shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wanda aka fi sani da hausa novel wanda ni Muhammad abba gana nake rubutawa dan wayar tare da fadakarwa ga mutane a yanayin da muke ciki.

Tuesday, 17 November 2015

UMMULKULTUM***22----25

img-20151113-173905.jpg

[2:35PM, 11/17/2015] Bana: UMMUKULTHUM
By Adermerh_MD

22aranar walima amarya tasa less red anyi mata kwalliya inda kaltume tasa darkblue tayi kyau sosea idan wanda yasan kaltume yaganta yanzu sea yh rantse yace ba itabace dama waliman nasu nah maza da mata neh yanda aka shirya abun yayi kyau sosea komea nah yan boko akayi kai kace chan asalinsu yan boko neh awajan waliman neh uthman yah kara ganin kaltume shine yake tmbyn yayansa majid wai nikam waye wannar yarinyan neh majid yayi murmushi yace wani abun tayi maka dan nasanta da neman tsokanan mutane yace aah kawai dea naga bansan tabane yace ohh tow kanwar murjanatu neh baka ga kaman ni bh uthman yace nagani sea dea ita wannan yarinyan tafi aunty na kyau sosea majid yayi dariya yace kodea kah kyasa neh yayi sauri yace aah nikam dama naga bansanta bane nake tmby majid ohk......


By adermerh_md
[2:42PM, 11/17/2015] Bana: UMMUKULTHUM
BY ADERMERH_MD

23ranar friday aka daura auren Abdul majid Abba da Murjanatu sadeeq anyi biki an bidiri ankai amarya gdn tah achan fedral lowcost biki dea yayi biki kowa ya yaba da gdn murja su kaltume an zama shuru shuru kodan ganin tazo birni neh oho dan mantawa da iya shegen nata da rashin kunyan datake tsulawa takeyi tayi da kallon yan duma irinsu dumansu (amira & timsy) anan gdn amaryan su kaltume aka kwana washegari neh taron bikin yah watse kowa yana takomawa gd su kaltus mah ayau za'a koma mahaifa aje achigaba da neman mgn bayan sunzo sallama da murja neh suka fara kukan rabuwa majid kam abun ma dariya yabashi yanda kaltume keh kuka kaman wanda akace baxata kara ganin murjan bh hka dea suka rarrashi juna tah rakosu waje suka hau motan datake jiransu suka koma kumoooooo.......
UMMUKULTHUM
By Adermerh_MD

24suna isa kofar gdn suka fara jin hayaniya ae kaltume naji muryan tagane inna talatun neh shiyasa abun baidameta bah ita da rabuwa da yar uwarta takeji suka shiga da sallamnsu dama ita da sauran yan uwan umma neh suna shiga sukaga umma ta zaune tayi tagumi talatu na kanta tana zuba mata masifa kaman uwarta tana jin sallamansu tadago da sauri tana sannunku da dawowa kawea sea taji hajijiya ae kuwa anan tah fadi warwas aikuwa nan sukayiyo kanta suna salatin manzo S.A.W. suka dauketa suka kaita daki ana tagi mata fifita sea nunfashi sama sama takeyi kaltume kuma duk tarude da kuka haka sauran yan uwannata maa hadda talatu ma kukan takeyi dama an aikawa malam yazo umma tafadi aikuwa shima nan da nan yazo yace akaita asibiti ana shirin zuwa asibitinne Allah yh amshi ranta kai gsky anyi rashi kam kaltume kow mgn batayi balle taci abinci haka murja ma talatu kam ba'a mgn mah don ita ko fitowa bata yi daga daki jitakeyi da itace mah tah mutu bah umma bah yan anguwa mah sun kuka da mutuwar umma tashiga kowa KULLI NAFSIN DA'IQATUL MAUT......

bayan anyi shadakan bakwai neh majid yasamu baba yake cemasa mea zea haana yabawa murja kaltume surike tah tabbas malam yaji dadin hakan saboda tarbiyyan ya mace sea ya'mace amma kuma sea jikinsa yah kara sanyi yace majid bbu komea ae yar uwarta neh majid yayi godiya yace shikam zea koma kan aikinsa nan da sati biyu zea zo yah daukesu malam yace towh bari akakirawo maka murjan kuyi sallama yace aah baba kabari kawea zamuyi waya yace towh Allah yh kiyaye hanya yace aamin baba.....

Duk wanda yasan kaltume tow yanzu idan yh ganta sea yah tausaya mata gsky duk taji ta rame ganin murja neh ma yake sawa taji sanyi ah ranta Allah sarki mutuwa mai raba da da uwa
Murja neh take cemata kaltume gobe majid zaizo yah daukemu zaki koma wajena da zama zakiyi karatunki acahn ta danyi murmushi sea kuma tace baba fha murja itama kanta seada taji hawaye sunzo mata nan fah tunanin umma yaadawo musu suka fara sabon kuka talatu neh mai basu hqry itama tana hawayen.......
09039016969 for whatsappp
[2:48PM, 11/17/2015] Bana: UMMUKULTHUM
BY ADERMERH_MD

25 ranar dazasu bar kumo tunda safe kaltume taje gun aminiyarta simbiat sukayi sallama sukayi kukan rabuwa tace zatana zuwa musu insha Allahu majid tare sukashida uthman dan time din da akayi rasuwan yaje dubai sunyi sallama da kowa sukazo suka shiga mota suka fati gombe....

Randa suka dawo aranar mami tazo tayi musu ta'aziyya dan bata samu zuwa kumon bah yan uwan majid mah duk sunzo wanda basuje musu chan kumon bah bayan sati buyu da dawowansu neh sukasaka kaltume ah makarantan GIS (gombe internation school) sun chanja mata suna yah koma UMMUKULTHUM SADEEQ ansata ah jss 2 saboda tayi girma ah jss1 idan taje skul bata mgn sea dai ta nitsu taji abinda ake koya musu ahankali ahankali harta iya turanci tana da wata kawarta guda daya mai wato walida wanda ake kira da (makoko) sun shaku sosea sun zama tite frndx duk abunda yh shige mata duhu tah kan tmby kawarta walida ahaka itama har tazamaa mai hazaqa sosea........

Muhadu acigaban UMMUKULTHUM
Share:

2 comments:

pls drop down your comment......
dan Allah ku ajiye comment.

Tallata Kayanka

Guide Tricks Blog

Be With Me Technology

Popular Posts

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technology, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).

Blog Archive