shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wanda aka fi sani da hausa novel wanda ni Muhammad abba gana nake rubutawa dan wayar tare da fadakarwa ga mutane a yanayin da muke ciki.

Sunday, 27 December 2015

HAUWA-JIDDA***8

hauwa-jidda.jpg Hauwa jidda Diyar kwarai Page 8 Oyoyo Oyoyo ga yan Lagos kowa sai murna, sannunku anty dija da ya aysha,Amma sai murna jidda ta rungumo basawan ya aysha amir,sultan da sudais anata murna.se ga ya xee da anty fatyma habawa Amma kamar ta taka rawa. Aka gaggaysa yara suka Kama gabnsu wajan axahar sai ga anty fatyma wani rydun aka hau,da twnz dinta Sa annin jidda habawa GDA ya cika anata raha. Anty faty ta kallo jidda tace mun vanu kunga jidda, akayi daria duk kinfi yayyanki grma fa,lallai autar Amma sai aure, chabdi faty ai diyata sai tayi jamia hhhhh,ya xee tace rannan wani abokin baban afrah( diyarta) wai yana kamu akayi daria jidda kunya taja twinz sai daki. Jameel yayi sallama ya kallesu yasaki fuska ya rungume amiyarsa anty safiyya,ya xee tafara kaga shugabn gauraye ya bata rai kina da mtsla mtseew eh din kayi xycia kayi aure mana anki sai bakin hali,ya gaysa da aunties dinsa da ya aysha.Amma tace ya hanya jameel? Lpy lau Amma ta,gskia Amma yakamata jameel ya yunkuro fa inji anty fatyma,yace kai anty ni fa pllans ina sai nanda 5 yrz xanyi aure,hhhhh inji Xeee ai wlh baka isa ba yaro,Amma raceai daddy yayi magana da aboknsa xaije yaga yarsa su gana,au da gske Kyle? Haba Amma kamata ace sai anmin mata gskia a'a,kaika Sani kuma wannan,ransa ya baci yatashy ya pita. Anty Kady tace maganinsa kenan ppapa yamin daidai wlh.suka chanxa hirar. Yaxauna yana jimami, hmmn yanda suka kaita haka xasu dauko ta dan duk da bn ganta ba naji natsaneta.
Share:

0 comments:

Post a Comment

pls drop down your comment......
dan Allah ku ajiye comment.

Tallata Kayanka

Guide Tricks Blog

Be With Me Technology

Popular Posts

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technology, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).

Blog Archive