shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wanda aka fi sani da hausa novel wanda ni Muhammad abba gana nake rubutawa dan wayar tare da fadakarwa ga mutane a yanayin da muke ciki.

Friday, 20 November 2015

UMMULKULTUM***30---35

img-20151113-173905.jpg

[8:36PM, 11/19/2015] Bana: UMMUKULTHUM
By Adermerh_MD

30 hajiya kam bata fadawa majid bah har sea da yadawo daga masallaci yana zuwa yaga hjy sea washe baki akeyi yace hajiya ta haihu neh tace kashiga tana ciki yashiga da sauri yaga tana bacci kaltume nah rike da babyn ya iso gun da sauri hajiya nah biye dashi yace ummukulthum kawo babyn tace haba yaya majid yanzu fh akaban ita yace yi hqry yanzu nima zan baki tace aah wlhy yace kiyi hqry mah cwt sis hajiya tace bashi yagani mana yata tukun tabashi tana kumbure kumbure yace aema baki iya dauka bah baxaki kara daukanmu baby naba tace tabb wlhy seana dauka suna cikin musu neh sea ga uthman shiima yadawo yakarba babyn baifi minti 5 da shigowa bah seaga alh nan mah kowa sea murna yakeyi alh yah karbi baby yayi mata addu'a yace wannan babyn tana kama da ummukulthum haba kaltume dadi taji uthman yace haba abba kadaina hada mun ya da wannan yarinyan umma tace aema yata tafi yarku kyau akayi dariya duka bayan 1 hour aka sallamesu dayake lpyn murja qlao da kyar uthman yabawa kaltume babyn zuwa gd nanma saida hajiya tasa baki tukun bayan sun koma gd neh majid yayiwa mahaifin su murja waya ansamu karuwa yayi farinciki sosea dama tun bayan rasuwar umma kam inna talatu tadawo gdn duk tadaina halinta ta nutsu harma ankusa auren tah dan tah tsaida miji yanzu kam malam sadi ma ance yayi aure yace zaiyi amman bah yanzu bah malam sadi yh fadawa talatu mgn nan haihuwan itama nan tayita murna.......


31 agida mah yan barka suna tah zuwa ganin baby yarinyan kam tubarkallah mami mah sunje ganin baby ita da faty mu'azz harda daukan babyn ah hoto dan iyayi kawar kaltume ma taje taga baby wato walida baby kam taga manyance da walida taje.....

Bayan kwana uku da haihuwan neh suna zaune ah dakin mai jego wato hjy da yaranta kaltus na rike da baby sai uthman yace keh kawota nan tayi banza kaman batajisa bah yace keeeh dake nake fh hjy tace yau naga ikon Allah dan Allah kuban yar nn itama ta kwanta kusa da uwarta kow zataji dumin jikinta hajiya takarba tabawa murja tace kwantar da ita plz wayar uthman neh tayi ringing yana dubawa yaga farida neh yadaga bayan sun gaisa neh yake cewa yabakizo ganin babyn bah ta yatsina fuska dama itahh bawea tanason aunty murjanatu da ummukulthum bane saboda kyansu yayi yawa itakuma farida ta tsani taga wanda yafita kyau kusa da uthman hmmmm

Tace danzo amma sea ranar suna yace shyknn tou yace kinkirata ah waya kimata barka tace angama oga zankira tah yace aha sea anjima sukayi sallama....
Yh kalli kaltume yace jeki hada mun coffee tah share kaman baataji bah yace ummukulthum dake nake fh tace ashe maa kasan sunan nawan zai gwabeta ta tashi da gudu azuciyanta tana cewa yau zanyi maganin kah wlhy hajiya kuma tace uthman kah maida hankalin kah fh tam yace hajiya ae duk kene wlhy kin sakaltata murja tace wlhy umma ummukultum bataji tah raina uthman fh hajiya tace shiyajawo ae
Kaltume kuma bayan tagama hada masa tah kawo tana mika masa da gangan tah kobar masa ajiki kan yayi mgn tace innalillahy yaya uthman yi hqry subutan hanune murja tace ae daman ba'ason ranki kk hada baa tayi tsaki hajiya tace ae tace yayi hqry subutan hanune kekuma jeki hado masa wani yace a'ah hajiya banaso majid kam yana gefe sea ganin drama yakeyi itakuma tafita tana dariyan keta
Tayi kicin tana ta dariya tana cewa haba ae yaya uthman idan kasan wata bakasan wata bah tana juyawa taganshi abayanta ta fara zare ido yace ooowooo haka mah kk cewa kow watow da gangan neh kowh .......

UMMUKULTHUM
BY ADERMERH_MD

32ya matso kusa yah jaa gashinta jitakeyi kaman tayi fitsari yace nayi kama da sa'anki neh tace aah wlhy tana hawaye yace tow daga yau sea yau wlhy idan kk kara zaki gane bakida kunya banza wawiya kawea yatafi yh barta agun tagama kukanta ta tafi daki ta kwanta ahaka tayi bacci itane bata tashi bah sea cahn bayan sallan azahar nan mah hajiya neh ta tasheta......

Tun ana gobe suna neh yan kumo sukazo gayya guda ah dakin baki aka basu su inna talatu neh kan gaba......
Sea hidiman aikin daza aci gobe su hajiya keyi ita da yan uwanta da kaltume chan hajiya tace ummukulthum jekiyi wanka kuje mun aika keda uthman tace tow aranta tana cewa yau kuna za'aci zalina knn dan tasan halinsa sarea yanzu kam tayiwa uthman waya yazo bayan yazo saiga ummukulthum maa tabawa kaltume aikan tace tou suje Allah yh kiyaye hanya banda fada dan Allah uthman sanda yayi daria dayaji tafada hakan suna shiga motan neh wayan uthman yayi ringing yadaga yana cewa hello cwtat kaltume tagane da farida yake wayan sea kuma taji yace ohk barinzo yanzu ya kashe wayar kaltume tace yaya uthman muda aka aikemu kuma zakaje wani wajan yayi banza da ita sea taja bakinta tayi tsitt.....

Muhadu ah cigaban UMMUKULTHUM
[8:39PM, 11/19/2015] Bana: UMMUKULTHUM
BY ADERMERH_MD

33 bai tsaya koh ina ba sea gdnsu farida yana shiga yayi parking yayi mata waya tace gata nan zuwa tana fitowa dataga shida kaltume neh tasa fiskan shanu tana isa taje tawajan inda yake tah bude tace swtat fito muyi mgn yafito suka tsaya ah jikin motan sea kareraya takeyi itakam ma kaltume abun dariya yabata mutum yana tafiya kamn dan gwal tabb farida neh take cewa uthman haba cwty mesa zakazo munda wannan yar matsiya uthman harga Allah baiji dadin abunda tah faada bah yace bakida hankali neh farida meye kuma nah zagin yar mutane meye hakan tace meye ruwanka danna zageta kodea sonta kk yi yace farida ashe dama haka kk farida wannan wani irin abune wai nikam yayi zuciya yazo yh shiga mota yah fizgesu yayi waje kaltume kam sea zare ido take karyaje ya buga su da wani abun ita kuma farida anbarta agun baki bude tana cewa dama nasan haka zata faru lallea maa
[8:40PM, 11/19/2015] Bana: UMMUKULTHUM
By Adermerh_MD

34 fareeda kaman zata fashe dan bakin ciki tace lallea idan dea har natabbatar lallea zan wulakanta yarinyan nn tah koma cikin gd tana cika tana batsewa........

Bayansun koma gd neh hajiya taga ran uthman abace itakam ma tadauka fda sukayi da kaltume bayan sallan isha neh alokacin baki kowa na daki uthman da mijid da kaltume nagun mai jego sea ga hajiya ta shigo tace uthman zo mana sukaje falo suka zauna hajiya tace nikam meyene yah hadaku da ummukulthm dazu da kuka naga ranka abace yayi ajiyan zuciya yace hajiya wlhy bbu dazu neh farida tabata mun rai hajiya tace mea kuna tayi maka sanin kanka neh kanada ciwon zuciya tun kana karami bah kowa bane yasan da hakan seamu dan haka banason kana shiga harkan ummukulthm dan Allah ae ita yarinyace uthman yace wlhy hajiya bada ita bane hajiya tace towh shyknn Allah yabamu zaman lpy baki daya yace aamin yh koma dakin murja tun komawansa yake kallon kaltume yana kara jin haushin zagin da farida tamata sea yaji tausayinta yakamashi itakuma kaltume sai murgude murguden baki takeyi taga yana kallonta can yah tashi yace saida safenku murja tace tun yanzu yace ehh wlhy majid yace hve ah wonderful nyt bruh yatafi kafun yagama fita yana jin kaltume na cewa yaya majid faridansa neh tabata masa rai fh sukayi dariya gabaki dariya shima yayi murmushi yayi gaba....

Muhadu ah cigaban lbryn
[8:43PM, 11/19/2015] Bana: UMMUKULTHUM
By Adermerh_MD

35 Adaren uthman baiyi bacci bh sea tunanin irin abubuwan dayake yiwa kaltume yakeyi yanq kuma jin tausayinta ah ransa ahaka dea yana tunani har yayi bacci...,

washe gari tunda safe kaltume kecewa bazataje skul bah hajiya tace shyknn tunda nayau neh kadea cikin jin dadi take cewa hajiya ya sunan babyn neh wea hajiya tace suna nah akasa mata kaltume tayi dariya tace Allah yh raya mana NANA AISHA hajiya tace aamin daga nan kaltume ta wuce dakin mai jegon tasamu murja da majid tayi sallama tace baban baby yayi dariya yace hw was ur nyt tana murmushi tace splendid en urs yace jovial tace masha Allah taje zata dauki baby neh sea majid yace skul din fh tace hajiya tace inhuta na yau murja tayi tsaki tace hajiya ta shagwabaki wlhy tace ahh towh suna cikin tadi neh majid yace barin fita naga baki sun fara zuwa sea lokacin liyafa yayi zan dawo yace ah dawo lpy .....

Misalin 4:00pm neh gdn yh cika tam da jama'aa ana shirin zuwa gun liyafa susha kyau kam kaman basu bah more especially ummukulthum dan tayi ba'in kyau tasa skyblue din less mai ratsin silver color anyi mata makeup kaman wata amarya murja kuma tasa golden din less da red din goggoro abun fha sea wanda yagani hajiya tasa farin less majid kuma yasa red din kaya uthman kuma yasa farii majid shida murj suka tafi ah motansa hajiya kuma tadauki mai sunanta sea kaltume hjy tazauna ah baya kaltume kuma front sit da isansu aka fara shagali anbada kyaututtuka sosea har kyautan mota anbawa murja tayi farinciki sosea kaman tayi yaya haka akayi bidirin bikin suna bbu farida sea dea yanda akebata lbryn neh kamanta mutu dan haushi dan wasu kamma cemata sukayi ae uthman nason ummukulthm wea har ankon kaya sukayi........

Muhadu ah cigaban UMMUKULTHUM
BY ADERMERH__MD
Share:

0 comments:

Post a comment

pls drop down your comment......
dan Allah ku ajiye comment.

Tallata Kayanka

Guide Tricks Blog

Be With Me Technology

Popular Posts

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technology, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).

Blog Archive