shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wanda aka fi sani da hausa novel wanda ni Muhammad abba gana nake rubutawa dan wayar tare da fadakarwa ga mutane a yanayin da muke ciki.

Monday, 28 December 2015

HAUWA-JIDDA***16-17-18-19-20-21-22-23-24 & 25

hauwa-jidda.jpg [11:39AM, 12/28/2015] .: Hauwa jidda DIYAR KWARAI Page 16 Uban waye? Ta hau karkarwa yasake cewa waye?tayi shuru ya kule ya shymfida mata wani kyakkyawan mari guda 2 tasaka kuka,ya xaro belt da kyar tace jamal ne yayi shuru kamar ruwa ya cishy, jamal jidda yayi kyau xaki ci ubnki yau a gdannan wlh,yafara xaneta tanata kuka su anty fatyma suka jiyo ta a daki dayake Suna ciki tynda aka gama walimar,duk suka pito da kyar Amma ta ansheta tace lpy? Yayi shuru Allah sarki jidda ba bakin magana sai hawaye da ajiyar xucia Amma ta harxuko tafara balai da masifa, yace Amma maxa fa take kulawa,ta kula din inji Amma ina ruwanka,kowa ma irinka ne aure kusan shekara guda amma kayi biris da matarka,to wlh baka isa ba,idan jidda batayi saurayi ba yanxu sai yaushe? Ka kalleta da grmannan nata xan brta a gabana mtsewww, kada ka kara wlh nagaya maka. Papa yashygo ya gansu a tsattsaye yace lpy? Wannan sokon ne ke duka da xagyn jidda dan tayi saurayi,yace ku xauna kowa da kowa ya xauna a sanyaye da tausayin jidda. Jameel papa ya kirashy meyasa kayi haka? Hnkl ka daya kayiwa kan warka dukannan akan saurayi waye saurayin? inji papa,kowa shuru ya tambayi hayxa dan itace sakuwarta,tace papa jamal ne abokinsa tayi shuru, papa yace fyn kuma tana sonsa? Amma tace eh dan nakula da ita fyne inji papa to ace mass yaxo xan magana dashy ya turo. Jameel ya dago sexy eyes dinsa yace PAPA INASON JIDDA ZAN AURETA nan da nan kowa yayi suman xaune bnda anty safiyya domin kuwa tasani dan harta CE karka ballo mana ruwa. Jidda ta tsaya chak da kukan dan taji ko mafarki taki. Wacece jidda? Hmmn ku biyo maman iman [11:43AM, 12/28/2015] .: Hauwa jidda Diyar kwarai Page 22 Ya jameel Ashe yar gda xamuyi? Inji saif,Yayi shuru kawai,hmmn ya jamil kenan bara kaji wlh idan kace wannan daurewar xakayiwa jidda ba inda xaku,gara ka sake duk dunia nafi kiowa Sani wacece jidda,amincewar jidda itace amincewar Amma dan ki jiya haka ta fada min,jamil kasake yayi yana jin saif,first abnda yakamata kayi shyne ka anshe wayarta dan naji tana waya da wani Jamal,hnkl maza ya tashy,yaya jamil ka aje miskilancinka kaha jidda sosai macece da tana bukatar kulawa, jamil mamakin saif yake yanda yaasan tactics din mata yace jeka saif nagode. Sani kiramin jidda inji jamil,yatafi yace jiddo bby ya jamil dey Kal u, dagaske? Allah yace kije now now, idonta ya ciko da kwalla ta mike da hijab da wayar ta tawuce. Salamu alaykum ya ansa a ciki ta zauna a rakuve,kanta a kasa kowa yayi shuru xai magana kenan wayarta tayi kara,ta kasa dauka ya mika hannu ya ansa yaga m.luv hnkl ta tashy amma be nuna mata ba,,ya bude ya ciro sim din ya karya ya watsar, ya cilla wayar daknsa. Keee baki iya gaysuwa bane? Sai hawaye yace tashy jeki da kyar ta mike har tana karo . Lumshe eyes yayi tabbas hauwa jidda itace rayuwata but ta yaya xanfara? Infact ma kunyarta Nike ji mtsewww. Wayyo hayxa ya takuramin,ya an she wayata gashy Jamal xaita kirana,hayxa tace ya min daidai wlh, Jamal dinme? Bara kiji wlh yanda na fuskanta Jamal jikinki yakeso dan duk chat dinku ina lura ai maganar kenan, ki sake tunani dai jidda kamar yaya jikina? Tamata shuru ta fice. Amma xanje gdan yaya plz,to jidda jeki Sani ya aje ki yanxu, suna pitowa taga jamil na shygowa,ta kame a gaba abnta yace Sani xonan,da saurinsa gani yallabai ina xaka kai waccan? Gdan yaya xamuje yace kace mata baxata ba tapito da sauri yakoma ya mata,haushy ya kamata amma ta dake ta pito sin sim takoma. Yaya haka jidda kika dawo?nafasa Amma da rana hhhhh jidda na Allah kaimu gdan hutunnan dai, tayi daria ta koma daki. Gskia Amma ya jamil yana takura jidda dayawa,kinsan hanata fita yayi kuwa,haba dai wlh be isa ba jirawo shy Sani,kai ba ruwana kyale kawai Amma bnsan fadansa, bossssssssssss [11:44AM, 12/28/2015] .: Hauwa jidda Diyar kwarai Page23 Hello jameel sup ya gari? Fyne aboki ya us? Lpy Jamal kwana 2? Wlh kam,nakura judda a kashe wayarta meke faruwa? Ka tambeni ina garin ne,plz jameel bani no hayxa nakirata mana,yayi ajiyar xucia xan turo maka sukayi sallama. Yaya( kakarsu) narasa me nayiwa jidda ta tsane ni,ko kallina batayi bare magana,hmmn jamil kenan kai har kanada bakin managana,laifin Kane kamata tarbiyyar da horo akan tsoranka shawaera itace kaje Ku sasanta daganan na lankwasa uwarku amma gskia naji Jidda wai abokinka takeso dan haka kadage sannan ka yawaita addua yace to nagode. Wai Amma ya maganar jidda da jamil dan yaya takirani jiya nace xanje muyi a gdanta,yauwa papa no shawara ya hkr tynda ta nuna batayi kokuwa? Sam yaje ya nemi soyayyarta kawai xaifi,to yanda kace. Jameel da papa a zaune a daki yace jamil ka nemi soyayyar judda tin kafin abn yayi nisa,mace rauni gareta kuma mahaifiyarka na bayanta,ni kaina bnso muyi forcing yarinyar taga ko dan bamu hayfeta ba shyasa,to papa ISA xan San abnyi,owk jeka. Ranar da zai kima lag yasa akira jidda da kyar ta fita taje tana hawaye Allah sarki,ta xauna kan nan akasa kamar wata bafadia yasamu ya kara kare mata kallo masha Allah jidda macece tanada duk abnda nake bukata a wajan mace,jiddaaaaaa tsikar jikinta ta tashy wata kasala taji,ki hkr jidda taji kamar kunnanta ke jiyo mata,kamar jamil hot guy ke bata hkr it's din wa? Nasan na takuraki,jidda naso ki tyn kina karama tadago kanta ya kalleta alamun eh,kuma har yau ina sonki,duk abnda nake miki wlh judda kishy ne ba laifina bane,kunya ta isheta wai yau itace gabn ya jamil har yana marairaicewa hmmn! Kita addua jidda Allah xaba mana mafi alheri tayi kasake kawai. Gobe xan wuce mekike bukata? Ta grgyza kai alamar ba komai yace gud,ya miko mata Leda anshy hijabs ne idan xaku fita ki saka,sannan plz idan xaki sch kisaka tight dan kayanku is improper islamically tace to a hnkl, yauwa hauwau kowa shuru hmmn diz masoya woooooo tashy kije jidda Allah tashemu lpy ta mike idonta da kwalla har yanxu,ki hkr ki share kwallarnan inji jameel tafita abnta. Da safe tabi dokarsa tasaka tight tapito kenan sukayi kacibus dashy xai shyga,kanta a kasa yace wuce hauwa tynnda baki Iya gaysuwa ba ko? Ina kwana jidda tayi mukui yayi yatsinar dake karamasa kyau kuma take rudar da mata. Ki jira mu ajeki sai m wuce ta gyada kai,ya jamil ya fara saukowa kam tabbs mutumin da be kula kowa bare hira lallai. Sunpito driver na ja yana side jidda na baya tayi shuru,ya saita fuskarta Allah sarki hauwa ta Allah yasa ki soni,suka ajeta tace nagode ta wuce yayi ajiyar xucci kawai [11:47AM, 12/28/2015] .: hauwa jdda Diyar kwarai Page 24 3 weeks after,ta gurfana gabn yaya tana kukan akan jamil ita dai batasonsa,jidda ni bnce ki kula jameel ba fa raayinki ne wannan,tayi shuru. Yaya inaso naje Maiduguri naga dangyn mamana tynda basu nemana,gskia kam fyshy sukayi kuma sunada yawa sai asaka Rana kuje,kakanki sarkin garin ne,kakarki kuma shuwa ce ,kamar Ku daya da auwalu saidai hasken halima kika dauko,Allah yasa ki gaji halima jidda, ta mke ta kawo mata pix dayawa tana kalla tana hawaye. Sallamar jameel sukaji a palour din gashy ba damar guduwa mtsew, ya shygo ya kame kafa daya kan daya yana kadawa,ya gaida kakarsa suka dan taba hira judda ko kallo be isheta ba,jidda ina wuni inji jamil kawai ta daskare a wajen, ta kasa maga gogan kuwa ya dauke kai kamar bashy ba........... Daria kamar ta kar yaya tace ikon Allah,ke baki gaidashy ba gashy ya gaidaki kin shuru yayi smiling yace haka take ai dama yaya,kin debo mata hotuna kenan,tace eh sakawa tayi na kawo ya gyada kai kawai. Xai magana anty safiya tayi sallama,tayi shewa kaga masoya lallai Abu ya kankama,ya bata rai ta Dana masa duka suka tafa,jidda mamakn jamil take yanda suka sha hannu da ita,har daria yake chabdi anty S Nada matsayi dayawa. Jiddalolo ya akayi,ina wuni anty lpylau,ya kike? Lpy,ya examz ankusa waec ko? Umn kawai tace. Yarona yace hajia anty, munafiki ka karata da daria a ciki ciki.anty S tace mugani jidda ta bata idanta yaciko Allah sarki halima da yaya an xama kasa, jidda sai kuka,hnkl jamil ya tashy amma bai nuna ba ya dake, gskia yaya Ku kaita maid taga dangyn halima,eh xata itama xancen data yi kenan. Ta shyga daki anty tabiyo tana mata nasiha sosai harta sake. Cikin nasara jidda ta kammala examz,ranar jamil yakira hayxa da faraarsa har tayi mamaki kodayake tynda yafara son jidda suke magana ssai,ina jidda? Tana daki,me take? Kuka yaya tn safe na tambeta tayi shuru sai kuma wai shaawar kuka take,hnkl Sa yatashy sosai,hayxa wani aiki xakimin plz ki ringa tausar jidda sosai, bnso tana damuwa kinji tace to,tanata mamakinsa. Ya attitudes dinta yake yanxu? Gskia yaya tayi laushy ga rashyn magana yace ya salammmm! Kai mata wayar myyi magana. Hello tace ina wuni a ciki,lpy lau hauawa angama ko? Umn yace cngratz tnx ta aje. Gskia so masifa ne inji hayxa,yaya ta mato dayawa fa,rannan ta faruk ke fada wai betaba budurwa ba sai ke,plz jiddaki kulashy tace hmmn kawai. Jidda yerz ya saif hw far? Lpy gobe wan ware plz n plz do me a favour tace name ki kula yaya ki bashy dkkan farinciki dan Allah kanwata, tayi xamuyi waya,yace fyne nagode. [11:50AM, 12/28/2015] .: hauwa jidda Diyar kwarai Page 25 Shiri sosai akayi na rakiyar jidda Maiduguri mota 5 akayi,saif da Sani ne kawai babu dan sunkoma. Isar su kenan gdan sarkin shanu aka musu iso fada,an gaysa yace daga ina? Papa ya mass bayani ya hau salaty,kunya ta ishe shy yace ina Hauwa'u? Aka nunata da kansa ya mike ya rungumota sai hawaye,ya umarta akira kiwa kowa na gdan harda kakarta fanna,jikinsu duk yayi sanyi sun tausayawa jidda sbd shareta dasukayi.sarki yace kiyi hkr hauwau munje Abj bayannan akace kun tashy munyi Neman shuru,dama munsan ba dade ba jima xakuxo amma ki hkr, papa yace ba komai anxama daya ai. Anbasu maasauki me kyau,su jidda da hayxa daki daya suke,da dadadre sarki ya kira jidda dan su tattauna harda kakarta,tambayo yi sosai suka mata amma ta boye maganar auranta. Suna part din kakarta harda jameel Suna kallon pix waxata gani? Jamal tace kaka nasan wannan,tace a ina? Nan jamil ya juyo ganin Wanda take fada ran Sa ya baci,kakar tace a ina kekuwa hauwa? Anty S tace Wanda takeso kaka,salaty ta kamayi kinsan dan kanin sarki ne fa,nan kowaa mamaki hard a Amma,ikon Allah Ashe yar gda xa'ayi inji kanwar mamanta. Hhhhh to fa, Ya xee tace kaka mufa jamil ta nuna shy da hannu shy keson jidda da aure,kaka tayi kasake kubari sarki yaxo ayita dan bnda abn cewa. Ran sarki ya Dade! Kaji me ke faruwa fa,ya gyara yace jidda ai wannan magana nidake xamu xauna, kafinnan Jamal da kuke gani Dana ne amma baxan Goya baya ta aureshy ba gskia sbd bashy da dabiun kirki,gabnta ya fadi sai kuka,sarki yace hauwa me kenan? Ga jamilu daya chanchan ta,ko kin ki ko kn so shyne mijinki butulu kawai,ai naji komai a bakin babansa shashasha kawai. Maganar karatu da yake cewa xakiyi an fasa kyayi a dakinki,ta rusa ihu da karfi Amma sai lallashynta take,nan da nan ran sarki ya baci yace tunda abn iskanci ne bara na daura auren yanxunnan kowa ya xaro ido
Share:

3 comments:

  1. plz ai baayi 17to21 sai aka tashi saga 22 bamusan asalin jiddan ba but littafi yana dadi tnx

    ReplyDelete
  2. plz baayi 17 to21 ba akayi 22 bamusan asalin jiddan ba but littafi yayi dadi tnx

    ReplyDelete

pls drop down your comment......
dan Allah ku ajiye comment.

Tallata Kayanka

Guide Tricks Blog

Be With Me Technology

Popular Posts

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technology, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).

Blog Archive