shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wanda aka fi sani da hausa novel wanda ni Muhammad abba gana nake rubutawa dan wayar tare da fadakarwa ga mutane a yanayin da muke ciki.

Friday 1 April 2016

SIRRIN ZAMA DA MIJI 4

sirrin-zama-da-miji.jpg

SIRRIN ZAMA DA MIJI

{KASHINA 4}

(TSAFTA)

BY

MUHD*ABBA*GANA 09039016969

Tsaftarki itace mafi amfani a cikin tsarin mu'amalarki da mijinki,dukkan biyayyar da zakiyi masa to ki sanifa tsafta itama wata muhimmin yar abace da zata taimaka domin kammalar jin dadi a tsakaninku, yazo a cikin hadisi cewa manzon Allah (SAW) yace mafi alheri mace itace wacce ake samun farin cikiyayin da aka kalleta, wato itace wacce take farantawa mijinta yayin da yake kallonta, ko ba komai ita tsafta itace cikar imanin mutum don haka ba daidai bane a gurin matar aure a sameta cikin kazanta, tsaftan ya kunshi gurin kwanciya, yayanta, dakinta,abinci, jikinta, gashin kanta, hakoranta,farcenta dukka wayannan abubuwa ya kamata a ce mata sun kiyaye. yazo acikin wani hadisin manxon Allah (SAW) yana cewa: mafi alherin mace itace wacce idan aka kusanceta sai aji kamshi yana tashi a tare da ita( ba wani warin albasa albasa ba) don haka ashe ya isa abin kuna a gurin mace aji wari da doyi yana tashi a jikinta,domin ita kan tama bazata ji dadin kanta ba ballantana shi wanda yake tare da ita wato mijinta. toh abin da ya sawwaka kenan Allah bamu ikon gyarawa baki daya.Ameen.

Share:

1 comment:

  1. Muneerah Abbakaer14 July 2016 at 06:52

    Ameen.. an gode Allah ya saka da alkhair

    ReplyDelete

pls drop down your comment......
dan Allah ku ajiye comment.

Tallata Kayanka

Guide Tricks Blog

Be With Me Technology

Popular Posts

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technologies, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).