NA DAINA SO!! 24
NA DAINA SO 24 Muh'd-Abba~Gana kuma makaranta daya suka yi ti shin mene ne abin yi? yaje ya gamu mAiramu ya sanar da ita gaskiyar lamari game da mutumin da take so ko kuma kawai yaja bakinsa yayi shiru? idan ya fada mata zata yarda kuwa? bazata yarda ba saboda irin son da take yi masa wata zuciyar ta gargade shi watakila tayi tsammanin cewwa tsananin kishi ne ya sa ka yiwa abokinsa kaxafi don kawai tayi watsi da shi watakila kuma daga lokacin ta daina ganin mutuncinka har abada, ba karamin dogon lokaci kabir ya selwantar yana tunani ta hanyar da zai bi don ganin wannan al'amarin bai tabbata ba to amma dai daga karshe ya yanke shawarar zai tunkari mairamu da maganar ta wata sigar don ko a mafarki ba zai so ganin mutum mai irin wannan halin ya auri kanwarsa ba babban abin da yafi daurewa kabir kai shine rashin sanin ta yadda aka yi mairamu ta zurfafa son wannan saurayi cikin kankanin lokaci ba tare da shi kabir din ya sani ba to amma lokaci bai kure ba akwai mafita wata rana a gefen wani lambu kabir da mairamu mairamu dama yusuf bala ne masoyin naki? www.abbagana.pun.bz
0 comments:
Post a Comment
pls drop down your comment......
dan Allah ku ajiye comment.