shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wanda aka fi sani da hausa novel wanda ni Muhammad abba gana nake rubutawa dan wayar tare da fadakarwa ga mutane a yanayin da muke ciki.

Friday, 22 July 2016

HEEDAYAH 96---100

HEEDAYAH!

96
written by miemie

Knocking bisa kofar office na rayyan tayi ya ce "come in" tana sanyaye dawata purple lace riga da skirt da ya amshe jikinta sosai, karisowa tayi cikin office din tace "good morning nd welcome back sir!" Murmushin dole ya kirkiro "thank you aneesa, so? any papers for me to sign?" "Yes" ta fadi a takaice ta zagayo ta gefensa ta bubbude masa nan yfara siging itakuwa tana admiring dinsa she can't help it san rayyan take like crazy, mgn yake mata "aneesa akoi meeting da za'ayi nxt week inason kiyi informing duka staffs din, get that?" har ynxu bata ce komi ba dan kwata kwata kyan rayyan ya tafi mata da imani, barin signing din yayi shima yana kallonta, da pen na hannunsa yadan tsokalata a rikice tace "yes sir! Am so sorry..." Murmushi ya mata "no problem kin gane?" "Yes yes na gane" ta fadi tana tattara papers din har ta kai bakin kofa sekuma ta dawo ta zauna akan kujerar dayake kallon rayyan. Tafara kamar haka;
"I don't know how to start this sir but no matter how hard I try to hide it, I just can't, I don't care koda zaka koreni daga nan after telling you this but I have to. Ina sonka sir! Duk sanda na ganka koda raina a bace ne se inji na sauko, rashin ganinka kuwa ba karamin tashin hankli bane a gareni. You're just like a remedy to my sickness. I love you rayyan. Pls karkayi shunning dina, ni kaina na lura kullum cikin tunani kake inhar watace tayi breaking heart naka am ready to ammend it for you, I'll never leave you sir" Tana kaiwa nan bata jira me zece a tafice. Rayyan ya rasa nayi, he's heart is already broken ji yake kamar bare iya sake fadawa love ba not that aneesa batayi bane no, sosai aneesa ta masa sede anytime he thinks of heedayah seyaji bare iya kula wata ta mace ba. The nxt day aneesa bata taho office ba haka wata washegarin ma shikuma rayyan be kirata a waya ba danjin ko lfya. Kwana uku ta jera bata zuwa office sannan ana hudun ta taho. Rayyan na zaune a office nasa da pen a hannunsa se designing sunan heedayah yakeyi aneesa tayi knocking "come in" yace, bayan da ta shigo ta gaishesa ya amsa sannan tace "am sorry for my recent actions it won't happen again bansan meya sameni ba na gaya maka all those words all I knew was that I was follwing my heart," ta karaso gefensa da sauri rayyan ya juya papern daya rubuta sunan heedayah, ashe ko tagani murmushi tayi takira "heedayah! So thats the gurl who stole ur heart Allah baku zaman lfya, anyways ga wannan kayi signing nd nayi mgn wa duka staffs din dey are all getting ready." Shiru rayyan yamata yayi signing papers din ta dauka har ta kai bakin kofa rayyan yakira sunanta "aneesa!" Cak ta tsaya "come nd sit lets talk." Aneesa da tuni kuka yafi karfinta tasa hannu ta goge hawayen sannan ta dawo ta zauna.
Rayyan yace "heedayah is now happily married." Cikin rashin fahimta aneesa tace "married kuma? Isn't she your girl?" Rayyan yayi murmushin takaici sannan yace "she was before nayi sacrificing love nata ma true love nata. Heedayah was my first love, she will forever remain the princess of my heart har yau duda tanada aure I still love her, I still think of her" aneesa da taji wani tokari a zuciya tace "then why did u sacrifice her for someone?" Rayyan yace "bcuz that was the best thing to do, muhammad deserves to be with heedayah,"... haka yata ba ma aneesa labarin lovely moment da shi da heedayah sukayi sharing.
Ba kunya tace "sir if only zaka bani chance am willing inyi replacing heedayah, am always here for you, is not a most kayi loving dina like the way you loved her but know that I love you sir. Kamar yadda kace muhammad ze iyayin everythng for her dan yana son ta nima haka nakeson ka i can do everythng for you ban taba fada ma wani d'a namiji ina sonsa ba se kai rayyan, I love you" Tana kaiwa nan ta fice tabar rayyan da tunani, wani angle tanema tana sharare kukanta****
Rayyan na kwance a dakinsa bayan sallan maghrib, har mami ta shigo ta zauna akan gado beji taba tace "son tunanin me kakeyi haka?" Nan ne ya dawo hankalinsa; "mami yaushe kka shigo?" Tace "now, tunanin me kakeyi baka?" Rayyan yace "tunanin aneesa mami" mami tace "aneesa kuma? Wace aneesa?" Rayyan yace "my PA," nan ya kwashe labarin komi yabawa mami, bayan daya gama mami tace "rayyan nasan this will be hard for you but kar kayi shunning aneesa tunda kai da bakinka ka yaba hankalinta kabata chance I can feel it aneesa zata kula min dakai zata kuma maye gurbin heedayah takuma warkar maka da ciwon da heedayah ta bar maka a zuciya, set a date for u guys kuje kuyi knowing about each other kaga inhar likes naku yazo daya ai shknan." Rayyan yace "no mami baran iya ba, I can't love aneesa, what of heedayah? U expect me to just forget her like this?" Mami tace "ai yazama dole ka manta da heedayah rayyan cuz she can nva be urs tanada aure, dont u think is about time kaima kanemi mata kayi aure tunda kanada aiki me kyau nd not even that gashy har office Allah ya kawo maka mace do this for me son, welcome aneesa into ur life pls I assure you barakayi regreting wannan shawarar ba." "No mami baran iya ba, koda nafara son aneesa i cant love her faithfully sbd a koda yaushe tunanin heedayah zannayi" da kyar mami ta iya tasha kansa ya yarda "Okay mami i'll think about it" kansa ta shafa tare da sa masa albarka sannan ta fice***
3 days later rayyan na zaune a office nasa, aneesa tayi knocking amman sam hanklinsa bai jikinsa balle yajita yace come in ma, dan haka kawai tashiga still nan ma beji shigowarta ba, gabansa ta nufa ta zauna akan kujera tana kallonsa na kusan 2mins sannan kamar daga sama ya dawo hayyacinsa "aneesa! Yaushe kka shigo?" Tace "last 3mins, thinking about heedayah ko?" Hannunta ta daura akan nasa "am always here for you, anytime u need somebody to talk to you can always count on me since I love you, gashy dama abinci na siyo maka" ta ajiye take away din kan table sannan tace "enjoy your meal" ta tashy rayyan yace "thanks,"... se ze tambayeta ko shes free yau seya kasa haka har takai bakin kofa ta bude tafita har zata rufe sannan yace "aneesa are u free today?" Tace "yes sir!" Rayyan yace "there is no need calling me that," murmushi tayi sannan tace "there is every need sir," murmushin shima ya mata yace "okay then i'll pick you up after work lets find somewhere nd eat together so we can get to know more about each other." Endless murmushi aneesa keyi "okay sir" tana kaiwa nan ta fice murna gun aneesa kam baya misantuwa, daya daga cikin best kayakinta tasa sister'nta ta kawo mata tafara shirin fita date da rayyan dinta.
HEEDAYAH!

97
written by miemie

Exactly 3:00PM aneesa da rayyan suka wuce wata eatery inda suka yi getting to know more about each other, anan rayyan yasan aneesa bata taba yin soyayya ba meaning he'll be her first love sede be boye mata ba yace "aneesa koda i'll love u in the future, heedayah will always have a place in my hrt" itako dan yadda takesonsa ba ta damu ba. A wasa a wasa soyayya me karfi yafara shiga xuqatan su, dukda rayyan baya wani santa kamar yadda takeson sa shide kawai dan maminsa yake kula aneesa dakuma dan small feeling dayake da mata.
Garin kano gdan hjy heedayah! 3 weeks later kimanin 1 month 3 weeks da auren su knan.
Sanda naci tuntube dan wani uban dotti da kuran da gdan heedayah yayi kasancewar ummu jalila tayi tafiya bame ce mata yi ko bari dan haka tasamu kanta gashy tunda tayi aure mummy batai visiting nata ba. Wanke wanken ma don moha ne yakoma mata yanzu kullum kuwa setayi kukan rayyan nata gashy ba inda take zuwa a daki take wuni ta tashy. Tana zaune a dakinta tajiyo karar doorbell nan gabanta ya fadi ita tsoronta kar ummu jalila ce asirinta ya tonu. "waye ne?" Muryan mummy taji tana "nice bude." Hankalin heedayah in yayi dubu be tashy ba "toh ina zuwa barin dauko key," dakin don moha ta nufa ta samesa yana bacci kansa ta hau tafara tapping nasa tana jijiqa sa itan datace barata taba bari ya tab'a ta ba, sega yau ita ke tab'a sa "muhammad muhammad don moha wake up pls" da idanunsa a rufe yace "what is the matter?" Tace "dan Allah katashy"**muryan mummy tajiyo tana "heedayah neman key'n ne har ynxu?"** heedayah tace "don moha pls mummy ce tazo nd kasan yadda gdan nan yake duka zata min in taga bana shara pls kaje ka bude kace mata banda lfya ne pls pls pls." Don moha yace "is that it? Shine kka ta dani ina bacci?" Pillow yaja ya rufe face nasa dashy, pillown ta ja "pls mana don moha" tafara kukan munafirci "wlh duka na mummy zatayi, dan Allah kace mata banda lfya ne sesa bana shara kwana biyu."
Ras maganan ya fada kunnen mummy da nanny da suke zagaya ta back door suka shigo kofar dakin ta wangale ran mummy in yayi dubu be bacy ba kallo daya heedayah ta mata tasan shes in trouble yau jikin don moha tashiga tana "pls karka bari ta tabani pls don moha," daidai bayanta mummy tazo sa mata mari don moha yasa hannunsa se marin yasauka kan hannunsa a rikice heedayah ta jiyo kafin ace meh sekukaji tas! A fuskar heedayah tuni ta fara kuka. Mummy tana huci "erin tarbiyyan dana baki knan? Ko a waje aka cemin ga abinda kkeyi baran yarda ba," hannunta taja ixuwa parlour don moha ya bar gadon shima yabisu a tsakiyar parlourn mummy tayi wurgi da ita, "kalli parlournki heedayah me haka? Sekace gdan mahaukaciya, bakida hankali ne?" Don moha ne yayi karfin hali yace "mummy is not like that, there must be a misunderstanding here." Mummy tace "yimin shiru muhammad kaima ina zuwa kanka" kan heedayah ta nufa ta fara ball da ita nanny da bata taba ganin abu haka ba ita da don moha suka shiga da kyar suka iya suka kwato heedayah dake ta kuka kamar jaka. Shima don moha ji yake kamar yayi kukan. "Maza wuce kije ki dau tsintsiya ki fara shara, bada ke nake mgn ba!" A rikice ta tashy taje ta dau tsinstiyan "baraki fara sharan bane, ko sena kara miki?" nanny tace "mummy bari muyi tare kinga gdan yyi dotti dayawa", mummy tace "ba abinda xakiyi ita kadai zata share ko ina a gdan nan." Mummy ta duba sauran dakunan taga harda cobwebs a bakin kofofin alamar ko shiga dakin ba ba'ayi bale a share. "Muhammad ynxu da girmanka da hankalinka kabar heedayah tana tsula shashanci a gdan nan muna gari daya baraka kirani ka irga min ba?" shiru yayi tace "am very disappointed in you ai heedayah kadan kka gani muna tare dake a gdan nan kuma sena gaya wa daddy'nki yasan rashin hankalinki." Ana cikin haka aka danna doorbell don moha ya tashy ya bude ummu jalila ce yanxu dawowanta daga tafiya amman ko gdan ta bata shiga ba tafison tazo taga halin da heedayah da don moha ke ciki. Sallama tayi da mummy bayan sun gaisa ummu jalila tace "heedayah ya haka? Kar ki gayamun tun tafiya na for the past 2 weeks baki sakeyin shara ba?" Mummy tace "aww kema kin sani knan," ummu jalila tace "mahaifiyarta ce ke ko?" Mummy tace "unfortunately har kunyan fadin ni na haife ta nake dan wannan abin kunya ne," heedayah nata shara langwai langwai har ynxu tana kuka. Mummy ta cigaba "muhammad amman ban taba tsammanin kaima hankalinka kamar na heedayah bane," ummu jalila tace "ko kadan ba haka bane, muhammad nason heedayah ne sosai har ya kaiga baya ganin laifinta..." nan ta kwashe labarin komi tabawa mummy.
Hannu mummy tasa a kai tana salati "heedayah! Wanke wanke kkesa muhammad? Nashiga uku ynxu kinmin adalci knan? Upon duk yadda nayi training naki da abinda zaki saka min knan?" Tuni mummy tafara kuka nanny da ummu jalila suna bata hkr. Haka as a punishment mummy tasa heedayah share gdan kap, ta kuma yi mopping tayi dusting tare da clearing duka cobwebs da suke gdan, bayan heedayah kamar ze balle sannan kuma ta aza girki. Kafin su mummy su tafi tamata wa'azi da nasiha sosai heedayah se kuka takeyi tana neman gafarar mummy dan bata taba ganin bacin ran mummy kamar na yau ba! Ummu jalila ma ta kara nata akan na mummy sannan suka jama don moha kunne shima kan yadena barin ta tana abinda taga dama, ahaka suka tafi.
Bayan don moha yamusu rakiya ya shigo yaga heedayah bata parlour dan haka ya shiga dakinta yasmeta kwance kan gado se sharba kuka takeyi ya nufa kanta yasa hannu kan bayanta yana shafawa a hankali, "heedayah is okay pls kibar kuka kinji? Yi hkr am so sorry this is all my fault..." haka yata bata hkr amman ko uffan bata cemasa ba se qara karfin volume na kukanta take tana kiran sunan rayyan irin ga rayyan hero ko life saver dinnan.
Washegary! heedayah ta tashy da severe ciwon mara can anjima period nata ya iso ba abinda takeyi a gdan se kuka duk tasa hankalin don moha ya tashy gashy tasha mgn amman sam ciwon cikin yaki bari, gana baya ma kasancewar aikin data sha jiya kwata kwata taki cin abinci black tea dinma dakyar tasha yadda kukasan don moha shima ciwon yake duk hankalinsa ya tashy ya kira mummy kuma gaskia he can't nanny kuwa tace karya sake kiranta inde mgn ze mata kan heedayah. He cant think of any1 se ummu jalila gashy baida numbernta. Slipper nasa yasa ya fita a gurguje ya je gdan ummu jalila knocking yakeyi kamar zararre me aiki ta bude masa ya tambayeta ko unmu jalila na gda, ta amsa da "eh baran kirata".
Bayan 'yan mintuna ummu jalil tafito "muhammad lfya? Yana ganka haka?" Don moha yace "ummu jalila I need ur help pls heedayah kamar zata mutu bata da lfya," murmushi ummu jalila tayi a zatonta ko shigan ciki ne da heedayah. Tace "toh ai ba abin damuwa bane Asibiti kawai zaka kaita abaku mgn dama haka ciki yake." Don moha yace "yau akeyinta ummu jalila ba ciki bane," ya gaya mata mp ne kuma yana jin kunya, ummu jalila dake murmushi har ynxu tace "dama taya zaka sani? Dr ne kai?" Kunya yacire yace "bafa abinda yataba shiga tsakani na da heedayah, mp ne ke damunta pls ki taimakeni wlh kamar xata mutu tunda garin Allah ya waye take kuka." Ummu jalila ta zaro ido "muhammad! Me kace??" Dan ji tayi kamar kunnenta sun mata karya

HEEDAYAH!

98
written by miemie


"Muhammad look at me, ba abnda yataba shiga tsakaninka da heedayah? Innalillahi!" Don moha yace "ni yanzu ba wannan ba ummu jalila dan Allah help me" ummu jalila tace "aiko baran taimakeka ba wannan iskanci har ina ace kuna neman 2 months da biki amman baku taba hada kwanciya ba, kai kasani ko ka kaita asibiti ko ka xauna kana kallonta, punishment naka knan, in ita heedayah bata da hankali sekana biye mata kuna rashin hankali tare? To kasani hakkinka ne, kota yaya kanada right na karban abinka" Don moha yace "ummu jalila dan Allah kiyi hkr wlh kamar zata mutu" dakyar ya iya yyi convincing nata ta dau ma heedayah wani maganin gargajiyan data ke dafawa suka fice, acikin ruwan xafi ta jiqa maganin bayan da yyi cooling tayi knocking a dakin sannan tashiga taga se hkr don moha yake bata tana kuka kamar baby harara ummu jalila ta watsa mata "gashi amshi ka bata," hannu na bari ya karbi da kyar ya tada heedayah ta zauna tasha rabi taki shan sauran, ba yadda beyi da ita ba amnan taki. Ta kwanta ya rufeta da blanket yana kallonta ummu jalila tace "toh kallonta zaka tsaya yi? Ai ita ta jawo ma kanta da ta baka hadin kai da duk haka be faru ba". Heedayah da tayi kamar tana bacci tace "meh wannan matar take fadi? Toh naji ban basa hadin kan ba gomma ciwon cikin ya kasheni da inbawa don moha kaina". "Zo muyi wata mgn muhammad".
Suna zaune a parlour tace "ka bude kunnuwanka da kyau ka saurareni, this is now ur chance bayan tagama abin da takeyi tayi wankan sallah ka zaunar da ita ka mata mgn nima zan mata mgn ynxu," don moha dake sosa keya yace "ummu jalila u don't have to, nasan heedayah she will not like the idea kawai mu barta ita da kanta zata gano gaskia." Ummu jalila tace "muhammad zan zage ka fa! Wani erin blinded love kake ma heedayah ace ta toye maka hakkinka amman ko ajikin ka? Ka cigaba wlh nxt kazo kace mun cikinta na ciwo kaga abinda zan maka, wata tablet ta ciro daga jakarta anytime ure ready seka sa mata wannan cikin drink" tana kaiwa nan ta tashy ta shiga dakin da heedayah ke kwance tace "oya tashy nasan kina jina ba baccin da kkeyi, tashy!" Heedayah ta mike ta xauna ummu jalila tace "ai kadan kka gani gomma tun wuri kisan ina ke miki ciwo, taya zaki taye ma muhammad hakkinsa, kinsan tsinuwan da mala'ikun rahama suke miki kuwa? Am sure mummy bata san part din nan ba, ina ma wayata ne in kirata in irga mata".
Tuni heedayah tafara kuka tana had'a ta da Allah, "dan Allah ummu jalila kiyi hkr wlh duka na zatayi kuma kinga ban da lfya," ummu jalila tace "rashin lfyn da kka daura wa kanki ai be damen ba, kiran mummy xanyi in gaya mata ta kuma hukuntaki". "Wayyo Allah ummu jalila dan Allah kiyi hkr xan gyara wlh xan basa hakkinsa karki gayawa mummy pls," "sake nanata abinda kka fada inji," heedayah tayi kamar bata jita ba, ummu jalila tace "in kira mummy knan?" "A'a karki kirata wlh zan basa hakkinsa dan Allah karki kira mummy". Ummu jalila tace "toh wlh zan baki nan zuwa one week inhar naji bakiyi abinda kkace min xakiyi ba har gda zanje in samu mummy in gaya mata. Zan turo me aikina dawasu maguna ta baki the moment kka gama abinda kkeyi seki fara shansu," heedayay tace "no need inadasu".
Ummu jalila tace "a ina?" Drawer ta nuna wa ummu jalila nan taje taja taciro ledan magunan se gashy exaclty wanda take da niyan bata ne kuwa "yanzu heedayah da mummy ta baki wadannan cewa tayi ki sasu cikin drawer ki rufe kokuma ki sha?" Heedayah tayi shiru tana goge hawayenta, "dake nake mgn!" "Cewa tayi in sha" "toh mesa kka ajiye baki amfani dashy? Tunanin rayyan kke har ynxu ko? Bara kicire sa daga zuciyarki ba, muhammad ne mijinki ba rayyan ba wlh na gaya miki nanda sati zan dawo gdan nan inji kuma baki canza ba kiga abinda zan miki, Allah sawaqa in ciwon ya sake miki akoi ganyen a kitchen seki sake soaking acikin ruwan xafin, ni na tafi". "Toh nagode" ta fadi a takaice ummu jalila ta fice. Sabon kuka ta fashe da tana me hararan magunan.
Kwana hud'u ya dauketa sannan period din ya tsaya sede tasha wuya dan bata taba mp daya bata wuya kamar wannan ba, don moha ne yayi jinyanta. Koda da mp din yatsaya bata gaya wa don moha ba, koda ya tada ita sallan asuba seta ce masa bata yi seya fita seta idar. Abu kamar wasa yau kimanin sati knan da asuba bayan ya dawo daga sallan asuba seya jiyo kara a dakin heedayah yau ta makara, yana leqa ta yaganta tana sallah murmushi yayi yakoma dakinsa. Da azahar ummu jalila tazo ta gdan, tasamu don moha zaune a parlour yana modelling wani zane bayan sun gaisa tace "yatoh?" Don moha yace "bata fara sallah ba har ynxu". Ummu jalila tace "karya kake muhammad kade ce kana rufa mata asiri ko?" "A'a ummu jalila believe me is the truth" sam mgnan be kama mata hankali ba fita tayi ta zagaya ta window'n dakin heedayah, don moha ya bi bayanta sega heedayah na sallan azahar abinta tawani lungu. Ummu jalila tace "hakan ne bata faara sallah ba?" Don moha yara sa nacewa keya kawai ya soma sosawa "answer me mana" yace "toh sede yau tafara but ni bansani ba". Ummu jalila tace "nifa nabar yadda da magananka muhammad dan na lura kwata kwata bakason aga laifin heedayah matsa min inje in sameta," hijabibta ya riko "ummu jalila dan Allah kibarta zan mata mgn yau karmu takura ta pls," "sake min hijabi" ta wabje hijabinta tayi ciki tasa lock a kofar dakin, har ynxu heedayah bata idda sallan ba ji tayi kawai an rufe ta a daki, zama ummu jalila tayi tana jiranta ta idar

EEDAYAH!

99
written by miemie


Tana idar wa ummu jalila tace "oya juyo" take heedayah ta soma kuka "wlh ummu jalila yau ya tsaya daman so nake inna idar da sallah inje in jika maganin in sha karki kira mummy pls." Ummu jalila tace "ni xaki raina ma hankali? Karya kkeyi ba yau ya tsaya ba ko xaki iya rantsewa?" shiru heedayah tayi bata ce komi ba ummu jalila ta dau wayarta tafara dialing number'n mummy in just an eye blink heedayah ta fisge wayar tayi cutting off call din "wlh yau xan basa hakkinsa dan Allah kiyi hkr," kallo ummu jalila ta watsa mata "Allah sa" tana kaiwa nan ta fice don moha na parlour tazo ta wucesa sanda takai bakin kofan sannan tace "karka manta kasa mata tablet din cikin drink nata ni na gaya maka ta fice". Don moha ya rasa meke masa dadi shi harga Allah in heedayah bata so bare iya forcing nata ba tashy yayi ya nufa dakin heedayah ya sameta kwance kan gado se kuka takeyi juyowa tayi taga
shine bata ce masa komi ba haka shima kofar ya ja mata yayi tafiyarsa. Heedayah kuwa sam taki tashy taje ta jika magunan tasha.
Da dare around 9:40PM heedayah ta fito daga dakinta idanunta duk sun kumbura sunyi ja dan kukan data sha, dining space ta nufa taga wani mango drink cikin jug akan dining har zata sha se kuma ta fasa ta karasa fridge ta dau ruwa tasha duk don moha na ganinta, har ta baro dining din kome ya canza mata mind nata ta koma ta tsiyaye juice din a cup ta kurbe tas sannan ta wuce dakinta. Murmushi don moha yayi bayan good 30mins exactly 10:12PM knan ya leqa ta a dakin yaganta zube a qasa, da kyar ta iya bude idanta tama kasa gane waye ne dan maganin ya riga daya kashe mata karfin jiki gabadai magana take kmar wacce ta bugu, "don moha, kaine? Me kake min a daki?" Karisowa yayi ya dagota dakyar take maganar "keep me down me haka?" Da kyar take iya daga hannunta tana dan buginsa, kwantar da ita yayi bisa kan gadon har ynxu bata bar suratan banzan tanba, kayanta don moha ya fara kokarin raba ta dashy tun tana iya kare kanta har maganin yayi taking over control nata gabadaya ba abinda takeyi se kuka ba sauti, a daren ranan don moha ya maida heedayarsa cikakkiyar mace.
Se asuba na kuma leko dakin duk bacci sukeyi, don moha yayi hugging heedayah tightly se baccinsu suke sha sede kallon fuskar heedayah danayi naga duk jirwayen hawaye da alama tasha kuka. Around 6:00AM Heedayah ta tashy ganinta tayi a jikin don moha idanunta ta goge dakyau dan tabbatar da abinda take gani "danqaree!" tace "what is this? Don moha me kake min a daki?" Nanne ya tashy shima yace "meh kuwa? hakki na kwato, any problem?"
Heedayah tace "whaaaat?" Don moha yace "baki gane ba, okay na rabaki da budurcinki ne a daren jiya" yana kaiwa nan ya tashy ya nufa toilet yayi wanka yayi alwala ya hada mata ruwan zafi itama yace "tashy kije kiyi wanka baby" pillow ta wurga masa "wallahi Allah ya isa tsakani na dakai muhammad, baran taba yafe wa ba, how could you? This is the same as raping me" don moha yace "raping? Ai da raping naki nayi da bakida bakin yin mgn ynxu"... "wlh baka isa ba k'aranka zan kai gun daddy da mummy how could you?" Tana magana tana kuka "wayyo Allah rayyan dina," don moha yace "xaki karana gun mummy da daddy? Okay fine zan rakaki ynxu tashy kiyi wanka kiyi sallah," heedayah tace "baran yinba mugu kawai kadau wasa nake ko? Wlh am serious" don moha dake dariya yace "me too baby am serious sede in mukaje bansan me zaki ce musu ba, ko cewa zakiyi muhammad ya kwanta dani kokuma muhammad ya rabani da budurci na?" Wani pillown takuma wurga masa dariya yakeyi sosai tace "wlh Allah ya isa don moha nd get out of my room" don moha yace "sure barakiyi needing help dina ba?" Tsuka taja yace "okay fine, thanks for last night baby" yana kaiwa nan ya fice, ya labe a bakin kofa yana kallonta kokarin tashy take amman sam ta kasa se kuka takeyi dan haka ya shigo ya daga ta cak kamar baby ya kaita bathroom se buginsa takeyi "keep me down mugu kawai" ajiyeta yayi a toilet din yafito yayi changng bedsheet kafin ta fito yagama komi yabar dakin ma. Ba abinda yafi ban dariya kamar tafiyan da heedayah keyi ga wani kukan datake tana kiran sunan rayyan da kyar ta idar da sallan ta kwanta da kuka tayi bacci.

HEEDAYAH!

100
written by miemie


(Salam pls fans sekuna min uxuri, typo does occurs sosai sometimes kuma slip of mind, akoi inda nakeson sa RADIAL ARTERY sena sa RENAL ARTERY wanda ke kidney, i've heard enough of complains sekuna min uzuri as the saying goes nobody is perfect pls ku rage conplains. Muje zuwa....)

Se 11:04AM ta tashy dakyar tasauka daga kan gadon da rarrafe ta nufa bathroom dan wani zafin da takeji daga kasanta ga kuma ciwon da cinyoyinta suke mata, brushing tayi, tayi wanka tasawata doguwar rigarta simple ta koma ta kwanta dan bata bar kukan da takeyi ba har ynxu. Knocking don moha yayi bisa kofar da wata tray cike da abinci a hannunsa yanufa kan gadon ya ajiye mata akan side drawer, "haba my baby kukan ne har ynxu? Am sorry toh yi hkr kici abinci se in kaiki gda ki huta a can yau" banza tayi dashy se kukanta takeyi, don moha yace "yi hkr mana baby," hannu tasa ta share hawayenta "wlh Allah ya isa tsakani na dakai, rayyan my king come nd help me pls". Don moha yace "baby untill wen zaki san ina sonki ki dena kiran sunan rayyan a gdan nan?" Banza tayi dashy ta cigaba da kiran sunan rayyan. Da abin ya isa don moha yace "fine Allah ki sake kiran sunansa kiga in ban miki irin na jiya ba," harara ta watsa masa "try nd see wayyo rayyan dina" tacigaba da kiran sunan rayyan.
Haka da dambe da fada don moha yasake.... da heedayah, yasha yaguni da cizo kam ga ihun da takeyi kamar zata cire ranta. Kaca kaca ya mata yau, tayi kuka har tagaji numfashin ta har wani sama sama yakeyi ynxu kam ko sunan rayyan dinma takasa kira. Kallo daya don moha ya mata sekuma ta basa tausayi hugging nata yayi tama kasa kwatan kanta yana bata hkr, "baby ke kke forcing dina is simple ni koda baraki soni ba but kidena kiran sunan rayyan, ure making me feel jealous amman kin kasa ganewa, am sorry kinji kukan ya isa". Tashy yayi ya hada mata ruwan xafi yakaita toilet din sannan ya fito zama tayi tasha kukanta dakyar tayi wanka tafito taga baya dakin abincin tadanci dan yunwan da takeji, kafin don moha ya sake dawowa kuma har tayi bacci, kwanciyanta ya gyara mata yabata peck a goshi sannan ya fice. Around 12:50PM aka danna doorbell yana dubawa yaga mamansa ne, sannu dazuwa ya mata ya dauko drinks yayi serving nata dashy, "yasu daddy da safyan mama?" Ta amsa da "all fine" "kajini shiru tunda akayi auren boi dina banzo naga gdansa ba ko? Am sorry wlh tafiye tafiye na rigayi" don moha yace "ba komai mama atleast kinzo yau ai".
Mama tace 'to ina amaryar tamu?" Don moha yace "tana bacci yau ta tashy da zazzabi," tuni mama tafara kallon don moha wani eri tace "son har jika na ya iso knan," don moha yace "mama what are u talking about?" Yana sosa keya. Mama tace "barinje in ganta toh mana" don moha ya mike "a'a mama kibary kawai tana bacci". Mama tace "a'a barni de inga lafyan jikan nawa," "mama wai me kke fadi ne". Haka sanda ta shiga dakin heedayah ta sameta kwance akan gado amman ba bacci takeyi ba. Heedayah na ganinta ta miqe dan gaisheta amman seta kasa dan zafin da kasanta ke mata, nanne mama ta gano dalilin dayasa don moha baison tashigo ganin heedayah. Cewa tayi "ina magunan da mummy ta baki?" Heedayah ta nuna mata side drawer'n nan ta bude ta ciro leather'n tana dube dube can ta ciro wani, taje ta jikasa da ruwan zafi sannan tayi mixing yazama warm water ta kawo mata "gashy jekiyi tsarki dashy" heedayah da kunya ya rufeta ta amsa duk yadda tayi kokarin gyara tafiyanta ta kasa bayan tagama tafito taga mama batta dakin wani hamdala tayi sannan tace "wannan wace erin kayan kunya ne? Wlh nasan da rayyan dina ne baremin haka ba.." bata kare mgnan ba mama tayi sallama nan heedayah tashiga kare fuskarta, mama tace "ya jikin? Da dan sauki ko?" Cikin kunya heedayah tace "eh nagode" mama tace "ba komai seki dage da cin abinci kinji? Kiyi tsarki dashy sau uku in shaa Allah shiknan xafin xe daina," heedayah bata iya tace komi ba mama tace "toh ni zan tafi" heedayah tace "barin raka ki mungode" atare suka fito mama tace "toh muhammad zan tafi" shima ya mike suka mata rakiya sannan suka dawo ciki hannunta ya rike tace "let go off me mugu kawai".
Don moha yace "haba baby didn't I apologise nace am sorry, it wont happen again" "kai kaji wajen" tana kaiwa nan tayi daki.
One week later heedayah is now fully recovered sede tunda abin yafaru tsakaminta da don moha, tadena masa mgn, daman shi baison forcing nata yin abinda bata so dan haka shima yafita daga harkanta kowa na xaman kansa a gdan. Kasancewar yau monday akoi aiki nd leave data karba na two months ya cika. Bayan tagama shiri around 8:00AM taje tayi knocking a dakin don moha beko amsa ba ta shiga bargon dayake rufe dashy ta yaye "wake up, ina da office yau where is ur car key?" Don moha yace "oh har leave din ya karene? Okay wait for me inyi dropping naki" nan fa heedayah ta ta da bori ita sam ita zata je da kanta haka ba yadda ya iya ya bata key'n ta fice. Around 11:15AM daya tashy yayi breakfast nasa as always yaga heedayah har tayi shara kafin ta tafi. Dan tun dukan da mummy ta mata ta fara shara dasu mopping. Kasancewar don moha ya iya girki yayi cooking musu lunch yau wata hadaddiyar fried rice.
3:30PM heedayah ta dawo gda ta kwaso yunwan ta frm office taga flask akan dining nufa tayi ta bude taga abinci without a second thought ta bude ta zuba a plate ta fara loadi, don moha na labe yana ganinta har tagama sannan yafito daga gun buyarsa "uhm I can see baby tayi enjoying meal nata". Harara ta watsa masa ba tare da tace masa komi ba ta nufa dakinta tana kunna other phone nata call din aesha ya shigo nan ta daga suka sha hira abinsu sosai!
Share:

3 comments:

  1. hausanovel hidaya100---109

    ReplyDelete
  2. Sa'adatu sani maigana26 July 2016 at 23:24

    muna godiya more grease to your elbows writers

    ReplyDelete

pls drop down your comment......
dan Allah ku ajiye comment.

Tallata Kayanka

Guide Tricks Blog

Be With Me Technology

Popular Posts

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technologies, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).