shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wanda aka fi sani da hausa novel wanda ni Muhammad abba gana nake rubutawa dan wayar tare da fadakarwa ga mutane a yanayin da muke ciki.

Wednesday, 13 July 2016

HEEDAYAH 18=19 & 20

HEEDAYAH!

18
written by miemie

Tagama yawonta bata ga masu kamannin daddy da mummy ba, ta sulale a kasan dakin tafara raira kukarta me tsuma zuciya, nanny ta taso ta daga ta, tana lalashinta heedayah taqi yin shiru kuka takeyi sosai har bacci yayi awon gaba da ita tana jan numfashy a hankali nanny ta kaita daki ta rufeta da bargo sannan tarufo mata kofar.
Washegary, around 7:00AM daddy yadan motsa yatsar sa daidai lokacin idan mummy yakai gun da saurin gaske taje ta kira dr suka shigo tare yadan dudduba daddy yace "ma'am mugodewa Allah ur husband has gained conciousness" mummy tana murmushi tace "alhamdulillah" dr ya fice. Mummy ta karso kusa da daddy ta riko hannunsa da hawaye sharkaf a fuskarta tace "welcome back habibi" ta masa murmushi, daddy ya gwada magana amman ina yakasa, anytime yace zeyi mgn its becoming hard, atake mummy tafara sabon hawaye tana sharewa suna zubowa, haka daddy ma hawaye yake da kyar ya mata murmushi, mummy tasa hannu ta goge masa yar hawayensa tareda gaya masa "everything is gonna be fine in shaa Allah, try not to talk" tabasa peck a goshi. Tashi tayi ta dauko wayarta dan kiran nanny bugun farko nanny ta daga suka gaisa mummy tace "princess dina fa, tatafi sch?" Nanny tace "da kyar" mummy tace "Allah sarki my poor heedayah, ki hado mana breakfast ga daddy nan ya farfado" nanny tace "toh toh alhamdulillah kiban hour daya" mummy tayi hanging. Kiran dr dinsu tayi na washington DC sanda tayi 2 missed calls sannan ya daga a na uku ta gaishesa yake bata hkr akan delayance din maganin bada ga wurinsa bane mummy tace "ba komai gbe ne ai" yace "ya jikin me gidan?" Nan mummy tabasa labarin komi ya mugun tausaya wa daddy da mummy matuka ya ce ta kwantar da hankalinta ze hado mata wasu maganin in shaa Allah mijinta will get better duda it will take long process ne, yagayamata tips dayawa mummy tayi godiya in return ahaka sukayi sallama (duk wannan zance da turanci sukeyi.)
A sch heedayah kuwa ba wanda take masa magana kullum tana cikin tunani abin ba karamin tama antinsu hankali yake ba ace yar yarinya kamar heedayah amman ta zauna se aukin tunani gashy anytime ta tambayeta meke damunta setace mata rashin lafyan daddynta ne kawai amman aunty kam tasan for sure there must be something, har don moha sanda anty ta tambaya amman shima yace mata besani ba cuz heedayah is avoiding him bata masa magna ynxu yayi yayi da ita amman ina taki so ze bata space, daga karshe anty tayanke hukuncin kiran mummy. Bayan an tashy frm sch mal idi ya zo daukan heedayah acikin mota tace masa ita karya kaita gda gun parents nata takeson zuwa tata masa bori sanda ya yarda daga karshe suka zarce asibiti mummy tayi mamakin zuwan heedayah da unifirm wato ko gda ma bataje ba balle taci abinci nan danan ta kira nanny, nanny tace ita batasan da zuwansu bama akadawo kan mal idi aka suburbudesa sosai. Heedayah ta fashe da kuka "mummy wato ure not happy to see me? Haka jiya kka min karya kkace zaku dawo gda da daddy nata jiranku bakuzo ba, ba damuwa mal idi take me home" tatashy mummy ta riko hannunta "not at all my dear, kema kinsan kanki mummy will not lie to u like that, inason in gaya miki wani abu nd inason kibany mind naki kijini da kyau. U see, daddy is in a critical condition, Heedayah! Daddy baya magana ynxu yayi paralysing" ta fashe da kuka, heedayah tace "mummy? Me paralysing? Kibar kuka pls mummy nima zanyi fa" Mummy ta share hawayenta "daddy baya iya magana, ko tafiya heedayah" hannu heedayah tasa a kunnenta "nooo mummy wasa kke min, my daddy can talk nd walk noooo" tabar gun a guje ko ya akayi bata manta dakin daddy ba oho dan heedayah batada mantuwa dakinsa ta wuce straight kafin su mummy suce pim. Tana shiga ta hango daddy'nta a kwance kan gado da hawaye na bin fuskarsa tasa lock a kofar takarasa kansa da gudu tafadi a kanshi "daddy nooo pls daddy u promise to always stand by my side, kace u'll never leave me, remember? I want my daddy, plss dady" kuka takeyi sosai daddy naganinta amman ba abinda ze iyayi se hawaye sanda tayi kuka sosai sannan ta dago jajayen idanunta ta share hawayenta, ta share na daddy tace "daddy listen to me I promise sena rama maka abinda baban muhammad yamaka, zanje in tambayi antinmu me mutum yake karantawa ya iya kama criminals nd I promise sena kamasu na kaisu prison har su mutu a can" (ji yadda heedayah ke magana kamar ba yarinya ba). Su mummy suna isowa dakin taga a rufe mal idi yafara kokarin budewa tace "let her be" suka nemi gu suka zauna se kuka takeyi a hankali.
Alhj lawal na zaune a parloun gdnsa da files na gdaje, filaye, companies, na alhj s.u agabansa ya sakar dawata dariyan mugunta sannan yadau wayarsa ya kira alhj ismail bugun farko ya daga ya gaishesa alhj lawal yace "bar duk abinda kakeyi kazo I need u now!" Baki na rawa alhj ismail yace "yes alhj gani nan zuwa yi hakuri pls." Kamar kyaftawan ido sega alhj ismail a gdan alhj lawal ya durqushe ya gaishesa alhj lawal yace "hau kujera ka zauna magana zamui nd inason kbani hnkalinka dan abu zansa kamin nd banason failure

HEEDAYAH!


19
written by miemie

"Ko kana da labarin alhj s.u na asibiti?" Alhj ismail ya gyada kai, alhj lawal ya cigaba "toh kasani bara muje dubansa ba, daga mu har iyalan mu bawanda zeje dubansa, kaji ai?" Alhj ismail zeyi mgn knan alhj lawal yace "ko bakaji bane" alhj ismail yace naji, alhj lawal yayi yar murmushi sannan yace "zan baka files na gdan alhj s.u dayake ciki ynxu kaje ka siyar" Alhj ismail ya zaro ido sannan yace "kar mu masa haka pls mun kwato campany nasa da sauran filaye ai ya ishemu ba se mun sai masa da gdan dayake ciki ba, for goodnake sake su koma ina?" Alhj lawal ya buga table "ni nake ma magna kana kin ji?" A zuciya yace "lallai se malam ya dado min wanga magani" jiki na rawa alhj ismail yace "yi hakuri i'll do as you say" alhj lawal ya miko masa file din gdan yace "goodluck, you can go now" alhj ismail na ficewa alhj lawal ya zarce side na matarsa ya sameta kwance kan gado tana kallo suka gaisa yake ce mata ta shirya zasu je duban alhj s.u bai da lafya, tace "ayya ai banda labari barin kira mumyn heedayah" ya ce "toh kiyi sauri" yana fita takira mumy'n heedayah suka gaisa ta tambayeta ya jikin daddy? Mummy tace "da sauki" umman mustapha (matar alhj lawal) taba mummy hakuri kan rashin zuwan da tayi cuz bata san daddy baida lfya bane ynxu zata kira maman muhammad (matar alhj ismail) ta sanarda ita halan su shigo tare ma ahaka ta katse wayar. Ta kira maman don moha suka gaisa take fada mata, maman don moha ta tausaya wa mummy matuka tace itama zata shigo anjima sukayi sallama, alhj ismail mijinta taje tasamu yana zaune a garden take gaya masa kan zata fita anjima zataje gaishe da daddy'n heedayah da jiki ko zamuje tare ne?, alhj ismail yace "ba inda zakije" tamasa rokon duniya ya hanata haka takoma ciki amman de tasa a bayan mind nata se taje koda bada izininsa ba, ace duk yadda suke da mummy'n heedayah mijinta ba lafya yace barataje dubanta ba ai ba ta kyauta ba.
Alhj lawal, dansa mustapha da matarsa na hango a asibitin da akayi admitting daddy da manya manyan ledoji guda 2 a hannun matarsa, yasa ta kira mummy, mummy ta musu kwatancan dakin suka kariso suka gaggaisa kowa yaga daddy seya tausaya masa harta alhj lawal dinma beji dadin ganin amininsa a condition haka ba amman ya ya iya da son zuciya, umman mustpha ta tambaya "ina heedayah ne banganta ba?" Mummy tace "ai bata jima da barin nan ba" umman mautapha tace "ayya ashafa min kanta" bayan like 15mins da zuwansu alhj lawal yace "zasu tafi" a daidai lokacin daddy ya tashy daga yar baccin da yakeyi yana ganin alhj lawal jikinsa ya soma rawa mummy suka rasa meke faruwa, shide alhj lawal yaja baki yayi kum dake yasan dalilin hakan, mummy duk ta kidime tarasa nayi can tace bari taje ta kira dr, alhj lawal yace "kar ta damu magana alhj ismail keson masa sesa jikinsa ke rawa" ya karasa gun alhj ismail da har ynxu jikinsa rawa yakeyi yace "dan uwa try not to talk nagane me kake nufi, Ina company dinka dake abuja neko? Nxt week zan shiga abuja in shaa allah in kula maka dashy kaide Allah baka lafya kawai, sannu" yadawo da kallonsa kan matarsa yace "mutafi ko?" suka aje wa mummy ledojin tayi godia sosai ta musu rakiya sannan ta dawo ciki. Data dawo ta karisa gun daddy tana nuna masa ledojin da alhj lawal yakawo se yaba hankalinsa take, shiko se kokarin magana yakeyi yace mata "karta amsa, alhj lawal munafiki ne" amman ya kasa, mummy kuwa tace "try not talk yace zeje maka company din ya duba ai nasan alhj lawal da kirki he won't let you down" Haka har dare yyi maman don moha batasamu daman zuwa ba dake alhj ismail a gda ya wuni ranan, can dare ta kira mummy ta gaishe ta sannan tabata hakuri kan bata samu daman fita yau ba amman in shaa Allah gbe zata zo, mummy tace "ba komai, Allah kaimu" maman don moha tace "ya jikin maigidan?" Mummy tace "toh da sauki nakega gobe ma za'a sallamemu cuz gbe maganinsa zasu iso" maman don moha tace "ahh alhamdulillah in shaa Allah zan shigo kamin ayi discharging naku din, Allah bashi lafya" mummy ta amsa da "ameen nagode se da safe" tayi hanging.
Heedayah na zaune akan study table nata da assignmnts nata a gabanta amman ko kadan hankalinta bai gun har nanny tashigo dakin bata sani ba, "heedayah!" Nanny takira sannan ta dawo hankalinta, nanny ta kariso kusa da ita tace "heedayah ki rage tunanin daddy'nki in shaa Allah ze samu lafya ba kina mishi addu'a ba?" Heedayah ta gyada kai can setace "nanny can I trust you?" Nanny tace "sure my heedayah wani abu ne?" Heedayah tace "nanny daddy'n don moha ne yasa daddy ya dena magana da motsi" nanny ta zaro ido waje "heedayah! Ya kke magana haka? Daddy'nki ba frnd na daddy'n don moha bane, mesa ze masa mugunta?" Heedayah tace "nanny believe me" tayi tayi da nanny ta saurareta amman ina nanny taki sauraronta dan ita kwata kwata maganan bekama kwakwalwarta ba ace yadda alhj ismail ke son daddy ne za'a ce ze masa haka? Gaskia karya ne. Ahaka ta taya hedayah tagama assignments nata tayi sallah sannan ta kwantar da ita.

HEEDAYAH!


20
written by miemie

As usual yau da safe nanny tashirya heedayah sch 7:30AM yamata a sch. Sannan nanny ta fara shirya wasu mummy breakfast to 9:00AM tagama tayi wanka tadan kimtsa gdan mal idi yyi dropping nata a asibitin tagaishe da mummy sannan taciro breakfast din tayi serving nasu, mummy naci tana bama daddy ahaka har suka koshi. Around 10:30AM alert yashigo wayar mummy na delivery na maganin daddy nan da nan ta aika mal idi yaje ya amso yana dawowa batare da bata lokaci ba mummy taje yiwa dr magana kan yayi discharging nasu ga maganin da sun iso sede kash dataje dr bai nan so dan dolenta ta dawo dakin tana jiran dawowarsa, wayarta ce tasake ringing maman don moha ke kira ta daha suka gaisa tamata kwatancan dakin daddy nan danan tashigo daman tana kusa da gun suka kuma gaisawa ta tausaya wa daddy sosai ko 10mins batayi ba tace zata tafi ta ajiye wa mummy wata katuwar leda itama, mummy tayi godiya sosai tace "ki gaishe dasu muhammad da daddy'nsu" maman don moha tace kinga har na manta ba wlh dady'nsu baijin dadi ne sosai sesa besamu ya fito ba" mummy tace "ayya shima! Toh Allah basu lfya" maman don moha ta amsa da "ameen se anjima zan wuce office se waya ake tamun zan biyo tanan ma kafin inwuce gda in natashy frm work" mummy tayi murmushi sannan tace "kekam baki gajiya wallah, ai zuwanki ynxu ma yayi sosai Allah biya, har kin manta yau zaayi dischargibg namu ai dr din yafita amman yana dawowa ze sallamemu" maman don moha tace "toh shknan Allah bama alhj lafya, ni na tafi" mummy tace "ameen mungode". Dr na dawowa ya sallami su mummy tare da musu fatan alheri, mummy ta biya bills din suka dawo gda. Nan nanny tashiga hada lunch mummy kuwa ta yi ma daddy wanka ta sa masa light jallabiya ta feshe sa da turare sannan ta zaunar dashy kan wata hadaddiyar wheelchair nasa data masa ordering from ali express ta jasa zuwa parlour takaisa ta bakin kofa yana dan kalle kalle sannan ta wuce daki hado masa maganinsa she's very careful dan kar maganin yakuma fashewa yana gama sha nanny ta sauke abinci mummy tabasa yaci sannan tayi wanka itama pes! Lokacin daukan heedayah nayi ta dauko mayafinta taje daukota, heedayah tayi murnan ganin mummy'nta sosai classmates nata har mamaki abin yabasu heedayah da ta kwana biyu bata dariya ji yadda take wage baki yau, se surutu heedayah kema mummy acikin mota ahaka har suka isa gda tafito tana shiga parlour taga daddy'nta zaune kan wheelchair nasa kamar wanda zakace taso ya mike, ta karisa gunsa da gudu tayi hugging nasa tightly "i miss you daddy" murmushi kawai daddy ke iya yi. Da daddare su mummy duka suna zaune a parlour ta tashy ta wuce dakin heedayah taga batta nan amman taji motsi a bangida ta jawo kofar tana juywa suka ci karo da nanny, nanny tace "mummy'n heedayah akoi maganar danakeson miki" mummy tayi murmushi "nima ai nanny zo muje dakina" suka wuce, mummy tace "wai nikam dana barki ranan da daddy'n heedayah meya faru ne?" Nan nanny tayi wa mummy narrating duk abinda tasani bata bar komi ba amman de ta boye wa mummy part din da heedayah ta gaya mata, mummy tace "toh fa bari heedayah'n tafito muji daga bakinta" bayan 3mins heedayah tafito ta sauko kasa nanny tace mata "kije mummy na kiranki tana dakinta" heedayah ta amsa da "toh" ta wuce dakin mummy, tna shiga ta karisa gun mummy, mummy ta zaunar da ita kan cinya tace "mummy's princess nikam rananda muka kai daddy asibiti meya samesa? Nanny tace min ke tasamu akansa kina kuka, meya faru kke kukan?" Duk sanda heedayah tace zatayi magna seta rika tuna abinda akhj ismail yagayamata nacewa ze pille kanta in tafada ma wani abinda taji, mummy tagano heedayah batason tafadi abinda tasani ta riko fuskarta tace "trust me kinji gayamun duk abinda kka sani kinji my princesd?" Heedayah tace "ni mummy all I know is daddy'n don moha ne yasa daddy yadena mgn da tafiya"(but takasa gaya mata abubuwan dataji daga abakin alhj ismail) mummy ta zaro ido "heedayah! Kinsan me kke fadi kuwa?" Heedayah tace "eh mummy shine, dagaske ba karya nake miki ba" mummy tace "toh shknan jeki sami daddy a parlour thank you for telling me" heedayah na fita mummy tafara safa da marwa acikin dakin "tabbas yaro bai qarya inyafadi abu it might be yaji ne ko ya gani but why is it hard for me to believe heedayah? Taya? Alhj ismail zeyi wa daddy haka, kai gaskia a'a dan a iya zaman da mukayi da alhj ismail da alhj lawal, alhj ismail ma kamar yafi son daddy akan alhj lawal, toh! Ko ba son tsakani da Allah dama yake masa ba? Kaii nooo son tsakani da Allah ne bt kuma akoi abin lura anan, meya hana alhj ismail zuwa gaishe da daddy?" Wata zuciyar tace mata "ha'a ba matarsa ta gaya miki baida lafya ba? Ai barata miki qarya ba"heedayah.jpg
Share:

2 comments:

pls drop down your comment......
dan Allah ku ajiye comment.

Tallata Kayanka

Guide Tricks Blog

Be With Me Technology

Popular Posts

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technology, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).