shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wanda aka fi sani da hausa novel wanda ni Muhammad abba gana nake rubutawa dan wayar tare da fadakarwa ga mutane a yanayin da muke ciki.

Friday, 20 November 2015

UMMULKULTUM***26---29

img-20151113-173905.jpg

[11/18, 9:58 PM] Âbbá~Gãñä UMMUKULTHUM
BY ADERMERH_M

26 bangaren islamiyya kuma tana zuwa nan kusa da gdnsu kaltume ta fara clean tayi hankali kam hajiyarsu majid na matukar kaunar kaltume wea saboda kaltume nada hankali bata san tsiyan da kaltus da tsula ah baya bane sum tyms mah takancewa murja ummukulthum tazo ta kwana mata hajiya tazama kaman uwa agaresu idan baka sani bama sea kace ita ce mahaifiyaarsu dan hajiya tasa jin dadin zama dasu sosea kodan bata da ya'mace neh oho.....

Tun safe sukaje gdn hajiya danyiwa uthman abincin tarba yau zea dawo daga US ya gama karatunsa sunyi aiki sosea 12:30 suka gama komea sukaje sukayi wanka kowa dayi shirin zuwa airpot mota uku neh suka dauka daya motan majid da matarsa dakuma kanwarsu kaltume daya kuma alh da hjy dayan kuma yar kanwan hjy neh wato fareeeda da kawarta fadila.....
Fareeda tun suna yara take bala'in kaunar uthman shitake da muradin aure ita ynzu tana ss3 neh jitakeyi aranta idan uthman bai aureta bah zata iya mutuwa shikuma uthman yana nuna mata so iya gwargwado amma bawea yana sonta har cikin ransa bane...
[11/18, 10:07 PM] Âbbá~Gãñä: UMMUKULTHUM
BY ADERMERH_MD

27 sunkai minti 30 ah airpot kan jirginsu uthman yh sauqa farida ce fara gani ah ranshi yace towh ae nadawo knn yana isowa yaje ya rungumi majid kafun yaje gun hjy sea yaje gun alh sea murjanatu tace mukuma an manta damu kowh yajuyo yace habawa aunty nah ae kece ah raina kuma keh nafara gani kafun kowa fareeda dake ta washe baki kuma yah juyo gunta kafun yayi mgn tariga shi yi tace welcum bck swtat yace tnkz haka ma kawarta tayi masa sannu kowa yayi masa sannu amma banda kaltume ita tana chan cikin mota wai tagaji da tsayuwa sun isa wajan motansu neh farida tace swatat barin kaika gd yace a'ah zanbi motan yaya majid muhadu ah gdn kawea tace ohk alh ma yaso yah shigo motansu amma yace aah zeabi yayansa suka ce towh yana bude mota kuma sea yaga mutum ah zauna yayi saurin rufewa yana cewa yaya yanaga mutum ah ciki majid da murja sukayi masa dariya suka ce bah aljan bane fh kanwa tane ummukulthum yace ayyoooo.....
Ya shiga majid sea masa tadi yakeyi amma baya jinsa yana kawea tunani neh wea wannan yarinyan wace irin yar girman kai neh haka wato ita bazata iya jiraba sea dea tadawo mota tah zauna kowh lallea zan koya mata hankali bazan yarda da wannan rainin bah muryan murja neh ta dawo dashi daga tunani inda yaji tana cewa ummukulthum banji kinyiwa uthman sannu da zuwaba itama dama tinani takeyi aranta wanann dan jijida kan yadawo knn dama ita tuncan haushinsa takeji ita aganinta yana jiji da kai shidan mai kudi neh towh bazata bari yah raina tah bah itama muryan murja neh yadawo da ita daga tunani tace aunty am sorry nah manta neh tace uthman sannu da zuwa yayi banza da ita kaman baijita bh saida majid yace uthman mgn ake maka fha yace nah amsa ae bruh yace banji bane ae kodea tunanin faridanka kkyi yayi tsaki yace haba yaya kafara kow murja tace ae gsky neh tun dazu muna maka tadi kah sharemu yace kudai bakwa gajiya da surutu wlhy sukayi dariya duka amma banda ummukulthum abunda uthman yayi mata yah bata haushi kamn zata fashe dan haushi.........

By Adermerh_MD


UMMUKULTHUM
By Adermerh_MD

28 su ummukulthum yanzu ana ss2 kuma tayi saukan alqur'ani .....
Aunty murja kuma ciki yah tsufa ana tsammanin haihuwa yau kow gobe anyi siyayyan suna haihuwanta kawea akejira dan haka neh hjy tace tadawo gdnta da zama kawea kar abun yah tashi itakadai ah gd tunda ummukulthum baza takeyi ah gd bah majid baiso hakan bah amma shima yayi tunanin itah kadea neh ah gd idan basa nan tow TOW YAYA ZATA KASANCE ZAMAN UTHMAN DA UMMUKULTHUM GIDA DAYA

Bayn sungama shirinsu neh majid yasa musu kaya ah mota suka dau hanya sea gdn hajiyansu kaltume harga Allah bataso hakan bah suna isa kuwa suka samesu ah falo shida hajiya ummukulthum taje ta zauna ah gefen hajiya tah kwantar da kanta ah kan kafadan hajiya tana cewa hajiyana wlhy yau banjin dadin jikina hajiya tace meye damunki tace bansaniba wlhy murja,majid en uthman kawea kallon kaltume da hajiya sukeyi kaman majid yace ummukulthum daga mun hajiyata karki karyamun ita hajiya tace mutum da uwarsa ace ya tashi uthman yayi tsaki yace aikuwa wataran zata karyaki hajiya tace inah ruwanku neh bamason shishigi fha ummukulthum tayi dariyan shakiyanci tace hajiyata fada musu kam ta kara kwanciya ah jikin hajiyan murja tace yau naga ikon Allah hajiya kinaganin ta majid yace wanda yah shiga tsakaninsu shi zeaji kunya mah ae sukayi dariya gaba daya amma banda oga uthman suna cikin hakane sea sukaji sallamn farida ta shigo tana ganin uthman takara washe bakin tah zauna suka gaisa da kowa majid kalli murja yace barin shigar miki da kayanki mah lurv tace muje suka shiga ciki hajiya itama ta kalli kaltume tace yata tashi ki dau kayanki mushiga nasan majid bazea kaimiki bah tace towh hajiyata ba uthman kadai bah fareeda mah haushin kaltume takeji kaman tayi yaya da ita saboda batason ganin wata mace kusa da rabin ranta duka dauka kuma ummukulthum kyakkyawan karshe ce gata fara kaii abun dea sai wanda yah gani kawea kowa yh watse akabarsu su biyu ta tashi takalleahi take swtat mufita yawo mana yau yace nikam anah da abunyi sea dai kizo nxt wik taji haushi amma bata nuna hakan bah nan sukaci gaba da soyayyan su sea dare farida kam tah tafi gd nan mah sea da yace mata ta tafi gobe zaizo tukun nah ta tafi......UMMUKULTHUM
BY adermerh_md

29 majid kam shima dea dan uwan dashi aka dawo gdn hajiya dan kullum tun safe yake zuwa sea 12 nah dare yake komawa gd hajiya tayi fda harta gaji....

Ranar jumma'ah tunda safe murja keh jin ciwon ciki amma haka ta daure dankar tah dagawa hajiya da majid hankali tayi shuru sea chan arnd 10am neh abun yakaru tukun tah fadawa hajiya tuni hjy ta kira uthman suka saka ta ah mota akayi FMC da ita sea da sukaje chan aka fadawa majid ai Allah neh kadea yah kawoshi asibitin dan hankalinshi yah tashi sosea har 12:00 bata haihu bah umma tacewa majid yaje suyi shirin masallaci bbu yanda yah iya haka yah tafi gd hajiya ta kalli uthman tace uthman kaga bbu kowa ah gd kar ummukulthum tadawo taga bbu kowa hankalinta yah tashi kakoma gd idan zaka wuce masallaci ka kawota kah tabbatar taci abinci fh sannan kacewa goggo rabi(mai aikinsu) munason ruwan zafi yace towh yana isa gd seaga ummukulthum nan andawo da ita daga skul tah rigashi shiga gd tana shiga tayi sallama tace hajiya nadawo taji shuru tafara dube dube sea taji sallamn uthman ta fito da sauri tanason tmbynsa tana tsoron kar yaki kulata shikuma yana jira ta tmby shi sea kawai takoma falo ta fara kuka shikuma bayan yagama shiri neh yazo zai ce tazo sutafi yaganta sea kuka takeyi yace mutuwa akayi miki neh?? Tayi shuru yayi tsaki yace idan kinga dama kici abinci inkaiki asibiti wajan hajiya ankai murja tayi sauri taje tasa kaya tace muje yace ae sea kinci abinci nace kowh tace nakoshi yace baki tashi zuwa bah knn tace wlhy nakoshi yace damuwanki neh ae kije kice goggo rabi tabaki ruwan zafin kije kisameni ah mota da sauri taje tah karbo tazo ta shiga motan suna isa asibitin suka samu murja ta haihu haba sea murna murja tasamu yarta mace kowa sea murna yakeyi hajiya tace uthman jekadawo mana kaman karya tafi dan dadi......

Muhadu ah cigaban UMMUKULTHUM
Share:

0 comments:

Post a comment

pls drop down your comment......
dan Allah ku ajiye comment.

Tallata Kayanka

Guide Tricks Blog

Be With Me Technology

Popular Posts

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technology, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).

Blog Archive