shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wanda aka fi sani da hausa novel wanda ni Muhammad abba gana nake rubutawa dan wayar tare da fadakarwa ga mutane a yanayin da muke ciki.

Monday, 28 December 2015

HAUWA-JIDDA***11-12-13-14 & 15

hauwa-jidda.jpg [11:31AM, 12/28/2015] .: Hauwa jidda Diyar kwarai Page 11 Amma do something pls wlh bansanta,daga gani ba tarbiyya nikam bnso wlh kingata kuwa mtsew,ni anya kuwa musulmai ne? Uwar ta fashe da daria kamanta arna ne,ya daure yace Amma wannan fa batayi ba kawai,kai ka Sani jameel auren ta dole dan haka ka shrya dan ko jiya Papa yakira kawunku yaxo next W akai kudii kuma biki nan da 2M.duk dauriyar jameel saida ya grgyxa,ransa ya baci ya mike ya fice. Hello faruk kaxo GDA mana ta kwabe min ya ajiye,kamata wai auran dole xa''amin hmn da sannu xan gasa mata aya a hannu. Abokina kokuma nace ango ya akayi? Meye ma da baayi ba, nifa ansakani a tarko nakasa fita,jameel ja yi biyayya idan yaso duk ranar da kasanu wadda tayi maka sai ka aura kawai kokuwa? Faruk kenan nifa ko an kaita saidai tagaji ta fita dan kywa ko kallo bata ishe ni ba,ni hauka nake na hada mata 2 a gdana impossible! Yanxu dai faruk kaje kuyi maganar schedules dinta akan biki dan papa yace saura wata 2,hhhhhh jamil kenan karfa muxo akaita daga baya lbr ya sha bambam mtsew bnxa kaga fita ta kasameni a waje idan kagaama haukan inji jameel. Ankai kudi an tsaida biki wata 2,su Amma dasu ya ayshr sai shrye shrye suke amma ango kamar be San me ake ba. Meke damunka jameel inji anty safiyya? Anty auran dole ake shirin ayi min,kayi hkr ka fito da mata mana yayi ajiyar xucia ya kalleta yace anty xan gaya miki wani sirri na amana duk dunia ke kadai xan iya fadawa, duk son danaji abnda yafada amma ina bnjiba naga dai ta mike tsaye xunbur tana grgyxa kanta da karfi, Sam jameel dama haka ne a ranka to wlh baka isa ba chabdi! Idonsa jajawur yana kallonta,anty Ashe kuwa bnyi auren dan ni kinji raayina.hnkl ta yatashy ta kadu sosai dan xai ballo ruwa. WANE RUWA XAi BALLO? Kubiyo maman iman kuji. [11:32AM, 12/28/2015] .: Hauwa jidda Diyar kwarai Page 12 Biki yarage sauran saty 2 kowa ya hallara a gda,anata shrye shrye a gdan Papa..gskia dinner xamuyi inji jidda dan dole mu warwasa Amma, hmmn jidda kenan yanda jameel take dinnan ai wlh ba xuwa xaiyi ba kinsan,ya xee tace gskia kam eve zamuyi da walima ya isa dan ko yaje knya tamu xaiyi kawai a hakura. Nifa ya aysher baxanyi inviting kowa ba,haba Jamel kayi hkr ko abokan aikin kafadawa mana,kaga IV yapito dazu sai ka aika musu. Da kyar ya yarda da hakan. Gdansu amarya kuwa sai shagali ake,mum sai gyra diyarta take, dan ta firgy ta angnta hmmn!. Yanxu mum ya zaayi yaje dinner? Ko mamansa xaki fadawa tasaka shy dole yaje, aikywa kinkawo shawara bby bara nakirata yanxu kawai. Bayan sun gaysa mum ta nemi alfarmar zuwan ango,Amma tace xaixo ai sukayi sallama. Tunani Amma keyi yanda xatayi forcing jameel yaje,takira anty safitya tamasa magana akan yaje. Kayi hkr jameel ko minty 30 kayi awajn ka juyo,anty kenan amma da sharadi wlh baxan jera da ita ba saidai tayi gaba nazo daga baya.naji zan kirata nafada mata nagode ta Fita. Matar mu ya GDA? Tace kinji me ango ya fada da fatan ba mtsla? Eh bbu anty hakan ma yayi indai xaije din,plz anty ki masa fada akan yaso ni dan Allah,tace xanyi ISA sukayi sallama. Anty daria kamar ta mutu yanxu ta yarda da mahanar jameel bata dace dashy ba. [11:33AM, 12/28/2015] .: Hauwa jidda Diyar kwarai Page13 Biki yarage jwana 2 abokanan ango suka iso Abj,anata shrye shye gdansu Amarya. Su jidda anata aiki Amma takira ta maxa jeki kaiwa bakin jamil abnci suna part dinsa. Ta dauka bada son ranta ba,salamu alaukum aka ansata ta shyga kanta akasa ta ajiye ta mike,keeeee baki Iya gaysua bane? Jikinta na bari ta gaidasu dayan yace wow jamil wannan kanwarka CE amma? Umn gskia naga mata yau a gdannan,sauran sai daria dayake su 4 ne harda jamil 5, ya sunanki? Tace Hauwa nice name,keee tapi inji jameel ta mike abokin yabi bayanta da sauri. Ji mana ta tsaya suka sake gaysawa kanta a kasa,sunana Jamal abokin jameel kuma nima pilot ne,ayya sannu yaya Jamal, xatayi magana jameel ya pito a daure jiddda maza kama hanyarki kafin nakaraso,da sauri ta wuce hat tana tyntube. Haba Jamal yarinya CE fa yaxaka tsaya kana mata iron maganganun nan? Yace kamar yaya yarinya jamil? Hmmn she's 15plus fa,haba dai amma gskia ta hadu abokina kamar wata yar 20 komi xam xam haka,mtseww dan iska ne kai a gabana kana yaba kanwata bnxa kawai, hhhh jamil kasan Allah da gaske nake tamin dan barinta gdan nan hatsari ne. Anyi kamu lpy aka gama,nairatayi kuka ranar,d next day xaayi dinner,waje yayi waje en mata sun sha kyau amma duk wajen baya jidda tasha fitted gown, amarya ta iso ta xauna da tawaggarta,DJ yafara wasa su hayxa da jidda sai rawa ake, bayan minty 30 ango da abokansa suka shygo yana cika yana batsewa kamar ya fashe,ya xauna ya daukewa amarya kai chan ya hango kannansa sai rawa suke ya dallo musu wata uwar harara wadda ta Santa su tuni suka waste daga wajen. Anyi Raye Raye da hotuna,Jamal ya janyo jidda dan suyi photo tuni idon jameel yayi kanta yanata muxurai, ya turo a kirata yace kutapi gda tanxunnan dake da hayxa kada na yarda na ganku anan. Amarya ta dan kwanto jikin ango dan su dauka tuni ya dankara mata wata uwar harara ba shyri ta kauce ya buga mata tsaki a haka aka tashi. [11:35AM, 12/28/2015] .: Hauwa jidda Diyar kwarai Page 14 Washe gari aka DAURA auren maryam da jameel wanda ya kunshy manyan kuso shyn Nigeria,tun a wajen jameel ke bacin rai har aka waste saga taron. Wai menene jamil inji faruk? Hkr xakayi hawayennan iz owk, kayi biyayya mana,yanxu fa amana CE Allah ya baka na maryam ka niutsu plzz. Faruk dole na koka bakasan yanda na keji bane amma kasan Allah bazan kulata ba, kawai da azo na maidata karamar xawara gara na brta tagaji ta kara gaba. Hhhhh jamil kenan kayi shuru kawai Allah xaba mafi alheri. A cikin gda Amma NATA kaikawo,su ya xee baxama dasu aunties kowa na sintiri Angwaye suka shygo idon Jamal nakan jidda ,ita kuwa tabasar ganin babban yaya a kusa hmmn kayi kagama no karatu xanyi ba lurv ba. An gaggaysa sosai suka fita domin kowa yau xai watse. Ranat lahadi aka kawo amarya gdan Amma dayake gdan da papa ya bashy jikin nasu ne, an mata fada sosai sannan aka kaita aka brta tare da kawayent. Jamil ya kira hayxa yace kice duk kawayanta su fice dan bawani siyan baki da zanzo ya aje,dama hayxa kiris take jira ta aiwatar aikuwa ta gayawa maryam,ranta yadan baci amma haka ta sallamesu suka tafi. To ango muje my kaika inji su faruk,wlh ba me xuwa nikai dakina xan kwana wlh,sunata daria sai ga jidda tapito hnkl su Yakoma kanta, Jamal sai smiling yake,jameel yayi tsaki yace wlh bakada aiki bnxa suka tafa. Amarya taji shuru ango be xoba,taci wanka da kwallia tana jira,ta lalleka dakunan gdan be ciki,takirashy yaki dauka tanata tsaki dan kuwa maryam taci burin amarcewa dan dama ansaba bin maxan bariki. Da safe ya shygo be ko kalleta ba,tanata yauki yace keee xauna,xankafa miki sharudda wlh Idan knbi a xauna lpy idan kinki ayi tsiya,bude kunnuwanki daga yau karki kara kulani a gdannan,bnsan grki, bnsan ki shyga dakina kuma maganar fita damuwarki CE ko ki FIta ko ki xauna uwarsu days ubnsu daya.sannan kada ki sake ki maganata da wani nawa,idan naji sabanin haka ranki xai baci yayi ficewarsa. Duk iskancin maryam ta tsorata da jameel amma yaxatayi taba sonsa( Mara xucia). Sallamar hayxa da jidda tadawo da maryam tunaninta,sannunku tanata yatsina tana fari,suka aje mata b.fast suka dan taba hira.nikuwa jidda inasonki inji maryam,kinfi kowa kyau a gdanku amma bnda my luv sukayi daria kawai suka dan jima sannan suka wuce. [11:36AM, 12/28/2015] .: Hauwa jidda Diyar kwarai Page15 Kwana biyu bata ganshy ba,ta dan damu gashy tarasa yadda xatayi dashy hmmn! Amma tana kula da takun jameel amma tayi shuru dan tasan xaa Rina an saci xanin mahaukacia.ta gayawa kannanta da yayyinsa, kowa da abnda take fada,anty Kadija race wit tym inaga ya sakko Nawa akayi? Ku xuba ido kawa,ya ayshar tace nasan jameel wlh saidai addua kawai,ita kuwa anty safiyya tayi daria dan kallansu kawai take.muje dai xuwa ansaci xanin mahaukacia. Jameel yasamu papa akan komawarsa aiki, papa yace kadauki matarka ku tapi mana,sai a sannan yatuna da wata ma a gdan,dan rabnsa da gdan tun kai amarya. Yace papa a barta tukunna sai nasamu bbnn gda a chan sai naxo mutafi,Amma ta harareshy amma dai batai magana ba.to shykenan Allah muku albrka jeka. Washe gari ya arce bada sanin taba Yau da gone sai Allah maryam Harta saba da rashynsa,kullum taxi tasha ta kwanta da pita bin kawaye kamar akuya,tun Amma na shuru harta kira faruk tamasa complain,in fa faruk inaga kayiwa abokinka magana dan matarsa kullum a titi wannan wace irin rayuwace? Tsakani da Allah amma bakomi, faruk yace Amma nifa nagaji da masa,yace rayuwarta CE be da hadi da ita kwata kwata,tace xangayawa papa nikam dama nasan haka xai faru ai. Dan Allah faruk jameel wayakeso? Yayi smile wlh Amma bnsani ba, nayi nayi dashy yace bakowa,to Allah sauwake ya tafi. Jamal yarike wuta wajen jidda kullum waya harta kulla dashy a boye,dan har chat suke sosai a boye Bayan watanni hayxa ta gama sch while jidda na shrine shyga final yr dnta,aka hada mata walima,a lokacin akewa maryam tsiya ko dai ciki gareta dan ta chanxa,tayita daria kawai tana cewa xaixo ne cikin,suyita kwasarta kamar mahaukacia. Bayan antashy jameel ya iso daga lag yana takun kasaitar Sa,aka gaggaysa maryam tayi mukui had ya xee na mata tsiya shy ko kallo bata isheshy ba,ta mike simsim ta fice sai gda,rants a bace takira uwar ta fada mata komai,uwar tace oho nayi nayi dake muje kinki shykenan ta aje mata waya. Tyn sanda naganki nake sonki nabari ki gama sch sannan na fada miki,hayxa wani dadi taji sbd ko ba komai faruk ya hadu, taji kunya da kyar ta tsaya dashy sukayi hira,jameel ya wucesu ya banka mata harara, yana mamakin yarannan Allah sauwake. Yayi sallama palour bakowa sai karar waya dake chaji, ya kalla yaga ansaka mluv yayi kasake yana tunanin wayar waye, aka sake kira jidda tapito da sauri dan tadauka taga ya jameel a wajen jikinta ya hau bari xata juya ya damkota
Share:

1 comment:

pls drop down your comment......
dan Allah ku ajiye comment.

Tallata Kayanka

Guide Tricks Blog

Be With Me Technology

Popular Posts

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technologies, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).

Blog Archive