shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wanda aka fi sani da hausa novel wanda ni Muhammad abba gana nake rubutawa dan wayar tare da fadakarwa ga mutane a yanayin da muke ciki.

Thursday 24 December 2015

HAUWA-JIDDA***1 & 2

hauwa-jidda.jpg [12/24, 3:59 PM] Ábbä~Gåñā: Hauwa jidda Diyar kwarai Page 1 Wata irin tsawa sukaji an daka musu,dan ubnku mahaukatan ina ne ku?xaku shygo gda a guje kuna ihu,yabisu da mugun kallon da saida xuciyarsu ta grgyxa.jidda uwar yan tsoro tuni jiknta yafara rawa tayi wuki wuki da ita,hayxa kuwa mutuwar tsaye tayi dan duk iskancinta tana shakkar ya jameel tasan warki be daidai da duwawun kowa.dalla malamai Ku wuce shashashan bnxa mtsewwwww. Sumsum suka nufi daki kowacce jikinta na bari suka kullo kofarsu. Jidda tayi ajiyar xucci tace hmmn yaya hayxa ganin ya jamil masifa ne wlh,mutm kullum cikin daurewar fuska kamar xaki,ni wlh da badan yana kama da papa ba da sainace chanje akayiwa amma a Hosp mtsew.hayxa tayi mika ni wlh yanda yake mana ne bnso kamar ba kannansa ba, rannan kunyata ni yayi a gabn abokinsa muktar har abokin na masa fada hmmmn. Jidda tace ai hayxa wlh yaya masifa ne matarsa ta banu,Allah yasa ya kwaso wadda xata horashy suka tafa aka chanxa hira. [12/24, 4:01 PM] Ábbä~Gåñā: Hauwa jidda Diyar kwarai Page 2 Jameel ya shygo gdan rai a hade,hayxa ya kwalla mata kira jiki na bari ta taho ta russuna, saida yagama yatsinarsa yace soyamin kwai yanxunnan, tamike tashyga kitchen tayi kwabarta ta pito takawo mass,kallo daya ya yiwa kwan ya buga uban tsaki dan uwarki meye wannan? Gud,jidda tapito a sanyaye ta durkusa jeki soya min kwai,tayi rau rau da ido wlh yaya bn Iya va,wat suyar kwan? Lallai xakuci ubnku yau,gara ma ke kin tabuka amma ke datake kinfi kowa harda cewa baki Iya ba ko,yayi kyau, jidda jeki dakina ki dauko min belt yanxunnan nan tafara kwalla yadaka mata tsawa ta mike ta kawo hayxa karbi ki mata 10 masu xafi if nt wlh sai naki yapi yawa,ta Nada mata na jaki badan ranta yaso ba,ke kuma jidda ki mata 5 tynda tayi attempting soyawar,da kyar ta mata badan ranta yaso ba.amma tayi salaty gskia jamil nagaji mekenan? Nawa suke yarannan,haba amma kamarsu basu Iya soya kwai ba wannan ai ba daidai ba me gskia,to dakeni ubana wlh nagaji gskia ehe. Amma gskia daya ce su anty aysher da anty Xainab ai ba haka kika musu ba sai su wadannan? Wataran aure xasuyi fa,jiknta yai laushy dan tasan tabbs yayyinsu ba haka suke ba,to jamil xasu fara daga yau amma ka rage takurasu dan Allah.yayi kwafa amma tace gaka PILOT amma sai xafin rai yadauke kai tawuce ciki.
Share:

5 comments:

pls drop down your comment......
dan Allah ku ajiye comment.

Tallata Kayanka

Guide Tricks Blog

Be With Me Technology

Popular Posts

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technologies, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).

Blog Archive