shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wanda aka fi sani da hausa novel wanda ni Muhammad abba gana nake rubutawa dan wayar tare da fadakarwa ga mutane a yanayin da muke ciki.

Sunday, 27 December 2015

HAUWA-JIDDA***6-7

hauwa-jidda.jpg [9:03PM, 12/25/2015] abba gana: Hauwa jidda Diyar kwarai Page6 Jidda angama examz sai shryen shryen party kawarta shanaz tace jidda me xamu saka? Kinsan dole mu nuna yayan wasu ne mu fa kokuwa?kinsan fa no shanaz bnda fankama da karya,ki barni dai da gaye kuma da yanga, ni dai gown xansaka dan ya saif ya tyro min daga cairo.owk nima xan saya gobe sai musaka,ba mtsla kawata. Albishirinku goro Ammanmu tayi smile daxu aysha takira xasuxo Hutu sai murna kowannansu,hayxa tace lallai munada yan Hutu dan kuwa anty fatyma da anty Kadija xasuxo tare dasu kausar,lallai bana ba sauki inji jidda full family kenan.jidda tace yauwa Amma kullum kice ya hayxa ta je party dinmu plz, hayxa tace na rantse Amma bnxxuwa fa, cikin juniors dinmu Allah kiyaye naje. Bakomi ya hayxa xanje frdy ne ai,Amma tace Allah kaimu. Ranar jumaa suna cin abnci boss jameel yadawo tare da faruk suka shygo,da fara'a ranar ba laifi aka gaysa suka kawo musu abnci.Amma tace kaima faruk kaki aure ai shykenan kun xama tuxurai dai . Xamuyi ne Amma tym ne Allah kaimu Malam faruk. Jidda tayi kasake a daki tana tunanin ya jameel yadawo yaya kenan? Ba xuwa party kenan,ta gayawa hayxa tace chab ki kira kawarki shanaz ta biyo miki ki sanda ki fice kawai yapiye miki sauki,yauwa sist nagode hakan xanyi. Bayan laasar tayi kwalliyarta me kyau abnka da farar fata, tasa red n black gown ba hannu rigar,har kasa tayi parking gashynta,ta yafa red Vail da red hill shoe, hayxa tace wooiw Allah yayi halitta anan wlh kin hadu jidda amma saka after dress gskia. Kinsan halin Amma fa saita hanaki aykywa sister tadauko ta saka tapito. Wajen 7 ya jameel ya shygo yaga hayxa na kallo,ke dauko min ruwa jiki na bari ta tafi ta kawo,yauwa jamilu yarnyar nan jidda shuru bats dawoba,ina taje amma? Partyn sch.parrrrrrttyy? Eh sungama js 3,a cillantro suke,haba Amma yaxaki barta taje party at her age, gskia amma is not proper kwata kwata,to Abu once dai haba jameel bara a tyra driver ya daukota.waya kaita? Kawarta ta biyo mata fa,ransa ya baci yace bara naje na dauko ta kawai ya pita yanata masifa dan yana kaf kaf da kannansa . [9:07PM, 12/25/2015] abba gana: Hauwa jidda Diyar kwarai Page7 Tana shyga sai shanaz tace wlh tube after dress haba hajia ai yawane,aiko jidda ta cire tabrta mota, kallo yakoma kanta tana shyga ta fada flour tana rawar shake body habawa waje sai ihu,duk da yara ne mate dinsu amma ta yaki gayu,party tayi party ta manta Ammanta. Isar ya jameel da faruk kenan yaga wani yaro ya kirashy yace kasan hauwa faruk?yace eh shake body ko?yayi kasake kawai yaron yace bawata me kyau ba ai kawata ce ,tana flour Ku shyga,jkin jameel a sanyaye ya shyga karaf idonsa akan jiddda yayi mutuwar tsaye kawai dan mamaki kamar diyar turawa,ya kutsa ya damko ta tajuyo taga ya jameel ya kaita mota.yaya dan Allah kayi hkr, faruk yace haba jidda ina tarbiyyarki?haka kika pito daga gda a gabn Amma kuma? After dress ina na mortar su shanaz, jameel yayi shuru yace u see ko at her age tasan tayiwa uwarta karyar pita da kayan kirki hmmn,Duk laifin Amma ne wlh amma yau zataci ubnta wlh.kayi hkr ai bawani Abu bane Kasan abn yara sai hkr,saukinta daya ba manya a cukinsu.dalla saurara faruk nakula Kansu yafara hayakin balaga ita da hayxa,shyasa ban kulasu amma yau xata raina kanta yaja mota a guje sai GDA. Yajata har gabn Amma kalli diyaeki yakamata? Amma tayi salaty ta aanar da ubngiji tace wlh ba haka tapita ba kaji kaji.koma dai menene Amma is ur fault dan me xaki brta tn farko? Ayi hkr ta daina jamil nasan wacece jidda baxatayi sumtin bad ba. Tashy ki ciro mun rigarnan yan xunnan ki kawota daki ya pita.jiki a sanyaye tawuce taciro tana hawaye Amma na mata nasiha takai mass,ya karba ya aje ya mike yarupe kofa,sai da yaxaneta tas da belt ya hankadota waje yayi kwanciyarsa. Jidda an daku sai kuka ga xaxxaabi daya kamata. D next day da kyar ta pito duk a dadare take, papa yace lpy auta? Amma ta labarta masa komai yayi mata fada sosai sannan ta kula da kawaye( ya iyaye mata yakamata mu kula da amanar da Allah yabamu,mu kula da wa yaranmu ke tarayya musammam diya mace Allah ganar damu). Ranar lahadi ya koma Lagos tare da gargadi me karfi.
Share:

1 comment:

pls drop down your comment......
dan Allah ku ajiye comment.

Tallata Kayanka

Guide Tricks Blog

Be With Me Technology

Popular Posts

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technology, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).

Blog Archive