shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wanda aka fi sani da hausa novel wanda ni Muhammad abba gana nake rubutawa dan wayar tare da fadakarwa ga mutane a yanayin da muke ciki.

Sunday, 27 December 2015

HAUWA-JIDDA***10

hauwa-jidda.jpg Hauwa jidda Diyar kwarai Page 10 Tunda maryam taganshy ta mato akan jameel amma daga dukkan alamu baxa tasamu nasara akansa ba dan ta kula da yanayinsa. WACECE MARYAM? Maryam Sani safana kenan babbar diya ga Alh Sani safana,ita daya iyayanta suka hayfa a dunia.ta taso da gata kala a rayuwa, batasan kwaba ba kwata kwata,ga rashyn tarbiyya iri iri duk a wajanta. Tunda take a rayuwar ta bata taba karatu a nija ba sai a abroad, yanxu haka tagama MSC dinta tadawo GDA. Arc Sani safana mutumin kwarai ne sosai,be da damuwa dan haka papa suka kulla abota,sabanin mahaifiyarta h.jummai wadda bata dauki talaka a vakin komai ba,burinta kudi kawai shyasa take takama da diyarta hmmmmmm!. Gskia mum inason gayennan amma nakula dan hayaki ne fa,daga gani ba sauki wlh.haba bbyna a dunia akwai namijin da zai miki wannan,ikon Sa din bnxa da wofi, rabu dashy zai zo hannu ne mtsewww. Mum matsalarki daya ke kam komai malamai dai haba dan Allah, nifa baxaki maida min miji kamar dad ba gskia. To sykenan inji uwar kije kitayi damuwarki ce,ana so a nema miki yanci kina ki mtsewww. Tayi tsaki ta mike fuuu tayi dakinta. Allah ganar dake maryam amma dole na mike a kanki dan baxan yarfa ki bora ba.
Share:

0 comments:

Post a Comment

pls drop down your comment......
dan Allah ku ajiye comment.

Tallata Kayanka

Guide Tricks Blog

Be With Me Technology

Popular Posts

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technology, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).

Blog Archive