shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wanda aka fi sani da hausa novel wanda ni Muhammad abba gana nake rubutawa dan wayar tare da fadakarwa ga mutane a yanayin da muke ciki.

Friday, 13 November 2015

divorce***daiary--101---114

divorce-diary.jpg

[11/6, 8:33 PM] Âbbá~Gãñä: 101 Nace kamar ya ba sai naje ba kanwar mum dinka fa kuma ita ta Raine ka tunda mum dinka ta rasu sai yace ke nace na'am yace shin kanwar maman waye a cikin mu nace taka yace to ba ruwanki na gaya miki ba sai kinje da shegen son yawon tsiya babu ruwan ba yan uwanki bane yan uwana ne kuma nace bana bukatar kije
#Divorce diaries # By
:


muhd abba gana
[11/6, 8:43 PM] Âbbá~Gãñä 102 a haka dai muke ta rayuwa wata rana ina zaune daki na da safe kawai sai ya shigo side dina ya sameni a palour na ya shigowa kamar wanda aka koro bako sallama yana shigowa yace bani phone dinki nace gashi yace ki Bude password din nace ai bata da password kawai sai yayi dialling wata number sai suna ya fito kani na the next abinda naji shine saukan mari a face dina
[11/6, 8:49 PM] lÂbbá~Gãña 103Nace whaaaaaat malam lpy? Kafin in rufe face dina na kuma Jin wani waton dama abinda rayuwa ke gaskiya ne kenan yaron nan hafeez soyayya kike dashi sagir ya gaya mun ban yadda ba yanzu gashi naga har da saving number shi kinyi "sagir kanin shi da na gaya muku baya mun magana"
[11/6, 8:52 PM] Âbbá~Gãñä: 104 Nace Subhanalillah zanyi magana ya kuma marina yace kira shi ki saka handsfree kuma wllh kar ki bari ya gane akwai wani abu nayi dialling number tayi ringing sai ya dauka yana dauka yace hello Aunty ina wuni nace hafeez yace naam Anty inzo ne akwai aikin da zan miki wani abu za'a siyo miki ne? Nace a'a kawai gogan naku sai ya karbe wayar daga hannu na ya fara fadin kai uban wa ya ce kayi magana da mata ta don ubanka sai yace Subhanalillah
[11/7, 9:26 AM] Âbbá~Gãñä: 105Wane irin magana kake haka yace kafi ni sani don ubanka kaja zan same ta inya so ubanka ya aureta hafeez yace ka daina zagi na yace an xage ka din don ubanka shima yace don uban mu dai sukayi ta zagin juna hafeez ya katse wayar zafin zagin da hafeez yai mishi ya sauke a kaina ya kuma marina yace ai yana da sheda bari ya kira sagir kanin sa ya fita ya kira shi suka zo tare suna zuwa yace kai maimaita abinda ka fada mun
[11/7, 9:28 AM] Âbbá~Gãñä: 106 yace umm dama cewa nayi sanam tana soyayya da hafeez yace kinji ko na buda baki zanyi magana na kuma Jin saukar mari 2 lokaci daya amma har yanzu ko hawaye banyi ba saboda bakin ciki yai min yawa ya gama zage zage shi ya karbe min waya ya fita da ita
[11/7, 8:54 PM] Âbbá~Gãñä 107Yana fita ya kara dawowa ya kira Aisha yace mata keda ke daki daya da ita kin taba ganin tana waya da wani cikin dare tace mishi a'a kawo ban taba gani ba, yace mata zanci ubanki wllh ni zaki yiwa karya? Itama ya balla mata mari tace wllh kawo sai dai ka kashe ni amma iya gaskiya ta kenan yasa kafa yai shuri da ita tashi ki ban wuri don ubanki
[11/7, 9:05 PM] Âbbá~Gãñä: 108Ya kara kama hanya ya fita duk abun nan da akeyi ba ko hawaye a eyes dina Cox I was seriously shocked duk abinda yake ban taba tsammanin zai iya min haka ba na kira Aisha na aiketa wurin maamah nace ta karbo min wayar ta taje ta karbo ta kawo min
[11/7, 9:13 PM] Âbbá~Gãñä: 108 2a kira number shi ya dauka nace mallam ka tafi da phone dina kuma ina da bukatar ta sai yace ai wannan wayar daga yau kin daina amfani da ita nace ban gane ba kamar ya amma kasan dai ba kai ka siya mun wayar ba ko yace eh na sani kice Wanda ya siya miki yazo ya kwatar miki nace to shikenan
[11/7, 9:32 PM] Âbbá~Gãñä: 109Na kira sis dina na gaya mata duk abinda ake ciki ta kira mama ta gaya mata mama tace ita ba ruwanta mu kira dady Nura mu gaya mishi da cewa yayan baban mu sis ta kira shi ta gaya mishi yace a aika driver yanzu ya kaimin waya muyi magana dayake baya gari
[11/7, 10:35 PM] Âbbá~Gãñä 110Haka Kuwa akayi iro ya zo gidana ya kawo min waya wai dady Nura na so yai magana dani nace to na karba yace in masa bayanin duk yanda akayi na fada masa ina cikin magana naji wani abu ya min tsaye a zuciya ban kara sanin inda nake ba sai gani na nayi a dakina na gidanmu ana min fifita wai ashe dady Nura cewa yayi a dauke ni daga gidan a kaini gida haka Aisha ta kira wata makociyar mu suka kama ni suka saka ni a mota
[11/8, 8:21 PM] Âbbá~Gãñä 111lKoda na farka da mum dina na fara yin ido biyu ban San lokacin da a rungume ta na saki wani irin kuka mai karan gaskee ba mama ta rinka shafa bayana tana bani baki kun san irin kukan nan mai sosa zuciya kukan da na dade ina rikewa a raina nayi har ya ishe ni
[11/8, 8:48 PM] Âbbá~Gãñä: 112 Dady Nura ya kira dadyna ya gaya mishi duk abunda ya faru dadyna ya fusata yace aje ayo hayar mata kun taba ji inda akayi hayar mata? aje ayo hayar mata suje gidan yanzu su ebo mun kayan ta yanzun nan komai nata a kwashe ko tsinke bance a bari ba haka Kuwa akayi aka kwashe kayana kaaap
[11/8, 9:32 PM] Âbbá~Gãñä: 113 ina zaune sai na dauki wayan sis dina dama tana gida mijinta yayi tafiya ga karamin ciki sai yace ta dawo gida ta zauna har ya dawo na karba phone dinta nai mishi text "pls I need my phone mallam" yace waya baki izinin tafiya gida? Kuji dan rainin hankali nace nina bawa kaina sai maido min da reply "toh shikenan kije na sake ki saki 3.........
[11/8, 9:39 PM] Âbbá~Gãñä 114Nace mishi Alhmdllh am now a free bird Allah nagode maka yanzu ai sai ka bani wayata ko? Yace wayar ki na hannun hukuma na kai tana civil defence don tayi serving as shedu number shi da kikayi saving nace ok toh shikenan dady ya aika aka karbon phone dina Cox civil defence din sunce su basu ga wani evidence aciki ba saving number ba shi zai zama shedar cewa akwai wani abu ba
Muhd Abba Ganawww.abbagana.pun.bz
Share:

3 comments:

pls drop down your comment......
dan Allah ku ajiye comment.

Tallata Kayanka

Guide Tricks Blog

Be With Me Technology

Popular Posts

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technology, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).

Blog Archive