shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wanda aka fi sani da hausa novel wanda ni Muhammad abba gana nake rubutawa dan wayar tare da fadakarwa ga mutane a yanayin da muke ciki.

Tuesday, 29 December 2015

NA DAINA SO!! 4

na-daina-so.jpg NA DAINA SO! 4 Muhd-Abba~Gana to zata iya ci gaba da jiransa saboda amanan da ta yi na cewar mijin nata ba zai taba mantawa da ita ba kuma sai gashi hasashenta ya tabbata yau mijin nata zai dawo gida kamar yadda ya aiko a fada mata ta hanyar wanida yaje yawo birni suka yi kicibus da mijin nata a can yau rana ce mai tarihi ga mairamu shin a cikin wanne irin yanayi zata ga mijin nata? cikin farin ciki? cikin bakin ciki? ya rame? yayi kiba? yayi fari? ko ya kara duhu? cikin dogayen tufafi? cikin kananan kaya? da wadanne irin kalamai zata tare shi? sannu da zuwa? sai yau? a ina ka...... tunane tunane da ke dawurwuri a kwakwalwar mairamu suka salwanta yayin da a lokaci guda kirjinta ya buga da karfi wani sabon tunani ne ya yi dirar mikiya a kwakwalwarta ba yau ta fara irin wannan tunani ba a duk sa ilin da wannan tunanin mara dadi shin mene ne dalilinsa na kin dawo wa gida har tsawon wannan lokacin? dalilin zuwansa birni shine don ya samu aikin yi shin ya samu aikin ? wanne irin aiki ne zai sa namiji ya bar matarsa har tsawon shekaru shida ba tare daya waiwaya ta ko da sau daya ba? Da matsala!! wacce iri? Muhd-Abba~Gana www.abbagana.pun.bz
Share:

0 comments:

Post a comment

pls drop down your comment......
dan Allah ku ajiye comment.

Tallata Kayanka

Guide Tricks Blog

Be With Me Technology

Popular Posts

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technology, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).

Blog Archive