shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wanda aka fi sani da hausa novel wanda ni Muhammad abba gana nake rubutawa dan wayar tare da fadakarwa ga mutane a yanayin da muke ciki.

Monday, 28 December 2015

HAUWA-JIDDA***26-27-28-29 & 30

hauwa-jidda.jpg [11:54AM, 12/28/2015] .: Hauwa jidda Diyar kwarai Page26 Ayi hkr yallabai inji papa,abarta ta nutsu idan munkoma gda xanji raayinta kayi hkr yallabai,yayi tsaki ka brta Alh umar mahaukaciar bnxa,har Jamal mutum ne yara nawa ya bata? Mamaki ya kama jameel dan besan koman saba, ita ko hayxa dama ta dade tana xargynsa dan akan messages din daya me aikowa jidda. Anpito domin tafia Abj takawa da kansa ya rakosu,yace abar hauwa da hayxa dan su xaga dangyn uwarta sosai,papa yace ba mtsla su xauna,anmusu tsaraba me yawa sannan suka wuce amman jamil be so ba. Suna gdan yar mamanta anata hira dayake tana da enmata harda saarta me suna Ameerah, hayxa tace ameerah kinga jidda da macewa Jamal ko? Tayi daria ai wlh hayxa idan kinsan halin Jamal da saikin tsaneshy hmmn! Ga xarar mata xai mace miki amma daga ya sameki ya brki,tyn yanayi a boye har aka gane shy,jikin jidda yayi sanyi tanata mamakin Sa. Satynsu 2 sukayi shrin komawa Abj,takawa ya mata fada sosai akan jameel,nifa takawa laifnsa ne bakaga tynda yatafi be kirani ba sannan kamin fada ta turo baki,daria takawa keyi sosai hakanan yake son jidda a ransa,ya bata hkr sannan suka pito suka dau hanya. Suna isa suka tarar da papa a waje yayi murna aka gaysa suka shyga ciki. Ammana pito pito inji jidda ta shygo a guje ta rungume Amma,hayxa tace Allah wadaran naka ya lalace, Amma yunwa nakeji fa, to jidda na akwai abnci a palour din papa tana shyga da gudu taci karo da mutum ashe jameel ne,yi hkr ta fada a hnkl yace kundawo ashe? Umn, yayi kyau sannan yapita tayi wawiyar ajiyar xucia. Papa ya bada umarnin kowa ya hallara harda aysha ranar frdy ana da meeting, jikin jidda ya bata dominta ne tunda harda su anty faty hmmn! Nabanu yaxanyi? Allah kaimu muji. Kowa a xaune,papa ya bude taro da addua yace to jameel da jidda dominku nakira taro ya salam!!!!!!!! Ta furta a hnkl,kace kanason jidda ko? Yayi shuru kawai,a Maiduguri nayiwa takawa alkawari xan xauna daku naji ta bakinku to nacika,jiddakinason jamil xaki aureshy? Ta kalli jameel idon nan kamar ya fado dan grma,Amma da kowa harda papa sin samata idanu,tayi shuru kawai papa ta maimaita sau 2 anty S sai hararta take, ta dago tace nayarda zan aureshy sai ,Allah sarki inji papa ki hkr jidda nasan kara CE ISA zaki tsinta a gaba. Amma ta gyara xama tace to Jameel ga jidda nan amana CE a gareka muddin kaci Allah baxai brka ba, nasan bata sanka amma ta hkr kada naji kuma kada nagani, kumin shaida dukkanku muddin naji akasin haka can bata da kai har abada wlh, kowa yasa albrka. Jamil na tsaida Viki wata 2 masu xuwa yayi maka? Yace yayi kadan papa a kara,yayi daria yace yaro man kaxa nikuma yamin,ina so naga jininka kafin na gushe jamil,kunya ta kashy amma ya basar,dan haka kaje kafara shiri Allah Santa alheri. Kuka take baji ba gani, kowa hkr yake bata bnda Amma dan tana daknta,ni bnga aibn jamilu ba inji anty Kadija,ki hkr kuma irin su dadin shagali garesu muddin xaki biyayya,sai kukanta take ya aysha ta tausayawa jidda sosai gata yarinya mtseww, da bari akayi nan da shekara at least ta kara grma. [11:56AM, 12/28/2015] .: hauwa jidda Diyar kwarai Page 27 Bayan saty da meeting Amma ta xauna a table na shwara,kowa na fadan raayinsa game da bikin,ya xee tace event 3 mukeso dan rabnmu da biki 10 yrz apart from nasa na farko,anty S tace kut nifa mantawa Nike da wata maryam ya take kuwa? Akayi daria oho mata yar iska,hayxa tace hmmn ya xee bntaba ganin jaka ba kamarta,ya wulakanta ki amman kamar dole taki,ranar dinner su bakiga meya mataba amma ba xucia. Hmmn ai wlh jidda kin more da miji saidai miskiline bt jamil beda mtsla kwata kwata. Ki dage da addua kawai tayi lamp abn tausayi. Biki yarage saty 3, ango yadawo Abj dan shryeshrye,ya bada aka hado mata akwaty na 18 na lefe ya taho dasu,kowa sai mamaki yake dan yawa da tsadarsu,hayxa tace jidda tayaya yasan Bra size dinki? Tayi tsaki oho tambayo shy mana hhhhhh yaya manya yanxu haka Anty S ya tambaya tnda itace kawar hirar Sa. Kinsan har mamakin su nake komai nasa itace Dama ance karamar uwa kawa,madalla inji jidda. Hayxa kiramin ita,tace tooo,nabanu me xan masa? Oho kije yana dakinsa mtseww tana kunkuni tapita. Tundaga nesa ya kura mata idanu yaga yanda ta rame sosai sai tsawo da kirjin, tace ina wuni,lpy jidda sukayi shuru,ki hkr jidda I knw baki sons amma plz ki hkr kinji, wane shiri xakiyi? Ta grgyxa kai alamar babu yace anyway xan magana da hayxa naji, ta gyada kai kawai. Amma tafadamin xaki maid jibi ki musu sallama ko? Umn owk mota ko jigy? A hnkl tace mota,nooo kibari gobe namuku booking jirgy xaifi ta gyada kai. Jidda wai kin kurmance ne? No answer oya jeki tamike tare da kwalla a idonta. Dan Allah ki daina kuka a gabana ina damuwa kekuma nakula sararki kenan tayi shuru abnta yace shykenan jeki. Chau Ango inji faruk yace dan iska yason ranka? Fari tas ango. Kaxo kenan sai after biki ko? Yap hutun kusan 2m na dauka sbd jidda,hhhhh mijin hauwa suka tafa ana shrye shrye [11:59AM, 12/28/2015] .: hauwa jidda Diyar kwarai Page 28 Sun isa da wuri garin, an gaggaysa kakarta ta kaita gdan masu gyaran jiki, tun tana mita harta hkr,ni fa nagaji da shaye shayen nan gskia ya hayxa wai nameye ne? Ameera tace bamu xaki tambaya mijinki xai miki bayanin su. Jidda taxama kamar India dan kyau da haske sai da sukayi saty sannan suka wuce. Suna tsaye da faruk dan jiran saukar jirgyn su jidda,ya hango hayyxa daga nesa tasha dark black space faruk yace woow my luv tayi kyau dole na siyo shades a gdana, mtsew jamil yace bnxa ba sirinki ka bane ni? Hhhh sannu yaya,ni bnga jiddan ba ma, jamil yace naganota abata ai gata chan da nikaf a fuska,suka karaso jidda tagaida faruk yanata mata tsiya matarmu boye fuska aka koma tayi kawai,suka gaysa da hayxa da kyar tace ina wuni yamata bnxa kamar bejiba hhhhhh, Sun paka xata pita yace dakata tayi turus sauran masoyan biyu suka fita yaja mota ya fita da ita.saida sukayi nisa sosai sannan ya tsaya yace hauwa bnjin dadin abnda kikeyi,a gabn abokina xaki gaidani a wulakance gskia I felt bad,ta tsure takasa magana yasa hannu ya cire nikaf din fuskar ta wooow Allah yayi halitta anan amma ta basar kawai be magana ba,baki Iya bada hkr ba ko? Tafara hawaye yace aidama daga magana sai kuka mtsew yaja suka tafi, ya tsaya wani gda mai kyau na gaske yace maida nikaf din muje tayi dan Jim sannan tapita,ya kaita ko ina tagani batare da yayi magana ba hmmn! Saida yagama yace yayi ko da abnda beyiba? Tace yayi a ciki ciki yapito yace sake dubawa, tynda suka dau hanya ba Wanda yayi magana a cikinsu. Biki ya rage kwana 2 GDA yafara cika,yan maid duk sunxo aunties da cousinz dinta,abokan ango sun fara xuwa Allah sarki jidda sai kuka take,idon ta yakoma red gabadaya su anty S sai fada suke mata,Amma tarasa yadda zatayi da ita sai taxuba mata ido kawai. Ranar kamu amarya tasha kyau kamar wata balarabiya,traditional kamu akayi a Gdan YAYA,kawaye sai rawa ake anata shagali sai dare aka tashy. Washe gari dinner akayi fadar kyan da jidda tayi kauyanci,tasa pink purple tayi kyau sosai ango kuma white material,yana mota yana jira chan tapito da kawayenta,yasaki baki yana kallonta said a faruk ya daki kansa sannan. Waje yacika yara da manya amare suka shygo,hannun jamil rike da nata abisa tsarin ya xee,akayi addua sosai. [12:01PM, 12/28/2015] .: hauwa jidda Diyar kwarai Page 29 Anfara da tarihin amarya da ango,aka kira amarya fili kamar baxata ba amma take, liki harda na Allah ya isa anyishy,familin mamanta da yanuwa, ta koma taxauna,ba mai magana a tsakanin su,Jamal yaxo ya masa Myrna da faraar Sa,yace jidda sai daria, tasake sosai da jamal , jameel ya kule yana kallonsu kasa kasa. Ango a fili abokai da enmata sai rawa suke, ya dake ya jawota jikin Sa akayi pix, aka ce sauran cake tayi sororo saida anty S ta hadosu tare suka isa gabn wajan,ya riko hannun ta suka yanka taji wani yarrrrrrr a jikinta,ya yanko ya sa mata a baki itako plako tayi saida ya zee ta harareta ta yanko da kyar hhhhh, faruk nata iskanci da dariya sai da aka tada da mai kida,anfara watseewa amarya tace asaka mata shake body, ta faki ango ta sauka floor da kawayenta sai rawa take diirka kamar ance dago yaga tana grgyxa ya dauko phone yayi zooming yafara recording,shanaz ta kyara mata aiko ta juya baya tanayi aka sake saka sekem habawa tafara step hhhh.da kyar ya kutsa ya jata side tayi mukui sbd tsoro,yakamata muje mu ajeki ta gyada kai. Ranar wanka ba boyen cibi,an DAURA auren su anata farinciki,da dama basu taba ganin dariar jameel ba sai a ranar. Nasiha ake mata sosai kakanta,ki hkr hauwa aure ibada ne kuma yakin mata,yi nayi bari na bari,bnda rashyn kunya,ki koyi da halima dan Allah dan tynda muke muji be taba kawo kararta dan Allah jidda,ki tuna aljanar ki na karkashy tafyn kafar mijinki idan kinbi kisameta Idan kin Gaza kin San sauran.Allah mki albrka Amma tamata sosai sannan aka fita da ita tana kuka harda shydewa. Ankaita gdanta me daki 4 da palourz 3 lallai naira tayi kuka ,yarage amarya da kawaye yan Sayan baki,shygowar angwaye akayi addua aka soma raha,su um Ahmed da maryam bello sai tsiya sukewa ango,ya yiwa faruk nuni da hannu alamar su wuce he is eager daria malamai ku mymu tafi dan naga alamar dan dunian angonnan ya kosa. Hhhhh suka mike jiddda sai kuka it's da hayxa,faruk yace mutafi madam idan naki yaxo ba tayaki xatai ba,gulmar bnxa inji ameera maisikeli by next yr muxo suna. Kowa ya kama gabnsa. TOFA TSARA KAKA TSARA GA JAMEEL GA JIDDA hhhhhhhh. [12:04PM, 12/28/2015] .: hauwa jidda Diyar kwarai Page 30 Ya shyga dakin ya ganta a takure tanata kuka daria takamashy ya murmusa tare da xama daf da ita,kanshyn Sa ya doki hancinta ta kara takurewa yayi gyaran murya wadda tasaka tuni ta shyga taitayinta, ya kai hannu ya budeta yace HAUWA tashy muyi magana,kunya ta kama ta sosai tayi lamo,nasan ba ki sona jidda amma ki hkr na miki shisshgy,tayi gum yace tashy muyi nafila takasa ya kamata ya mikar sai toilet wayyo kunya,sukayi salla yamata adduoi suka shafa.jidda magana daya xan fada miiki dan Allah ki rage tsoro na nifa ba dodo bane, ya mika mata abnci yace sai da safe ya pita tayi gawurtaccen ajiyar xucia. Da safe ta shrya ta maka hijab tapito da sanda tayi kicibis dashy,ta gaidashy ya daga hannu alamun ansawa dauko b.fast Amma ta aiko ta mike ta dauko sai sama. Da axahar anata xuwa ganin amarya har ta danji relief. Bayan kwana 3 hayxa taxo tanata mata tsiya matar ustaz tace hikab a GDA kefaa sai a hnkl alamarinki sukai ta daria,ya shygo ta gaidashy ya haye sama,ke wai jidda bakisan ki bishy daki ba? Chabdi banko San dakinssa ba wlh,hayxa mamaki tace wake gyarawa? Oho tace chabdi amma baki da kai,ki ntsu fa tom kamar wata yar 12,a yanxu ke xaki jashy a jiki,maganar tsoro ta kare if not a haka xaku kare rayuwar mtsewww. Kai mutumin fa kayi fresh inji faruk,hhh kai ni renon ta nake kullumm yarinya da hijab,idan ta hau sai na fita xata sauko abin daria ma,hmmn jamil kenan a tunaninka ita xata xo dakinka ta sameka? Kai xakaje kajata a jikinka harta saba,nifa faruk kunya nakeji nagama mata muxurai sannan naje ina yar murya,dalla xauna nan kana shrme,kajee kawai kafara muna nan da kai xakaga changes abokina,hhhh xan gwada yau Naga
Share:

1 comment:

pls drop down your comment......
dan Allah ku ajiye comment.

Tallata Kayanka

Guide Tricks Blog

Be With Me Technology

Popular Posts

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technologies, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).

Blog Archive