shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wanda aka fi sani da hausa novel wanda ni Muhammad abba gana nake rubutawa dan wayar tare da fadakarwa ga mutane a yanayin da muke ciki.

Monday, 18 January 2016

NA DAINA SO!!! 48 49 & 50 (KARSHE)

na-daina-so.jpg

NA DAINA SO!!


48-49-50
{KARSHE


Muhd-Abba~Gana

WASHEGARI ban dade da tashi ba sai naji kiran mahaifina bayan naje na durkusa na gaisheshi sai ya fara magana wanda yayi matukar tayar min da hankali mairamu jeki ki shirya yau kotu zamu wajen raba auren ku da yusuf a take naji wata mugun faduwar gaba amma ban bari ya gane ba ,da gudu nashiga daki ina shiga wani kuka ya zomin mai karfi nayi kamar minti 20 zuwa 30 na fito bayan na goge fuskata.

A wannan rananne aka raba aurena da yusuf ma yaudari gaskiya nayi kukan zuci da takaici kuma aka sankaya aurena da ya kabir wata juma,a mai zuwa a kwana biyunan na zama shiru shiru da faruwar al'amarinan amma duk da ba komai nayi farin cikin aurenmu daya kabir haka dai ya cigaba da bani kulawa ta musamman dan na dawo daidai har na fara mantawa da duniyar yusuf.

RANAR JUMA,A ne aka daura auren mairamu da ya kabir Alhamdullilah mutane da dana sun halarci daurin aurensu,kai a yauzu de da alamun tayi dacen miji inji wata tsohuwa ta unguwarsu, a wannan daren a ka kai mairamu dakin mijinta aka wuce aka barta tana ta kukan rabuwa.
bayan shekaru takwas da auren su Allah ya albarka ce su da yara uku mata biyu maza biyu,MAIRAMU DA KABIR SUN ZAUNA CIKIN JIN DADI DA WALWALA.

ALHAMDULILLAH


godiya ta tabbata ga sarkin da ba ayi masa dole,mawadachi,mayalwaci, mai kowa mai komai shine Allah (S,W,T) amincin Allah ya tabbata ga shugaban masu numfashi da sanda rarru shine annabinmu mai cetonmu muhammadu radullulah (S.A.W)


INA KAUNARKU YAN UWANA DA MAKARANTANA NA GODE DA SOYAYYARKU A GARE NI.


muhadu a wani sabon littafina mai suna

"BANA KAUNARKA"


naku har kullum har abada,jikan marubuta, MUHAMMAD ABBA GANA (sharifin~Zamani)! For
correction and advice call me/ whatsapp me @ (09039016969)


Sadaukarwa: AUWAL YUSUF BAUCHI ( DR DAN LELE)

wish you long life and prosperity. Godia ga
dukkan yabo ga sis Aminat & aishat (admin
hausa book page) on facebook! Jinjina gareku
members na::-Duniyar marubuta Hausa

-novels!


-home of hausa novels


-HAUSA NOVELS

-rayuwan kwaraii

-HAUSA NOVEL

-presdintial villa

-soyayya jigon rayuwa

-sirrinmu

-zumunchi

- hausa literature

-takaicin rayuwa

-novelss

da de wayanda bansamu lissafowa ba love u oll!

Ban manta daku ba members na groups dina
house of novels (1,2,3 & 4)

A karshe Allah yajikan
yan uwa musulmi
dasuka rigamu gidan gaskia! Love You all my well
wishers.
Share:

11 comments:

 1. Ma sha Allah...Allah qara basira

  ReplyDelete
 2. Good Idea Allaah ya qara Experience

  ReplyDelete
 3. thanks adda Allah ya kara ilimi, fasaha da kuma
  lafiya

  ReplyDelete
 4. Allah ya kara basira, ya kare ka daga shairin masu shairi AMIN

  ReplyDelete
 5. Allah ya kara basira da daukaka.Mun gode kwarai da gaske.Tnx!

  ReplyDelete
 6. Allah Ya Kara Basira Dakuma Ilimi Mun Gode Kwarai Da Gaske.Sai Mun Hadu A Littafinka Na Gaba

  ReplyDelete
 7. muna godiya Allah kara basira

  ReplyDelete
 8. muhammad abba gana26 May 2016 at 06:38

  ameen @amal cute,

  ReplyDelete
 9. Twins [08:22 pm 8-may-168 June 2016 at 12:29

  Mungode Allah yakara basira......amma yusuf din yaci bulus

  ReplyDelete
 10. Kabiru Ibrahim Gashious Bauchi7 August 2016 at 16:28

  Inamika Godia Yana Musamman mungode

  ReplyDelete

pls drop down your comment......
dan Allah ku ajiye comment.

Tallata Kayanka

Guide Tricks Blog

Be With Me Technology

Popular Posts

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technology, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).