shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wanda aka fi sani da hausa novel wanda ni Muhammad abba gana nake rubutawa dan wayar tare da fadakarwa ga mutane a yanayin da muke ciki.

Friday, 18 December 2015

KAUNA CE SILA**2***57 (KARSHE)

kauna-ce-sila.jpg

sabo-green.jpgKAUNA CE SILA

57
MUHD-ABBA~GANA

A zaune nake ina ta yan danne danne waya ina kuma sauraron shigowar sakonnin mutane muna ta hira cikin nishadi kawayena can sai naga an min gausuwa wata sabuwar namba sai na dauko karanta waya ina ta duba lambar sai naga ashe zakiyyar yaya ce ai kuwa na mayar mata bayan mun gaisa sai nace mata ta bani pin dinta nafi yin BBM tace min to ta turo min bayan na tura shikenan muka zama kowa yana da kowa a cikin mutane n tsakanin da ita kenan bayan kwana kamar biyu sai yaya yayi min text ina dubawa ga abin da yake cewa I NEED YOUR PIN,ALHAMDULILLAHI

muhadu a littafina kashi na uku 3 (karshe)
koh kuma na kan hanya mai suna


"NA DAINA SO!!"


naku har kullum har abada jikan marububuta: muhd Abba Gana(sharifin~Zamani)! For
correction and advice call me/ whatsapp me @ (09039016969)

Sadaukarwa: My sweet abunan (HAFSAT BALARABE)

wish you long life and prosperity,


GODIYA:godiya ta tabbata ga Allah madaukakin sarki da ya bani damar rubuta wannan littafi mai suna KAUNA CE SILA tsira da aminci su tabbata ga shugaban mu annabi muhammadu (SAW) da wa'ayanda suka bashi gaskiyar har izuwa ranar alkiyama

GAISUWA GA dukkan yan uwa musulmai maza da mata Allah ya hadu a aljanna LOVE YOU ALL

Jinjina gareku
members na::-Duniyar marubuta

-novels!

-home of hausa novels

-best of hausa novels

-hausawan arewa

-rayuwan kwaraii

-sirrin zama da mace

-soyayya jigon rayuwa

-sirrinmu

-zumunchi

-takaicin rayuwa


-hausa literature

-hausa novels

-hausa novel books


da de wanda ban samu ikon lissafowa ba love u oll!


Ban manta daku ba members na groups dina
house of hausa novels (1, 2 & 3)A karshe Allah yajikan
yan uwa musulmi
dasuka rigamu gidan gaskia! Love You all my well
wishers.
Share:

8 comments:

pls drop down your comment......
dan Allah ku ajiye comment.

Tallata Kayanka

Guide Tricks Blog

Be With Me Technology

Popular Posts

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technology, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).

Blog Archive