shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wanda aka fi sani da hausa novel wanda ni Muhammad abba gana nake rubutawa dan wayar tare da fadakarwa ga mutane a yanayin da muke ciki.

Wednesday, 20 July 2016

HEEDAYAH 71---75

HEEDAYAH!

71
written by miemie

Heedayah tace "long story, can I trust you?" Aesha tace "sure roomie ni na daukeki a matsayin sister na haka kawai naji inasonki dearly nd thats why kka ga am so open to you," nan heedayah ta zazzage ma aesha everythng behind her life bata bar komi ba, aesha tace "gaskia roomie u've gone through so much, ba'a iya trusting mutum a duniya cuz baraka san wat he or she is capable of doing ba, but abinda ban ganeba har ynxu shine mesa don moha ze kasheki?" Heedayah tace "nd that I still dont know, I hope bayan na kamasa ze iya gaya min mesa," aesha tace "toh Allah baki nasara roomie," heedayah ta amsa da "ameen kefa mesa kkeson xama prosecutor?" Aesha tayi murmushi sannan tace "akoi wani film da na kalla city hunter, yadda prosecutor kim yayi tracing Dr lee as city hunter ba qaramin burgeni yyi ba naga kuma a erin situation da muke ciki yau a qasarmu prosecutors will be needed dan akama criminals erin su former president namu goodluck jonathan thats why," heedayah tace "wow gaskia erinku ake nema a erin wannan rayuwa tamu ta yau Allah bamu sa'a all, ure intentions are so clean," aesha tamata murmushi "lets go ko?" Nan suka biya kudin abincin suka fice.
Kwanaki, satuka, haka shekaru ma da dama sunja.
*4 YEARS LATER*
Heedayah is now 26 years old.
Su heedayah suna final year exams nasu wanda zasu gama gobe, mummy da daddy kuwa a kowani semester se sunyi visiting nata sau biyu in akayi hutu kuma heedayah na dawowa gda saidai har yau alhj lawal da alhj ismail basu san heedayah na raye ba. Mustapha dan alhj lawal kuwa har yyi aure abinsa dan haka alhj ismail yasa don moha a gaba kan seya masa aure shima da taimakon mummy ne in bahaka ba da tuni an aura ma don moha cousin dinsa aneesa, shide har ila yau yana jiran dawowan heedayah dan inba itaba bare iya auran wata mahaluki ba. Haka rayyan ma, daddy'nsa yayi yayi dashy yayi aure amman sam yaqi kan yana jiran heedayah ta dawo, tayi promising dinsa zata dawo garesa. Heedayah da aesha karatu sukeyi sosai ba wasa.
Washegary sukayi taking last exams nasu, murna gun heedayah da aesha da sauran course mates nasu bayya misantuwa, mummy takira ta gaya mata mummy ma tamata murna sosai, "so yaushe ne graduation nakun?" Heedayah tace "next week mummy", mummy tace "tam muma zamu taho miki da biggest suprise of ur life," "really mummy?" Mummy tace "yes my little princess," "tam mummy i have to go now aesha tana jirana" nan tayi hanging call din.
One week later su mummy ne suka sauqo daga jirgin su heedayah da aesha ne suka taresu bayan sunyi hugging da mummy sukayi da nanny, se bataga daddy ba dan haka ta ce "mummy ina daddy?" Mummy ta juya ta maida kallonta gun kofar jirgin haka heedayah ma daddy tagani yana takowa without cruches da kafafunsa yana tafiya kamar wanda be taba paralyising ba, ihu heedayah ta daka "DADDY!" kafin ya sauko ta haura sukayi hugging juna, "daddy you can walk!" Daddy yace "yes my little princess," heedayah tace "nd you can talk also?"Am so happy for you daddy" takuma hugging nasa tightly bata san sanda ta fara zubda hawayen joy ba, "alhamdulillah now is the right time to take revenge daddy," murmushi yamata "Allah miki albarka my little princess in shaa Allah ynxu dana samu sauki no one will ever hurt you I'll do whatever it takes nayi protecting naki da munmy'nki" yasa hannu ya goge ma heedayah yar kwallarta aesha datayi mutuwan tsaye tana hawaye, hannu kawai taji bisa kumatunta mummy na mata murmushi, mummy tace "mesa kke kuka 'yata?" Aesha ta goge hawayenta "ba komai mummy, yadda kuke one big happy family ne kawai ya burgeni how I wish nima parents dina can make it suyi witnessing graduation dina" kamar daga sama ta jiyo muryan daddy'nta yana fadin "who's that crying angel" tana kai dubanta gun kofar jirgin taga papa'nta da mama a tsaye dagudun ta ta karisa tayi hugging dinsu "papa, mama u made it" sukayi hugging nata back, "taya zamui missing graduation na only daughter'nmu, is it possible?" Mama tace "no its not" tare da goge ma aesha hawayenta, aesha tace "but how comes? Daman kunsan parents na heedayah ne?" Papa yace "ai daddy'nta friend dina ne back then damuke university," aesha tace "how cute saisa tun time dana hadu da heedayah naji kamar na santa ashe daddies dinmu frnds ne" kowa yayi dariya agun, papa yace "oya oya mu karisa gda am hungry already" nan da nan suka shiga wata range rover'n da aesha ta taho dashy papa ne yake driving har suka isa gida sukayi having lunch akan dining table, ayshr da heedayah sukayi sallama da parents nasu kan zasuje su siyo gown dazasu sa gbe a graduation nasu.
Masu karatu tighten ur belts, the war has just begun!!!

HEEDAYAH!

72
written by miemie

Se can 6:15PM suka dawo gdah anyi shopping kam ba dama, dakin aesha suka wuce suka sassauke kayan heedayah tashiga ta watsa ruwa haka aesha ma, "excuse me frndy baranje inga mummy," aesha dake chatting ta amsa da "okay sauran kice da mummy zaki kwana yau," heedayah tayi murmushi "haba ina ni inar frndy na ita kadai, i'll be back soon" ta fice dakin da su daddy suka sauqa ta nufa tayi knocking munmy tace "come in" sannan ta shiga, "ina daddy?" Ta tambaya mummy tace "sun fita masallaci" heedayah tace "ayyah," mummy "I can't tell you how happy I am indeed wannan shine biggest suprise nd gift da ban taba accepting ba, thank you mummy," mummy tace "mu gode ma Allah heedayah da ya bama daddy'nki lfy," murmushi heedayah tayi sekuma tayi shiru, mummy data gano shirun heedayah ta tambaya ko lfy, heedayah tace "mummy akoi wata maganar dana keson muyi" tana meh rufe fuskarta da gyalen dake kanta, mummy ta jawota jiki "come on my princess kunyan mummy kkeji? Gayamun kinji mene?" Heedayah tace "mummy ina..ina..inada sssaurayi," mummy tace "wow great news, news danake expecting tunba yau ba, so tell me waye ne? A nan abuja yake?" Heedayah tace "no mum, baya nan yana Edo state," mummy tace "toh heedayah har can Edo? 'inyamuri fa knan," "noo mummy ba 'inyamuri bane kodashike he's sort of kinga daddy'nsa ne 'inyamurin amman fa muslim ne mum nasa kuma fulani ce ta yola ma kuwa nd kinga bayya kama da 'inyamurai ko kadan yanada siririn fuska dogo ne kuma siriri daidai.." mummy ce ta tabata "princess meh haka? Duk acikin san yaron ne haka, ya sunansa toh?" "Rayyan mummy," mummy tace "toh bari in daddy ya dawo se muyi mgn muji opinion nasa," "yawwa mumny ta take kiss muah after that munmy inason bayan anyi graduation namu mu wuce Edo sbd nayi promising rayyan zan dawo in daukesa," "...wait heedayah ban gane ba dama ba anan abuja kuka hadu ba?" "Eh mummy..." nan ta labarta wa mummy komi, bayan da ta gama mummy tace "at first I was against this union heedayah amman tunda naji irin halaccin da rayyan ya miki am ready to accept him as my son-in-law ko sbd hapiness na princess dina," hugging nata heedayah tayi "thank you xoxo much mummy," "ba komi princess bari in dady yazo muyi mgn am sure shima ze yarda so karki damu kinji dear?" Gyada mata kai heedayah tayi sannan ta fice zuwa dakin aesha. Bayan da daddy ya dawo mummy ta zaunar dashy, "habibi akoi wata mgnar da nikson muyi akan princess," daddy yace "toh inaji," nan mummy tabasa labarain komi daddy yace "ai ba komi dama shi so haka yake, Allah sa hakan shi yafi alheri, kice mata nabata concent dina duk abinda takeso muddin be saba ma addinin muslunci ba zan mata," mummy taji dadi sosai tamasa godiya sannan tafice zuwa dakin aesha ta gayama heedayah, heedayah harda rawa soon she'll be with her rayyan.
Washegary! Da safe around 10:00AM acikin hall na NIGERIAN LAW SCH, iyayene, malamai, dalibai, dangi da special guests of honour ne zaune akan various seats nasu bayan opening prayer VIP'n wajen ya bada speech bayan praising makarantan daya farayi, 5 daga cikin best students na sch din aka kira suka bada speech aciki harda aesha da heedayah bayan an kammala aka raba ma kowa certificate da sauran credentials, nasa heedayah da aesha duk second class upper sukeda, iyayensu ba qaramin murna suka musu ba ana gama taron parents nasu suka tafi su heedayah kuwa an tsaya daukan pictures da sauran frnds da coursemates basu suka dawo gda ba se can bayan maghrib duka agajiye toilet suka fada sukayi wanka sannan suka fito one by one, suna cikin cin abinci a dining, daddy daya fito daga dakinsa da mummy yace "graduates harkun dawo ne?" Dariya duka sukayi sannan sukace "eh daddy" a tare, daddy yace "toh masha Allah, my princess I have a suprise for you," cikin zumudi heedayah tace "yes daddy what is it?" Daddy ya kariso ticket ya miqa mata, "here, we will be leaving for Edo state jibi in shaa Allah seki shirya," tsalle ta daka sannan tayi hugging nasa "thank you so much daddy" peck yamata a goshi yakoma daki, a daren ranan kam heedayah takasa zama gu daya se safa da marwa takeyi she cant keep calm a jibi zata ga rayyan nata da baba aleesha. 2days later daidai 9:30AM a airport heedayah da aesha se rapka kuka sukeyi a dole wai su zasu rabu, mama da mummy ne ke lalashinsu da kyar suka rabu da juna su mummy suka fice 11:00AM daidai suka iso EDO state taxi suka tsara suka sauka a wata htl kasancewar yamma batayi ba heedayah ta matsu sam se sun karisa UHUNMWONDE taga rayyan nata, abinku da princess nan da nan suka amince da qudurinta bayan sun watsa ruwa duka sunci abinci suka fita basu tsaya ko inaba se wata babbar mall inda sukayi shopping wa family'n rayyan kamar ba gobe food items ne kayan sakawa ne ba abunda babu heedayah kuwa kayan data hada ma rayyan ko kayan lefen amarya albarka, takalma ne turaruka, wrist watches ba abinda ba ta saya masa ba harda inner wears, taxi din tam suka cika da kayaki sanda suka tsari wani taxi'n daban suka shiga suka kama hanyar UHUNMWONDE. Tafiyar 3 hours da 'yan mintoci sukayi sannan suka iso daidai gabar lungun gdansu rayyan, sam heedayah bata manta kwatancen gdansu rayyan in ta ba. Tace da mummy da daddy "baran shiga inga ko suna gda first" suka amsa da "toh" ta shige ciki, tana shiga a daidai bakin kofar shiga sukayi bumping into each other ita da rayyan yana kokarin fita, d'aga idan da zasui kowanne daga cikin su yakira sunan juna "Heedayah!" "Rayyan!" Hugging juna sukayi ba tare da sun sani ba sunfi 3mins a haka sannan rayyan ya sakota yace...

HEEDAYAH!

73
written by miemie

"My princess so you'll return to me," tare da riqo hannayenta heedayah da idanta suka cike da hawaye tuni tace "ofcourse rayyan I promised am now a graduate nazo daukanka ne muje muyi revenging wa daddy" tare da masa murmushi, rayyan ma murmushi yake mata "am so happy for u my princess nayi missing naki like crazy mushiga daga ciki," heedayah tace "wait na taho da parents dina suna waje," rayyan yace "really? Toh muje mu shigo dasu" a tare suka fito tun daga cikin mota daddy ya hangosu yace da mummy "my dear ga son in law namu fa" mummy tayi leqe daga window itama "wow kyakkyawa dashi ashede princess batayi karya ba" nan su rayyan suka kariso ya bude ma daddy kofa heedayah kuma ta bude wa mummy, har qasa ya durqushe ya gaishe da daddy cikin girmamawa "ina wuni daddy?" Daddy yasa hannu ya dago sa "lafy qlou rayyan ba seka sauka har kasa ba ai" ze kuma sauka dan gaishe da mummy tace "a'a rayyan baseka sauqa har kasa ba ahaka ma yayi ya kake ya ayyuka?" "Alhamdulillah" yace se murmushi yakeyi "mushiga daga ciki" yana leading nasu suka shigo har main parlour na daddy yashiga daga ciki yagaya ma mami sunyi manyan baki da hijabinta tafito tana ganin mummy taga kama sosai da sukeyi da heedayah dan haka tagane mahaifiyarta ce, "oyoyo heedayah" nan sukayi hugging sannan ta zauna "sannunku da zuwa u must be her parents ko?" Mummy tace "sure, ina wuni?" nan suka gaggaisa daddy'n rayyan ma yafito duk suka gaisa, amarachi mama ke kira ta iso ta gaishe dasu mummy tare da hugging heedayah ruwa mama tayi serving nasu mummy dashy. Daddy yayi gyaran murya "ba tare da bata lokaci ba lets get to the main point..." nan ya zazzage wa daddy'n rayyan komi, heedayah da kunya ta cike ta taja hannun amarachi suka bar gun daddy'n rayyan yace shi baida case duk abinda dansa yakeso shi zai masa, haka suka ta sorting out abubuwa da dama, daga karahe daddy yace zasu tafi zasu tattauna da heedayah duk sanda shes ready se ayi fixing date kowa yayi agreeing da hakan, bayan sun fiffito daddy yaceda rayyan akoi kayaki acikin motan seka fito dasu duk sunsha mamaki ganin irin kayakin da su heedayah suka hado musu se godiya daddy da mama sukeyi. Amarachi, heedayah da rayyan ne suka ciro kayan tas, bayan da suka gama tace "my king wannan duk naka ne," rayyan yace "really my princess?" Ta gyada masa kai hugging nata yayi "thank you so much my princess, i love you" ta ce "ba komai" hannu tasa acikin side bag nata ta ciro wata pack na zobe ta ciro ta daga hannunsa tasa masa "this is for you my king, don't ever remove it kaji?" Murmushi ya mata "i'll never my princess" wani pack din takuma cirowa acikin jakar nata "nd this id for me" har zata sa knan rayyan ya wabje "ni zan sa miki," murmushi ta masa yasa mata shima "nd you too karki cire wannan" tace "I cross my heart rayyan" su biyu suka fito a tare heedayah tace "mummy da daddy saura gdan baba aleesha, rayyan zamuje tare ko?" Shiru yayi bece komi ba, "kayi shiru rayyan is somethng going on?" Mama ce tace "ai sede kiyi hkr heedayah, Allah yayi ma baba aleesha cikawa shekaru biyu da suka wuce tace min in gaya miki shes sorry for not keeping her promise, nd that tana wishing naki success in life." Ihu heedayah ta fashe da, ta biyosa da "innalillahi wa inna ilaihi raji'un noo this cant be happening, you can't die baba" tana mgn ne tana sauka kasa rayyan yasa hannu ya dagota mummy ta matso tana bata hkr ina kukan se karuwa yakeyi sanda tayi me isarta sannan tayi shiru for a while, ta bukaci mummy da tana son zuwa gdan aleesha, mummy tace "fine se muje" xno tace zamuje nida rayyan," daddy yace "as u say princess sekun dawo muna jiranku" suka fice ita da rayyan su daddy kuwa suka koma ciki dan jiran dawowarta sun danyi tafiya sannan suka iso gdan baba aleesha hawaye ambaliya suke a fuskar heedayah kofar suka bude gdan na nan kamar yadda yake da a baya saidai komi yayi kura shiga tayi ta zauna bisa tabarman dake dakin tana rusa kukanta rayyan na shafa bayanta yana bata hkr, "rayyan I thought baba will also be by my side wen zanyi taking revenge dina, how could she die?" Rayyan dayake shafa bayanta har ynxu yace "yi hkr stp crying am here, remember? Addu'a zamu sata a ciki, tashy mutafi su daddy suna jiranki," ba gadama ta miqe tare da rufo kofar gdan saidai har ynxu bata br kuka ba, a hanya tace "rayyan pack ur stuffs today gbe zamu tafi kano kaji?" Rayyan yace "sure my princess bar kukan haka kinji?" ahaka har suka isa gda sukayi sallama 5:00PM suka iso htl da suka sauqa saidai heedayah bata bar kuka ba har ynxu. Bayan maghrib ta nufa dakinsu daddy tayi knocking mummy tace "come in," wuri ta nema ta zauna "daddy inason rayyan yabimu kano gbe," mummy tace "yabimu kuma heedayah? Kinsan fa baida passport bareyi ya bimu ba," "toh mummy ku katafi by air nida shi zamu biyo bayanku zamu bi motar kasuwa," daddy yace "no if that is what u want my princess se mu fasa bin jirgin duka mubi motar kasuwan," daddy yace "noo mota biyu zamu biya kinga se mu zauna comfortably ko?" Mummy tace "toh shknan Allah kaimu," heedayah tace "ameen mummy nd daddy thank you so much," daddy yace "dont mention jeki huta kinji ki gaishe da nanny da gajiya, tell her gbe zamu tafi" ta amsa da "toh" sannan ta fice. Baccin da heedayah batayi ba knan ranan se tunanin baba aleesha take tana kuka. Washegary ta tshy dawata erin ciwon kai karfe 5:30AM su heedayah sukaje suka dauko rayyan dady yabama daddy'n rayyan wata qaramar wayarsa kan in sun isa ze masa waya se suna gaisawa , daddy ya amsa tare da yin godiya, dubu hmasin hamsin daddy ya basu mama each, aaliya kuma dubu biyar, sukayi godiya sosai sannan su heedayah suka fice bayan dogon bankwanan da sukayi, aaliya se kuka takeyi itama taso binsu saidai mama cant bear going a day widout yar autarta, straight suka wuce tasha, wata mota qirar vectra daddy da rayyan suka shiga mummy da heedayah da nanny kuwa cikin wata golf tafiya me nisa suka yi sannan suka iso garin kano a tasha PA'n daddy yazo ya daukesu a gajiye suka koma gda, wata dakin da ke qasa mummy taba rayyan heedayah kuwa na sama.

HEEDAYAH!

74
written by miemie

Bayan heedayah ta watsa ruwa tasa wata atamfarta riga da skirt fitted ya amshe jikinta sosai, tana kwance kan gadonta tayi ruf da ciki nanny tamata sallama da suje suci abinci 'yar powder tashafa tasa pink lipstick ta feffesshe da turare sannan ta yafa 'yar gyale kalan atamfarta a ka tafice, already PA'n daddy ya siyo musu take away a htl duk suka zauna akan dining table daddy na mummy suna fuskanta juna haka heedayah da rayyan ma, ba aikinsu se satan kallon juna ahaka har suka gama cin abincin daddy yayi gyaran murya "rayyan a ina ka tsaya da karatu?" Kafin ya amsa heedayah ta amsa "betaba attendn sch ba daddy," daddy yace "tooohhh daman nayi deciding in samo maka aiki ne amman tunda haka abun yake zan ma PA na mgn anemo coach seya na koya maka yadda ake tafiyar da business bayan kun gama se inyi employing naka a cikin company dina ko ince na mummy'n heedayah ko?," murmushi mummy tayi "kai habibi wani erin nawa kuma?" rayyan dayakasa rufa baki dan murna se godiya yakeyi haka heedayah ma, daddy yace "ba komi son" sannan yace da mummy "my dear muje mu huta ko?" Ta tashy suka fice yarage heedayah da rayyan, bayan kallonta daya juma yanayi sannan yace "my princess ure looking stunning," murmushi tayi sannan tace "thank you, rayyan business man" dariya yayi "in shaa Allah the first money I earn zanyi amfani dashy in saya miki abu bcuz am forever indepted to u nd ur family, heedayah I love you" "I love you too" tace masa, hira suka tayi sai kusan maghrib ta haura sama shikuma suka fice masallaci da daddy bayan sun dawo daddy da mummy na dakinsu heedayah ta sauko tayi knocking a kofar dakin rayyan tasowa yayi ya bude hannunsa taja suka zauna a parlour tace "rayyan there isn't time we have to start making our move by tomorrow," rayyan yace "okay yanzu what do you have in mind?" Heedayah tace "kaga evidence yakamata muyi gathering akan alhj ismail firstly files na conpanies na daddy yakamata mu samo after that akoi wata CCTV wanda yake containing duk abinda ya fada time da ya kwace files din gun daddy kaga it is a strong evidence am sure muna presenting nashy a court, alhj ismail ze qare a jail." Rayyan yace "perfect! So ynxu gobe da yaushe zamui making first move namu?" Heedayah tace da "dare, alhj ismail da kai da danka days naku sun kusa karewa"***
Washegary! Around 11:00AM bayan angama breakfast, TUTOR AHMAD wanda zena taking rayyan business class ya iso bayan gaisuwa shida rayyan suka fice garden inda yafara bayyana masa significance na business heedayah duk tana labe tana ganinsu abinda ta lura dashy shine rayyan is a very fast learner awa daya da rabi sukayi sannan suka gama rayyan ya masa godia sannan tutor ahmad ya fice heedayah ta gudo ciki da wuri dan kar rayyan ya ganta, ya tare ta zaune a parlour tace "my king har angama class na yau dinne, how was it?" Rayyan yace "not bad" heedayah tace "tam all the best baran dan fita," " ina zakije muje tare?" "Noo don't bother ynxu zan dawo ta fice." A daidai corner dayake kusa da gdansu don moha tayi parking motarta tana me qare wa gdan kallo tafi 10mins a zaune cikin motar sannan ta yanke hukuncin leqa cikin gdan tana fita time din don moha yake shigowa corner'n knan da headphone nasa a kunnensa da P cap a kansa ko ya akayi ya gano heedayah daga baya oho? Ko dashike ba abar mamaki bane dan don moha yasan heedayah tun haihuwarta da sauri ya nufa inda take hannunta ya riqo abinku da prosecutor wanda take da dan training na fada atake ta murda masa hannu ta baya "who are you?" take tambaya kasancewar bata ga fuskar meshi ba dan P cap dayake sake da ita cikin murya me nuni da wahala yace "heedayah don moha ne" nanne ta sako sa hannun har ynxu zafi take masa dan yadda heedayah ta murda ta baya, "don moha?" tace, yace heedayah "yaushe kka dawo?" Da fuskarta a daure tace "why do u care? Kai da kaso kasheni me hadinka da dawowa na da kin dawowa na?" Don moha yace "heedayah what do u want me to do ki yarda kan ba ni nayi ordering a kashe ki ba, come to think of it meh zanyi benfiting aciki in kin mutu? Nothing hasali ma sede inci baya sbd na rasa wife dina..
" dariya tayi "wife? Wace wife dinka? Don moha haven't I made it clear to you? i'll never be ur wife, wai ko bakasan me intensions dina bane har yau, open ur ears kaji i will not rest sena ga daddy'nka behind bars muhammad," don moha yace "it still won't change a fact btw us heedayah, pls give me a chance to prove myself," heedayah data yi mutuwan tsaye tace "don moha kana cikin senses naka kuwa? Fadin kanason ka auri wacce takeson takai daddy'nka jail?" Kai ya gyada mata "in har his guilty of the crime kke accusing dinsa its okay by me all am asking is for you to give me a second chance," wayarta ta ciri kamar wanda zatayi abin arziki pictire'n rayyan ta nuna masa wanda nima miemie bansan sanda ta daukesa picture dinba "for your information this is my boyfriend shine mijin da zan aura, stick that in your head" ta shige motarta ta bar gun. Da kyar don moha ya iya ya karisa gda ya nufa dakinsa "heedayah what do you want me to do ki gane cewa am not responsible for the crime ure accusing me of?"***
3 days later don moha na kwance a dakinsa yajiyo muryan daddy'nsa yana waya ko da wayene oho amman his confident da alhj lawal ne; alhj ismail yace "dan uwa ta dawo fa kace? Ta yaya? Ina wanda kace su kaita can kudu, meya faru?" On d other hand alhj lawal yace "bar yan banza basu kasheta ba qarya suka min, wat if ita da alhj s.u sukayi deciding filing case akanmu a court fa ya zamuyi?" alhj ismail yace "gaskia we shud think of a way nd nasan sarai yarinyan nan barata bar zuwa gda na ba sbd akoi abinda take nema, dama ban taba gaya maka bane amman shekaru da suka gabana a baya, time da muka karbe files na alhj s.u ai akoi wata cctv a dakin wanda na amshe a hannun heedayah am very sure shi take nema har ynxu," alhj lawal yace "shine baka taba gaymun ba? Amman...god! Ba abin in zageka ba dan uwa taya zaka tapka dolanci haka? Ynxu ina cctv'n yake? Ai in yarinyan nan tasamu namu ya qare, ina yake?" Alhj ismail yace yana inda nake ajiye keys din motocina da bana amfani dasu a garriage," don moha da ya labe yana jinsu tun daxu ya sako baki tare da zaro ido, alhj lawal yace "to ka barsa a wajen tukuna, ynxu kazo gda na right now musan ya zamuyi," alhj ismail ya amsa da "toh gani nan zuwa" yayi hanging call din ya duba ya duba be ga kowa ba sannan ya fice. Da sauri don moha ya fito daga dakinsa yayi inda daddy ke ajiye keys din a garriage sede yaga abin bai buduwa se anyi inputting password wanda ko da za'asa wuka a wuyarsa besan meh password dinba

HEEDAYAH!

75
written by miemie

Date of birth na daddy'nsa (alhj ismail) yasa abun yaqi buduwa illa "invalid password" dayake nunawa, ya gwada na mama still beyi ba, na qaninsa safyan ya gwada still be budu ba dan haka yasa wedding date na daddy da mama shima yaqi buduwa har yayi giving up se can yace bare gwada sa DOB'nsa yana sawa kuwa se safe(wajen adana abu) din yabudu, abun mamaki this is only showing yadda alhj ismail keson dan sa muhammad sosai, besa DOB'n kowa ba a gdan sena don moha, don moha besan sanda idanunsa suka cike da hawaye ba yace da knshi "daddy den why are u doing all these wrong acts, ba haka na sanka ba daddy," kwata kwata seyaji bare iya barin heedayah ta kai masa beloved daddy'nsa jail ba dukda kuwa yasan daddy'nsa ya ksance me laifi hannu yasa yaga CCTV'n cikin wata sealed pack a aljihunsa yasa ya rufo abin yafice zuwa dakinsa yayi connecting da system nasa ya kalla ma yakasa duk jikinshi ya mutu.*** alhj lawal yace "dan uwa kasan life namu is in danger dan alhj s.u ya warke ynxu evidence kawai suke nema shi da 'yarsa sukaimu jail gashy naji ta karanta criminal law prosecutor ce," alhj ismail ya zaro ido "prosecutor fa kace? Innalillahi! Karshen mu yazo alhj lawal tun farko da bamu aikata abinda muka aikata da a baya ba wallahi, gashy ynxu a banza rayuwarmu zata kare a prison," alhj lawal yace "saidai in kai ka ga dama, amman nikam baran kare a jail ba" cikin rashin fahimta alhj ismail yace "kamar ya knan?" Alhj lawal ya sakar dawata dariyan mugunta sannan yace "kasheta zamu kuma yi, kaga dama itace eye witness tana mutuwa ba yadda alhj s.u ya iya damu dan ko court yakaimu its written shi da hannunsa ya yi signing papers dinsa kan sunanka, koba haka ba?" Alhj ismail dayayi shiru na dan lokaci yace "haka ne kayi gaskia amman bakka tunanin wanda zaka sa aiki su mana irin abinda suka mana da? Su kuma sparing life na heedayah," alhj lawal yace "karka damu better men zan nemo wanda zasui aiki me kyau kaide yanzu kaje ka dauko CCTV'n ka daka sa kayi rugu rugu dshy kamar yashi," alhj ismail yace "tam barin koma gda" a haka sukayi sallama. Bayan isan alhj ismail gda ya nufa garriage din yasa password din ya bude safe din saidai to his suprise bega abinda yake nema ba, searching yayi one by one ya ciro komin dake cikin safe din amman wayam ba alaman CCTV'n hankalin alhj ismail in yayi dubu be tashy ba shin ina CCTV'n ze je atare zufa masu dumi dumi suka qeto masa yana gogewa sabi suna sake qetowa hannunsa na bari ya zaro wayarsa a pocket ya kira alhj lawal ringing daya biyu alhj lawal ya daga, "ya dan uwa har ka rugurguza CCTV dinne?" Shiru alhj ismail yayi, alhj lawal yace "hello dan uwa bakkaji ne? Hello?" Baki na qyarma alhj ismail yace "dan uwa wlh banga CCTV din ba," cikin tsawa alhj lawal yace "WHAT???" umma dake daki ta jiyosa "alhj lafy? " "Ahh ba komai yi zaman ki," nan ya fice zuwa bakin gate yana maganan yana karewa da hannu da angansa anga wanda bai da gaskia, "meh kake fadi ismail? Bakaga CCTV'n ba?" Alhj ismail yace "eh dan uwa," alhj lawal dake mgna cikin tsiwa har ynxu yace "toh u better find it, wh..wh...what do u even mean kace baka gani ba? Kana nufin CCTV'n yayi kafa knan? U better find it in bahaka ba kasani bani kadai zanyi running a jail ba is the both of us" kamin alhj ismail ya amsa alhj lawal ya katse wayar tsaki yaja "wannan mutumin anyi soko wlh taya ze batar da CCTV'n wallahi inhar be samu ba sede a neme ni a garin kano a rasani dan baran bari 'yar dana haifa ba ta kaini jail, thank god ma muatapha yayi aure a can sokoto bayya nan, yadda zanji dadin guduwa" yana kaiwa nan ya koma ciki***Alhj ismail; Dakinsa ya nufa bayan ya watsa ruwa ya fara duba CCTV'n ko ya kawo daki be sani ba yayi duban duniyan nan kap! amman be samu CCTV'n ba "haa'an! Ina wannan abu zeje ai ba wanda ze shigo gdan nan ya dauka toh where will it be?"***
Can dare around 10:45PM heedayah da rayyan suka fito bayan addu'an da daddy da munny suka musu dab gaban gdansu alhj ismail tayi parking knocking sukayi me gadi ya bude musu ID card nata ta nuna masa na fadin ita prosecutor ce me gadi dake da niyar hanasu shiga yana ganin ID'nta ya ce "kushigo kushigo" da hannunsa a ka sekace wanda akace za'ayi arresting (lol) heedayah tace "rayyan be on the watch ni zan shiga", rayyan yace "okay take care dear in aka samu wani matsala dont 4get to press the button" tare da yin nuni dawani abu da yake kunkuminsa kamar waya kai ta gyada masa sannan ta fice shikuma ya tsaya da me gadi a bakin kofa, ko uffan me gadi be kuma fada ba kuma ya kasa gane wace ta macen kasancewar ba haske a gun daya ga fuskarta da tsaf ze tuna kawar shams ce. Zagaya gdan take tana neman windown dakin alhj ismail can ta jiyo muryarshi awata daki yana waya da wani, dan haka ta kasa kunnuwanta cewa yayi "alhj wallah kap na duba CCTV'n ban gani ba na rasa wayazo ya dauka," on the other side alhj lawal yace "inconpetence dole mu samu wanan CCTV'n in bahaka kaima kasan asirin mu ze tonu, ko kana ganin heedayah'n ce tashigo ta dauka baka sani ba," alhj ismail yace "noo gaskia bata shigo gda na ba nd koda ta shigo ma barata san inda yake ba nd koda tasan inda yake ma barata san password dinba," heedayah de ta kasa kunne tana sauraronsa koze ambata sunan wanda yake waya dashy dan she's sure da accomplice nasa ne... Alhj lawal yace "to wlh kai kasani dan kaga ni bara a taba kamani ba nafi karfin in shiga prison in har abu ya baci guduwa zanyi daga garin kano yarage kai kadai za'a kama gomma ka nemo wannan abu nide na gaya maka," alhj ismail yace "alhj lawal ya kake mgn haka ne?" heedayah tace "alhj lawal? Innalillahi! So gaskian daddy ne harda alhj lawal amman Allah wadar din erinka alhj lawal two face sneak kawai a gaban mutane kana acting kamar gentle man ashede babban munafiki ne kai in shaa Allah dakai da alhj ismail jail ce karshenku," duk mgn nan a hankali tayi sa...alhj ismail yacigaba "tun farko da bamui abinda mukayi bama wallahi," alhj lawal yace "wai ban hanaka mgn haka bane? Kai kake gardama, ynxu in har ba'a samo wanan CCTV ba kawai mu gudu daga baya se family'nmu su biyo mu ko ba haka ba?" Alhj ismail yayi jugum sannan yace "tam yadda ka fada" ahaka aukayi sallama sidak sidak heedayah tafito, rayyan yace "mu tafi?" Ta gyada kai ta wuce rayyan ya cukumo wuyan me gadi "sauran gobe kayi dogon baki ka gayama me gdan kan wasu sun zo jiya kaga abinda zan maka" tare da zaro masa ido da buga sa a jkn bango, baki na rawa me gadi yace "baran fada komi ba hasali banga komi bama wlh" rayyan ya sokasa sannan yafito suka fice. Suna isa gda suka tarar da mummy da daddy suna jiransu, mummy tayi hugging heedayah "I was worried sick about you my princess" daddy yace "how did it went?" Bayan sun nemi gu kowa ya zauna heedayah tace "daddy ure right harda alhj lawal"... mummy ta dafe kirji, "innalillahi! Amman alhj lawal ya amsa sunan munafiki, how can he be so evil ashe dama duk son da yake ma habibi na ashe faking kawai yake? I should have known, Allah baki nasara my princess gaskia justice must be served na goya miki baya 100% ynxu what ur next move?"
Share:

1 comment:

  1. Rayyan yanayima dan moha dakon soyayyah

    ReplyDelete

pls drop down your comment......
dan Allah ku ajiye comment.

Tallata Kayanka

Guide Tricks Blog

Be With Me Technology

Popular Posts

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technologies, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).