AL'AMARIN~ZUCI 36------------------40
[7:10PM, 10/8/2015] Billygiro: AL-AMARIN ZUCINa Bilky giro
36Yaja hannunta suka je dakinta,drawer din ya bude ya dauko layin.
Miko wayarki a saka layin,ta dauko wayar ta bashi,yauwa yanzu kinga sai a kira daddy ko?eh yaya,ringing daya tayi aka daga wayar,tare da amsa sallama,daddy Mimi ce, mamana aikinsan muryanki bata bace ,ya can din?lafiya lau,ya yayanki yana lafiya?lafiya lau.
Daddy nayi mising dinku dayawa ina momyna,ga momynki,Mimi injin dai kunan lafiya dai ko?Allah mommy, lafiya kalau muke to in jin dai kina masa biyayya, yadda yakamata, Allah momy ina masa,to kici gaba da yimasa biyayya kinji,inshaAllah komai zai bi daidai,sun dade sosai suna waya,sannan takira su kaka suma ta gaisa dasu,yaya gaskiya akira abbah tayi maganar a cikin shagwaba.
Kirashi mana,amma nasan ni bazaiyi magana dani ba,yaya zai yi magana dakai....hmm Mimi kenan bakisan Abbah ba ne idan yayi fushi....Ya daga wayan fa,Abba barka da wuni,a'a 'yata Mimi kece?eh Abbah nice,ina fata dai yayanki baya cutar dake?bayan min komai.....amma don Allah kayi hakuri da abinda yayi,Mimi bawai banyi hakuri bane,inaso in kwatar miki 'yancinki ne...ko bakya so?inaso abba ...to ki barni dashi kawai so nake sai yagane kuskurensa,ga ummanki, tanaso ku gaisa,bayan sun gaisa ne,umma tayi,tayi mata nasifa akan taci gaba da hakuri,sannan ta aje wayar,tana mai kallonsa,idanuwansa sunyi jawur,kingani ko nagaya miki....kayi hakuri yaya,jawoshi tayi jikinta ta rungumeshi,tana kara kwantar mai da hankali.
Written by Bilkeesu giro
[7:10PM, 10/8/2015] Billygiro: AL-AMARIN ZUCINa Bilky giro
37Shima rungumeta yayi,yana shafar gashin kanta,har ya fara wuce gona da iri,saurin dakatar dashi tayi,da cewa"yaya muje muci abinci,bahakan ya soba amma ba yadda iya dole yatashi suka je cin abincin,da suka gama ne suka koma kallo,har wuraren karfe goma.
Mimi tashi muje muyi bacci dare yayi,wani iri taji zancen abinda bai taba yi mata ba,tashi tayi suka jera kowannesu ya shiga nasa daki,toilet tashiga tayi wanka,sanna ta fito tayi shirin kwanciya,tana kokarin kwantaya taji yana nocking kofanta,me kuma yaya yake bukata cewar mimi.Tashi tayi ta bude masa kofan, tsaye tayi tana jiran taji kome yake bukata,yanayin kallon da yake mata ne ya tunatar da ita tufafin da ke jikinta, da ita da babu duk daya ne,da sauri tajuya domin dauko hijabi,idan kinsa hijab din kizo muje dakina.
Bayan sunje dakinsa ne ya umarce ta da tayi arwala,"yaya ina da arwala,to zo muyi nafila mugodewa Allah,hadi dayin addu'a
Allah yasa ma aurenmu albarka,raka'a biyu sukayi ya juyo ya dafa kanta yana addu'a.
Written by Bilkeesu
[7:11PM, 10/8/2015] Billygiro: AL-AMARIN ZUCINa Bilky giro
38Sai da yayi mata tambayoyi akan addini ya tabbatar bata da matsala,sannan,ya dauke ta chak ya aza bisa gado,tare da cire mata hijab,anan yafara gwada mata iyawarsa,sai rokonsa take yayi hakuri,Mimi bazan iya bane pls kibanni nayi,ciga ba yayi da shafarta ta ko'ina har yana kokarin rabata da kayan jikinta,yaya pls....bakinsa yasa a cikin nata yana tsotsa, sai da ya tabbatar ya kashe mata jiki sannan ya fara addu'a saduwa da iyali,wata irin kara naji Mimi tayi,wacce ni Bilky giro,sai da na bar dakin aguje ban shiryaba.
Sai da safe na samu na dawo dakin, bacci suke abinsu rungume da juna.
Faruk ne yafara tashi cike da farin ciki yake kallon Mimi,duk yaji taba shi tausayi yarinya 'yar shekara 17 ya kasa hakurin bari har ta qara girma.
Daukar ta yayi zuwa toilet domin suyi wanka,ya hada mata ruwan zafi da dettol ya sakata a cikin bahon wanka,qanqameshi tayi alamar taji zafin ruwan sosai,yaya da zafi tana magana ne a cikin shagwaba,sorry my Mimi,sai da yagama yimata gashi sanna sukayi wanka,suka fito,suka gabatar da sallah.
Written by Bilkeesu giro
[7:11PM, 10/8/2015] Billygiro: AL-AMARIN ZUCINa Bilky giro
39Shi da kansa ya hada musu breakfast,sukaci,Mimi kwanciya ta koma yi,akasin shi da yake shirin zuwa aiki,yagama shirin sa tsaf sannan ya dawo gun Mimi,yadai Mimi ko akwai abinda yake damunki?yaya zafi nake ji a gun,oh no Mimi sorry ba laifi na bane,nifa a sannu na biki,kece very tight,amshi wannan magani ko zaki ji sauki,bayan tasha maganin ne ya lallaba ta, har saida tayi bacci sannan ya fita.
Ba ita, ta tashi ba sai wuraren karfe 12pm.wanka ta komayi,sannan ta gyara ko'ina na gidan tsaf,gida sai kamshi yake.
Kici taje domin samun abu mai sauki wanda zata girka ,kuskus ta datafa da stew da naman kaza,sanna da dafaffen kwai,ta kai kan dining table ta jera,tana jiran dawowar sa.
Wayart ta dauko takira zainab,ringing daya biyu ta daga wayar,hello Zainab Mimi ce,lah Mimi ashe,akan jiku,ya amarci,Alhmdlh,kinji ni shiru ko zainab?har wata fa ba kira,nace ko dadin auren ne?hmm zee kenan har akwai abinda zai sa inmanta da ke in ba gushewar hankali ba,to har amin baiko ba kira kuma nasan bazaki rasa jiba,yaya ya manta bai gayan min ya aje min layi a daki ba,ni kuma ban tambayesa ba sai jiya,Allah zee banjiba dawa akayi,na baki gari ki canko,nadaisan ba kya son Habib dashi akayi ko kuwa?hmm an barki baya Mimi,da yaya hafiz akayi,dan girman Allah!da gaske nake miki zancen nan,bayan tafiyarku komai ya hadu,soyayya zamzam kamar wadanda sukayi shekara, amma nayi matukar murna wlh, Allah ya kara dankon soyayya,Amin mimi na gode,sannan suka aje waya,tana mamaki yanzu ace yaya faruk ko yagaya min,ko da yake bazai yi tunanin banji ba.
Written by Bilkeesu giro
[7:11PM, 10/8/2015] Billygiro: AL-AMARIN ZUCINa Bilky giro
40Bashi ya dawo ba sai wuraren 3pm,sai faman sauri yake,saboda yabar Mimi ba abinci, bai kuma yi tunanin zata iya dafawa ba,bai zame ko ina ba, sai dakinta,kwance ya sameta akan kafet din sallah tana bacci,da alama tana gama sallah tayi bacci domin ko hijabi bata cire ba.
Durkusawa wa yayi cike da tausayinta, yana mai shafar fuskarta tare da bata kiss,kamshin turarensa ne ya tada ita, a hankali take bude idanuwanta cike da jin bacci,yaya ka dawo?sai yanzu nasamu damar dawowa, meeting ne ya tsaishe ni,kiyi hakuri na barki da yunwa,ba haka naso ba,ba komai yaya,abincin zaka fara ci,ko sai kayi wanka,kin dafa abinci ne?daga kanta tayi alamar eh,i hope kinci?banci ba kai nake jira,haba mimi tayaya zaki jirani bayan kina jin yunwa,yaya nafi jin dadin cin abinci da wani,amma dai irin haka ai sai ulcer ta kamaki,ki daina dogon jira haka kinji,naji, to tashi muje muci abincin,amma cire wannan hijab din.
Ta cire hijabi suka tafi.
Yau shi da kansa yake bata abinci a baki,tana lafe a saman jikinsa,sai wani kara narke masa take,sai da suka koshi sannan sukayi wanka.
Kwance suke a bisa gado rungume da juna,ba kaya a jikinsu sai bargon da suka lulba dashi, da alama wanka sukayi,Mimi na shafar gashin kirjinsa,shiko yana shafar gashin kanta,koma wa yayi kan dukiyar fulaninta da suke rikitar dashi ko yaushe,anan tafara jin yana so ya wuce gun..."um um fah yaya,kin manta yau fa sati daya kenan,kuma kice zaki hana ni,gashi kinsan gobe ne tafiyata,yanzu yaya ni kadai zaka bari, a'a zan kayo miki wata kanwar abokina da take karatu anan,a hostel take zama,idan na dawo sai ta koma,hakan yayi miki?daga kanta tayi alamar eh,yanzu za'a barni nayi ko?kunya taji sosai har da rufe idanunta,nan suka faranta ran juna.
Written by Bilkeesu giro
wldn
ReplyDeletetnxx
ReplyDeletetanx
ReplyDelete