shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wanda aka fi sani da hausa novel wanda ni Muhammad abba gana nake rubutawa dan wayar tare da fadakarwa ga mutane a yanayin da muke ciki.

Tuesday, 29 December 2015

NA DAINA SO!! 5

na-daina-so.jpg NA DAINA SO 5 Muhd-Abba~Gana Anya kuwa babu kamshin gaskiya a hasashen da jama'a suka sha yi na cewa mijinta ya manta da ita? ba zai taba mantawa da ni ba kusan a fili ta fadi hakan bayan data yi wata doguwar ajiyar zuciya,sannan a sa'i guda ta tuna da ranar rabuwarsu....... a tashar mota tsaye suna duban juna kallo daya mutum zai yi musu ya fuskanci akawai matukar shakuwa da kaunar juna a tsakaninsu mairamu na"am ina so ki kular min da kanki ba ka da matsala amma ni ina jin wani abu... wanne abu? ina tsoron yan matan birni murmushi yayi akwai ki da abin dariya wannan ba abin dariya bane to ban da abin ki a dubiyar nan kina sa ran akwai wata mace da zata iya shagaltar dani ga barin tunanin ki? kina sa ran akwai wata kyakkyawar da zata sa na manta da ke? kina tunanin akwai wata hanyar da za'a bi a raba rana da yin haske? ko a raba hanta da jini? mairamu ina so ki kwantar da hankalinki kamar tsumma a randa kamar yadda kika riga ki ka sani, Muhd-Abba~Gana www.abbagana.pun.bz
Share:

0 comments:

Post a comment

pls drop down your comment......
dan Allah ku ajiye comment.

Tallata Kayanka

Guide Tricks Blog

Be With Me Technology

Popular Posts

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technology, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).

Blog Archive