my princess?" Murmushi tamasa tana shafa fuskarsa "ure like an angel to me rayyan I love you so much," "I love you too barin barki ki huta," yana kaiwa nan ya fice.**** One week later hannun rayyan da sauki sosai abu kadan ya rage yagama warkewa tatas, da daddare around 11:20PM heedayah se shiri take bayan tagama har ta fito parlour ba tareda kowa yasani ba tajiyo hannu kan kafadarta abinku da prosecutor me training nan ta riqo hannun meshi ta matse ta baya "awwch" rayyan ya fadi "my princess ure hurting me" nan ta sako sa tana murmushi "sorry, ban zata kai bane so me kakeyi baka kwanta ba har ynxu?" Rayyan dayake jan hannunsa har ynxu yace "kede ina zakije?" Kamar barata gaya masa ba sekuma tace "gdan alhj lawal zanje in nemo files na daddy da CCTV'n tunda basu gdan alhj ismail," rayyan yace "okay then lets go," heedayah tace "no rayyan ka zauna a gda banason kasake jin ciwo sbd ni," rayyan yamata murmushi "i rather get injured 100 times da ke kiji ciwo so banason muyi musu mu tafi kawai" bata kuma fadin komi ba suka fice a tare daidai gaban gdan alhj lawal tayi parking knocking heedayah tayi me gadi ya taso yana "waye?" Rayyan yace "don moha ne," megadi yace "don moha da wannan dare ina dai lfya?" yana bude gate din rayyan ya pincikosa zesa ihu rayyan yace shhh in ka kuskura" nan yayi tsit heedayah ta nuna masa ID'nta tare da fadin "in ka gaya ma wani kan nazo gdan nan seka nemi iyalenka ka rasasu" kasancewar yaga fuskarta, rayyan yace "hurry kishiga leave him to me" nan tashige ta window ta hango alhj lawal da matarsa suna hira suna kallo, windown taja a hankali ta wurga wata abu me fitar da hayaki wanda da an shaka sumewa mutum yake kuma koda ya farfado bai iya tuna abinda yafaru ko cikakken minti daya abin beyi ba alhj lawal da matarsa suka sume, da wata karfe ta bude kofar parlourn ta shige da hancinta a rufe gudun karta shaqa hayakin itama, dakin farkon tafara shiga cikin ikon Allah ya kasance dakin alhj lawal dube dube ta fara ba inda bata duba ba harta karkashin gadon da nike tsammani zata samu a gun bata samu ba nace shege alhj lawal ko ina yakai briefcase daya tara files na daddy kuma oho, nan tagama da dakin tashiga dakin umma shima duk news din daya ne ba alamun files din. Abinda ta ajiyen ta daga tare da sawa a jaka sannan tarufo musu kofar a bakin gate tasamu rayyan da me gadi yace "lets go?" Ta gyada masa kai kamar, irin warining dayayi ma megadin alhj ismail haka yayi ma na alhj lawal ma sannan suka fice, a waje ta jefar da abin hayakin. Acikin mota rayyan yace da heedayah "so how was it? Kinsamu wani evidence?" Heedayah tace "noo but am sure akoi evidence a gdan alhj lawal i'll come back tomorrow during the day i will not rest sena samu evidence in tunkuda sa jail dashy da accomplice nasa," rayyan yace "just know that i'll be by ur side wen ever u need any help" ahaka har suka isa gda su mummy du basu sani ba.

HEEDAYAH!

83
written by miemie

Daman system nata na acikin motarta nan ta dauka tayi inserting suka fara kallo alhj s.u na kwance akan gado alhj lawal na da alhj ismail na kansa, alhj lawal na fadin "dama I've waited for this day to come rananda zan amshe arxikin ka alhj s.u...." Haka har suka gama gani bayan da suka gama rayyan yace "my princess this video is also an evidence kan alhj ismail is not guilty of the crime sbd kiga tun farkon video din bece komi ba" daya daga cikin police din yace "nd I think thats why d'ansan yabamu sbd yasan dad nasa is not guity cuz am sure ya kalla video din shima" heedayah tayi interrupting no not at all I can feel it don moha be kalli wannan video ba sbd nasan sa tunba yau ba, shide kawai yanason justice to be served ne cuz yayi proving kansa ba kowa bane ze iya yin abinda don moha yayi we should all be grateful to him" shide rayyan tsayuwa yayi yana kallo ikon Allah yadda heedayah ke defendn rayyan koda a absence nasa...suna cikin mgn nan ne wani mutum kamar mahaukaci ya masu sallama, kallonsa duk suke ba tare da sun amsa sallaman ba, daya daga cikin police dinne yace "kai mahaukaci bar nan," murmushi mutumin yayi "ba mahaukaci bane ni da cikekkiyar hankali na dan Allah gdan alhj ismail nake nema," heedayah tace "gdansa? Ka masa meh? Meh hadinka dashy?" At first mutumin yayi kamar bare fada masu ba sedayaga bindiga sannan yace "na kasance bokan alhj lawal ne, akoi asirin daya taba bukata na in masa kan in asirce hankalin alhj ismail dan suci arzikin wani alhj.. Amman na manta sunan shi wannan alhj..." heedayah tace "meh sunan shi wannan alhj'n? Baraka iya tunawa ba?" Bokan yayi shiru for some while yana tunani can yace "yawwa! alhj s.u, shine alhajin da alhj lawal keson mallakar arzikinsa" rayyan yace "then its true shknan munada another witness," heedayah tace "yes my king lets wait for him to finish first, go on muna jinka, so ka masa asirin?" Bokan ya cigaba "eh na masa nd asirin yayi tasiri akan shi alhj ismail din dan ba so daya muka masa aikin ba har sau biyu mukayi," heedayah tace "i see so ynxu me kazo yi ma alhj ismail din? Ko alhj lawal ne ya turoka?" "Ko kadan" ya fadi a takaice, "ni ynxu na shiryu abinda ya kawoni nan ma dan na bama alhj ismail maganin da zata karya sihirin dana masa ne ba tare da kowa ya cutu ba" yana me nuna musu maganin cikin wata 'yar kwalba, heedayah tasa hannu ta amsa "are you sure? Kasan inhar alhj lawal ne ya turoka kake mana wasa da hankali zaka bisa jail dan can zamu kaisa," bokan yace "ko kadan wlh tlh dagaske nake." Heedayah tace "good, ynxu problem din ya zamuyi alhj ismail ya sha maganin dan duk yadda zamui dashy bare taba sha ba gani zeyi kamar zamu kashesa ne only one person ze iya admitting masa maganin," sunan "don moha" ta kira. "But the question is ina zamu samesa ynxu?" Daya daga cikin police din yace "saidai mujira dowowansa," wani still acikin police din yace "untill wen? What if shi alhj lawal da mukeson kamawan ya kubuce mana fa? We have enough evidence muje muyi arresting nasa kawai" shawararsa suka bi suka tattara kansu zuwa cikin gdan alhj lawal door bell suke dannawa ba comma ba full stop kasancewar me gadi bai nan. Da sauri matarsa ta fito ta bude se faman "waye? waye?" take ganin police rududum ba karamin tsoratata yayi ba saidai data ga heedayah ne hankalinta yadan kwanta "'yata heedayah lfya?" Bayan heedayah ta gaisheta tace "umma, abba na gda?" Umma tace "a'a lafy dai koh?" daya daga cikin police din yace "we are here to arrest him due to criminal acts da muka kamasa guilty of," umma data dafe kirji tace "arresting? Innalillahi wa inna ilaihi raji'un, Heedayah arresting abbanki zakiyi?" "Show her" heedayah tayi commanding nan aka matso ma umma laptop din tun bata gama gama kallon video dinba tasoma kuka, kuka takeyi sosai***suna zazzaune akan kujera da hanky a hannun umma tana goge hawaye da majina tace "ashe saisa yabar gdan nan yau acikin hanzari yace min meeting zeyi a abuja kan kar in damu, amman mesa alhj ze aikata abu haka? A duk tsawan zaman da mukayi dshy ban taba doubting nasa ba heedayah dan Allah kimin rai karkiyi arresting dinshi zan masa waya ya kawo muku files na ku pls karkiyi arresting nasa," heedayah tace "umma if only i can do what yiu are asking me of, nima ba'a san rai na zanyi arresting nasa ba nobody is above the law in aka kamaka guilty of a crime dole kayi paying price din am so sorry umma, koda daddy na nakama guilty yazama dole inyi arresting nasa, ynxu bakida idea inda zeje kowani guest house nasa?" Umma daketa share hawayen dake zubo mata wane famfo tace "ban sani ba amman kuduba guesthouse nasa dake hotoro tsamiyan boka," heedayah tace "mun gode sosai kiyi hkr umma" nan suka tashy har sun kai bakin kofa daya daga cikin police din yace "but muyi serching gdan mana halan mu samu files din ai," heedayah tayi murmushi "you think alhj lawal baida wayo ne da ze bar files din anan gda? Aiko gutsurin file din bare bari ba ynxu de mu je mu duba guesthouse nasan ko yana can". Mota suka shiga a daidai corner'n barin unguwar sukayi clashing da don moha hannu rayyan yasa masa dan haka ya tsaya daga gef

HEEDAYAH!

84
written by miemie

Heedayah ta bude kofar motarta, rayyan ya riko hannunta "where are u going?" Heedayah tace "to talk to him" kallo daya tama rayyan tagano kishinta yake murmushi tayi ta aza hannunta kan nasa "dont worry my king i'll just talk to him nd nothng more, okay?" Kai ya gyada mata, tace toh "smile first!" Murmushin yamata tace da police din "one of u shud take over kuje ku binciko gdan dont stop sekun kama alhj lawal, clear?" " Yes ma'am" suka amsa ta fice ta mirror rayyan ke kallonta har sanda motarsu ya bace. Karisowa heedayah tayi ta window'n side na don moha amman ko wining glass din beyi ba, sanda tayi knocking sannan ya saukar ba tare da ya ce mata komi ba kallo daya ta masa tagano damuwan dayake tattare dashy, murmushi tamasa "don moha I want to thank you in person for what u did, bakowa bane ze iya abinda kayi earlier daxu..." don moha ya katseta... "is that all?" Heedayah tace "noo I have a great news for you, daddy'nka was not arrested," "whaat?" Yace "he wasn't arrested? Is that even possible?" Heedayah tace "yes don moha mun kalli videon it seems like alhj lawal ya asirce daddy ne, all abubuwan daya riga yi ba'a cikin hankalinsa bane, ynxu ga wannan antidote da bokan da ya asirce san yabamu kan mu bama daddy d moment yasha ze dawo cikin hankalinsa..." wane TV haka don moha yake kallonta santa ne kawai yake shigarsa duk yadda yayi ya boye bare iya ba, he was affected by her love since from childhood. Heedayah ce tace "don moha are u okay?" Nan ne ya dawo cikin hankalinsa yace "what? What are u saying?" Bata damu ba ta kuma nanata abinda ta fada mai tas yace "jez tell me kinason ki kashe min daddy dai, taya ma wannan magn ze kama hankalin mutum baran yarda da wannan trick nakin ba unless naga bokan da idanuna, so ina yake?" Shiru heedayah tayi dan batasan me zata ce masa ba daga sama suka jiyo muryan mutum yana fadin "gani nan ni ne bokan" don moha ya dawo da kallonsa kan bokan "you? Ai wannan mahaukaci ne" bokan yace "ko kadan da hankalita kaji mgnan wannan budurwa kar mahaifinka ya mutu da asiri, ka ceto rayuwarsa" alokaci daya don moha ya yarda "get in the car" yafadi, heedayah ta zagayo ta dayan door din ta shige nan suka karisa gda, heedayah tace "baran shigaba zan jiraka anan kar daddy yayi suspecting wani abu se bayan ka basa zan shigo," ahaka suka rabu bayan ya shiga yasamu daddy a parlour yana karanta newspaper, sallama ya masa daddy ya amsa da fara'arsa, don moha yace "daddy guess what? Magani na samo maka na ciwon ido naji u've been complaining two days" yana mgn nan ne yana zuba maganin cikin wata tumbler dake kan dining ya nufo gaban daddy "gashy saidai akoi daci dan nima nasha," daddy na murmushi ya amsa "thank you son I love you nd am very proud of you, bismillah" yayi sannan ya rufe ido ya kurbe tas, yana ajiye tumbler'n seya fara jin jiri a take ya jefar da newspaper'n hannunsa ya lumshe cikin kujerar kamar sumamme dasauri don moha ya fara tapping nasa "daddy come on u cant die!" sai da daddy yakusan 5mins a haka sannan ya dawo hakalinsa, a daidai lokacin heedayah ta shigo daddy na fadin "alhj lawal kar muyi haka wa dan uwan mu, arziki nufin Allah ne bekamata mu masa haka ba..." Don moha ne ya riko kafadarsa "enough daddy ure safe now" kallonsa daddy keyi, "muhammad kaje gdan alhj lawal ka hanasa..." yana cikin mgn idanunsa suka kai kan heedayah data zura masu ido yace "'yata heedayah kuje da muhammad ku hana alhj lawal ze cutar da mahaifinki," heedayah ta nufo inda suke tace "is okay daddy, ynxu haka a na neman alhj lawal ne ayi arresting nasa"...nan ta kwashe labarin komi tabama alhj ismail, mamaki ne sosai ya cika sa, gafararta yasoma nema, heedayah tace "pls stop daddy ni baka mun komi ba," alhj ismail yace toh "alhj s.u fa? Ku kaini gunsa in basa hkr ya gafarta min pls," don moha yace "daddy ko gbe sekaje ynxu ka huta," ina daddy yaki fa sam shi seya je a yau ba yadda suka iya haka suka duru acikin mota don moha na driving, daddy na gaba heedayah kuwa na baya, don moha se satan kallon heedyah yake cikin ikon Allah kuwa basu hada ido hudu ba, ahaka har suka isa gaban gdansu heedayah tayi directing nasu izuwa parlour, sannan tashiga tayi sallama dasu mummy a tare suka fito alhj ismail ya taso ya mika ma daddy hannu bayan shaking dasukayi suka zazzauna alhj ismail yafara da cewa, "dan uwa dan Allah ka dubi girman Allah ka yafe mani abinda na maka..." daddy yayi interrupting nasa "...haba amini? Abinda asirce ka akayi ai nasan baraka aikata abun dakayi acikin hankalinka ba, sbd haka ni baka mun komi ba, Allah yafe mana gabadai" kowa a gun yace "ameen." Ana cikin haka su rayyan suka iso gda shida wani police dayayi driving nasa kasancewar har ynxu be iya driving ba, sallama sukayi sannan suka shigo don moha da rayyan kallon juna sukeyi sannan rayyan ya gaishe da alhj ismail, bayan ya amsa yace da alhj s.u "toh wannan kyakkyawan surayin fa?" Daddy yayi murmushi heedayah harda blushing ance ma saurayinta handsome, daddy yace "wannan ai rayyan ne wanda nikeson hadasu aure da heedayah," heedayah da kunya ya cike ta, ta lumshe ajikin mummy tana kare fuskarta, alhj ismail yace "ahh toh masha Allah, Allah ubangiji ya nuna mana yakuma sanya alheri" kowa agun ya amsa da "ameen" illa don moha da ransa take tafarafasa a fusace yatashy yabar parlour'n duk rayyan na kallonsa. Daddy yace "hope lfya dai?" Alhj ismail dayasan dalilin act na don moha yace "ahhh ba komai nikega yana needing fresh air ne," daddy yace "toh toh." Daga bisani heedayah tace "so rayyan? Ya kun samu kun kama alhj lawal din?"

HEEDAYAH!

85
written by miemie

Da fuskarsa ba walwala yace "sad news munje gdan baya can we've searched everywhere," police din gefensa yace "is like he even knew we were coming, someone must have told him that we were on our way saisa ya gudu kafin mu isa." Heedayah tace "there is possibly only one person da ze gaya masa, umma ce nd banga laifinta ba wat shes going through is not easy but I will not rest sena kama alhj lawal"***s fkr the beat
Da daren ranan around 9:38PM don moha na Kwance a dakinsa damuwan duniya sun masa yawa daddy yashigo ya masa sallama yanemi gu ya zauna kan gadon, zauna muhammad nan ya mike ya zauna, muhammad nasan what u r going through is not easy amman ka cire damuwa a ranka if heedayah is meant to be ur wife ba rayyan ba ko waye ne he cant steal her away frm u in harkuma ba itace the one ba dole ka hakura ka rungumi kaddara I hope its for the best, hugging nasa don moha yayi thank you daddy but koda ban auri heedayah ba her love will nva fade, she'll always have a place in my heart*** A parlour duka family suna zaune suna kallon wani action film Mr & Mrs Smith a gdan alhj s.u text yashigo wayar daddy, new number ce yana budewa yaga haka "ka kashe kanka dan uwa kai da 'yarka baraku taba iya kamani ba never! Gbe zan bar garin kano hahahah" miqa ma heedayah yayi bayan ta karanta tace "amman alhj lawal anyi soko, ai yanxu is like yayi mana revealing kansa ne, abunyi ynxu gbe zan sendn some men ta seapot(jirgin ruwa) some a bus stop ni da rayyan da saura kuma zamuje airport cuz am pretty sure by air zece zeyi tafiyan." Daddy yace "Allah taimakeki my princess yakuma miki albarka keda rayyan gabadai," kowa yace "ameen"*** washegary da safe heedayah da mutanenta suka rarrabu as planned suna masu spying wajen. Around 9:30AM alhj lawal ya paso ariport harda bodyguards ya nemo (lol) guda biyu a side nasa daya na rike da akwatinsa shikuma yana rike da briefcase nasa daya sa files na ahj s.u aciki, ya rike gagam kamar wanda akace mai za'a wabje a hannunsa. Waya police da suke waje suka ma heedayah kan alhj lawal yashigo kasancewar ita da rayyan suna sama suka hango shigowarsa ganinsa sukayi ya shiga layin amso ticket, nan heedayah ta sa rayyan yaje ya tsaya kusa da lifter yadda dab alhj lawal na amso ticket nasa seya shiga kafin lifter'n ta ruhu alhj lawal ze sa hannu ya shiga, hakan kuwa akayi bayan ya amso ticket nasa rayyan ya bude lifter'n har ya kusan ruhuwa sannan alhj lawal yasa hannu shida bodyguards nasa suka shiga, suna shiga heedayah tayi using steps da sauri take sauka***acikin liftern kasancewar alhj lawal na gaba boduguards nasa suna a gfensa rayyan kuwa na tsakiyarsu da elbow ya nannaushesu a wuya atake suka fadi a sume alhj lawal na juyawa shima yasamu nasa a hanci shima sumewan yayi a take daidai lifter'n ya budu heedayah ta iso gun dawata wheelchair rayyan ya daura alhj lawal akai wanda yayi kamar wani paralysed mutum, heedayah ta karbi briefcase din turasa rayyan yashiga yi ahaka har suka bar airport din suka shiga mota se prosecutors office inda heedayah tayi waya ma mummy da daddy suka taho tare da alhj ismail da bokan alhj lawal, inda akayi presenting ma chief of prosecutors evidence din harda eye witnesses guda biyu adaidai lokacin alhj lawal ya farfado kan hancin nan yayi ja dan naushin daya sha, neman hanyan gudu yakeyi wani police ya buga masa gindin bindiga a baya atake ya tsaya gu daya wajen na masa zafi, heedayah ta matso gabansa "YOU ARE UNDER ARREST ALHJ LAWAL" tare da daga masa handcuffs nan tasa hannayensa biyu aciki tare da cemasa you'll in shaa Allah spend the rest of ur life in prison, take him away" daidai anzo fita dashy knan ake shigo da mutanen alhj lawal wanda ya fara sa su aiki ahmad da yusuf akan su kashe heedayah kan satar motar da sukayi, se ido yake musu kan kar su nuna kamar sunsan sa amman ina ahmad yace "alhj? Kaima an kama kane?" Nan heedayah da sauran suka iso bakin kofar "what do u mean?" Kafin yyi mgn heedayah tayi recognising faces nasu, "you two were'nt u the guys who kidnapped me nd also tried to kill me?" Shiru suka mata heedayah tace "answer me!" Still basu amsata ba tace "well then kushiga dasu ku basu shocking na 5mins" suna jin haka har rigerigen fada mata suka soma "eh eh mune" a tare sukayi maganar, heedayah tace "good waya saku yin aikin? Was it alhj lawal?" Alhj kawal se ido yakemusu dan haka sukace "a'a bashi bane," ahj lawal yace "kidnapping dinki? Muhammad nede d'an alhj ismail bani ba" can a zuci yace "in bamu shiga prison tare da kaiba alhj ismail zamu shiga da dan ka" heedayah tace "what? Is that true?" Tana tambayan mutanen, kai suka gyada mata "yea shiya samu, yace mu daukeki daga gdan daya ajiyeki mukai ki can kudu mu kasheki," alhj ismail cikin tsawa yace "pls dont believe them wallahi qarya suke shi yayi setting up kidnapping na ki yace akasheki kuma ba muhammad bane," heedayah tace "karkadamu daddy police kushiga dasu can dakin kubasu shocking na 10 good mins" sunajin haka ahmad yace "dan Allah kiyi hkr karki mana haka" amman ina ko sauraronsu heedayah bataiba ana basu na 2mins heedayah ta dakatar tace "are u ready to tell me the truth?" Yusuf yace "yes wallahi alhj lawal ne yasamu ba muhammad ba," heedayah tace "ai dabaku fada ba da se kun mutu dan wahala anan" tana kaiwa nan ta fice alhj lawal kuwa akayi dashy holding cell kafin trial nasa na gobe.
Heedayah da rayyan suna zaune a garden rayyan yace "my princess dont u think is about time kije kiyi seeking forgiveness na don moha for blaming him akan crime da beyi committing ba," shiru heedayah tayi sannan tace "i rilly don't want to amman if it'll be okay with you se inje" Rayyan yace "sure my princess ki gaishe shi in kinje" ta amsa da "toh" sannan tace "aren't you coming with me?" Kai ya gyada mata "i'll rest frm being ur body guard today" murmushi tamasa "take care" sannan ta fice**** heedayah na zaune a parlourn gdan alhj ismail bayan drinks da mama tayi serving dinta dashy tace "ina muhammad yana gda?" Mama tace "eh yana can side nasu lfy?" Heedayah tace "eh mgn nazo muyi dashy" mama tace "toh ha inkira miki shi, Allah sa ba bacci yake ba" "no karki damu zanje kawai" tafadi sannan ta fice side nasu ta nufa tayi knocking sosai sannan yafito ya bude ganinta ba karamin bude masa ido yayi ba, "heedayah" yace "me kkeyi anan?" Murmushi tamasa "can we talk?" Dakamar yace no seyace "okay come in" nan ya bata hanya ta tashiga ta zauna shima haka, tace "baran boye maka ba rayyan ne yaturoni kan nazo na baka hkr for blaming u over the crime u didn't commit am sincerely sorry i hope you'll forgive me," shiru don moha yayi a xuci yace "wato seda so called rayyan dinkin yaturo ki zaki bani hkr? Heedayah why are u doing this to me bayan kinsan I love you," cire kunya yayi ya taso gabanta tare da riko hannunta bisa kan heartbeat nasa "can u feel it?
Share:

0 comments:

Post a comment

pls drop down your comment......
dan Allah ku ajiye comment.

Tallata Kayanka

Guide Tricks Blog

Be With Me Technology

Popular Posts

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technology, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).