shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wanda aka fi sani da hausa novel wanda ni Muhammad abba gana nake rubutawa dan wayar tare da fadakarwa ga mutane a yanayin da muke ciki.

Wednesday, 13 July 2016

HEEDAYAH 36----40

HEEDAYAH!

36
written by miemie

Heedayah tayi murmushi sosai "kai mummy what where u thinking?" Kafin mummy tace komi heedayay tayi waving hand wa daddy ta fice, motarta ta shige me gadi ya bude mata gate ta nufa gdan su don moha straight tayi parking a corner yadda ta saba yau kam harda niqab nata, kafin tafito daga motar ta sa yau kam ba baba megadi ma a bakin gate din dan haka ta shiga hankalinta a kwance a parlour ta tarar da shams, tace "bini" suka shige dakin alhj ismail yauma shams na labe a bakin kofa da tsintsiya a hannunta, haka heedayah tayi duban duniyan nan bataga wannan cctv datake nema ba can ta hakura tace zata duba dakin mamansu ko ya kai can, shams tace da ta bari se gbe dan kar a kamasu hakan kuwa akayi har heedayah ta fice daga gdan ba wanda ya ganta ko me gadi ma. The nxt day again shams tamata waya da ta xo ba kowa a gdan haka tasake shiri taje da niqab nata saidai yau batayi parking motartan a inda ta saba ba tadan fito da ita daga corner din cuz anyi packing wata mota a inda tasaba parking natan abakin gate suka hadu da me gadi ta gaishesa tare da fada masa "aysha ce ta ranan frnd na shams" suka dan gaisa sannan ta shige yau dakin mama suka shiga tayi searching din duniya still shima bata samu ba har cikin pillow sanda ta dudduba duk wayam! Ba komi tayi kusan 25mins a gdan sannan shams tace mata da ta tafi kar aka musu, taqi ita wai a dole se ta samu abinda take nema sanda ta kara 10mins a gdan sannan ta yarda zata tafi har ta fita daga gdan, bayan ta ja gate ta rufe juywanda tayi suka hada ido hudu ita da don moha sun kusan 30seconds suna kallon juna sannan tace "sorry" ta matsa gun da sauri tayi gun motarta ta bude ta shiga ta fice da gudu don moha yace DH836•LSR (wato plate number in motan ya karanta knan) yakuma nanatawa yadda bare manta ba sannan ya shige ciki suka hadu da baba megadi, yace "baba wace wannan kuma?" Baba yace "ahh don moha ka dawo ne? Ai kawar shams ce aysha" don moha yace "I knew it!" Da karfi "Nasan yarinyan nan dole nasanta but I don't know a ina" site nasu mama ya nufa bega shams a parlour ba haka ma a dining space dan haka ya kira sunanta ta amsa nan da nan tabar du abinda takeyi ta fito "ina kwana?" Yace "ya kke black beauty?" Wayyo zokuga washe baki gun mutumiyar sekace an mata albishir da shiga aljanna tace "lfy qlou" hakwaran nan kamar me tallen maclean azuci don moha yace "mumu am jez using u" yace "ynxu frnd naki aysha ta baro nan ko?" Shams tace "eh ko kun hadu ne?" Don moha ya gyada mata kai tare da mata wannan shegyar murmushinsan mesa mata falling masa yace "ko zaki iya kiranta kice mata tazo gbe? Inason in saba da ita naga she's calm jez like u" shams tayi shiru for a while don moha yace "common shams don't you trust me?" Tare da mata wink mutumiyar bata san sanda tace "toh zan kirata" ba, don moha yace "yawwa black beauty but fa karkice mata i asked u to do so, kinji ko?" Giada kai kawai take kamar shashasha koda shike daman shashashan ce. Don moha yace "yawwa kira ta toh ynxu karki manta anjima" shams tace "kar kadamu har zaka sani abu inqiyi ko ince na manta kasan bazata yu ba" don moha yace "nasani kawai de ki kira min ta ynxun" tayi shiru dan tarasa me zatayi ita harga Allah tana mutuwan son don moha she can do anything dan ya sota tunani kuma take taya zataci amann heedayah, haka de shedan yata mata wasa da yar hankalinta daga qarshe ta yarda biya wa don moha buqatarsa dan shashanci don moha yace "aw baraki kira min itanba knan?" Shams tace "toh me zaka min in na kira maka ita?" Don moha yace "ko me kkeso" ta washa hakwara sannan tace "dgsk?" Don moha yace "sure my black beauty zan kaiki shopping ma in kinaso" dama wayar jahilar na hannunta tanajin haka ta sa number'n heedayah ta kira bugu daya biyu heedayah ta daga tace "hello shams?" Shams tace "kixo gbe kamar time da kkazo yau kinji?" Heedayah tace toh "inade baran sami kowa a gdan ba?" Shams tace "eh mana sekace baki yarda dani ba" heedayah nason sake mgn shams tace "se anjima." (Masu karatu karku manta fa a handsfree akayi wannan waya duk don moha naji). Yace "yawwa black beauty gbe zamuje shoprite ko?" Shams da shashanci wai "eh don moha" yace "yawwa" tare da miqewa yafara tafiya a zuciya yace "ban taba ganin bahuwa, sokuwa, fool like shams dinnan ba" yayi murmushi sannan ya wuce site nasa se nanatawa yake a zuci "yau zanga aysha dan ni har a yau banyarda I dont know this gurl ba gani nake kamar wata wanda nasani ce, we will see 2moro.
Washegari! exactly time da heedayah ta iso gdan su don moha jiya haka ta hallara ma yau tayi parking motrta a inda tasaba duk don moha na labe daga wata lungun shima yana kallonta ta daura niqab nata sannan ta fito ta kusa kaiwa bakin gate nasu don moha ya fito daga gun buyarsa yakarasa yaga plate number din sak erin na jiyan ne yayi murmushi sannan ya bi bayanta takai bakin gate din knan tasa hannu zata bude don moha yasa hannu acikin aljihu yaciro wata hanky dagani yasamata erin wannan magani ne me sumar da mutum dinnan nan da nan ya manna mata a hanci kafin tayi kokarin kwatan kanta inaa! Mgnin yabi hancinta ta kwanta ajikinsa a sume nan ya dagata ya maida ita cikin motar ya ajiyeta a baya sannan ya taho gaba ya kunna motar suka bar unguwan.

HEEDAYAH!

37
written by miemie

Driving don moha yake kamar ze fire sama, yana gudu yana kallon heedayah ta mirror wanda niqaf nata har ynxu na fuskarta be since ba ahaka har suka isa sharada phase 2 a daidai gabar gdan wata flat gda ya tsaya ya fita ya bude gate sannan ya kuma dawowa ya shiga da motar cikin gdan ya rufo gate din yasa lock ta ciki harda datsewa da kwado, direct kofar entrance ya wuce ya bude sannan ya nufa gun motar ya bude kofar bayan ya dauko heedayah kamar baby a hannu yashige da ita cikin gdan ya kaita wata daki ya kwantar da ita akan gado. Kujerar da ke gefen gadon ya jawo kusa da inda ya kwantar da heedayah sannan ya miqa hannu ya since niqab din waro idanunsa yayi sosai kamar ze ciresu sanda yakusan cin tuntube a kan kujerar dayake kai da kyar ya iya ya dawo kan kujerar da hannunsa bibbiyu akan bakinsa cuz he can't believe what his eyes are seeing da ihu yace "HEEDAYAH! Is this really you?" Yasa hannu ya murmurza idanunsa still heedayah yake gani a gabansa ya miqa hannu ya soma shafa fuskarta "you are real heedayah, its really you!" besan sanda yayi hugging nata ba yakusan 2mins rungume da ita sannan ya sakota ya cire mata hijabin dake jikinta mistakenly ribbon data kama gashinta dashy ya since gashin nan suka zuzzubo kan kaykkayawar fuskarta kyanta ya sake bayyana ya matso da kujerarsa kusa da ita sosai yasa hannu yana daga loop of hair da ke kan fuskarta sannan ya zura mata ido sekace yau ya soma ganinta ko kyakkawar kyafta ido baiyi. 20mins later heedayah tadan lumshe ido don moha ya gyara xamansa, a hankula ta bude idanta fuskar don moha ta soma gani ta tsala wata erin ihu sannan ta miqe a zaune, don moha yace "shhhhh calm down am not gonna hurt you my baby" heedayah tace "don moha? Is this really you? Ko kuma mafarki nake?" Don moha yace "am surely the one" ya miqa hannu ya riqo hannun heedayah itako takasa kwace hannunta ta tsaya kallonsa kawai dan bata san meh ba se ji take kamar tana son don moha, don moha ne ya katse mata tunani tare da fadin "let me get u something to drink" ya miqe heedayah ta riqo hannunsa "no pls ina muke dan Allah? Ka kaini gda" don moha yamata murmushi sannan yace "don't worry zakije gda ina zuwa" ya fice ya taho mata da drink da ruwa ya ajiye mata ya bude bottled water din da kyar ta amsa tadan kurba ynxu nema ta ji ba hijabinta a jikinta gashy daman bawata kayan kirki bane a jikinta, wata top ce matsatse wanda ya bayyana dukiyar fulaninta, nan tashiga lalimo hijabin nata don moha ya gano hakan, hannu yasa a qasa ya dauko hijabin nata sannan ya miqa mata nan da nan ta amsa ta rufe kirjinta dashy sannan tace "don moha take me home pls" don moha yace "don't worry u'll go home bayan kin amsamun wasu tambayoyin danakeson miki" acikin rashin fahimta heedayah tace "wasu questions kuma?" Don moha yace "first of all meh hadinki da shams?" Heedayah tayi kamar bata ji sa ba, yace "hello?" Heedayah tace "what? Babu komi tsakani na da ita shes just my friend okay? So take me home pls" don moha yace "really! Just a frnd? Then mesa baki tashi visiting nata se in har ba kowa a gda?" Heedayah tace "common don moha dnt be silly I don't know what you are talking about ka kaini gda or else in maka ihu" murnushinsa yayi sannan yace "that attitude of urs har ynxu is in you huh? Back to business ina jinki tell me, me hadinki da shams cuz am sure shams ba friend inki bace u guys must be upto somethng ki gayamun in har u wanna go home." Heedayah ta daka masa tsawa "nace maka shes my frnd what else do u want me to tell you?" Don moha yayi shiru for a while sannan yace " you really are cute in kina masifa my baby, so baraki fadamun bah? Heedayah ta gyada masa kai yasoma xancen xuciya "you think you are smart huh? Lol kar ki damu I'll find out myself shams" yayi wata murmushin mugunta. Miqewa yayi nufa gun kofa ya bude, heedayah tace "and where do u think u r going?"

HEEDAYAH!

38
written by miemie

Don moha yace "home! Heedayah ta taso tazo ta samesa "pls kar ka min haka dan Allah ka kaini gda, banason mummy tashiga damuwa pls am begging you muhammad nasan u cant do this to me" don moha yace then stop forcing me to, its simple ki gayamun meke kaiki gdanmu nd mesa baki zuwa se in bakowa a gdan?" Heedayah tace "I don't have ansers to these questions becuz bansan me kake fada ba, dan Allah ka kaini gda" don moha yace "fine then, sekiyi xaman ki anan dama ban gaji da ganinki ba" heedayah tace "pls muhammad so u can kidnap the person u love? Remember don moha kace u love me then mesa zaka rabani da mummy na eh, mesa? Shin zaka iyayin haka ma wanda kakeso?" Jikinsa duk yayi sanyi yakasa cewa komi ya ja kofar yayi locking ta waje kawai, heedayah tafara bubbuga kofar "don moha let me out of here pls" se bugawa takeyi don moha na tsaye a bakin kofar dakin tafi 2mins tana bugawa can yasa hannu ya bude kofar tare da fadin "come lets go" sanda yabari ta matso kusa dashy yasa hannu a aljihu yaciro hanky'n dazu ya manna mata a hanci atake ta kwanta sumammiya ajikinsa ya daga ta yakaita kan gado ya kwantar da ita sannan ya sami wata igiya ya daure hannunta biyu da gadon haka kafarta ma yadda ko ta tashy barata iya guduwa ba, a hankali yacire mata hijabin dake jikinta, akasan dakin yaga ribbon nata ya miqa hannu ya dauka sannan ya mata packing gashin ta gu daya yabata peck a kumatu sannan ya fice ya tari taxi dan baiso tafiya da motar heedayah ba kar ya hadu da wanda yasan ta da motan asirin sa ya tonu. Bayan isarsa gda ya watsa ruwa ya feffeshe turare ya gyara gashin kansa yasa jeans nd T shirt masu amsar body figure nasa, ni miemie na dau ko gun budurwa zasa senaga ya nufa side nasu mama a zuciya nace "don moha anne ynxu duk uban wankan nan gun shams zasa, lallai!" karan shams ya jiyo a kitchen yayi wata shu'umar murmushi sannan ya kai daidai bakin kofar ya tsaya ya dan jingina da bango ya daura kafa daya kan daya yayi folding arms nasa kamar me jiran a masa picture ko cikakken 30secs bayi ba turarensa ya buga hancin shams a take ta juya tare damasa murmushi shima murmushin yamata shima yace "ko kin manta yau zan kaiki shopping din?" Shams tace "laaa haka fa yi kr dan Allah kar ka fasa aiki ne yamin yawa sena dan sha'afa" don moha yamata murmushi sannan yace "dont worry jeki shirya mu tafi tace to kajirani a parlour" se washe baki take tayi nan danan ta kammala abinda takeyi don moha na jiranta a parlour ba abinda yakeyi a zuciyarsa se zagin shams shi har yau mamaki yake how stupid nd senseless can she be bayan like 5mins shams tafito jan bakin nan kamar me jiran a mata kiss tasha sa sosai gashy ja be karbi bakin fuskarta ba ko kadan, ga giran nan katin katin ga concealer kamar an shafa mai se wani sallama yake, kayanta ne kawai yyi kyau doguwar rigar ce setayi irin rolling dinnan da don moha yaganta besan sanda dariya ya kubuce masa ba seyaci fuska yamaida dariyan tari kar yyi ruining plan nasa yace "black beauty kinyi kyau amman wannan jan baki beyi yawa ba?" shams tace "ai haka ake yayi ynxu, shine makeup na zamani bakaga yamin kyau bane?" Don moha yace "ahh sosai ma, lets go?" Shams tace "eh" don moha ya mike tana biye dashy a baya daidai gun motarsa ya tsaya kirar audi 2016 ya bude yashiga itama ta bude gaba tashiga me gadi ya bude musu kofa, bece mata komi ba itako se kallonsa takeyi har yafara feeling uncomfortable yakunna cool music nasa yana dan bi a hankali, shams kamar ta hadiye don moha ahaka ha suka isa sahad dan bare iya shiga da ita shoprite ko sabuwar jifatu bakam gomma sahad dinde bayan yyi packing yace "muje ko?" Suka fita a tare tana biye dashy a baya suka shiga ya nuna mata trolley daya ta dauka yace "oya ki zagaya ki duka duk abinda ya miki kyau har sama ki haura ki dauki komi its ur day black beauty" tare da winking dinta shams sekace wanda aka ma albishir da aljanna baki na rawa tace "toh toh kana jira na anan kenan?" Don moha ya gyada mata kai su shams ba'a taba shopping ba se diban kaya akeyi kamar hauka da abunda tasan amfaninsa da wuanda batasani ba komi dauka takeyi sanda tayi 30mins sannan ta karaso gun don moha tare da fadin wlh nagaji ne kawai amman kayan kam har ynxu akoi wanda ban diba ba

HEEDAYAH!

39
written by miemie

Don moha yaso yin dariya da kyar ya hade sannan yace "black beauty karki damu zamu dawo nxt time" ya miqe suka nufa gun biya akayi totaling abinda ta siya ya tashy N25,550 haka don moha ya biya harda siya mata ice cream aka samusu kayan cikin leather sannan suka nufo gun motar, suna shiga don moha yace "nikam ina qawarki aysha?" Shams tace "ai munyi waya da ita kan zatazo yau amman batazo ba" don moha yace "ashe heedayah ce ba aysha ba kka min qarya ko black beauty?" Shams tayi shiru zuciyarta tafara bugu ita bama sanin gaskian da don moha yyi bane ke damunta kar yace ze rabu da ita dan tamasa karya ne, nace "ji jaka, bahuwa" can tace "yi hakuri dan Allah don moha kar kayi fushi dani wlh ita tace.."sekuma tayi shiru, don moha yace "well? Ita tace meh? Tell me, ko kinason indena miki mgn ne?" Shams tace "a'a dan Allah kabar fadin haka zan iya yin komi dan kai" don moha yace "yawwa yar garin so ina jinki gayamun me tace miki?" Shams tace "amman fa kar ka gaya mata wlh kawai dan kai ka tambaya sesa zan gaya maka" don moha yyi murmushi sannan yace haba black beauty harki gayamun abu sannan inje inyi gulmarki? Never! So ki kwantar da hankalinki nd tell me" shams taja numfashy sannan tace "heedayah ne true identity nata kamar yadda ka fada cemin tayi kar na kuskura na gaya maka true identity nata dake akoi wani abunda take nema a gdanku wanda har yau nima taqi gayamun" don moha yace "abu? Wani abu kuma take nema?" Shams tace "nima ban sani ba amman dakin daddy'nku take shiga" don moha yace "wow! sure black beauty bata gaya miki ba? Anya ba ke kikeson boye min ba ai tayarda dake mesa barata gaya miki ba?" Shams tace "Allah fa don moha ba karya nike ma ba nayi nayi da ita nima ta gayamun metake nema amman taqi." Don moha yayi taking sharp turn sannan yace "kin san menakeso dake black beauty?" Shams tace "a'a" atakaice, don moha yace "bani phone number inki" ya miqa mata wayarsa nan ta zuba masa yayi saving. Yace "heedayah tana guna," acikin rashin fahimta shams tace "kamar ya?" Don moha yace "na kaita guest house na daddy tana can" shams dake shan ice cream nata sanda tadan shaqe sannan tace "eh? Ka saceta fa knan?" Don moha yace "kamar haka but karki damu inason kawai insan meke kawota gdan mu kema ba kinason kisani ba?" Shams data shiga cikin tsoro tace "eh" a tsorace, don moha yace "ya naga yanayinki du ya canza bakison na sake kaiki shopping?" Shams tace "a'a inaso mana niko ba shopping ba inason in riga kasancewa tare da kai always," sanda don moha ya shake shi kadansa shams da ta rude bisa tarin da don moha keyi tace kayi parking mana sannu ita a ganinta abinda tafada ne yasa sa nishadi har ya shaqe shikuwa maganarta kamar zagi tashiga kunnensa se ja mata Allah ya isa yake, da kyar yabar tarin har suka iso gda yayi parking ta bude kofar zata fita knan yace mata "wait" ta tsaya yace "inason in fara aiki dake shams can I trust u?" Shams tace "sosai ma anythng for you," don moha yace "sure bara kiyi betraying dina ba?" Shams tace "ina ni? Wallahi baranyi ba," don moha yace "fine ynxu for a start zuwa anjima like bayan la'asar zan koma gun heedayah so zan miki mgn seki kirata..." haka de yata fadamata yadda plan nasu zeyi working daga karshe yace "nd inhar bata gaya miki nayi kidnapping nata ba karki nuna mata kinsani" shams tace "toh don moha naji nagode sosai daka yarda dani haka nd also for the shopping nagode sosai sosai" don moha yace is the least I could do for u black beauty inhar kka min abunda na bukace ki dashy am telling u wataran zamu fita cin abinci tare" yana kaiwa nan ya kashe mata ido shams se washe hakwara take nan tafito da kayakin daya siya mata ta fice gdan ubanta dashy shiko don moha yana shigewa side nasa ya cire kayan jikinsa yasa cikin washing machine yafada toilet yata watsa ruwa sannan yafito yana shinshina jikinsa ko yana warin turaren shams har ynxu.
Toh masu karatu shin ya wannan abu yake kasancewa? Don moha nazuwa ya gano gaskiar zancen? Yana zuwa ya gane dalilin zuwan heedayah gdansu? Heedayah kuma fa, tana zuwa tagane shams munafuka ce nd suna aiki tare da don moha? Wat of alhj lawal nd isma'il yasuke reacting bayan sunji bacewar heedayah shin wayake suspecting wani a tsakaninsu na kidnapping heedayah nd taya suke zuwa su gane don moha ne ya saceta???

HEEDAYAH!

40
written by miemie

Can bayan la'asar erin around 4:30 dinnan don moha ya shirya tsaf cikin shirinsa na kullum ya dau motarsa ya fita be tsaya ko inaba sewata eatry inda ya siya wa heedayah abinci me rai da lfya, yana isa gdan ya bude gate yyi parking motarsa kusa da nata sannan ya fito ya ciro key'n motar heedayah ya budeta ya ciro wayarta dubawanda zeyi yaga 30missed calls frm angelic mum ya shige ciki, kofar dakinta ya bude ya sameta zaune se raba ido takeyi dagani tasha kuka ya kariso ya ajiye abincin kan side drawer sannan yaciro hanky a aljihunsa ya soma goge mata hawayen fuskarta bata ce masa komi ba kuma bata gwada kwatar kanta ba yana gamawa yaje ya dau plate da spoon sannan da cold bottled water ya ajiye ya bude abincin yyi serving nata sannan ya kwance mata hannun da kafan tare da fadin "go nd wash up urself kizo kici abinci" tayi banza dashy, don moha yace "please my baby banason kiyi starving ga abinci kici" still bata ce masa komi ba, ganin haka yasa don moha fadin "ko in tafi ne u don't want me here ko? Dama nazo ne mutafi gda" nanne heedayah ta miqe ta nufa toilet tasamu new brush ta yi brushing ta wanke fuskarta tare da dauro alwala tana fitowa ta dau hijabinta akan rug na dakin ta yi sallarta azahar da la'asar duka ta idar ta tofa addu'o'inta don moha ya tsaya kallonta kamar TV ganin bata da niyan tashy daga inda tayi sallan yasa ya dauko mata abincin ya kawo mata gabanta tare da fadin "eat pls, ko kinason in baki?" Harara ta watsa masa sannan ta daga plate din tafara cin abincinta a hankali kamar yadda ta saba ba abunda don moha ke tunawa illa time da heedayah ke primary 3 yadda takecin abincinta be canza ba shikadai yake murmushi wa kansa ahaka har ta gama ci yayi excusing kansa, yana fita ya nufa wata daki ya kira shams tare da gayamata ta kira heedayah bayan 5mins frm now munafukar tace "angama don moha" be dawo dakinba instead seya zagaya ta window daga waje yana kallonta a boye 5mins dinnan na cika shams ta kira heedayah, heedayah na zaune ta soma jin karar wayarta frm nowhere ta xabura tafara searching can tajiyo karan cikin wata drawer takarasa ta bude tadaga wayar "hello shams?" Shams tace "heedayah? Lfya kuwa inata jiranki tun daxu baki zoba?" Heedayah tarasa na fadi shin ta gayawa shams don moha yyi kidnapping nata ne? Kokuma kar ta fada mata dan batasan mesa ba har yau takasa trusting shams ji take kamar shams betrayer ce zata iya cin amananta sesa tun farko bata gayamata metake nemaba a gdansu don moha, shams ce ta katse mata tunani tare da fadin "hello heedayah kinajina?" Heedayah tace "aww sorry I was carried away by something eh wlh kinji ni shiru harkoki ne suka min yawa," (tana wayan ne tana leqan kofa) shams tace "ayya to gbe fa zaki shigo cuz gbe ma duk zasu fita," heedayah tace "a'a zan dan daga kafa kwana biyu" shams tace "toh inade lfy?" Heedayah tace "eh lfya kawai kar megadi yafara suspecting dina ne," shams tace "ayya toh ai seki gayamun abinda kke neman in nema miki tunda we are working as a team," heedayah tadan yi shiru sannan tace "karki damu aikin min me yawan wannan ni zan nema da kaina i don't wanna be a burden thank you so much tana jin karar kofa ta ce da shams se nakiraki ta katse wayar ta ajiye inda ta dauka tadawo ta zauna a kasa inda ya barota. Don moha yayi gyaran murya ta juya batareda tace masa komi ba don moha yace "so are u ready to tell me now? Meke kawoki gdanmu? Heedayah tace "wai nikam don moha me kakeson in fada maka ne? I've told u times widout number gun shams nake zuwa inhar kaganni a gdanku nd faith ne yakesa duk sanda zanje gdanku baku gda if not we could have met so plzz dan Allah ka kaini gdah" don moha yayi murmushi sannan yace "still not ready ni zan tafi gda ga abincin ki acan incase u get hungry again oops wait spoon din yaje ya dauko karta gwada balla wani abu dashy har ta samu ta gudu yakuma dauko wayarta yace da ita "seda safe my baby" sannan ya fice ya sa lock daga waje, kuka heedayah ta fashe da abin tausayi.
GIDANSU HEEDAYAH. Hankalin mummy in yayi dubu be tashy ba ynxu kuwa ko tayi trying nunber'n heedayah bai shiga wai switched off tarasa ina zata sa kanta kai ba ita kadai ba har daddy da nanny dasu mal musa da idi to ina heedayah zata shiga haka har bayan isha mummy na jiran dawowan heedayah amman ko inuwarta babu to talk more of ita kanta heedayahn kuka mummy tafarayi nanny na bata hkr. Alhj lawal mummy ta kira ta sanarda shy abinda yake faruwa salati yayi sannan ya tambayi mummy ko tanada idea inda heedayahn taje? Mummy tace "a'a amman de kullum in zata fita cemin take zata gdan frnd dinta," alhj lawal yace "toh ko kinsan wace qawartan?" Mummy tace "gaskia a'a amman de inaga kamar zainab ce," alhj lawal yace "toh ki kwantar da hankalinki Allah kaimu gbe in shaa Allah heedayah na nan somwhere safe karki damu ki gaishe da dan uwa na se anjima ya katse wayar.
Share:

2 comments:

pls drop down your comment......
dan Allah ku ajiye comment.

Tallata Kayanka

Guide Tricks Blog

Be With Me Technology

Popular Posts

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technology, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).