shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wanda aka fi sani da hausa novel wanda ni Muhammad abba gana nake rubutawa dan wayar tare da fadakarwa ga mutane a yanayin da muke ciki.

Thursday, 7 January 2016

NA DAINA SO!! 28

na-daina-so.jpg

NA DAINA SO!!28


Muhd-Abba~Gana

da farko kusan duk gidan basa kaunar al'amarin to amma sai kabir ya tsaya kai da kafa har ya bayar da shaida a kan cewa yusuf mutum ne na gari tun da tare sukayi katun jami'a a birni kuskure mafi girma daya yi a rayuwarsa kawai don ganin mairamu ta samu abin da take so.by muhd abba gana* * * * *
bayan daura auren YUSUF DA MAIRAMU daren tarewa kafin yan kai amarya su zo mairamu ce ta shiga dakin kabir a inda ta iske shi zaune a kan kujera yayi tagumi ga dukkan alamu yana cikin wani yanayi na damuwa yana ganin taya sauke tagumi da yayi sannan yayi kokarin nuna alamun farin ciki ta hanyar sanya fara'a a fuskarsa amma idanunsa sun tona masa asiri amarya mai...mairamu amarya ba kya laifi ko kin kashe dan masu gida......ba shi da zabi illa yayi shiru saboda ba zai iya ci gaba da magana ba zumbur! ya mike tsaye yayin da yaga hawaye a fuskar mairanu me...mene ne kuma abin yin kuka? ba...bayan yau ranar farin ciki ne? to ai kaima kuka kakeyi yana taba fuskarsa kuwa ga mamakinsa sai ya ji hawaye ba.....ba hawaye ba"


Muhd-Abba~Gana


www.abbagana.pun.bz
Share:

0 comments:

Post a comment

pls drop down your comment......
dan Allah ku ajiye comment.

Tallata Kayanka

Guide Tricks Blog

Be With Me Technology

Popular Posts

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technology, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).