HAUWA-JIDDA***9
Hauwa jidda Diyar kwarai Page 9 Hasna tace nikuwa hayxa haka ya jameel keda tsauri dama?ko gayshe shi mikayi be ansawa fa,hmmn hasna da husna kenan mutumin da ko Amma be kulawa sosai dan miskilanci ai na tausawa yawa matars dan xataci ubnta.kuma papa wai auran hadi xai masa kuji fa hmmn! Ai yaya axaba ne inji jidda ga Iya duka Allah sauwake kaawai. Kuce yau manya be a gdan inji PAPA,faty da Kady sannin ku ,Ku ne kannaina ya gda? Lpy lau papa ya yaran? Lpy lau,safia dasu xee aka keashy gaysuwa, yace me sunan yaya Ashe ankaraso,sannun Ku yauwa papa. Yakamata gobe kuje Ku gaida Yaya( mahayfiyar Amma) zamuje papa da safe ISA Allah kaimu ya wuce. Duk sun hallara a gdan yaya harda su jidda, anata raha jameel ya shygo,yaya nata mass kirari yana dakewa,ya aysha tayi tsaki wlh jameel kar wataran xuciyarka ta biga fa tom,shurunka da fadin rai yayiwa gskia bt kaci gaba.ai wannan yaro sai addua inji yaya Allah dai ya nunamin aurannan naga yanda xa'a karke da matar. Hmmn yaya kenan, nafada musu su barni xankawo sunki,suyimin auran ba damuwa yayi kwafa a hnkl ya mike ya pita. Nidai Amma kada Ku masa da azo aji kunya gara a hakura gskia kawai yapi inji ya Xeee. Allah kyauta inji kaka sai addua kawai. Jameel naam papa ya xauna a kasa,inaso kaje kaga maryam yau dinnan, gabnsa ya fadi xai magana papa ya katse shy dakat kadauki faruk kuwuce tare kuje dan diz week xa'a kai kayan auren ka perio. Aboki kasaki ranka mana plzzzz,ka barni ni an daureni da jijiyo na faruk wlh narasa yanda xanyi,kayi hkr duk randa kaga choice dinka sai ka aura mana mutumina yamasa bnx. An sauke su a parlour na alfarma tare da cima kala kala,tayi sallama faruk ya ansa tynda jameel ya kalleta bai kara waiwayawa ba sannu da zuwa gmbiyar mu yauwa ya kk? Lpy lau! Suka xanta ta gaida da jameel ya ansa a ciki kunya duk takama faruk kamar ya nitse dan takaici,ya mike jameel ina waje,gmbia ahuta lpy ya pita. Kowa yayi shuru yaga yana bata tym ya mike sai anjima yayi waje, abn yamata ciwo sosai kamarta maryam ake wa wulakanci hmmn! Ya akayi aboki? Mtsew wlh bnsonta,faruk ya kalleshy inaga dai aboki na bakada lpy ko? Kalau nake kai tsaya kaji tsarin matar da nakeso faruk na farko me klaz,me kauri kuma wadda bata cika kwalliya ba,sannan fara kaga kuwa duka wannan bata dasu.dan haka bnsanta kuma daga ganinta batada kunya at ol,gashy ta cika wayewa dayawa. Madalla jameel jeka karantawa Papa wannan batun ba faruk ba. Jameel andawo inji anty safiyya?hmmn anty xo daki kiji,gskia batamin ba,knga yanda take hira da abokina kuwa? Kai bnsanta gskia,ki gayawa Amma kawai.jamil ka nutsu ka saurareni da kyau kayi hkr kawai ayi auran inyaso sai ka sake da wadda kakeso kawai,ta pice aka br jameel da tunani. Yan Hutu kowa ya wuce,su jidda ankoma sch anxama seniorz, iyayi ya dadu da yanga.
0 comments:
Post a Comment
pls drop down your comment......
dan Allah ku ajiye comment.