shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wanda aka fi sani da hausa novel wanda ni Muhammad abba gana nake rubutawa dan wayar tare da fadakarwa ga mutane a yanayin da muke ciki.

Monday, 18 January 2016

NA DAINA SO!! 45 46 & 47

na-daina-so.jpg

NA DAINA SO! 45-46-47


Muhd-Abba~Ganabana shakka amma ba zan yarda ka aure ni ba saboda me? saboda wasu dalilai guda biyu wadanne dalilai......? kyKkyawa ya dace ka nema yar birni ba yar kauye ba kuma budurwa ba bazawara ba mairamu ko da ace kin fi kowa tsufa da kauyanci to ina sonki a haka amma kuma ni........ amma kuma ke me? NA DAINA SO!! NA DAINA SO!! ba komai tunda ni ina sonki......
NA TSANI DUK WANI NA MIJI KUMA NA DAINA SO!! NA DAINA SO!! a guje ta bar wajen tana kuka shima hawaye ne a fukarsa..ai kuwa jikina yayi sanyi kuma naga rashin dacewar abinda na furta na kuma yi alkawarin zan yi kokarin na mance da komai,bayan kamar kwana biyu da misalin karfe goma na rana shigowar ya kabir ne ya kaste ni diga duniyar tunanin da nake bayan mun dan gaisa na danyi shiru sai ya fara maganar sa kamar haka : ki tashi mu tafi kotu wajen raba auren ku da yusuf,a take naji wani takaici ya lullubeni na tashi na fita na barsa a wajen, na tsaya a kofar fita takun sawunsa naji da alamun biye dani yake yaci gaba da cewa Dan Allah mairamu kiyi hakuri ki yarda a raba aurenki da yusuf duk danasan zafin radadin da kike ji na zaman shekarun da kikayi na jiran mijin naki ,a zuciyata na fahimci sonda ya kabir yake min amma a zahiri shiru nayi ina kallonsa kawai yaci gaba da suburbuda zancensa shin mairamu kin san tsananin sonda nake miki kuwa koh ba komai ki yarda a raba auren kuma ki manta da abinda ya wuce sai a lokacin naji bakina yana son magana shin zaka iya dawormin da farin cikin rayuwata? koh zaka iya maida mun shekarun da na kwashe ina jiran dawowarsa ni a gaskiya bazan sake aure a rayuwata ta duniya ba,a fusace yayi magana kada ki kara furta wannan zancen yanda yayi maganar nasan ranshi ya bacci sannan kamar hujjata bata gamsar dashi ba na kyale shi kawai nayi tafiyata ban yanke wani hukunci ba,daga basina shima de wucewarsa yayi sai kuma jikina yayi sanyi amma ban daina jin kunci da takaici a rayuwata ba.


Muhd-Abba~Gana


www.abbagana.pun.bz
Share:

0 comments:

Post a comment

pls drop down your comment......
dan Allah ku ajiye comment.

Tallata Kayanka

Guide Tricks Blog

Be With Me Technology

Popular Posts

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technology, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).