shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wanda aka fi sani da hausa novel wanda ni Muhammad abba gana nake rubutawa dan wayar tare da fadakarwa ga mutane a yanayin da muke ciki.

Wednesday, 13 July 2016

HEEDAYAH 46---50

HEEDAYAH!

46
written by miemie

Suka amsa da "yes oga sir" sannan suka fice. Da misalin 2:00PM don moha yafito yakai daidai gun motarsa har ya bude daddy ya kwala masa kira haka ya rufo kofar yaje ya samesa "naam daddy" alhj ismail yace "ina kuma zaka?" Don moha yace "fita zanyi mana daddy," daddy yace "tohh rashin kunya zaka mun? Dama nace zama xakayi ne? Toh maza koma ciki inda ka fito ure not going anywhere," don moha yace "but why daddy? Da girmana kace ka hanani fita sekace dan yaro," daddy yace ban yafe maka ba in ka bar gdan nan yau," fuskar nan nasa a daure ya fice se guna guni yake "ai wannan ba yi bane taya da girmana za a hana ni fita" harda guntun tsukarsa banging kofar yyi da karfi sanda alhj ismail yajiyo karan har tsakiyar kansa yace "dan banza zaka gun da ka boye heedayah ba? Ai kasan ka ganta na karshe knan dan before 2moro anyi gaba da ita"*** dakinsa straight ya nufa ya miqe kan gado se huci yakeyi "taya daddy ze min haka? Yaro ne neni da ze hana ni fita mstw ynxu baby fa? Shknan barataci lunch ba ohh damn it!" Gallery'n wayarsa ya shiga yakai kan picture'n heedayah ya ajiye daidai kan heart nasa sannan ya rufe idansa kamar me bacci***mutanen alhj lawal kuwa sun kama hanya zuwa guest house na alhj ismail inda heedayah take daidai bakin gate din sukayi parking suka fito abnsu su biyu dayan ya bude musu kwadon da wata karfe sannan suka shige suka budo kofar parlour ma suka nufa dakin da suka ga heedayah daxu nanma suka bude kwadan to thier suprise sukaga dakin wayam! Ba kowa a ciki dayan harda sosa ido dayan kuma ya leqa toilet still ba sign na heedayah dan haka suka duba sauran dakunan gdan tas basu ga ko shadow inta ba, ba qaramin daure musu kai abun yayi ba, how comes? Ko guduwa tayi ne kam? Duk suka kasa kiran alhj lawal dan gaya masa halin da ake ciki dakyar atlast dayan yyi gathering courage ya kira alhj lawal ya sanardashy halin da ake ciki, alhj lawal yace "incompetence! Wace erin mgnan banza kake min? taya zakace bta gdan ghost ce ita? Bayan daxu kunxo kacemin kun ganta a gdan kuyi watever it takes ku samo min wannan yarinyan, I hope am clear" guy din baki na bari yace "super clear oga sir" tare da hanging up call din. Ya dawo da kallonsa kan dan uwan nasa guy oga sir fa ransa ya baci wai ma tsaya taya hakan ya faru, ba anan daxu muka ga yarinyan nan ba, to ina take ynxu?" Dan uwan nasa ya kada masa kai da alaman shima be sani ba. (Bayan lokacin da don moha yakaiwa heedayah breakfast ya fice exactly bayan 6mins yakuma dawowa ya labe daga wata corner cuz daman jikinsa ya gaya masa ana binsa bayan 4mins da tsayuwarsa a gun yaga guys na alhj lawal din sun shige gdan suka fito after some while, so bayan tafiyarsu ne don moha yakoma cikin gdan ya manna ma heedayah hanky'n ranan a hanci ta sume sannan ya fito da ita daga gdan yakaita wani gdansa, bawanda yasan yana da gdan ko daddy'nsa ma besani ba, beso kai heedayah dayan guest house na daddy ba cuz eventually xasu iya ganewa) abinda yafaru knan!
Mummy kam saidai abinda yakaru dan kwata kwata ta fita daga hayyacinta takoma wani abu daban haka daddy ma tayi cigiyar heedayah har ta gaji ta rungumi qaddara takuma miqa sauran wa Allah. Heedayah kuwa kwana tayi da yunwa ko sallah da kyar ta idar, Allah ma yasota akoi fridge a dakin data bude tadan sami bottled water guda biyu atake ta kurbe daya. WASHEGARI! da safe around 8:30AM don moha ya shirya ya fita batereda kowa yayi noticing nasa ba bayan ya hau titi ya duba mirror can ya hango motar wanda suke binsa jiya yayi wata jaririyar murumshi sannan ya cigaba da driving abinsa cikin nishadi a daidai restaurant din ya tsaya ya siyo wa heedayah abinci sannan ya fito yanufa boutique na ranan ya siyo mata kayaki da dama da inner wears ya nufa gun motarsa kamar ance ya juya, yana juyawa yaga guys din alhj lawal din, dayan yace "dan uwa is like ya ganmu fa dang it!" Tare da buga sterring motar. Don moha yaci fuska kamar be gansu ba hasali ma yi yayi kamar yana hangen wani abu ne a gefensu nan ne bakin dan uwan nasa ya budu yace "bafa mu yake gani ba ai na gaya maka," motarsa ya shige ya hau kan titi suma suka kunna motarsu suna biye dashy, yau ma kamar jiya sun bar mota daya a tsakaninsu basu san duk don moha ya ganesu ba maimakon ya zarce unguwan dakata kawaji inda ya ajiye heedayah se ya zarce sharada phase 3 gdan wani abokinsa daidai bakin kofar yyi parking ya fito da ledar abincin ya shige cikin gdan, mutanen alhj lawal din harda tafi erin mun gano ka dinnan bayan some minutes don moha yfito yaga mutanen ko motsawa basui ba dayan harda daukan jarida irin yana karantawa dinnan bayan don moha ya fice da like 5mins daya gada cikin mutanen alhj lawal din yace "mushiga mu duba ko nan ne gdan ko?" Dan uwan nasa ya buge keyansa "kaifa wawa ne, yoh me amfanin dubawan? Ai kaima kasan dole nan ze kawota ko baka ga ya kaimata abincin bane ynxu de muje mu gayawa alhj kan mun sami gdan ko yaya?" Dan uwan nasa yace "a'a fa mutafi kum? shi don moha yake ko me ya inya kuma dagata daga nan ya kaita wani gu daban kuma fa? Mude kira shi alhjn a waya ze fi" hakan ko sukayi alhj lawal yace "aikinku na kyau sekushiga ku daukota daga nan se musan nayi da ita" ya amsa da "toh oga sir" sannan ya katse wayar suka fito daga motar dukan su biyu da full confidence nasu da karfen bude kwadon su to their suprise suka ga kofar ko kwado ba'a datse masa ba dayan harda dariyan mugunta sannan yace "ji soko wato ko kwado ma besa ba hehhe lalle" ya tura kofar suka shige kamar yadda sukayi ranan haka suka soma yi ma yau suna zagaya windows din gdan can suka hango wata budurwa kan gado bayan like 40 seconds wani guy wanda barefi don moha a girman jiki ba yashigo dakin da short nasa dayasa ido sosai seyaga alamun mutane ta window yace "ku! Me kuke min a gda?" Budurwan ta hau ihu wanda ga dukkan alamu matar shi wannan abokin don moha dinne "kwarto kwarto..." se ihu takeyi

HEEDAYAH!

47
written by miemie

Nan fa mutanen suka fara gudu kamin su isa bakin gate already friend na don moha ya riga ya sa lock "kwartaye ko? Me kuka zomin a gda?" Dayan guy din yace "dan Allah kayi hkr yalloboi munyi batan kai ne yi hkr dan Allah" frnd na don moha yace "batan kai shine zakuxo kuna leqa min mata ta window?" Hkr suke ta basa ya bude gate din tare da fadin "oya kuzo ku tafi" godia suka soma masa suna kai bakin gate din daidai neighbours na frnd na don moha suka shigo wasu kati katin maza guda uku da makamai a hannunsu nan suka soma dukan mutanen alhj lawal, sanda suka nada masu na jaki sannan suka barsu dakyar suka tashy suka gudu suka buga motarsu suka bar unguwan daidai bakin wata shago sukayi parking se maida numfashi sukeyi suna "awwchh" dayan yace "amman wlh sena karya don moha" dan uwan nasa yace "ko ka manta me oga sir yace? Yace kar mu kuskura mu taba sa," dan uwan nasa yace "dan banza wlh yaci sa'a wayyo baya na"***friend na don moha ne ya kira don moha a daidai lokacin da yake rufo kofar gdan daya ajiye heedayah knan bayan ya bata abincinta da kayan daya siya mata, frnd nasan ya labarta masa komi don moha se dariya yakeyi kamar ba gbe ya katse wayar tare da fadin "'yan banza kawai, koma wa ya turo ku nafi karfinku all."**
7:30PM don moha yaje ya siyo wa heedayah dinner yanxu kam bega mutanen alhj lawal masu binsa ba dagani suna fama da jiki ne daga dukan da suka sha daxu. Yana isa gdan yayi parking a waje ya shige yasamu heedayah zaune kan gado tahada kai da guiwa ya ajiye mata abincin, hannunsa ta riqo har tsakiyar kansa sanda yajiyo shock din tace "don moha dan Allah take me home nagaji da zama a nan u are ruining my future" don moha ya zauna kusa da ita sannan yace "ko kadan my baby you are the one forcing me to, ki gayamun answers danike nema nd i'll set u free," heedayah tace "what answers?" Don moha yace "me kke nema a dakin daddy?" Heedayah tace "nothing ba abinda nike nema a gdanku," don moha yace "you are lying dole akoi abnda kke nema" heedayah tace "fine! Inde se ka san me nake nema a gdanku sannan zakayi setting dina free na gommaci incigaba da zama a gdan nan" don yace "fine then" ya tashy ya fice tare da rufe ko ina kuka heedayah ta soma sanda tayi me isarta ko cin abincin batayi ba ahaka ta soma jin ciwin ciki daga can mararta tsoronta Allah sa ba period nata bane ahaka har bacci yayi awon gaba da ita.
Washegari! As usual don moha yafice 8:30AM daidai corner'n dake kusa da gdansu ya ga wata kamar shams dan haka ya fita daga motar yana yin kanta shams kuwa na ganin don moha ta soma washe hakora, mari don moha ya sake mata tas! Ta riqe kumatun ta "don moha kayi hkr dan Allah zan maka bayani wallahi ba haka bane" don moha yace "what explanations? Ni xaki zuba ma kasa a ido? Muna aiki dake amman a bayan ido na kuma kinayi da heedayah?" Shams ta zaro ido "heedayah fa kace wallah tunda muka fara aiki dakai nabar aiki da heedayah" wata marin don moha ya kara mata "rufa min baki makaryaciya kawai ai kinyi wa kanki kisani daga yau ko akan hanya kka ganni u shud change ur path dan babbalaki zanyi dump ass bitch kawai mstww" ya fice motarsa ya shige ya zarce restaurant yana cikin siya wa heedayah abinci ya hango mutanen alhj lawal irin yau sunyi wayo dinnan tun kafin don moha ya iso restaurant din suke tsaye suna jiransa bayan ya fito ne ya tabbata sudinne, murmushi yayi sannan ya shige motarsa ya soma tafiya suna biye dashy can ta baya baya a daidai gaban wata office yayi parking suma mutanen sukayi parking motarsu daga dan nesa suka ga don moha ya shige cikin office din da abincin a hannunsa sude suna nan suna jiran fitowarsa 10mins, 20mins later duk don moha be fito ba har dayan yace "dan uwa anya ba wani aikin yazo yi anan ba? Mu tafi kawai da kyar yau zeje ganin yarinyan fa," dayan yace "kuma da kamar haka mutafi kawai" suka buga mota suka fice** don moha kuwa ashe da yashige office din ta back door ya fice ya tsari taxi ya na isa gdan ya duba ya duba yaga ba me binsa sannan ya shige ya tarar da heedayah kwance kan tiles se faman birgima takeyi nan ya rikice yayi kanta "heedayah? Whats wrong?" Ya juyo da fuskarta yaga du ya jike da hawaye tambayoyi yahau jero mata wanda bata amsa ko daya ba daga ciki ba, dagota da zeyi yaga kasan ta du jini waro ido yayi tare da fadin "eww!" Da kyar ya kwantar da ita kan gado "sorry kinji ina zuwa" heedayah ta riqo hannunsa "don moha pls dan Allah ka kaini gda I need my mum wayyo zan mutu!" Don moha yace "shh stop saying that baraki mutu ba am coming" ya fice da sauri wata chemist ya nufa ya siyo mata magani da pad sannan ya dawo ya miqa mata tare da fadin go nd wash urself up ina jiranki a parlour, bata ce masa komi ba ya ajiye ya fice da fuskarsa cike da tausayin heedayah. Da kyar ta miqe tashiga toilet tayi wanka ta kimtsa ko ina ta shafa mai tasa daya daga cikin rigunan ta sannan ta kwanta, bayan some minutes don moha ya shigo dakin yayi kanta tare da ballo mata maganin da dauko mata ruwa yace "here, take this" heedayah bata ce masa komi ba, yace "pls kiyi hkr kisha kinga u are sick.." da kyar yata lalashinta tasha daga karshe se da yyi 2hrs a gdan sannan ya tafi nanma sanda ya tabbata tayi bacci taxi din yakuma tsara ya saukesa a office din yaga mutanen basu nan yayi mrmushi "harkun kaji da jira knan lol" ya shige motarsa ya dawo gdah

HEEDAYAH!

48

written by miemie


Be kuma leqa heedayah ba kuma se dare cuz he's sure masu binsan basu binsa da dare, bayan tagama cin abincin tasha maganinta sannan ta kwanta shikuma ya dawo gdah. Har na tsawon kwana uku don moha yajera yana ma masu binsan nan wasa da hankali, sun rasa gane ina yakai heedayah, alhj lawal ya masifesu sosai harda threatening dinsu cewa in basu samo heedayah ba se xaman kano seya gagaresu.
Yau ta kama tuesday around 1:40PM don moha ya shirya tsaf yajesa restaurant bayan ya siya mata lunch ya wuce office daya saba zuwa as ususal yayi parking motarsa sannan yafito ya duba ya duba yau bega motar masu binsan ba ya shige cikin office din yana fita ta back door din wa 'yannan mutane suka fiti daga gun buyarsu suka bisa taxi suka ga ya tsare ya shiga suma suka tsara wani tare da gaya wa driver'n "follow that taxi" hakan kuwa akayi suna biye dashy, can unguwar dakata kawaji a gabar wata flat gda taxin don moha ya tsiya suma sukayi parking daga nesa, nan don moha ya sallemi driver din ya waiga yaga bame binsa sannan ya shige gdan tareda rufewa bayan kamar 40mins yafito yakuma tsarar taxi ya fice nan ne suka fito daga gun buyarsun dayan yace "wato wannan don moha yake kome nada wayo kut! Shegen yaro wato kullum seya ajiye mu abakin office din can mudau aiki yakeyi ashe dan banza ta kofar baya yakebi ya tsari taxi yazo nan toh yau dubun ka ya cika," dan uwan nasa yace "kai ka gode Allah ma mun gano inda take, mushiga ko?" Dan uwan nasa yace "yes" suka zarce gdan suka ga an datse da kwado dayan yayi murmushi sannan yaciro wata karfe daga pocket nasa ya bude suka shige windows din gdan suka fara bibiya basu ga kowa aciki ba can sukaji qara daga bathroom na daya daga cikin dakin dan haka sukayi saurin zuwa suka ga heedayah ce ta kariso ta miqe akan gado dayan ya masa body sign da lets go, heedayah na daki tajiyo karar bude kofa bata wani damu ba a zatonta don moha ne duda betaba tafiya yadawo da sauri haka ba, kwadon kofar dakinta mutanen suka ballo kawai suwa xata gani? Kattin maza biyu ai se tasa ihu, ihu takeyi sosai "wayyo mummy na dan Allah kizo ki taimkeni xasu kasheni don moha dan Allah kar kamin haka wlh zan gaya maka me nike nema a gdanku dan Allah kar ka bari su kasheni" da kyar dayan ya iya ya kamota se shure shure takeyi da yaguni yaba ta yayi a kan kafadarsa se shure shure takeyi ahaka har suka iso parlour still bata bar shure shuren ba dayan yace "dan uwa dole fa mu kashe mata jiki duda oga sir yace kar muyi hurting nata amman yarinyannan akoi qiriniya," heedayah najin ance "oga sir" hankalinta ya sake bata don moha ne knan ya turo su, cikin kuka tace "dan Allah karku min haka dan Allah" still bata bar shure shiren da takeyin ba, sauqe ta yayi daga kafadarsa heedayah ta dibi qafa zata sa gudu ya kamo hannunta juyowanda zatayi ya manna mata hanky a hanci atake ta sume ajikinsa ya kuma dagata ya yabata kan kafadarsa suka rufo gdan taxi suka tsara me taxi yace sam shi bare daukesu ba kar satota sukayi dayan yace "ya kake mgn haka ne malam? Kanwarmu ce fa ta sume bata da lfya dan Allah kamana rai ka daukemu," still me taxi yatsaya yana kallonsu dayan yace "wlh ba qarya muke ba ko mu kira maka babarta ne?" Nanne me taxi yace "to shiga" dayan ya shiga gaba dayan kuma na baya da heedayah daidan office din aka saukesu drivern yace "nanne asibitin?" Bindiga daya daga cikin mutanen ya cire yace "not a word kokuma in bindige ka nd in har ka kuskura ka gaya ma wani abinda ka gani wallahi sena kashe ka dan na riqe fuskrka," driver yace "nayi shiru, banga komi ba kuma," suka sallami drivern ko kudin be karba ba yabar gun a 360, motarsu suka shige daya na driving daya na zaune a baya da heedayah, can bayan gari suka tsaya dayan ya dau waya ya kira alhj lawal bugu daya biyu ya daga "hello?" Guy din yace "oga sir gashy mun sameta atlast ynxu haka tana tare damu acikin mota" alhj lawal yace "...

HEEDAYAH!

49
written by miemie

Dagaske?" Guy din yace "absolutely sir you can always count on us, yanzu ya za'ayi da itan?" Alhj lawal yace "ku biya ta gdana amman fa kuyi a hankali kar a ganku, zan baka key din gda na dake old GRA seku kaita can ku ajiye ta before inyi figuring out abinda zamui da ita," guy din ya amsa da "okay oga sir!" Gamu nan zuwa sannan yayi hanging. Nan da nan alhj lawal yakira alhj ismail ya labarta masa komi alhj ismail yace "toh toh yayi kyau amman kace kar nayi scolding muhammad?" Alhj lawal yace "ka fallasar damu knan ai" alhj ismail yace "toh shknan" ahaka sukayi sallama bayan 'yan mintuna mutanen alhj lawal suka iso gdan alhj lawal ya miqa masu key din gdan sannan suka fice daidai 3:30PM suka isa gdan alhj lawal din sanda suka tabbata ba me ganinsu sannan suka shige gdan maimakon su kwantar da ita kan gado a'a zaunar da ita sukayi kan wata kujera ta katako sannan suka daddaure hannayenta bibbiyu a baya haka kafafunta ma sannan suka mata taping baki da wata erin cellotape me zafin tsiya sun kaida fita knan alhj lawal ya kira daynan, daga wayar da zeyi yayi daidai da farkawan heedayah motsi ta soma yi a taqure "hello oga sir?" Alhj lawal from the othet side ya amsa "eh ya?" Guy din yace "gashy mun kawota gdan kamar yadda kace muyi oga sir" alhj lawal yace "good gbe around 5:30AM na safe nakeson ku fita da ita daga garin nan ku kaita can ta kudu kudu ko erinsu Osun ko Ogun kowani Edo erin garin 'inyamuran nan de ku kashe min ita yadda ko gangan jikinta bara'a sake gani ba" zaro ido heedayah tayi tasoma bari guy din ya amsa da "yes oga sir!"...duk wannan magana a kunnen heedayah hawaye tafara zubda a hankali meban tausayi, "mesa don moha ze min haka? Meh mutuwa ta xe kara masa? Me na taba masa da ya gommaci ya raba ni da mummy na da daddy na?" Duk wannan tambayoyi jerosu takeyi wa kanta ba tare da answers insu ba. Hawaye takeyi sosai... Guy din ya dawo da kallonsa kan heedayah "heedayah kke ko me? Oga sir bece mu baki abinci ba sbd haka ba abinci miki," dan uwan nasa yace "ko ruwa mu bata mana kalleta fa dagani 'kishi takeji," dan uwan yace "to je ka dauko mata" nan ya fice yaje ya dauko ya dawo ya miqa wa dan uwan nasa ya amsa yayi kan heedayah data fara shaking already hannu hasa ya balla cellotape dake bakin nata da karfi sanda gun yayi ja dan azaba ihu ta sakar yace mata "shhh" ya bude ruwan yafara bulbula mata a fuska haka ya jiqa ta tsam! Sanda ruwan goran faro irin babban nan ya kare tas, yana kaiwa nan yaja hannun dan uwan nasa suka fice daga gdan tare da locking ko ina. Fashewa tayi cikin wata erin matsanancin kuka ga hannayen nan nata du an daure mata su a baya harsun soma mata tsami haka kafafunta ma, gashi ya jiqa mata kaya har jikin nata yafara kai kayi tunanin mummy'nta da daddy tasoma tana hawaye sosai.
Daidai 4:15PM don moha yayo gun motarsa acikin hanzari dake yau ya makara bekai ma heedayah lunch da wuri ba daga balcony alhj ismail ya hango sa murmushi yayi sannan yace "dan banza zaka gun heedayah ba? Allah bada sa'a" yana kaiwa nan ya shige ciki don moha ya fice nan da nan ya siyo mata abincin ko office daya saba labewa yau be labe gun ba direct gdan ya nufa he's ready to take her to another home koda masu binsan suna biye dashy yau, yana kaiwa gdan yayi parking a waje se sauri yakeyi ya shige ciki ya budo dakin daya ajiye heedayah yagani wayam! Ba kowa ya gwada knocking a bakin kofar a zatonsa ko tana ciki nan ma yaji shiru dan haka ya fada cikin toilet din nan ma bega ko alamarta ba hankalin don moha in yayi dubu be tashy ba "shin ina heedayah zataje?" Sunanta yahau kira da karfi yana zagaye every inch na gdan amman ina heedayah is nowhere to be found kasa daukansa kafafunsa sukayi kawai yajisa akan daya daga cikin sofa's dake parlourn hannu yasa a kai idanunsa cike da hawaye "my heedayah, my baby my future wife where are you pls? Show urself to me pls ,kinsan I can't do without you, I really hope am dreaming sbd in na tashy inganki kwance akan gadon dakin can pls heedayah come back to me..." yana cikin wadannan maganganu idanunsa suka kai kan wani piece of abu a kasar parlour din ta wajen bakin kofar da kyar ya iya ya miqe ya nufa gun ya miqa hannu ya daga dankunne yagani nd ga dukkan alamu dankunnen heedayah ne cuz for sure yana ganinsa a kunnen heedayah ...

HEEDAYAH!

50
written by miemie

"There's only one possible answer, this means dauke heedayah akayi daga gdan nan omg! Nd there is only one person who is capable of doing this" kallon dankunnen yakeyi yace "daddy" nan yasa a aljihunsa ya fice daga gdan da sauri driving yakeyi kamar wanda yasha codeine Allah ne kawai yakaisa gda ko parking din arxiki beyi ba yafito ba tareda ya zaro key'n motar ba ya zarce site nasu mama da idanunsa duk sun kada sunyi ja, daddy yaga zaune a parlour yana karanta newspaper ya tako har gaban daddy, daddy yace "muhammad lafya? Ya naganka haka?" Don moha bece komi ba daddy yakuma fadin "muhammad lfya talk to me," don moha yace "lafya? Lafya fa kace? Upon abinda kayi ne kake tambayana lafy? I never knew ure an irresponsible father se yau..." Alhj ismail ya daka masa tsawa "enough muhammad tare da miqewa ni kake gayawa irresponsible father?" Hannu yadaga ya wanke don moha da mari sanda hannunsa suka fito kan fuskar don moha ras, ko riqe gun beyi ba illa idanunsa da suka cike da hawaye, don moha yace "there's only one thing that u need to know daga yau kar ka sake kira na da sunan dan da ka haifa as for me na rasa daddy na yau!" Ya juya ya soma tafiya alhj ismail nata kiran don moha amman ko waigawa beyi ba site nasa ya nufa ya tattara kayakinsa cikin wata box ya jawo yakai daidai gun motarsa alhj ismail ya fito yana "son pls karka tafi we can solve this problem lets talk pls" shiga motarsa yayi me gadi ya bude masa gate ya bar gdan a 360. Hankalin alhj ismail in yayi dubu be tashy ba, shi ynxu wani turanci xeyi wa maman don moha? Da kyar ya koma ciki ya dau wayarsa ya kira alhj lawal ya irga masa me ke faruwa alhj lawal yace "let him be, in ya huce da kansa ze dawo gda so kar ka damu," alhj ismail de ya amsa da "toh" amman bawai yagamsu da abinda alhj lawal ya fadi masa ba, har izuwa maghrib don moha be dawo gda ba, mama na dawowa dama seta shiga site nasu don moha sun gaisa sannan ta nufa site nata yau dataje kaninsa kawai ta tarar dan haka ta tambayi ko ina don moha yake? safyan yace "nima bansani ba mama tun dawowa na bangansa ba nd innayi trying number'n sa switched off gakuma ba kayakinsa cikin wardrobe dinsa duk ya kwashe kadan ya rage" mama ta dafe kirji "what? Safyan since when kasan da hakan shine baka kirani ka gaya mun ba? Ina daddy?" Safyan yace "yana site naku acan," mama ta fice da sauri ta tarar da alhj ismail se safa da marwa yakeyi a parlour tayi kansa, "alhj wai ina muhammad?" Alhj ismail ya rasa na fadi ya soma bata hkr "maman safyan let me explain pls," mama tace "explain what? Ina da na muhammad? Kora min shi kayi daga gdan nan ko me?" Daddy yace "ko daya just listen to me pls, wayarta ta lalimo daga jakarta ta gwada layin don moha cikin ikon Allah ya shiga amman be daga ba se a karo na uku ya daga nan ma dan yaga mama ce ke kira, "hello muhammad? Ina kake pls? Ka dawo gda," don moha yace "mama ni baran sake dawowa gdan can ba" mama tace "why muhammad wani abu ne ya faru? Tell me pls am ur mother," don moha yace "ki tambayi mijinki" ya katse wayar mama se faman "hello hello" takeyi a take idanta suka cike da hawaye dan tasan halin danta dole an masa abu ne babba in bahaka ba bare taba kiran daddy'nsa da mijina ba ta dawo da kallonta kan alhj ismail "what exactly did you do to my son alhj? Answer me meka ma muhammad dan Allah" ta fara kuka alhj ismail yakasa gaya mata komi se hkr yake bata daga bisani yace "ba abinda nayi ma danki, magana ce kawai ta hadamu har yakaiga na maresa shine ya tattara kayakinsa yabar gdan i tried my possible best to stop him but he wouldn't listen," yayi hugging mama "but kisani duk abinda nayi is for the sake of our family I love you guys so much in shaa Allah ze sauko ya dawo gda mubashi some time"***
Don moha na kwance kan wata makekiyar gado dake cikin MANDELA HOTEL AND SUITES agarin KANO ya xura wa ceiling ido yarasa daga ina ze nemo heedayah, wani haushin daddy'nsa yakeji kamar ya kashesa dole akoi abunda yataba shiga tsakanin heedayah da daddy, abu babba kuma wanda they can't both forgive each other ynxu dole in nemo ina ne gdansu heedayah yake in samu mummy in mata mgn ko zata iya sanin abinda yake going tsakanin heedayah da daddy, ynxu ina zan samo gdansu heedayah? there is only one person dazata iya sanin ina gdansu yake? Shams! Nan ya lalimo wayarsa ya kunna ya shiga contacts yana scrolling up and down kusan sau uku amman yakasa samun number inta dang it! DADDY ya kira yana huci kai kadai zaka iya gogemin number shams daga waya nd ynxu nagane reason dayasa ka koreta daga aiki a gdanmu too, I will never forgive you daddy in har something bad ya samu heedayah, never! haka yata saqe saqe har sanda bacci yayi awon gaba dashy*** Washegari! Da misalin 5:00AM mutanen alhj lawal suka hallara gdan da suka ajiye heedayah suka sameta idanta biyu se hawaye takeyi dagani batayi bacci ba through out the night, mugu daga cikin biyun ya karisa gabanta ya soma cire cellotape dake jikintan da karfi duk azaban da takeji amman takasa ihu se hawaye kawai takeyi kamar lalacaccaen famfo, bayan yagama cirewa ya gwada dagata heedayah tace "pls dan Allah nasan musulmai ne kuko? Kubarni inyi sallah," mugun yayi shiru dayan yace "tam kishiga kiyi muna jiranki a parlour, dan uwa mu jirata a waje" badan yana so ba ya bi dan uwan nasa suka fice da kyar heedayah ta iya miqewa ta shiga toilet duk jiri takeji ruwan dake zuwa a toilet din tasamu tadan cika cikin ta dashy sannan ta dauro alwala ta biya duka bashukan sallan dake kanta tahada harda asuba ma, sannan ta fara suburbudo addu'o'in kaariya "Allah ka kareni daga sharrin don moha da wannan mutane, ya Allah nasan rayuwata tana hannunka at any moment zaka iya kasheni ya Allah kasa kar in mutu a hannun wannan mutane ya Allah ka tura masu anniyansu..." haka tata addu'a bayan like 25mins mins daidai 5:25AM knan mutanen suka kuma dawowa mugun ya fisgo ta dan uwan nasa yace "take it easy on her kaga fa batada karfi" (shi haka kawai yaji heedayah ta kwanta masa a rai he don't know why kodan ya ganta kyakkayawa ce?) Jawota yayi suka shiga da ita mota ba abinda heedayah takeyi se addu'an kaariya datake ta nanatawa akai akai, daga bisani me dan hankalin ya wurga mata wata sandwich, acikin tsoro tace "dan Allah kar kuyi poisoning dina mena muku pls? Ku ji qaina," me hankalin yace "kici wannan sandwich ba komi aciki ki yarda dani," mugun yace "wai ya ka canza all of a sudden ne? Me haka? Taga dama kar taci she will still die," tana kuka ta bude sandwich din tasoma ci badan tana jin dadinsa ba, daidai da taa gama wayan mugun ya soma ringing nan yadaga tare da fadin "hello oga sir ina kwanan?" Frm the oher side alhj lawal ya amsa da "lafya ya kun dauko ta din?" Ya amsa da "eh oga sir! Yanxu xamu kama hanyan Edo state din," alhj lawal yace "toh toh yayi kyau daga can seku karisa min ita," guy din ya amsa da "yes oga sir consider this work done!" Sannan ya katse wayar, hawaye heedayah keyi sosai dan taji duk abinda suka fadi a wayan nd tasan inba wani ikon Allah ba for sure wadannan mutane won't spare her kasheta zasui nd ta dau alwashi barata taba yafewa don moha ba har abada hr ynxu taksa gane me ta masa daya gommaci ya sa a kasheta kafin ta hankara kawai mugun ya hura mata wata erin powder tundaga lokacin bata kuma sanin inda take ba kuma ahaka har suka kama hanyan Edo state.
Masu karatu tighten ur belts the battle is yet to start!!!
Share:

1 comment:

  1. Ummu Amaturrahaman14 July 2016 at 01:33

    Prince Barka Da Sallah Muna Godia

    ReplyDelete

pls drop down your comment......
dan Allah ku ajiye comment.

Tallata Kayanka

Guide Tricks Blog

Be With Me Technology

Popular Posts

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technologies, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).