shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wanda aka fi sani da hausa novel wanda ni Muhammad abba gana nake rubutawa dan wayar tare da fadakarwa ga mutane a yanayin da muke ciki.

Monday, 28 December 2015

Sha'awar 6oye.

amma-pa.jpg Wata rana Wani Sahabin Manzon ALLAH (S.A.W) Mai Suna Shaddad Bin Aus (R.A), Yafashe Da Kuka. Sai Aka Tambaye Shi Dalilin Yin Kukan nasa. Sai YaCe:- "Wani Abu Ne, Da Naji Daga Manzon ALLAH (S.A.W) Na Tuna, Shi Yasani Kuka. NaJi Manzon ALLAH (S.A.W) Yana Cewa: Ina Jiwa Al'ummata Tsoron SHIRKA Da Sha'awar boye)" Sai Nace: "Ya RASULULLAHI (S.A .W)! Al'ummarka Zatati Shirka a Bayanka??? Sai YaCe: "E! Amma Bazasu Taba Bautawa Rana Ko Wata Ko Dutse Ko Gunki Ba. Sai Dai Zasu Riqa Yin RIYA Da Ayyukansu. 2. Sha'awar Boye Kuma, Dayansu Sai Yawayi Gari Yana Mai Azumi. Sai Wata Sha'awa Daga Sha'awoyinsa Ta Bijiro Masa, Sai Ya Bar Azumin Nasa (ma'ana ya karya azumin). (Imam Baihaqi Ya RuwaitoShi a Cikin Shu'abul- Iman). HASBUNALLAHU WA NI'IMAL WAKEEL! WANNAN SHINE HALIN DA YAWANCIN MUSULMI A YAU SUKA TSINCI KANSU. YA ALLAH KA TSERATAR DAMU DAGA WANNAN BALA'I MAICI BAL-BAL KAMAR WUTAR DAJI.
Share:

1 comment:

pls drop down your comment......
dan Allah ku ajiye comment.

Tallata Kayanka

Guide Tricks Blog

Be With Me Technology

Popular Posts

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technology, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).

Blog Archive