HAUWA-JIDDA***3-4 & 5
[12/24, 4:01 PM] Ábbä~Gåñā: Hauwa jidda Diyar kwarai Page 3 ASALINSU Engnr Umar farouk sunan mahaifinsu Wanda suke kira da PAPA,dan jihar kano ne karamar hukumar sumaila,yataso a maraici baisan mahaifnsa ba sai mahaifiyarsa,yana aji uku a bbar makaranta Allah yayiwa mahaifyarsa rasuwa. Rikonsa yakoma hannun kawunsa har Allah yasa ya gama jamia yaxama engnr. Allah yakaishy kano inda yayi bautar kasarsa a wani const company na Alh Sani. Allah ya hada jininsu dashy sosai har ya tausayawa maraicinsa. Ya kaishy gdansa yaxauna domin kywa ya yaba da hnkl umar faruq sosai,matarsa h.aysher suna kiranta da YAYA macecen kwarai ta rike shy sosai tamkar danta.yaranta 4 amina,auwal,Kadija da safiyya. Sun dauki faruk tamkar dansu harya gama yayi employing dinsa. Kwanci tashy soyayya mai karfi ta hadasu da Amina harta kaisu ga aure,yarinya me nutsuwa kuma mai ilimi,nurse CE a babban asibityn kano. Shekarasu daya da aure ta hayfi Aysher kyakkyawar yarinya wadda tayi karatu sannan aka mata aure take xaune a Lagos. Sai zainab ita kuma lawyer CE tana aure a Abj,sannan JAMEEL Wanda yake sakon Xainab. [12/24, 4:02 PM] Ábbä~Gåñā: Hauwa jidda Diyar kwarai Page 4 Jameel kyakkyawan yaro son kowa kin Wanda yarasa,ga kyau, hnkl,ilimi,kwalisa da gaye.mtslarsa daya rashyn faraa da miskilanci amma yana da kirki ga kyauta. Yayi primary da sec a Nigeria daganan yatafi Singapore yayi shekara 7 yapito a matsayin pilot,yake aiki a min of aviation Abj,jamil kenan dan shekara 30 a dunia. Sai saifullah dan shekara 23 dake Cairo yana mbbs, sannan Sani dan shekara 20 dake Malaysia yana economics,sai hayxa 16 dake ss1 sai auta JIDDA maman kyau dake jss 3 15yrz. H amina(Amma) tana matukar kaunar yaranta musamman Jidda da jameel,Jidda sbd auta CE yasaka tafi ji da ita sosai. Suntaso Kansu a hade amma duk gdan anfi tsoran ya jameel dan be sayrarawa kowa kuma duk dacin gskia sai ya fadeta saidai a mutu.tun tana karami haka yake bai daukan wargy hat ya grma.ko haduwa akayi palour ana hira jameel beyi,tn Amma na fada harta gaji ta daina ta xubawa sarautar Allah idanu. Har kawo yau tsarinsa be chanxa ba dan haka ma en mata ke tsoransa a duk inda yake.abokin jameel daya Wanda kowa ya sansu tare wato Farouk dan abokin babansa,tsakaninsa da course mates dinsa kuwa sai gaysawa hmmn jameel kenan. [12/24, 4:04 PM] Ábbä~Gåñā: Hauwa jidda Diyar kwarai Page 5 Back to story Assalamu alaykum! A guje ta fada kan Amma ma luvly mum em back hmmn Allah shryeki Jidda,ina tausayin ranar da xan miki aure duk sangarta da shagwaba kya dainata ,kai Amma nice auta fa dole nayi,hayxa tayi daria mundawo amma tace to sannunk yan albrka,maxa a cire uniform ayi wanka da sallah aci abnci. Yauwa mum jibi xangama jsce kuma xamuyi gt to geda ance kowa ta kawo 10000 a hada a cilantro,owk Jidda ta Allah ya kaimu jibin,Amin mum. Namanta nafada muku an maida da jameel Lagos gobe xai tafi da safe ISA,kowacce sai murna kai munji dadi, sarkin takura xai daga hayxa harda rawa Ranar Sunday suna hira harda PAPA a palour,jameel yayi salla ma yagaida iyayansa, papa yace Allah sarki yarona tau sai ikko ko? Ummn papa,Allah kare jamil bt naso ace kana da iyali da kun tafi tare da ita,ya hada rai dan diuk dyniarsa bai kaunar xancen aure bare a ce yapito da mata,Zanyi ne papa tym ne.mtsewww Amma tayi tsaki aikin kenan kace tym,ga en mata nan fal a gari amma kaki sbd policy na bnxa mtseww,wace mace xata kula ka kullum fuska a hade kamar kashy ba faraa ai wlh kafadi ba nauyi. Kodayake nasan maganinka ko kaki ko kaso aure xan maka kwanannan. Papa yayi daria kyale shy dai akwai maryam yar gdan abokina xanje muyi magana,yauwa papa shykenan dama yace shy sai yar jamia baxai auri karama ba. Jamil hnkl Sa ya tashy sosai yaga lallai ma kamarsa had guy ace auran hadi xaayi mass mtsew aikuwa yanda suka kaita haka xasu dauko ta.Amma tagama fadanta ta gaji, su Jidda duk sunyi shuru ya mike xan wuce Papa da Amma sai nanda saty 2 xanxo Allah kiyaye hanya saura kuma kaki xuwa gdan yayarka,ISA xanje Amma,su hayxa suka CE a sauka lpy yaya, ya ansa a ciki ciki ya pita. Papa yace kai jameel narasa irinsa wlh a dunia kannansa ma be kulasu dan fading rai mtsewwww. Su Jidda GDA yaxama nasu sai sheganta kala kala suke dan ma dai Amma na taka musu birki sumtymz.
Nc book
ReplyDelete9ce story
ReplyDeleteMuna jiran karashin
ReplyDeleteKarashin pls
ReplyDeleteYayi
ReplyDelete