shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wanda aka fi sani da hausa novel wanda ni Muhammad abba gana nake rubutawa dan wayar tare da fadakarwa ga mutane a yanayin da muke ciki.

Monday, 9 November 2015

DIVORCE DIARY 31--------50 {labarin sakina}

divorce-diary.jpg

[10/31, 9:41 PM] Âbbá~Gãñä: 31A haka nake rayuwa duk business dinda nayi kokarin farawa sai ya hana ni gashi kauyen da nake duk da tissue paper bazaka samu na siyarwa ba na shiga damuwa sosai
[10/31, 9:48 PM] Âbbá~Gãñä: 32Ai maza sai a hankali kai dai kayi abinda Allah ya umurceka dayi amma abin sai shukran.
[10/31, 9:52 PM] Âbbá~Gãñä: 33There was a time I told him that pls Sahib I wanna go and see my dad he has come back it has been up to 3 months I saw him did u all know what he said? "bazaki je ba ai da za'a bani auren ki ba ayi dani cewa zaki rika zuwa kina gaida dad dinki ba"
[11/1, 8:59 AM] Âbbá~Gãñä 34When he came back @ night 11:23pm I served him dinner he finished and then decided to talk to him about all the things happening between us may be we could find a way out
[11/1, 9:01 AM] Âbbá~Gãñä: 35 started with Sahib ina son magana da kai, yace ina jinki, nace Sahib wai me nayi maka? Yace ba komai nace haba Sahib ni ba Haka muke da kai ba kafin auren mu da kuma farkon auren mu don girman Allah ka fada mun miye matsala in gyara in laifi nai maka in baka hakuri kuma bazan kara ba
[11/1, 9:05 AM] Âbbá~Gãñä: 36kun san reply dinda ya bani? Hmmmm kuna so kuji?
[11/1, 9:08 AM] Âbbá~Gãñä: 37Nayi Dana sanin auren I regret the day I met u....... kuji shi ni ban fadi haka ba shi yake fadi hmmm kadan kenan daga ciki hali namiji
[11/1, 9:14 AM] Âbbá~Gãñä: 38Aiko sai hawaye wani bayan wani shi ko ko kallo ban ishe shi ba tashi ma yayi ya koma palour yabani wuri na dame shi nai kuka abina har wuraren karfe 3 na dare ban runtsa ba bacci sai barawo na samu ya dauke ni
[11/1, 9:16 AM] Âbbá~Gãñä: 39A haka safiya ta waye ya shirya ya fita abunshi ko breakfast baiyi ba dama kun san ba dawowa gida yake ba kuma gashi ina da kishiya ban kara ganin shi ba sai the next day wai ni nan fushi nake da shi amma mutumin nan ko ya leka dakina ya ganni amma yaki haka har girki na ya zagayo
[11/1, 9:19 AM] Âbbá~Gãñä: 40Na maida komai ba komai ba muka ci gaba da zama a haka wata rana mum dina bata da lpy zata je Dubai checkup tana so in raka ta muje ta kira shi tace tana so suyi wata magana yace mata to zai zo yaje suka gama gaisawa sai tace mishi Muhd don Allah idan bazaka damu ba zan so Sanam ta raka ni dubai zanje checkup
[11/1, 6:19 PM] Âbbá~Gãñä: 41Kun san me ya gaya mata? mum dina fa wadda ta haife ni.... This is what he said "mumy gaskiya ayi hakuri amma sanam bazata je ba kije da diyar ki mana" elder sis dina kenan, mama tace to Allah ya sauwaka nagode
[11/1, 6:22 PM] Âbbá~Gãñä 42Ya dawo gida nace mishi yanzu abunda kayi ka kyauta kenan mama ta fa kayiwa haka ai idan da mutunci mahaifiyata taka ce sai yayi dariya yace mun "no" shi iyayen shi na cikin kasa shi ba maman shi bace maman matar shi da
[11/1, 6:38 PM] Âbbá~Gãñä: 43 nayi kukana iya son raina jama'a ku duba mun ga neman mata ga wulakanci ga rashin ganin darajar iyayen na da wane zanji?
[11/1, 6:41 PM] Âbbá~Gãñä: 44wata rana ina zaune a palour na phone dina ta fara ringing na dauka kawai naji an fara zagina ta ko'ina wai ni yar iska ballagaza na kasa rika mijina inda take shiga ba nan take fita ba ta gaji ta kashe wayar don kanta ko qala ban ce mata ba
[11/1, 6:47 PM] Âbbá~Gãñä: 45Na dauki waya na kira shi na gaya mishi duka abunda tace mun sai yace kiyi hakuri zan mata magana nace Allah ya sauwaka yace ameen ya ajiye waya nayi kuka na saida ya ishe haka na tashi na goge hawaye na kuma duk abunda ke faruwa ban taba kira na gayawa kowa ba Cox ban San wa zan je ma da kuka na ba mum idan na gaya mata zata tsane shi ne shiya sa na hakuri na hadiye bakinciki na
[11/1, 6:55 PM] Âbbá~Gãñä: 46Wata rana he took me home na yini a gida ranar har dare ranar ne mum ta fahimci ina cikin matsala ta tsare saida na gaya mata abunda ke faruwa tace tab amma kinyi hakuri amma ba komai bari yazo zan muku magana Ga baki dayanku zan muku fada nace no mama kar yace na kawo karar shi wurin ki tace bazai ce ba in sha Allah ai itama mum dinshi ce
[11/1, 7:46 PM] Âbbá~Gãñä 47It was when he came to pick me up I told him mum wants to see him se said Allah dai ya sa lpy I said ameen he entered the palour sat down and I went and call mum she came in suka gaisa tace mishi Muhd naji duk abunda suka faru tsakanin ku amma gaskiya sanam bata da gaskiya ayi hakuri kasan halin kuruciya amma kai ma ai ba yaro bane ka fita hankali ka fita sanin abunda ya kamata kayita hakuri da ita don Allah, "abunka da iyayen mu l hausawa shine ta bani laifi don kar yace tayi son kai "
[11/1, 7:50 PM] Âbbá~Gãña: 48Agaban ta yake cemun yanzu sanam ni zaki kawo kara wuri mum dinki shike nan nagode ya tashi ya fita ya barmu anan mama tace tashi kibi mijin ki na tashi muka kama hanyar gida sai ga call din tsinannan budurwa shi sai bai dauka ba
[11/1, 7:52 PM] Âbbá~Gãñä: 49 har call din ya tsinke sai nace mishi wai Sahib ina tambaye ka? Yake eh ina jinki nace wai don Allah miya sa bazaka iya rabuwa da yarinyar nan ba
[11/1, 7:56 PM] Âbbá~Gãñä: 50yace mun bazan iya rabuwa da ita akan ki ba ba kina tunanin yar iska bace to nima dan iskan ne nace ba haka nike nufi ba can na kara cewa kenan kana nufin tafi maka ni yace eh nace bazan iya rabuwa da ita akan ki ba idan zaki iya zama dani ki zauna idan bazaki iya ba kiyi tafiyar ki ba dole bane, a gaskiya ni abba gana ba labarina bane yadda wasu suka dauka ni dan yen matashine ban taba aure ba
Share:

0 comments:

Post a comment

pls drop down your comment......
dan Allah ku ajiye comment.

Tallata Kayanka

Guide Tricks Blog

Be With Me Technology

Popular Posts

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technology, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).

Blog Archive