NA DAINA SO!! 23
NA DAINA SO 23 Muhd-Abba~Gana AKWAI wani abu a kwakwasar daya sa ta mikewa tsaye zunbur! kwankwasar ta bambanta da wace take ji a kullum ta jima rabon ta ji wannan kwankwasar tun yaushe? tun shekaru shida baya tabbas shine!! tabbas shine ya dawo! a guje ta nufi kofar gidan bata damu da karon data tsinci kanta tana mai yi da dukkannin abin da ta riska a gabanta ba burinta kawai ta kai ga bude kofa,don gannin tayi ido biyu da burin rayuwarta...tana sa ran ya gama warkewa daga rashin lafiyar data addabi rayuwarsa ta baya tana sa ran ya kara kyau fiye da yadda ta sanshi a baya tana sa ran gannin kyakkyawar fuskarsa cike da annuri tana sa ran tun a kofar gida zasu rungume juna tana sa ran idan ya shigo cikin gida ba zai kara fita ba balle har ya sake yin kwatankwacin wannan doguwar tafiyar tana sa ran.........tana sa ran......tana sa ran......by muhd abba gana ****************** ba karamin girgiza kabir yayi ba sa'ilin daya gane masoyin mairamu ba wai don kishi ba kuma ba don yana bakin ciki ba face sai don wani sirri da ya sani game da masoyin nata wanda ita ba ta sani ba bama itace kadai ba ta sani ba kusan duk mutanen kauyen babu wanda ya san sirrin idan ba kabir ba kuma shima ya sani ne saka makon cwwa tare suka yi karatun gaba da sakandire a birni. www.abbagana.pun.bz
0 comments:
Post a Comment
pls drop down your comment......
dan Allah ku ajiye comment.