BANA KAUNAR KA!!!11MUHD-ABBA~GANAya harare ni ban sani ba ya sassauta murya wahida kome ya fito daga bakinki zan iya cinsa har in nemi kari nai tsaki ni dana ji ance sojoji zuciya gare su ko wannan bashi da zuciyane nai tsaki a fili nace bani da lokacin aure amma ka like kamar tsohon...
Saturday, 30 January 2016
Thursday, 28 January 2016
BANA KAUNARKA!!! 10
BANA KAUNAR KA!!!10MUHD-ABBA~GANAbayan kwana biyu da yin maganar ina zaune dainmu ina karatun wani littafin addu'o'i ya shahid yai sallama na amsa ciki-ciki'domin yanzu haushi yake bani ya zauna kusa dani bai magana ba sai da ya shafe kusan minti goma sannan ya kalle ni 'ba ki iya...
Wednesday, 27 January 2016
BANA KAUNARKA!!! 9
BANA KAUNAR KA!!!9MUHD-ABBA~GANAtana miki sannu ina amsawa baku biya ta gidanmu ba? mun biya mom da anty sunan nan zuwa ya haidar don Allah ku bani sallama naji sauki sai gobe na tura baki ni wallahi tafiya ta zanyi ki fita mana mu gani asibiti din da karnuka cinye ki basai in ari...
BANA KAUNARKA!!! 8
BANA KAUNAR KA!!!8MUHD-ABBA~GANAya alamin ya zauna tare da cewa ke naki ba zai zo ba ne ,ni rufa min asiri ni bani da kowa asalima ni yanzu bani da lokacin soyayya yace kamar ni kin gani aure baya gana ni kan ba yanzu zan yi aure ba nima gaskiya nafi so nayi karati sosai gaskiyarki...
Tuesday, 26 January 2016
BANA KAUNARKA!!! 7
BANA KAUNAR KA!!!7MUHD-ABBA~GANAmom fada suke yi shine na mike mom ya faruq ya tsane ni baya kaunata baya son bude ido ya ganni ni wallahi gidan zan bar masa mahida tace wallahi nima bin ki zan yi mom ita tai ta lallashinmu da kyar ta shawo kanmu ya faruq ne ya shigo da gudu mom...
BANA KAUNARKA!!! 6
BANA KAUNAR KA!!!6MUHD-ABBA~GANATA rungume mu tana shafar tattausan gashin kanmu ta kalli mahida waya taba min ke? ba wahida bace ta mareni ke wahida ba antinki bace kike dukanta mon fada sukai duk da haka in kun kuma sai na fadawa abbanku nai raurau,Allah mom na daina tace yauwa...
Monday, 25 January 2016
BANA KAUNARKA!!! 5
BANA KAUNAR KA!!!5MUHD-ABBA~GANASAHURA ta cabe ai ina ganin ko kujerar makka ba zata yiwa rawar kai kamar....kar ku takura min ba dole inyi murna mutumin daya tafi tun ina yar mitsitsiyata yace kixo na mike muka jera nai sallama yana zaune a mota na bude na shiga yaya sannu da zuwa...
Sunday, 24 January 2016
BANA KAUNARKA!!! 4
BANA KAUNAR KA!!4MUHD-ABBA~GANAKODA mum ta dawo tace ina auta? mahida ta kwashe labarin duk yadda akayi ta fada mata ran mom ya baci tace shikenan shida abba koda abba ya dawo mahida taje yi masa sannu da zuwa yace ina wahidar? mahida ta fede masa biri har wutsiya ya girgiza kai...
Saturday, 23 January 2016
BANA KAUNARKA!! 3
BANA KAUNAR KA!!3MUHD-ABBA~GANAKE malama rufe mana baki ina kuma binsa zaki yi mu samu labari na tabbata da nine zan tafi ko kishi ba zaki yi ba mahida tace ya faruq muje gidan su small boy tana nufin gidan su shahid nai tsaki ni gaskiya ba zani ba ai kuwa jin nace ba zani ba yace...
BANA KAUNARKA!! 2
BANA KAUNAR KA!!2MUHD-ABBA~GANAKAYI hakuri abba insha Allahu ba zan kuma ba shi kenan Allah yai muku albarka mon tace "wai ya amin ya fasa tafiyar? ai kin san jirgin sha biyu zai hau ko da najiWAYE NE ALH SULAINMAN WATO MAHAIFIN WAHIDA DA MAHIDA??** * *** **alh, sulainman haifaffan...
Wednesday, 20 January 2016
BANA KAUNAR KA!! 1
BANA KAUNAR KA!1MUHD-ABBA~GANA09039016969WAHIDA! WAHIDA!! na"am gani nan d sauri na isa "salamu alaikum,yaya gani zauna magana zamuyi da ke na zauna ina kallonsa wahida tsakaninmu babu boye-boye babu munafintar juna saboda Allah me yasa ba kya son yayanki dan uwanki shahid (bom boy)?...
Monday, 18 January 2016
WASIYOYI GUDA BIYAR
WASIYYOYI 5 DAGA MANZON ALLAH (S.A.W).Manzon Allah (s.a.w) yace:"Waye zai karbi wadannan kalmomi guda 5 dagagareni, yayi amfani da su koya sanar da wandazaiyi amfani dasu ???"Sai Abu Huraira (r.a) yace Ni zan karba ya Ma'aikinAllah.Sai Manzon Allah (s.a.w) yariqe hannu na yamaimaita...
NA DAINA SO!!! 48 49 & 50 (KARSHE)
NA DAINA SO!!48-49-50{KARSHEMuhd-Abba~GanaWASHEGARI ban dade da tashi ba sai naji kiran mahaifina bayan naje na durkusa na gaisheshi sai ya fara magana wanda yayi matukar tayar min da hankali mairamu jeki ki shirya yau kotu zamu wajen raba auren ku da yusuf a take naji wata mugun...
NA DAINA SO!! 45 46 & 47
NA DAINA SO! 45-46-47Muhd-Abba~Ganabana shakka amma ba zan yarda ka aure ni ba saboda me? saboda wasu dalilai guda biyu wadanne dalilai......? kyKkyawa ya dace ka nema yar birni ba yar kauye ba kuma budurwa ba bazawara ba mairamu ko da ace kin fi kowa tsufa da kauyanci to ina sonki...
Sunday, 17 January 2016
NA DAINA SO!! 43 & 44
NA DAINA SO! 43Muhd-Abba~Ganaduk irin kokarin da mairamu keyi don ganin ta kawar da tunanin yusuf abu ya faskara tunaninsa ne abu na farko da take yi idan ta farka daga bacci kuma tunaninsa ne abu na karshe da take yi kafin bacci yaci nasarar sure ta ita da kanta ta gamsu cewar tana...
Friday, 15 January 2016
NA DAINA SO!! 41 & 42
NA DAINA SO! 41Muhd-Abba~Ganaamma zata ji dadi kuwa idan aka ce yusuf mayaudarine? shin yusuf zai dawo? wata rana zai tuna da ita ya dawo? idan ya dawo zai nemi gafararta? idan ya nemi gafararta zata iya yafe masa kuwa? babban abin da yafi ci mata kawo a kwarya har yanzu tana son...
NA DAINA SO!! 39 & 40
NA DAINA SO 39Muhd-Abba~Ganatake tattara tufafinsa wadanda suka yi datti ta wanke masa ta tuna irin yadda take tarairayar mijinta irin yadda take ji da shi kamar tsoka daya a miya amma kuma......... sauri tayi ta dafe gefen kanta sakamakon ciwon da ya soma yi to amma ba yadda zata...
Tuesday, 12 January 2016
NA DAINA SO!! 38
NA DAINA SO!!! 38Muhd-Abba~Ganaajiyar zuciyata tayi sai lin da ta tuna cewa har yanzu kabir bai yi aure bs mene ne dalilin daya sa yusuf zaiyi mata haka? duk bayan yan mintina wannan tambayar na yawan bujuro mata har yanzu ta rasa takamaimai yadda zata ta amsa tambayar cin amana?...
NA DAINA SO!! 37
NA DAINA SO! 37Muh'd-Abba~Ganakusan kullum safe da yamma kabir kan ziyarce ta kamar yadda ya saba tun a baya har soyayya na musamman yake yi mata kasancewar yana da mota ya sa tun bayan da al'amarin ya faru daga lokaci zuwa lokaci ya kan je ya dauki mairamu su fita yadan zagaya da...
Monday, 11 January 2016
NA DAINA SO! 36
NA DAINA SO 36Muhd-Abba~Ganamakwanni hudu da faruwar al'amarin har yanzu ganin abin take yi kamar wani mugun mafarki mai tsayi wanda har yanzu ta kasa farkawa ta wani bangaren kuma abin yafi kama da mummunan tunanin al'amarin da ba zai taba faruwa a gaske ba sai dai ko a cikin ire-iren...
Saturday, 9 January 2016
NA DAINA SO!! 29-30-31-32-33-34-35
[5:47PM, 1/9/2016] Bana: NA DAINA SO 34Muhd-Abba~Ganadaga cikin bayanan da yusuf yayi kwata-kwata bai nuna cewa ya taba yin aure ba balle yace ya baro mata a kauye kawai dai yace shi dan asalin kauyen kantafarfara ne wani irin bakin ciki ya kai farmaki zuciyar kabir yayin da ya tuna...
Thursday, 7 January 2016
NA DAINA SO!! 28
NA DAINA SO!!28Muhd-Abba~Ganada farko kusan duk gidan basa kaunar al'amarin to amma sai kabir ya tsaya kai da kafa har ya bayar da shaida a kan cewa yusuf mutum ne na gari tun da tare sukayi katun jami'a a birni kuskure mafi girma daya yi a rayuwarsa kawai don ganin mairamu ta samu...
Wednesday, 6 January 2016
NA DAINA SO!! 26 & 27
[8:19PM, 1/4/2016] abba gana: NA DAINA SO 26Muhd-Abba~Ganakin tabbata? shakka bbu na tambaye ki mana Allah yasa na sani sai da ya dan yi jin kafin yayi magana tun yaushe kika fara son yusuf? gaskiya an dade tun lokacin da kuke karatu a birni amma ya akayi ban sani ba? ba tare da...
NA DAINA SO!! 25
NA DAINA SO 25Muh'd-Abba~Gana"eh"ta ba shi amsa tana mai sunkuyar da kai aina san shi..... ya fada min tare kukayi makaranta a birni tabbas haka ne amma a zuciyarsa sai yace na san bai fada miki bin kunya daya taba yi ba wanda ta dalilin haka aka kore shi daga jami'a yaya kabir!...
NA DAINA SO!! 24
NA DAINA SO 24 Muh'd-Abba~Gana kuma makaranta daya suka yi ti shin mene ne abin yi? yaje ya gamu mAiramu ya sanar da ita gaskiyar lamari game da mutumin da take so ko kuma kawai yaja bakinsa yayi shiru? idan ya fada mata zata yarda kuwa? bazata yarda ba saboda irin son da take yi...
NA DAINA SO!! 23
NA DAINA SO 23 Muhd-Abba~Gana AKWAI wani abu a kwakwasar daya sa ta mikewa tsaye zunbur! kwankwasar ta bambanta da wace take ji a kullum ta jima rabon ta ji wannan kwankwasar tun yaushe? tun shekaru shida baya tabbas shine!! tabbas shine ya dawo! a guje ta nufi kofar gidan bata...
Tuesday, 5 January 2016
NA DAINA SO!! 21 & 22
NA DAINA SO 21 Muh'd-Abba~Gana 09039016969 NASAN kina tunanin kamar zan ga kina yi min rashin mutunci to ina mai tabbatar miki da cewa bana daga cikin samari masu karamar kwakwalwa na dauki alkawarin zan ke yi miki addu'a a kan Allah ya tabbatar da alkhairi tsakaninki da wanda kikeso...
NA DAINA SO!! 15-16-17-18-19 &20
[11/19/2015, 5:01 PM] Äbbä Gãñā: NA DAINA SO 15 Muh'd-ABBA~GANA SHIN mene ne dalilinsa na kin sanar da ni kafin furta maganar a gida? tambaya da ta yi ta munta don a kwanaki biyun nan ko isasshen bacci ba ta samu to amma ko ba komai tana ganin yanxu ne lokacin da zata samu amsar...
Saturday, 2 January 2016
NA DAINA SO!! 13 & 14
NA DAINA SO 13 Muhd-Abba~Gana tun yana karami ba shi da abokin fada ko musu baya yi balle a kai ga tankiya ko yaushe yana zaune shiru-shiru kamar baya magana yana daga cikin tsiraran samari kauyen da iyayensu suka biya musu kudi suka je suka yi karatun boko a birni tun yana karamin...
Friday, 1 January 2016
NA DAINA SO!! 11 & 12
NA DAINA SO 11 Muhd-Abba~Gana shin hakan na nufin duk tsawon shekarun da aka shafe baya gudanar da rayuwarsa cikin walwala da jin dadi? miramu ta tambayi kanta ko dai al'amura sun sauya? ganin har karfe sha biyu rana bai iso ba yasa ta yin tunani ko sai wajen azahar zai iso tana...
NA DAINA SO!! 10
NA DAINA SO! 10 muhd abba gana muryoyi ne barkatai suka yi ta faman kutse a kwakwalwar mairamu tana mai hasahen irin abin da mijin nata zai fada mata ta san dole zai zo ne yana mai yin fara'a kanar yadda ya saba irin yadda take dokin ganin sa ya sa ta yafe masa laifin da yayi mata...
Popular Posts
-
Assalamu Alaikum barkanmu da warhaka barkanmu da sake saduwa daku a cikin sabon shirin namu wadda yake zuwa muku kai tsaye daga shafin “Abba...
-
TANA TARE DA NI... PAGE 76 BY MIEMIEBEE Hannunsu ta had’a tana murzawa a hankali, “I’m ready Habeebi.” Har yanzu ya kasa yarda, “Flower are...
-
TANA TARE DA NI... TANA TARE DA NI... PAGE 56 BY MIEMIEBEE Wani irin tausayin daya jima be mata irinsa ba ya soma jimata yau, azabarcaccen k...
-
TANA TARE DA NI... PAGE 89 BY MIEMIEBEE Daidai tashiwan Anas daga bacci kenan, da k’yar ya iya ya raba jikin Fannah da nasa dan wani s...
-
[9:09PM, 3/18/2016] baby zahra: SAUYIN RAYUWA page 1 na BABY ZAHRA Kayatatciyar daki ne mai dauke da ko mai na more rayuwa, alarm ce ke bu...
-
TANA TARE DA NI... PAGE 74 BY MIEMIEBEE D’ayan hannunsa ya aza a hab’arta tare da d’ago fuskartata. “Flower you don’t have to be sorry baki...
-
TANA TARE DA NI... PAGE 68 BY MIEMIEBEE Kasa koda amsashi tayi wani kunya taji ya rufeta, she can’t believe abinda ta aikata sede kuma ...
-
TANA TARE DA NI... PAGE 01 BY MIEMIEBEE ANAS K’auyen Bama dake jihar Maiduguri, Borno. Da yammacin ranan Asab...
-
TANA TARE DA NI... PAGE 75 BY MIEMIEBEE Sede still bayason miyan kukan yafison ire-iren abincin daya saba ci a London su burger, pizza, buf...
-
TANA TARE DA NI... TANA TARE DA NI... PAGE 61 BY MIEMIEBEE ★‡★‡★‡ PRISON HOUSE MAIDUGURI, BORNO STATE. K’aramin gate ne ya bud’u...
About Me
- Muhammad Abba Gana
- Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technologies, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).
Blog Archive
-
▼
2016
(217)
-
▼
January
(31)
- BANA KAUNARKA!!! 11
- BANA KAUNARKA!!! 10
- BANA KAUNARKA!!! 9
- BANA KAUNARKA!!! 8
- BANA KAUNARKA!!! 7
- BANA KAUNARKA!!! 6
- BANA KAUNARKA!!! 5
- BANA KAUNARKA!!! 4
- BANA KAUNARKA!! 3
- BANA KAUNARKA!! 2
- BANA KAUNAR KA!! 1
- WASIYOYI GUDA BIYAR
- NA DAINA SO!!! 48 49 & 50 (KARSHE)
- NA DAINA SO!! 45 46 & 47
- NA DAINA SO!! 43 & 44
- NA DAINA SO!! 41 & 42
- NA DAINA SO!! 39 & 40
- NA DAINA SO!! 38
- NA DAINA SO!! 37
- NA DAINA SO! 36
- NA DAINA SO!! 29-30-31-32-33-34-35
- NA DAINA SO!! 28
- NA DAINA SO!! 26 & 27
- NA DAINA SO!! 25
- NA DAINA SO!! 24
- NA DAINA SO!! 23
- NA DAINA SO!! 21 & 22
- NA DAINA SO!! 15-16-17-18-19 &20
- NA DAINA SO!! 13 & 14
- NA DAINA SO!! 11 & 12
- NA DAINA SO!! 10
-
▼
January
(31)
Sassa
- AMINAN JUNA
- BANA KAUNARKA HAUSA NOVEL
- DAN ALHAJI HAUSA NOVEL
- DILKA & HALWA
- DOMIN KE DA MIJINKI
- GUZIRI MAFI KYAWU
- HAUSA NOVELS
- INSIYA
- KAUNA CE SILA HAUSA NOVEL
- KUKAN KURCIYA
- MU DAUKI DARASI
- mu koyi sana'a
- MY kitchen
- NA DAINA SO HAUSA NOVEL
- RAYUWAN NIHILA
- rayuwar fauziya hausa novel
- SASHIN YAN UWA MATA
- siffofin uwa
- TSORATARWA.
- WAYE SANADI