shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wanda aka fi sani da hausa novel wanda ni Muhammad abba gana nake rubutawa dan wayar tare da fadakarwa ga mutane a yanayin da muke ciki.

Wednesday, 27 January 2016

BANA KAUNARKA!!! 9

bana-kaunarkajpg.jpg

BANA KAUNAR KA!!!
9
MUHD-ABBA~GANAtana miki sannu ina amsawa baku biya ta gidanmu ba? mun biya mom da anty sunan nan zuwa ya haidar don Allah ku bani sallama naji sauki sai gobe na tura baki ni wallahi tafiya ta zanyi ki fita mana mu gani asibiti din da karnuka cinye ki basai in ari bindiga gun ya shahid ba in sn biyo ni in harbe su dariya suka dinga yimin ya shahid ya zauna bakin gadon kusa dani ya janyo ledar da suka shigo da ita ci mata ce tarkacan kayan zaki aikuwa tuni na shiga lashe-lashe haidar yace um su wahida ba dai kwadayi ba bom boy ya kai masa duka tare da fadin akwai wacce takai mahida kwadayi yarinyar da take cin faea naga alamar ka raina wahida,wahida fa antinka ce Allah ko Allah matar yayanka ce tunda ga lokacin ban kara magana ba har suka karaci surutunsu suka fice,koda naji shiru gashi ni kadai tsuru ai sai na zari mayafina na fice nayi sa'a likitocin bbu wanda ya ganni na zagaya ta baya kamar wadda tazo dubiya na fice ina fita na samu me adaidaita sahu na shiga sai gida ko kudin ban bashi ba na fice sai me gadi na ya bashi ina shiga na tadda suna shirin fitowa har anty tazo ina shiga mahida tace mom kinga wahida ta dawo da sauri suka fito wahida wa yace ki taho? to mom sai a barni ni kadai ni kuma naga naji sauki nai tahowata ai shikenan ke da al,amin.bayan kwana biyu abba ya tara mu yana son jin ra'ayin kowa,ya amin yace ni dai abba ba yanzu zanyi aure ba asali ma niko budurwa bani da itw ai min afuwa zuwa nan gaba Abba yace faruq ya faruq yace abba aure zanyi don na samu wadda nake so wacece a ina take? abba mamy ce yar baba rabi,u da kyau inji Abba mahida ina jinki nima abba na samu wanda nake so haidar din anty da kyau wahida ina jinki tuni nai raurau hawaye ya soma shatata,abba yace ban da kuka cikin rawar murya nace Abba ni karatu zanyi ya faruq yai farat yace ba wani karatunda shahid za,a hada ku ai kuwa na saki kuka ni wallahi bana sosa karatuna zanyi abba yace yi shiru bbu me yi miki dole yadda kowa ya ce ga wacce yake so ke ma sai kin furta sannan zan hada ki da wanda kike so abba kana ji ya faruq yace da ya shahid za,a hada mu rabu dashi bbu me yi miki auran dole ni a ra,ayina bani da niyyar tauye muku hakkinku duk da ina da right din da zan zaba muka maxan da suka dace daku amma nafi son ku kawo da kanku tunda kin zabi karatu Allah ya bada sa,a Allah kuma yai muku albarka amin ya faruq bai so haka ba domin so yai ko ina so ko bana so a aura min bom boy,koda abba ya tara yan uwansa ya fada musu ra,ayin ya,yansu sunyi farin ciki ainun sai dak sun so ace wahida ta zabi shahid ko da abba ya fada musu ra,ayin wahida na son karatu sun yi na,amm sannan sunyi mata fatan alkairi shi kanshi yaji dadin yadda yan uwan nasa sukayi na,am da ra ayin wahidar dama su yake ji domin in sun tubure sai wahidar ta amince da shahid din dole na ta amince ko bata so domin yayansa alh.rabi,u zai iya cewa ba a isa ba dole abi son ransa.MUHD-ABBA~GANA


www.abbagana.pun.bz
Share:

0 comments:

Post a comment

pls drop down your comment......
dan Allah ku ajiye comment.

Tallata Kayanka

Guide Tricks Blog

Be With Me Technology

Popular Posts

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technology, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).