shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wanda aka fi sani da hausa novel wanda ni Muhammad abba gana nake rubutawa dan wayar tare da fadakarwa ga mutane a yanayin da muke ciki.

Friday, 15 July 2016

HEEDAYAH 56---60

HEEDAYAH!

56
written by miemie

"Shekaru dayawa da suka wuce there was a time grandfather na da father na suka jesu yola neman wani magani da zeyi healing rashin lfyar grandmother na wanda a yola kawai ake samun maganin bayan sun iso wata qauye mesuna FUFORE, duk fulanin garin suka ki accepting nasu, kinsan fulani da kishin addini da al'ada sanda grandpa ya musu bayani kan muslims ne su amman daga kudu can, still wadannan mutane sunqi basu mazauni, da kyar sukka sami wani fulani me mutunci wanda ya kaisu gdansa inda suka sauka for the meantime, acan ne father na ya hadu da lovely daughtern wannan fulani wanda soyayya me karfi ya shiga tsakaninsu within just one week, sunyi sati sannan suka samu abinda suke nema akan washegary zasu koma nan igbo land, daddy na yasamu mahaifinsa ya gaya masa what is on his mind, mahaifinsa ya masa bayanin komi kan fulanies basu aura ma 'ya''yansu bare wanda ba fulani ba so tun wuri daddy na yacire soyayyan wannan budurwa, amman ina my dad was blinded with her love yace ma mahaifinsa in har bara a daura musu aure ba ze kashe kansa, mahaifinsa kuwa na bala'in sansa he cant lose his only child dan haka yaje yasamu baban mami na ya gaya masa halin da ake ciki, granpa yace masa hakan bame yuwa bane sbd kaga har miji hajjo(mum din rayyan) tanada nd ko ba dan haka ba elders namu sun haramta mana aurar da 'ya'yayenmu ma bare, grandfather na yayi yayi dashy amman ina wannan fulani yaki yarda haka yaje yasamu daddy na ya irga masa yadda sukayi da abban hajjo, jinsa kawai daddy na yayi amman shikam sun riga sunyi planning abinsu da hajjo kan zasu gudu, acikin daren ranan suka gudu da mami, da safe aka nemesu aka rasa su haka grandfather na yakoma igbo land shi kadai a yayinda daddy na da hajjo kuma suka bar garin yola to yobe state acan suka nemi imam da waliyinsu da shaidu wanda basu fi 4 ba aka daura musu aure kan sadaki N500 ko gdan da zasu zauna babu, acikin ikon Allah daddy na ya fara sana'a Allah yata masa budi har suka gina gdan kansu amman na qasa" heedayah tace "how cute ina jinka," yacigaba "a shekaransu na biyu da aure ne Allah ya albarkacesu da angel like me," heedayah tace "lol kai dinne angel? Comot frm here," yayi dariya sannn ya cigaba, "shekaruna uku aka min qanwa igbo name nata AMARACHI whereas islamic name nata ALEEYA," heedayah tayi interrupting nasa "so kanada sister?" Ya gyada mata kai sannan ya cigaba "bayan shekaru biyu da haifan aleeya parents dina sukyi deciding komawa gun parents nasu for thier blessings, yola suka fara zuwa inda fulanin garin su mum dina suka masu koran kare aciki harda abbanta, they've got only one hope ynxu shine su je igbo land, daddy na was sure bara a koresu ba cuz babansa qanin sarkin garin ne, motan kasuwa suka shiga ,sukayi tafiya me nisa sannan suka iso Edo state," heedayah tace "Edo state? Kace bakasan sunan inda muke ba, nd just now kace nan Edo state," rayyan yace "we are nomore leaving in Edo state before ne muke can kafin aka sami misunderstanding btw elders namu muka bar garin Edo batareda munsan inda muke zuwa ba har Allah ya kawomu nan," heedayah tace "but still ai zaku iya komawa Edo'n?" Rayyan yace "we are forbidden to, duk wanda yakoma penalty din is death!" Heedayah taja baki tayi shiru, rayyan ya cigaba; "daddy na yakawo mu family house nasu inda kowa ya ganmu seya sha mamaki, dakin mahaifinsa ya shige damu mahaifinsa yaji dadin ganinsa yayi blessing marriage nasu ya daddauke mu yakai mu gaban Igwe(sarki) shima yabamu blessings nasa, mutane sunajin mami ba igbo bace fulani ce suka fara qananun maganganu su basu so, haka mgn yazama big talk har ya kaiga dole muda king namu mu bar garin EDO state hakan kuwa akayi muka tattara komin mu muka dawo nan inda bawanda yasan sunan wajen sede aji rumor cewa igwe yasani amman yace bare fada ma kowa ba..., kinji history dinmu knan tare da ma heedayah murmushi, heedayah tace "wow kunyi experiencing alot so u've never attended sch?" Rayyan ya gyada mata kai tace "but how come..." kafin ta gama rayya ya katse ta "how comes na iya turenci?" Heedayah ta gyada kai yace "my dad taught me well, nida sister na," heedayah tace "thats sweet" nanne ta tuna aleesha ta aike ta dibo ruwa ta zabura "ina bucket din? Baba zatayi pepper soup dani," rayyan yace "whats going on?" Heedayah tace "I need to go now, baba nata jiran ruwan," rayyan yace "lets go" suna tafiya suna hira har suka isa hut nasu heedayah ya ajiye mata bucket din sannan yamata ba baye itama ta masa sannan ya fice, ta bude kofar tana "baba ga ruwan nan" da dubanta kan inda baba ta kwanta taga ba kowa dan haka tafito can taga baba kamar ba ita ke kwance daxu ba lfya ba, ta jira ta iso sannan tace "baba ya haka? Kin warke knan? Ga ruwa fa nakowo," aleesha tadan bugeta da karan hannunta "naughty girl xan jira ki ne? Kinje kina hira da prince charming kin barni anan, na iya nayi using magic nayi curing kaina," heedayah ta soma sosa keya taya aleesha tasani? Can ta tuna ashe tanada magic, tace "baba! Bafa prince charming bane he's not even my frnd, wanda yasayi apples N400 dincan nefa..." aleeaha tayi dariya irin tasu ta tsofi sannan tace "we'll soon find out koba prince charming din bane" ta wuce ciki heedayah tabi bayanta suka soma cin abinci

HEEDAYAH!

57
written by miemie

KANO STATE; Yau kimanin sati buyu da kwanaki knan, don moha yabar gda bekuma leqawa bakuma, se shirya kayakinsa yake da alama komawa zeyi yau bayan ya gama ya dau wayarsa ya kira mama, bugu daya ta daga "hello muhammad? Ya kake? Ina kake? Ka dawo gda pls," don moha yace "calm down mama ynxunnan zan dawo," mama tace "really? Muhammad zaka dawo? Ina kake inje in dauko ka?" don moha yace "kar ki damu mama in the next 25-30mins zan shigo," mama tace "toh Allah kare muhammad sekazo ko?" Ya katse wayar yaja trolley'nsa ya nufa gun biyan bills bayan ya biya ya hau hanya. Mama taje tasamu alhj ismail se murna takeyi, "alhj ynxu muhammad ya kira," alhj ismail yace "meyace? Ina yake?" Mama tace "yana hanya ma ynxu ze dawo gda!" Alhj ismail ya miqe tare da fadin "alhamdulillah dauko mayafinki muje mu siyo masa favorite dishes nasa," mama ta amsa da "toh" nan da nan ta shirya tafito suka wuce wata eatery inda suka siyo duk wani favorite abincin da don moha yakeso sannan suka nufa gda aka kintsa masa dakinsa tsaf sannan aka jera abincin kan dining kowa ya shirya yana jiran zuwansa ciki harda baba me gadi, bayan 10mins akayi honk a bakin gate baba me gadi ya karisa ya bude motar don moha suka hango bayan yayi parking yafito mummy ta qarisa dagudu tayi hugging dinsa haka daddy da safyan ma, safyan ya ciro masa jakarsa daga booth suka nufi site nasu, mummy kamar ta cinye don moha dan wani kyau da fresh daya qara, ya shiga bathroom ya watsa ruwa sannan yafito sukaci abinci dukansu bayan sungama daddy yace "muhammad inason mui mgn," don moha ji yake kamar ya kashe daddy dabanda yana planning wani abu bama da ba abinda zaisa ya dawo gda daga bisani yace "ok," suka fice zuwa garden suka zauna daddy yace "muhammad am sorry, am so sorry if only nasan inda heedayah take da na sa andawo da ita," cikin rashin fahimta don moha yace "taya zaka ce baka san inda take ba? Ba kai ka tura a dauketa ba?" Daddy yace "bani bane muhammad," don moha yasake shiga cikin duhu, "ba kai ba? Then waye?" Se alhj ismail ya bude baki zeyi mgn sekuma ya kasa, don moha ya gano hakan yace "shknan daddy na gane mesa kasa aka dauketan we don't have to talk about it any further" ya mike ni zan shiga daga ciki ya fice dakinsa ya nufa sannan ya kwanta kan gado ya zura wa ceiling ido, "why is my brain not thinking fast? Mesa na kasa figuring me heedayah ke nema a dakin daddy?" ya juya yana kallon gefe, "i have to find out bari daddy ya fita sallan la'asar"
Bayan fitar daddy sallan la'asar don moha ya shiga dakinsa yayi locking sannan yafara bibiya yana neman abinda besan meyake nema ba, can hannunsa yakai gun da daddy ke ajiye files nasa ya duba tas yaga duk files na daddy ne wannan to ina wannan tsohon ze kai files na daddy'n heedayah badan yana so ba ya fice daga dakin har ya kai bakin kofar dakinsa seya jiyo muryan daddy da alhj lawal a garden, sidak sidak ya karisa ya lebe daga wata corner yana sauraronsu, alhj lawal yace "ynxu kana nufin danka yasan asirin mu knan? Kaah! Amman wlh dan uwa ka badani, what if ya tona mana asiri fa" alhj ismail yace "muhammad bare taba yin haka ba," alhj lawal yace "is like nafika sanin halin danka, in baka sani ba toh kasani yau danka muhammad nason heedayah nd he can do everythng i mean everythng thing dan ya..." alhj ismail yace "nima nayi noticing haka, tashy mu dan fita naji ba iska a nan sosai" da sauri don moha ya shige dakinsa, sukuma suka fita bakin gate alhj ismail ya cigaba.."amman ai kaima kasan aure bare yu ba a tsakaninsu, sbd alhj s.u bare taba yarda da hakan ba bayan abinda muka masa," alhj lawal yace "den tun wuri kasa danka akan hanya ka nemo masa matar aure ya aura," alhj ismail yace "baran iya forcing muhammad ba, ze iya sake guduwa," alhj lawal yace "muhammad dan waye ne?" Alhj ismail yace "dana!" Alhj lawal yce "waya haifesa?" Alhj ismail yace "ni!" Alhj lawal yace "then sekayi controlling nasa kamar dan da ka haifa in bahaka ba muhammad ze mana ruining komi," alhj ismail yace "toh shknan zan masa mgn sukayi" sallama sannan y dawo ciki. Tun isar don moha dakinsa kansa ya daure, "wani asiri knan? This means su biyu suke aiki kenan, mummy tace daddy'n heedayah yabama daddy files na companies dinsa nd daddy ran away with it this means alhj lawal is his accomplice(me bada taimako ko hadin kai a yin abu), wow! Am suprised taya zasu yi haka wa daddy'n heedayah? Now I get it, nakasa samun files na daddy'n heedayah a dakin daddy, this simply means yana gun abban mustapha knan.
Can dare around 9:30PM safyan yayi wa don moha sallama kan daddy na kiransa ba tareda bata lokaci ba yaje yasamu daddy a parlournsa ya karisa ya zauna kan kujera, daddy yace "muhammad wai shin yaushe xamu kai gaisuwa ne? Kanada aikinka amman baka maganan aure, am starting to worry fa," don moha yayi wata murmushi a zuci yace "so accomplice naka ya gayama next move dinku knan? Lol," nan yabar mgn zuci yace "ba ynxu ba daddy, inason sena gama gina gdan da nike kai tukuna," alhj ismail yace "nawa kakeso in baka a jibi a gama ginin," don moha yace "ai bawai kudin bane banda banason ginin sauri ne i prefer taking my time a hankali har a gama," daddy yace "toh shknan, ynxu akoi tsayayyiya knan?" Don moha ya amsa da "eh daddy," alhj ismail yace "toh 'yar gdan waye ne? Ayi bincike akanta" Don moha yace "ai ba amfani daddy, sananniya ce...daddy ya katse sa "'yar gdan wa knan muhammad?" Don moha yace 'yar alhj s.u," alhj ismail ya zaro ido "gdan alhj s.u fa kace? Wa knan?" Don moha yace wa kuwa daddy inba heedayah ba," alhj ismail yace "ehm ehm ita da ta bata kuma bamusan ranan dawowanta ba har yaushe zaka tsaya kana jiranta bamu san ko tana raye bama fa," don moha yace "tana raye daddy, very soon zamu sameta in shaa Allah," alhj ismail yayi shiru cuz he's out of words don moha yayi noticing hakan yace "daddy lafy? Ya naga kamar bakayi murnan wannan abu ba? Ai daddy'nta aminin kane kaga neman aure ma bareyi wahala bako?" Baki na bari alhj ismail yace "eh eh sosai ma muhammad Allah sa hakan yafi alkheri shkenan u can go now"
HEEDAYAH!

58
written by miemie

Wshegari! EDO STATE;
Heedayah da aleesha ne ke tafiya bayan sun fito from evil forest da basket of fruits a hannun heedayah sun dan taka sannan suka iso gda, isarsu suka ga rayyan zaune kan wata dutse, yana ganinsu ya miqe ya gaishe da aleesha ta amsa da fara'arta sannan tace da heedayah "shigo ki amso masa fruits din" ta shige heedayah na biye da ita bayan 'yan mintuna heedayah ta fito dawata saucer full of fruits ta qariso inda rayyan yake ta tsaya ba tare da ta cemasa komi ba, hannunta ya jawo fruits din suka zube itakuma ta fado jikinsa, sunkusan minti daya a haka sannan heedayah ta dago jikinta zata fara masifa ya aza hannunsa kan lips nata dan haka tayi shiru ya tsaya yana kallonta eye-to-eye daga bisani heedayah tace "whats up with the strange act today?" Ta tsuguna ta fara tsintar fruits din, rayyan ya tsuguna yayi joining nata suna gamawa ta dau saucer din tare da fadin "u shud go home" rayyan ya riqo hannunta "haba princess what is wrong? U weren't like this yestarday" heedayah takasa fadin komi dan tun jiya da aleesha takira rayyan da prince charming taji ta tsanesa kawai, "I can't fall in love anymore, revenge ne agabana ba love ba, all men are cruel ace yadda don moha ke sona ada har yakeson ya kasheni balle rayyan, I can't trust anyone" rayyan ne ya dawo da ita daga duniyar tunanin da take tare da fadin "heedayah? Are u alright?" Tace "bana jin dadi sosai u shud go home" tareda kirkiro murmushin dole bata tsaya jin me zai fadi ba ta shige ciki, rayyan kuwa sanda yayi tsayuwan 2 good mins agun sannan ya fice, cike da mamakin why is heedayah acting strange? Yace da kansa I don't know where this is going but heedayah I like you"***. 5days later; bayan heedayah da aleesha sun gama shirin zuwa saturday market suka rufo gdansu sannan suka kama tafiya bayan sun isa aleesha ta ce da heedayah 'gacan gunmu na ranan muje ko?" Heedayah taqi sam dan kar ta sake haduwa da rayyan tace da aleesha "baba can gun rana yayi yawa ga can" tana nuni da yatsa aleesha tace "tam muje," suka zauna tareda basket na fruit nasu a gabansu, yauma kamar ranan befi 4-6 pple bane suka dan siye ayaba da lemo, can wata kyakkyawar yarinya wacce barata fi 16years old ba, fara tas da anganta anga igbo harda fadin fuskar nan tasu tana da gata 'yar duma duma ta kariso gun su heedayah, bayan ta gaishesu cikin yaren turenci tace "how much does this basket cost?" Cikin rashin fahimta heedayah tace "are u going to buy all of it?" Yarinyan ta gyada mata kai heedayah ta dawo da kallonta kan aleesha da itama kallonta take, bayan taqare ma basket din kallo sannan tace "1k," yarinyan tace "like he knew!" Heedayah tace "Eh..what?" Yarinyan tace "no not u" tareda mika ma heedayah kudin, nan heedayah ta zuba mata fruits din tas cikin wasu manyan ledoji guda biyu tare da mata godiya sannan yarinyan ta fice heedayah na binta da kallo, daidai wata corner yarinyan ta tsaya can se rayyan ya bullo daga corner din duk heedayah na ganinsu, ko me yace ma yarinyan oho? Se ta fara daka tsalle yashafa kanta sannan ta fice shikuma ya kariso gunsu heedayah ya gaishe da aleesha, bayan sun gaisa aleesha tace "tunda an siye fruits din duka ni zan wuce sekin iso," heedayah tace "baba ba tare zamu tafi ba?" Aleesha tayi murmushi "naga kinyi baqo ne ai bye sekin iso" ta fice rayyan na jiran heedayah ta dawo da kallonta kansa seyaga taqi se harkan gabanta take tana tattare ledojin gu daya sanda ya jira tagama sannan yace "wow! Da alama yau anci kauswa knan I can see ur basket is empty, I didn't get the chance in siya apple yau" (dan shi be zata heedayah ta gansa ba daxu) heedayah tayi murmushi ta gefe sannan tace "really? Ai na dau yau zakaci apples har se ka kaji bama apples kadai ba harda su orange da saura," takama tafiya rayyan ya riko hannunta "what are u saying heedayah?" Ta fisge hannunta sannan tace "I saw u," rayyan yace "what did u see?" Tace, "kai ka turo wata yarinya ta siye basket din tas follow me ka amso kudinka gun baba" ta cigaba da tafiya

HEEDAYAH!


59
written by miemie

Rayyan yasha gabanta, ba tareda ta kallesa ba tace "excuse me AZUKA"(igbo name na rayyan) rayyan yace "heedayah am sorry, I was just trying to help wlh bansan ze bata miki rai ba" tayi banxa dashi ta gwada bin ta dama dan ta wuce sa shima yayi dama, tayi hagu shima yakuma yin hagu ta tsaya cak tana kallonsa sannan tace "who was she?" Rayyan yace "who?" Tace "the gurl," rayyan yace "she's my sister," cikin rashin fahimta heedayah tace ai thought kace 3 years ne tsakaninka da sister inka," rayyan ya soma sosa keya daga bisani yace "sorry, I lied to you" heedayah tace "ure too much" ta watsa masa harara sannan tabi ta gefensa ta cigaba da tafiyan ta da sauri ya kariso yayi joining nata suka soma tafiyan tare bata ce masa komi ba haka shima sanda suka iso gun hut nasu heedayah sannan ya riqo hannunta ta tsaya tana kallonsa yace "heedayah pls say something nace miki am sorry," heedayah tace "wait here in dauko maka kudinka," yakuma riqe hannunta gam sannan yace "I don't know where this is going but I like you heedayah, I really do," kasa daukanta kafafunta sukayi ta sulale qasa atake ta soma kuka, rayyan yarasa me zeyi daga fada mata I like her se ta fara kuka omg! Tsugunawa yayi shima heedayah "pls mesa kke kuka, is it bcuz I said I like you? Pls stop ya isa haka i'll take it back stop crying dan Allah kar baba tafito ta ganki haka ta dau ni na miki wani abu, stand up kinji?" Sabon kuka heedayah ta fara, rayyan yarasa ina ze sa kansa dakyar ta iya tayi shiru tafara kamar haka "I can't like you rayyan, I can't duk maza halinsu daya, I don't know what you are capable of doing, koda wasa ban dau don moha ze iya kasheni ba, all men are cruel so plz dan Allah stay out of my life insamu inyi revenging wa daddy na, u staying beside me only make me weak pls rayyan" rayyan da jikinsa yayi sanyi yace "I know why you are saying all these amman kisani not all men are thesame nd cruel am not don moha I'll never hurt you heedayah kibani chance in yi proving kaina"..heedayah ta katse sa "in baka chance? Ai na riga na baka nd kayi watsi dashy by lying to me about your sister, how could you?" rayyan yace "nd thats why am sorry pls give me another chance," ta miqe tareda goge hawayenta "no" ta fadi sannan ta shige ciki, da kyar rayyan ya iya tattara kansa ya fice shima. Tun shigar heedayah ciki kuka takeyi aleesha naganinta amman bata ce mata komi ba haka ta tayi har sanda bacci barawo ya sace ta can bayan azahar ta tashy tayi sallah bataga aleesha aciki ba dan haka ta fito waje can taganta gaban murhu tana dafa musu abinci taje ta zauna kan wata kujera tace "sannu da aiki baba," aleesha tace "sannu har kin tashy?" Heedayah ta gyada mata kai, aleesha tace "sallah fa kinyi?" Nan ma ta kuma gyada kai aleesha tace "yayi kyau" ta miqe tashiga ciki fitowarta ta taho da wani leather ta miqa ma heedayah, heedayah tace "meh aciki baba?" Aleesha tace "duba kiga ko sun miki" nan heedayah ta shiga dubawa kayakine masu kyaun gaske duda basui kallan masu tsadan cancan ba amman gaskia sunyi kyau yawancin top da highwaist skirt ne kusan guda uku sekuma da dogon riga guda daya bawanda yazo kanta se don moha exactky erin wadannan kayakin yake siya mata saidai nasa designers ne murmushi tayi aleesha tace "sun miki knan?" Heedayah tace "sunyi sosai baba thank you so much amman ina kka samu kudi haka?" Aleesha tayi murmishi bayan ta gwarwaya miyan sannan tace "u dont have to thank me cuz bani na siyo miki suba," cikin rashin fahimta heedayah tace "bake ba? To waye?" Aleesha tace "think 'yata" can heedayah tace "rayyan?" Aleesha ta gyada kai "shi ya siyo miki daxu ya bukaceni da kar in gaya miki shi ya kawo amman ya na iya? I have to tell u sbd ki canza ways naki kuma kibasa 2nd chance kamar yadda ya bukaceki daxu," heedayah ta sake shiga duhu "so baba for all that while duk kina jinmu?" Aleesha tace "sosai ma heedayah," ta sauke abincin tare da sa musu a tray tace "muje muci ko?" Heedayah ta maida kayakin duka cikin leather din tabi bayan aleesha suka shige ciki suka soma cin abincin aleesha tace

HEEDAYAH!

60
written by miemie

"Heedayah, rayyan is not like don moha, atleast kibasa 2nd chance" heedayah tace 'no baba I can't, I just can't," baba tace "can't what?" Heedayah tace "can't do it, I can't fall inlove kin tuna promise danayi ma daddy na? Inhar nabary san wani yashiga zuciya na it will only weaken me nd I can't fulfil my promise again so pls baba be on my side" aleesha ta dafa kafadarta "you're right my child, you must be having a hard time now amman bayan kin samu kinyi fulfiling promise naki bakison kiyi aure? Kema ki haifi yaran da zasuyi protecting naki?" Heedayah ta gyada kai "inaso baba," aleesha tace "then give rayyan another chance, yaron yanada hankali sosai yace min he'll be by your side, tare dashy xakiyi revenging wa daddy'nki nd koba haka ba rayyan nasonki so kuma na tsakani da Allah, he'll make a wonderful husband and father, ni baranyi forcing naki ba take your time kiyi considering abinda na gaya miki kinji 'yata?" Gyada mata kai kawai heedayah tayi amman itakam she've made up her mind da jimawa kan ba ruwanta da d'a da miji har se sanda tayi revenging wa daddy'nta. Suna gama cin abincin heedayah tafita waje ta wanke kwanukan sannan tazo ta samu aleesha tace "gashi, bana son kayansa when nxt kuka hadu kibasa nd tell him banaso, tareda ajiye ma aleesha leather din, aleesha ta sa mata leathern a hannu "a'a heedayah kar kiyi haka ki amsa kuma kisa bakida kaya fa, daga na jikinki se lifayan dana baki haka zaki kare zamanki anan da kayaki biyu kawai? I insist ki sa kayan nan in bahaka ba zanyi fushi," heedayah da takeji kamar tasa hannu aka tayi ihu ta wuce inda take ajiye kayanta ta ajiye leathern gun sannan tafito waje ta zauna tana kallon sama yadda garin yake cloudy kamar za'ayi ruwa, iska me dadi yana hurawa ahaka tasoma tunanin mummy da daddy'nta tana hawaye***
KANO STATE; Daidai 1:55PM bayan don moha yagama shiri ya fice daga gda be tsaya ko inaba se gdan alhj lawal (gdansu mutspaha knan) me gadi ya bude masa gate ya nufa parlour inda ya tarar da mustapha na kallon ball bayan sun gaisa erin tasu ta maza don moha yace "ina abba da umma?" Muatapha yace "sun fita daxu, ni kadai ke gda so nake na qare kallon ball dinnan nayi wanka na fita nima" don moha yace "ohh i see, banda schedule yau so why not muyi hanging out tare?" Mustpha yace "tam bari ball dinnan ya qare" haka suka cigaba da kallon ball din bayan sun gama mustapha ya shiga toilet danyin wanka nan don moha yasamu daman shiga dakin alhj lawal yafara bincike, yana ta dube dube ko zai samu wani abinda ze tozarta alhj lawal da daddy'nsa can hannun sa yakai gun da alhj lawal ke ajiye files nasa, yafara dubawa one-by-one duk na alhj lawal dinne daga can qarshe ne yaga daya wanda ba nasa ba na alhj suleiman umar amman kuma anyi signing kan sunan alhj ismail, don moha ya zaro idanunsa sannan yace "so its true amman daddy am embarrased, how could you possibly do this to your friend?" Ya mayar da komi kamar yadda ya samu sannan yafice zuwa parlour bayan 'yan mintuna mustapha yafito tare da "fadin lets go?" Don moha ya amsa da "yes" suka fice*** 3days later*
EDO STATE; Heedayah tayi wanka tsaf abinta tasa daya daga cikin kayakin da rayyan ya siya mata wata red highwaist skirt da black top ta dau baqar gyalenta ta yafa tayi kyau sosai duda ba ko digon kwalya a fuskarta daga vaseline data shafa a fuska da baki shikenan ta fito ta sami aleesha zaune kan wata bench tace "baba barin dan fita nagaji da zaman cikin," aleesha tace "toh 'yata Allah kare" ta amsa da "ameen" sannan ta fice tafiya takeyi ita kadai cikin nishadi har ta wuce evil forest can inda ake diban ruwa taje ta nemi gu ta zauna tana ta kallon inyamuran se harkan gabansu sukeyi can ta hango yarinyan data siye fruits nata ranan (qanwar rayyan) tayi tayi ta tuna sunan da rayyan yagaymata kan sunan qanwar sa amman takasa can tace "amarachi? Yawwa amarachi ne" tafara kolla mata kira yarinyan najin sunanta ta juya ta juya bata ga mekirantan ba har data cigba da abinda takeyi seta hango heedayah na mata hannu da alaman tazo takama hanya taje tasamu heedayah ta gaishe ta heedayah ta amsa tare da fadin "come, sit!" Amarachi ta zauna heedayah tace "u're suprised about how I knew ur name, huh?" Amarachi ta gyada kai heedayah tace "your brother told me, wow! I like your hairstyle," amarachi tayi murmushi tare da fadin "thank you, you are friendly just as how my brother told me," heedayah tamata murmushin itama "really? What did he told you?" Amarachi tace "chaii he told me not to tell you oo," heedayah tayi dariya sosai sannan ta jawo amarachi jikinta "come on trust me I wont tell him a thing," amarachi ta fara kamar haka "he told me you are slim, beautiful, kind, generous, fun to be with nd most of all he likes you," har tsakiyar kanta sanda taji wannan kalma ta daure ta qirqiro murmushin dole "nd so you are amarachi" kamar daga sama suka jiyo muryan rayyan se kolla ma amarachi kira yake da islamic name nata AALIYA yana ganinta yace "there you are" se ynxu ya ga heedayah ma, tsayuwa yayi yana kallonta kusan na 2mins dan yadda kayan suka amshe jikinta daga bisani heedayah tace "you should go ur brother is looking for you" amarachi tamata ba-bye sannan ta karisa gun rayyan da har ynxu kallon heedayah yake, yaceda amarachi "go home mami is looking for you" dan haka ta fice shikuma ya kariso kusa da heedayah ya zauna tare da fadin...
Share:

1 comment:

pls drop down your comment......
dan Allah ku ajiye comment.

Tallata Kayanka

Guide Tricks Blog

Be With Me Technology

Popular Posts

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technology, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).