shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wanda aka fi sani da hausa novel wanda ni Muhammad abba gana nake rubutawa dan wayar tare da fadakarwa ga mutane a yanayin da muke ciki.

Wednesday, 13 July 2016

HEEDAYAH 31---35

HEEDAYAH!

31
written by miemie

Don moha yace "barin dan miqe" ya tashy ya nufa daki ya miqe kan gado da wayarsa a hannunsa yashiga cikin gallery yana kaiwa kan wata pic ya danna pic din na bayyana naga little 8 years old heedayah da sch uniform da bag a bayanta tayi dariya sosai a hoton wanda ya sake cire kyanta, bayan da don moha yagama qarisa wa picture din kallo sannan yace "my heedayah I hope you are somwhere living peacefully, ina kka shiga? For all the years being u've always been in my heart nd will always be, show urself to me pls, ajiye wayar yayi bisa zuciyarsa ya rufe ido kamar me bacci amman ba baccin yakeyi ba.
GIDAN ALHJ LAWAL, matarsa da dansa mustapha na tarar a parlour wanda shima yayi don moha a girma ynxu sede don moha yafisa builded body, shiko kamar ba wanda yaje london ba, he's calm ba erinsu don moha da suka maida daddy'nsu mahaukaci ba. Can wayar ummansa tayi ringing dubawanda tayi taga alhj lawal tadaga suka gaisa take tambayarsa "ya abujan?" Ya amsa da "alhamdulillah gbe ma zan shigo, zuwa anjima zamu shiga meeting din" umma tace "toh Allah bada sa'a" ya amsa da "ameen take care" ya katse wayar, ni miemie nace wani meeting ze kai alhj lawal abuja, can na tuna ahse shi yake processing duka companies na alhj s.u, wannan kenan.
One month later***Heedayah sun fara attending lectures tana kuma maida hankalinta sosai gun karatu anytime ta dawo gda kuma tana kan ipad nata tana yin researches ko kadan bata kula samari, yawancin mazan BUK se sun yi toasting nata amman bata basu face ko kadan haka suka gaji suka bari amman still akoi chewing gum dasuke binta. Watanni da dama sun ja, haka shekaru ma.
*4 YEARS LATER***
Acikin BUK na hango yan mata da samari cikin graduation gowns se hidima akeyi awani corner na hango heedayah da course mates nata se hira suke suna dariya wasu na daukan selfie abun sha'awa, naja gefe nace "heedayah manya graduates" shes's now 21 years old tazama babban budurwa, step 1 knan. Ba ita ta dawo gida ba a ranan se 7:30pm tana shiga parlour taga mummy ta qarisa gunta da gudu tayi hugging nata "mummy alhamdulillah nayi obtaining undergraduate degree dina yanzu sauran inshiga law sch na 5years shikenan nazama prosecutor" mummy tayi hugging nata back "am soo proud of you my heedayah, Allah cigaba da baki sa'a, ur daddy nd I are very very proud of you" heedayah tace "thank you mum i love you both" tasako mummy tace "ina daddy?" Mummy tace "yana bacci" heedayah tace "to nanny fa?" Mummy tace "tana dakinki tana wanke toilet" heedayah tace "toh" ta haura sama taje ta bude nanny a bangida "nanny I made it am now a graduate" hannun nanny du kumpa tayo kan heedayah tayi hugging nata tana mata congratulations a daren ranan heedayah taga gata sosai gun daddy da mummy dey are all proud of their lovely daughter.
5 days later daidai 3:15pm heedayah na gaban dressing mirror na dakinta se making up takeyi bayan like 20mins tagama ta jeta closet nata ta ciro wata doguwar riga purple nd white tasa tayi nadin tarha da gyalen kayan ta feffeshe turare ta dauko jakarta da shoe tayi kyau sosai sannan ta dau keyn motarta ta sauqo qasa tasamu mummy da daddy zaune a parlour tace dasu zata gdan frnd nata mummy tamata Allah kare daddy yamata waving hand a hankali dan bai iya amfani da hannun sosai, sannan ta fice bata tsaya ko inaba se unguwan su na da wato zoo road can da ta kai gaban wata gda tayi parking ta dau wayarta ta kira wata number tare da fadin "hello, shams gani kifito" bayan 'yan mintuna shams tafito, shams yar kyakkayawar budurwa ce baqa doguwa hakannan bara ta wuce 17 years ba ta iso gun motar ta bude tashiga, tagaishe da heedayah, heedayah ta amsa cikin fara'a "ya gda dasu mama?" Shams ta amsa da alhamdulillah, heedayah tace "lets go straight to the point as u know frnd ita zainab ce tabani number inki da address na gdanku nd ina fatan ta gaya miki abinda nakeson kimin, i'll pay u whatever it takes in har zakimin aiki me kyau" shams tace "inshaa Allah hajiya" heedayah tace "call me heedayah" tare da ma shams murmushi sannan ta cigaba "senaga gdan naku ma na kusa da gdan dana keso ki nemo aikin" Shams tace "ina jinki heedayah" heedayah tace "well yanxu zuwa anjima nikeso kije gdan ki samu matar gdan kice mata kina neman aiki ne, zamu je dake ynxu in nuna miki gdan" shams tace "ok toh" Heedayah ta kunna mota basu tsaya ko inaba se layin gdansu na da tayi parking daga wata corner tana nuni da yatsa tace "kinga wancan? ba na farkon ba na biyun wato ta tsakiyar, kin gane ko?" Shams tace "eh nagane" ni miemie nace "what is heedayah about doing? Wannan fa gdan alhj ismail takeso shams ta nemi aikin yi toh what is she upto? Metakeson yi???" Masu karatu ku biyoni dan cigaba da jin wannan labari

HEEDAYAH!

32
written by miemie

Heedayah ta sauke ajiyar zuciya "right now the time reads 3:52pm zan saukeki anan kishiga kawai ba se anjima ba, i'll be waiting for you here" shams tace "toh" sannan ta bude qofar ta fice heedayah na binta da kallo har ta shige cikin gdan sannan ta sauqe ajiyar zuciya, bayan like 20mins da shigan shams gdansu don moha, heedayah ta hango wasu samari biyu suna qarisowa gdan alhj ismail din kallonsu take amman takasa gane su waye ne seda suka matso kusa da gdan sannan heedayah ta xaro ido tare da fadin "is that really don moha?...wow!, nd that? Wancen waye kaman safyan?" Ahaka har suka shige gda. Exactly 4:42pm shams tafito daga gdan sanda ta waiga taga ba me kallonta sannan ta bude motar ta shiga da sauri, heedayah tace "so? How did it went?" Shams tace "na hadu da hjyr gdan tace min in dawo ko zuwa nxt week sbd me aikinta tayi tafiya for over a month bata dawo ba bayan tace mta sati biyu zatayi, so in har bata dawo next week dinba se na kama aikin" heedayah tace "excellent! Se mu jira zuwa nxt week din" ta kunna mota tayi dropping shams a kofar gdansu sannan tabata 1k data sha ruwa dashy, shams ta amsa tayi godia sannan ta fice, gdah straight heedayah ta wuce suka hadu da mummy dab zata shigo, "mummy ina zakije?" "Sannu dazuwa my princess, nan asibiti zanje emergency ya taso" heedayah tace "ayyah toh sekin dawo" mummy ta mata honk sannan tayi gaba heedayah tashiga tayi parking motarta ta shige ciki.
Exactly one week later, yau ranar takama sunday, around 5:10pm heedayah na kwance a dakinta daga vest se 'yar leggings da tsayinsa befi guiwanta ba tana kwance a kan gado da earpiece akunnenta tana jin beats nata a hankali, call daya fara shiga wayan ne yakatse mata waqarta, tana dubawa taga shams ta zabura tacire earpiece din ta daga call din "hello shams, ya kke?" On the other side shams tace "lafya, ya gdah da komi?" Heedayah ta amsa da "alhamdulillah, so ya kinje din?" Shams tace "yanzu dawona daga gdan nasu, se mu godewa Allah me aikintan bata dawo ba da alama ta gudu tabar aikin kenan so hjyr ta amince ta daukeni aikin akan 5k duda aikin baida wani yawa so daga gbe monday zan fara zuwa" heedayah ta daka tsalle "yes, good job shams, seki kiyaye karkiyi abinda zesa ta koreki, kinga daga nan semu fara aikin mu" shams tace "in shaa Allah heedayah baran baki kunya ba" heedayah tace "yawwa sannu da kokari, Allah kaimu goben take care" ta katse wayar. Da baya ta fada kan gado tanawata murmushi "my dreams are yet to become reality, but yanxu ina zan samu cctv (spying camera) dinda daddy'n don moha yataba kwace wa awurina? Thats the problem, Allah desa be jefar ba dan in har ya jefar my plans will all be ruined totally."
Alhj ismail na zaune a dakinsa can ya miqe ya karisa gun wardrobe nasa kome yake nima oho? Can ya ciro wata baqar jaka ya nemi gu ya zauna sannan ya bude yaciro cctv'n daya taba karba gun heedayah ko nazarin me yakeyi oho can ya sake miyar wa cikin jakar ya wurga cikin drawer'nsa

HEEDAYAH!

33
written by miemie

5 days later, shams na gdan alhj ismail se aikinta takeyi me kyau, mamansu don moha ta fito cikin shirinta da gani fita zatayi tace da shams "bari zan dan fita, in kka gama goge gogen akoi lunch nasu muhammad a kitchen seki dauka ki kaimu" shams ta amsa da "toh Allah kare hjy" mama tace "ameen" sannan ta fice bayan fitarta da like 5mins shams ta kammala goge gogen da takeyi takai wasu don moha lunch nasu taga basu dakinsun daga shi har qaninsa ta ajiye ta dawo site nasu mama nan ma taga ba alhj ismail nan da nan tajeta bangda ta kira heedayah bugu daya heedayah ta daga "hello shams?" Shams tace "heedayah kifito ynxu duk basu gda" heedayah tace "to gani nan zuwa ynxunnan" tayi hanging call din dama fitowarta daga wanka knan nan da nan ta shafa mai tasa kaya ta dau keyn motarta da jakarta ta sauko kasa tadan taba abinci kadan, dama mummy bata gda ko sallama da daddy bataiba tafita gudu takeyi sosai nan da nan ta isa unguwar zoo road, tayi parking motarta daga wata corner sannan ta taka da qafa, zuwa bakin gate din ta hadu da mai gadi nan da nan tasako wasu manyan sunglasses nata wanda suka sake batar mata da kamanninta tace masa tazo gun shams ne me aikin gdan ba gardama ya barta ta shige tayi waya wa shams, shams ta fito suka shiga tare heedayah tace "ina dakin daddy'n nasu?" Shams ta nuna mata suka shiga a tare saidai shams ta tsaya a bakin kofa da tsintsiya a hannu kamar tana shara duk sanda taga sauran masu aikin sun zo wucewa seta qiqqiro sharan karya heedayah kuwa na cikin dakin se dube dube takeyi da side drawers na dakin tafara kap bata ga abinda take nema aciki ba, ta duba karkashin gado nan ma babu, tahau saman wardrobe still babu, can ta bude cikin wardrobe din tana dubawa bata gano komi ba har ta rufe se wata zuciyartace mata ta duba ta qasan wardrobe din tana sa hannu ta jiyo wata jaka tana cirowa naga jakar da alhj ismail yasa cctv dinne kuwa, nan da nan ta bude to our suprise bamuga komi a ciki ba wata tsuka heedayah taja ta mayar ta rufe wardrobe din ta tsaya a tsakiyan dakin tana nazari "to ina wannan mutumin zekai wannan cctv ko ya jima da wurgarwa ne?" Ni miemie nace "a'a be jefar ba ranan ma sanda ya cire" amman heedayah taqi saurarona ta cigaba da searching takusan 20mins a gdan shams ta shigo tace "heedayah anya baraki bari sekuma nxt time ba, alhj'n yakusa dawowa fa" heedayah tace "toh gashi ban ma samu abinda nike neman ba mstw!" Ta fice daga dakin shams na biye da ita suna kaiwa bakin kofar parlour sukayi sallama heedayah na kaiwa bakin gate din ta bude tasa kai zata fita knan alokacin don moha ke dawo wa daga 'yar yawonsa shima yasa kai ze shiga karo sukayi "duum!" Se awch kowa yakeyi kafin ya daga ido ya kalli ko wace wannan heedayah ta matsa da sauri ta fita dan kar ya ganeta, juyowa yayi yana binta da kallo se gani yake kamar ya taba ganinta kokuma kamar ya santa da hannunsa kan goshinsa se gurza wajen yakeyi ya karasa gun baba megadi yace "baba wace wancan?" Baba yace "wace don moha" (se dadi yakeji yau ya kira sunan don moha batareda an samu matsala ba) don moha yayi smiling sannan yace "wacce tashigo gdan nan yau" baba yace "nima bansanta ba amman de qawar sabuwar me aikinku ne" don moha yace "anyi sabuwar me aiki ne a gdan?" Baba yace "eh wai shams sunanta" don moha ya nanata sunan shams sannan yace "okay" side nasu mama ya zarce. Heedayah kuwa tun shigarta mota take ta maida numfashi dan ba qaramin tsorata tayi ba ynxu da mistakenkly sunglasses nata ya fadi shknan asirinta ze tonu "gaskia i have to be very careful" tafada ta bude mirror din motar tana kallon goshinta inda suka ci karo da don moha a zuciya tace "don moha is cute, infact he's hot! jibi yadda turarensa yakama jikina (tahau shinshina jikinta) omg! kuma yanada packs, tana murmushi wa kanta tana kallon face nata a mirror din. Don moha na shiga side nasu mama ya zauna kan sofa a parlour ya kwalla wa shams kira "shams kke ko me come here!" Shams tafito tana ware ido tanemi gu ta zauna a qasa "naam yallaboi" a zuci kuwa admiring kyan don moha kawai take how can he be so handsome like this! bayan dayagama qare mata kallo, kallon ma na rashin isa da rainin wayo dan ba lie don moha baida mutunci ko kadan(lol) yace "kece shams din knan I guess" jiki na rawa tace "eh nice" yace "who just left this house some minutes ago?" Wayyo zan so kuga mutumiyar atake ta soma jin fitsari duk ta rude tace "yanzu?" Don moha yace "I guess am not talking to a deaf person" shams tace "aww qawata ce" don moha yace "I see, meh sunanta?" Sanda shams tadan sake fitsari kadan a panties nata dan yadda ta rude takuma kasa amsa mar, don moha yace "hello? Sunan frnd nakin ne baki sani ba?" Jiki na qyarma tace "a..a..aysha sunanta" ta kirkiro murmushi don moha yayi shiru for a while yafara mgn a hankali kaman me magana ma kansa "ohh maybe kama ne ko yanayi" shams tace "naam yallaboi?" Don moha ya kafa idanunsa akanta yakuma kallon ta da kyau kusan na 2mins sannan yayi 'yar murmushinsa me kara masa kyau ya tashy ya fice, kasa motsi shams tayi jikinta duk ya mutu bisa kallon da don moha yamata ni miemie nace "ji banza koke shams ki kalli don moha ki kalli kanki kun dace?"
HEEDAYAH!

34
written by miemie

Heedayah na isa gda ta nufi dakinta ta watsa ruwa da towel ajikinta ta miqe kan gado ta dau kayarta ta kai hanci a dole ita tana jin qamshin turaren don moha can tayi wurgi da kayan ta zabura tafara magana wa kanta "what is happening to me? Why am I acting strange? Son don moha nake ne? Hell noo ai inna bari sansa ya shiga zuciyata he will weaken me nd baran iya daukan revenge dina against his father ba, i have to be strong" nan ta mike ta dau kayanta tajeta gun washing machine tasa a ciki ta wanke tayi draining sannan tafita shanyawa tana dawowa taga wayarta na kawo wuta alamar ringing dake phone din na silent, tana dagawa call din ta tsinke daman shams ke kiranta nan tayi calling back shams ta daga heedayah tace "hello shams?" Shams tace "heedayah nikam ko kinsan yaron gdan danake aiki, babban yaron gdan muhammad?" Heedayah tace "lafiya meya faru? Why asking?" Shams tace "ko cikakken 2mins da tafiyar beyi ba muhammad din yazo yafara jero min tambayoyi..." tade irga ma heedayah duk yadda sukayi da don moha, heedayah ta mugun tsorata tace "what u did was right kar ki kuskura ki gaya masa true identity na koda me ze faru, kinji ai?" Shams ta gyada kai kamar heedayah na gabanta sannan tace "toh shknan amman nikam heedayah me hadinku dasu muh'd? me kke nema a gdansu? nd me reason naki na sani neman aiki a gdansu? Kinga muna aiki as a team bekamata muna boye wa juna komi ba, tell me" heedayah tace "I know, karki damu u'll find out everything later ynxu de u shud just stick to our plan okay?" Shams tace "toh se anjima" ta katse wayar. Heedayah ta nemi gu ta zauna akan sofa dake dakinta tace "from all seeing wannan shams ba mutuniyar arziki bane ko dashike kar inyi concluding komi zamu cigaba da aiki tare da ita inga iya gudun ruwanta, waima tukunna why is she so curious tasan me hadi na da gdansu don moha?...haka tata sake sake a zuciyarta****
Tun daga ranan da don moha yayi clashing da heedayah wanda yake ma kallon qawar shams me suna aysha, ya jera 3days yana expecting ko zata sake zuwa gdan, anytime 2:00pm yayi seya zauna a garden yana jiran shigowarta amman ko inuwanta bai kuma gani ba dan haka yasake komawa gun shams ya sameta tana share parlour bata ma gansa ba sanda yadanyi gyaran murya sannan ta juyo tana ganin don moha ne wato man crush nata(lol) ta kidime ita kadai "ina wuni yallaboi?" Don moha yayi shiru for a while sannan yace "call me don moha" shams baki na rawa tace "ina wuni don moha?" Ya amsa da "fine, nikam ina friend naki na ranan dinnan?" Shams ta kasa cewa komi sewani admiring don moha take tana masa kallon soyayya, don moha yace "ke are u at all alright? Taya ina miki mgn zakimun shiru do u know who I am? U shud be thankful ma ina miki mgna mstw nd stop looking at me that way" wani kyau ma don moha yake qara yiwa shams ita bama masifan san takeji ba, don moha kamar yasa hannu akai yayi ihu wannan wace erin yarinya ne ko batada cikakken hankali ne? Don moha yace "helllooo?" Nanne shams ta dawo daga duniyar tunanin da ta tafi tace "na'am me kace?" Don moha yaja wata tsuka "seriously?" Yakama hanyan fita shams ta jefar da tsintsiyar hannunta tasha gabansa "yi hkr dan Allah kar kayi fushi dani wlh nafada cikin duniyar tunani ne yi hkr meka ce dan Allah?" Don moha yatsaya kallon ikon Allah sannan yace "ke aljana ce? Are u crazy??" Shams tayi murmushi sannan tace a zuciya "baran ce kayi qarya ba na yarda am crazy, crazy in love with u" nan ta bar zancen zuci tace "a'a yi hkr" don moha ya tsaya yana mata wata erin kallo na rashin isa sannan yace a zuci "if only not bcuz am desperate insan wace frnd nakin can xan ma miki mgn ne? Dirty pig dake" yace a fili "ina frnd naki na ranan?" Shams tace tana nan, lafya?" Don moha yace "call her kice tazo inason ganinta" shams tarasa qaryan dazata qirqira baki na rawa tace "ai tayi tafiya saisa kwana biyu bata zuwa" don moha yace "I see in ta dawo lemmi know inason insan wace ita tamin kama da someone special I know" yana kaiwa nan ya fice. Wata kishi taji ya tokareta a zuci "me wannan don moha yake meaning? yana son heedayah ko me? Kai qarya ne kawai kama ta masa da wata dan ai heedayah tace mun bata san sa ba" takoma kan aikinta ta cigaba da shara. Tana gamawa ta dau wayarta ta kira heedayah ta irga mata yadda sukayi da don moha heedayah tace "don't mind him be wani san niba qarya kawai yake dama an sha gaya mun yaron gdan akoi sa da san mata sbd haka karki wani ta da hankalinki kinji ai?" Shams tace "aikaman nasani besan kibba halan kama kka masa da wata kawai, se anj..." Heedayah ta katse ta "wait! Kince masa nayi tafiya ko?" Shams tace "eh" heedayah tace "good but one thing nasan bada jimawa ba ze sake tambayar ki ko na dawo daga tafiyar danayi, in har kkace masa a'a zece to kibasa number na kinsan me zakiyi? Shams tace "a'a sekin fada" heedayah tace "kibasa number frnd dina zainab, i'll talk to her too" shams tace "toh shiknan ba matsala se anjima" ta katse wayar nan da nan heedayah ta kira zainab ta irga mata komi dakuma yadda zatayi reacting incase don moha ya kirata tace "noted frnd anything for u" heedayah tamata godiya sannan tayi hanging up call din.
One week later! don moha nata jiran mssg frm shams amman shiru shikuma he's so so desperate yasan waye wancan yarinyan da sukaci karo da ita. Seya tashy zasa site nasu mummy dan tambayo shams ko frnd natan tadawo se yakoma ya zauna cuz anytime ya tuna da craziness erin na shams seya ji bare iya zuwa mata mgn ba shi ba abinda ya wasa kamar irin kallon da take masa da kyar ya iya yyi gathering confidence ya tashy ya nufa side nasu mummy ya sameta tana goge dinning table kafin yyi gyaran murya ta juyo tare da fadin "ina wuni don moha?" Yawani bata rai be amsata ba, takuma cewa "ko kana mamakin yadda nagane kana nan ba tare da ka gaya mun bane? Well kar ka damu qamshin turarenka me dadin gaske ne ya buga min hanci" tare da masa wata shu'umar murmushi, fuskar nan nasa kamar wanda zeyi kuka shi besan meyama yarinyan nan take masa haka ba, ji yake kamar yasa hannu aka yayi ihu tsaki yaja sannan ya juya ze koma inda yafito dan yama fasa mata maganar

HEEDAYAH!

35
written by miemie

Shams na ganin haka ta ajiye towel dake hannunta tasha gabansa "yi hakr in abinda na fada ya bata maka rai, bana son ganin bacin ranka" cikin tsawa don moha ke mgn "that tears it now! Enough of this nonsense in bakida sense to ni inada, maza pack ur bellongings kibar gdan nan na sallameki wacce erin sakariya ce ke?" Shams harda durqushewa a qasa tana kuka tana bama don moha hkr yayi banza da ita tsallaketa yyi ze wuce ta cafko kafarsa tana hada sa da Allah badan yayi niyya ba yace "naji disappear frm here" ta miqe tare da fadin "nagode sosai nasan meya kawoka, batun friend dinanne aysha ko? To har ynxu bata dawo daga tafiyar datai ba sede ga number inta in kanaso seka kirata" don moha yace a zuci "lalle yarinyan nan har kinsan meya kawoni wato, well fine to banaso" a fili yace "haka clueless mind naki ya gaya miki? To bashy ya kawoni ba keep ur number with u" yakama hanya yana tafiya shams tace "dan Allah kayi hkr ka karba kaifa da bakinka kace tamaka kama da someone special u know" don moha ya tsaya cak sannan ya juyo yace "ina number din?" jikinta na rawa ta jeta gun dining ta dau wayarta ta shiga contact list tayi scrolling kan aysha da tai saving ranan ta miqa masa ya amsa ya copying acikin wayarsa ko thanks bece mata ba ya fice, shams se murna take ita a dole man crush nata ya amsa abu gunta, haka tagama aikin ta ranan cikin walwala da jin dadi tana gamawa ta wuce gda inda ta kira heedayah ta gaya mata yadda sukayi da don moha, heedayah tace "aikinki na kyau keep it up!" Tayi hanging call din ta kira frnd nata zainab, bayan sun gaisa take tambayarta "don moha din ta kiraki kuwa?" Zainab tace "a'a be kiraba" heedayah tace "toh ki aje wayarki kusa dake yakusan kiranki" ahaka sukayi sallama. Don moha na kishingide a dakinsa akan gado ya miqa hannu ya dau wayarsa dake kan side drawer'n side dayake kwance ya kai daidai kan contact da ya amsa gun shams wanda yayi saving da aysha seya fara dialing se ya katse dan shegen girman kai irin nasa haka yatayi at last de yasamu ya yi dialing sanda ya kusan tsinkewa sannan zainab ta daga tayi shiru dan haka don moha yace "hello?" Zainab on the other side tace "yes hello" don moha yace "am I speaking with aysha pls?" Zainab tace "yes, aysha c" yace "good, I can't actually remember the exact day but in xaki iya tunawa there was a day kkayi visiting frnd naki shams a gidan aikinta kinxo fita mukayi bombing into each other, remember?" Zainab tace "ohh yes haka so kaine dude din daya kusan fasa min goishi knan?" Don moha yayi smiling sannan yace "sorry..." nande ya fada mata abinda yake tattare dashy bayan yagama mata bayani zainab tace "ayyah kama ne kawai danni kam i don't know u ko a ynxu akace min ya kamanninka yake baran iya fada ba, kama ne kawai bansan wata heedayah ba nd ni suna na aysha ne" don moha yace "okay toh shiknan thanks kafin ta sake mgn yayi hanging up call din, sede har ynxu yakasa believing dan har ynxu conciousness nasa cemasa yake heedayah yagani amman abun daya keta tambayan kansa shine in heedayahn ne me xai kawota gdanmu? Nd taya zatayi frndship da wancan shams din? Gaskia shes not the one kama ne kawai. Yasa hannu yayi deleting number zainab wanda yyi saving da aysha. Ya shiga gallery yakai kan picture'n heedayah yayi zooming iya face nata yatsaya admiring picture din kamar yadda yasaba a hankali yake mgn "where ever you are heedayah know that I love you nd I will nva rest until the day u become my wife"
Washe gari! Heedayah na zaune da mummy a parlour tare da daddy se hira sukeyi su na dan kallo mummy tace "nikam heedayah se yaushe kuma zaku koma sch ne?" Heedayah tace "wani sch kuma mummy?" Mummy tace "NIGERIAN LAW SCHOOL din mana ba a can bane zaki zama prosecutor din?" Heedayah tace "aww eh se nxt year, xamu danyi hutun one year ai kaminnan mu shiga wancan din" mummy tace "ohh toh Allah taimaka amman nifa kinsan kwata kwata banso wannan idea bako? Tsufa zakiyi a boko wlh ynxu u are 21 akara hutun one year naku 22 + 4yrs da zakiyi acan NIGERIAN LAW SCH din aikingama tsufa knan" heedayah tayi murmushi sannan tace "mummy kenan nikoda it'll take me 100yrs ne I don't care is my duty to revenge for my daddy" mummy tace "toh ni dama kinfi karfita amman Allah sa hakan shiyafi alheri" heedayah tace "yawwa kokefa mummy ta? Ameen" wayarta ce ta soma ringing tana ganin wake kiraan ta miqe da sauri zata haura sama dakinta mummy ta kalleta tayi murmushi a zatonta saurayi ke kiran heedayah (lol) heedayah na kaiwa dakinta ta daga "hello shams? Ya akayi?" Shams tace "heedayah kina lfya? Ki taho ynxu ba kowa a gdan" heedayah tace "to to gani nan zuwa" nan da nan ta canza night gown dake jikinta ko wanka batai ba tadan kwaskware ta fito, mummy tace "ina zuwa haka heedayah da safennan? Karfe 10:30AM nefa ynxu, heedayah tace "gdan frnd dina mummy batada lfya" mummy tace "Allah sa dagaske kke ba qarya ba"
Share:

0 comments:

Post a comment

pls drop down your comment......
dan Allah ku ajiye comment.

Tallata Kayanka

Guide Tricks Blog

Be With Me Technology

Popular Posts

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technology, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).