shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wanda aka fi sani da hausa novel wanda ni Muhammad abba gana nake rubutawa dan wayar tare da fadakarwa ga mutane a yanayin da muke ciki.

Tuesday, 17 November 2015

UMMULKULTUM***17----21

img-20151113-173905.jpg

[12:49PM, 11/17/2015] Bana: UMMUKULTHUM
BY ADERMERH_MD

17 murja ta bata rai tace banida waya yace haba baiwar Allah kiyi hqry plz tace wlhy banida waya yace tow kiban address dinki taso tayi gardama mami tace ki bayar mana nan suka bashi address din dan yasan bazasu shiga motansa bah ma shiyasa bai nemi hakan bah suka wuce sukayi tafiyarsu suna tafiya sea ga napep suka hau abunsu bayan an kwana biyu neh murja tana kwance tana karanta wani littafi maisu nah YARDA DA SHAQUWA nah ameeyrerh har da hawayenta dan tausayin abunda akayiwa hafsa ah littafin sea ga matar kawunta nan tashigo tace murja wai ana miki sallama ah waje ta dafe kirji tareda zaro idanuwa tace nikuma matan kawunta tace kije kigani mana kikasan waye nemea nemanki tace towh tasaka hijabinta tana fitowa taganshi cikin mota tana ganinshi taji gabanta yah fadi rasss ta'isa wajan da sallamanta anan neh ma majid ya kare mata kallo murja dea fara ce doguwa ga hanci nan kaman ita tazanawa kanta tanada round face bakinta dan dadai sai da tah kara yin sallama neh yaadawo daga tunanin dayake yi suka gaisa yace malama murjanatu yaya gari murja taji mamakin inda yasan sunan tah bayan tasan basu fada masa sunan su bah randa suka hadu yace kinji mamakin sanin sunan ki danayi kow tace sosea mah kuwa yace mun kara haduwa da kawarki neh awajan biki tace ayyooo yace mata nikuma sunana Majeed Abba agsky nidea tun randa naganki naji inasonki sona hakika kuma nah aure nan dai yafada mata abunda keh ransa yace yah kikagani??
Tayi ajiyan zuciya tace zanyi shawara yace zuwa yaushe knn tace nan da kwana 2 yace tow gashi bakida waya balle naringa jin muryanki amma dea Allh yasa kiyi shawara mai kyau murjanatu sukayi sallama ahaka dea tayi ta tunanin abunda majid yah fada mata tah fda wa matan kawunta itakuma tace ta amince mana tunda da aure yakesonta tace xanyi shawara tukunna matan kawunta tace Allah yh zaba mana mafi alkairi!!!

Muhadu ah cigaban UMMUKULTHUM

ADERMERH_MD
[12:49PM, 11/17/2015] Bana: UMMUKULTHUM
By Adermerh_MD

20 kawun murja neh yake fadawa malm sadi abunda yakawosu yaji dadin haka bakadan bah kuma yace yabashi murja dadi wajan majid kaman yh rungumi malam sadi yayi godiya sosea kuma yace yanaso asa bikin nan da 1 month kuma sun amimce da hakan bayan sunyi sallar la'asar neh suka taho gombe ansha daga da kaltume wea ita seata biyosu gombe bayan tahowansu neh malam keh fadawa umma abunda yakawosu itama ta nuna farin cikinta sosea.....,.

Yaune ranar da su kaltume suka gama primary school sea shagalin walima akeyi nah murnar gama makaranta anan mah kafun taro yawatse sea da kaltume suka daku da aminiyar da simbiat akan alale guda daya
Yau saura sati daya bikin murja da majid su mami manyan kawaye ankasa zama waje daya ayinan ayi chan chan kumo kuma su kaltume ana shirin zuwa gombe sea gida gida akebi ana sallama da mutane kaman mai shirin zuwa hajji umma kam bataso ajeda kaltume bah dan kuwa tasan halinta zataje tayita fada da mutane neh malam neh yace abarta taje kawea suje majid yah turo musu mota guda biyu wanda za'a debi baki yan zuwa biki su kaltume neh ah gaban mota sea washe baki akeyi anbar kumo wajanau murja kuma sunata shirin hada abubuwan biki zasuyi kamu da walima murja tayiwa kaltume anko din komea har goggoro an nada mata.....UMMUKULTHUM
By Adermerh_MD

21 yaune ranar kamu ankawo maiyin makeup tayi wa amarya kwalliya dan ita bah kawaye neh da itaba sea kawayen mami da sukayi invtinn duk anyi musu makeup murja tace ayiwa kanwarta mah kaltume ansha kyau kaman bah itaba zaka dauka ah birnin take tun asali ae abun kallo agun kaltume sea da aka saka mata anko kayan nasu pink ne gown din sea green din goggoro amarya kuma golden en pink amarya tayi kyau sosea kaman ba itaba anci ansha kowa yayi kyau mutane sea tmby suke waye wannan kuma abun mamaki kaltume batayi iyashegenta bah yau kow taji fadan da umma tamata neh oho ayi taro komai yayi kyau karfe 7:30 taro yah watse kowa na bayawa da kyan amarya da ango....


Muhadu acigaban UMMUKULTHUM

09039016969
[12:49PM, 11/17/2015] Bana: UMMUKULTHUM
BY Adermerh_MD

18 har wajan karfe 12 nah dare murja takasa bacci tunanin majid ya tsaya mata ah rai zuciyarta ji takeyi kawea mah tah aminta dashi dan bah kowace mace bane zata ga majid bata yabashi bah chan tah yanke shawaran da safe zata sanar da kawunta duk abunda yace shknn kawea tana tunani har tayi bacci shima majid din yau dakyar yayi bacci sea tunanin murjanatu yakeyi gani yakeyi kaman baza tah aminta da shi bh chan kuma yace Allah kashige mana gaba aduk wata al'amuranmu ameeen dahaka yayi bacci.....

Washe gari da safe kafun tafita wajan aikinta neh taje tasamu kawunta bayan sun gaisa tah fada masa komea yace tow murja Alhmdullh tunda yace da aure yakesonki amma kina da zabi ah matsayinki nah bazawara idan kinga ya miki tow idan baimiki bama Allah yazaba mana mafi alkairi tace ameen da isarta shagonsu tasamu kawarta tazo nan fha ta bata lbryn yanda sukayi da majid itama ta bata shawara kaman yanda matan kawunta ta bata haka dea suna aiki suna ta hiransu!!
Bayan an kwan biyu shuru bataga majid bh harta fidda tsammanin zuwansa kawea ranan tadawo daga aiki da yamma sea taga motansa ah kofar gdnsu taji dadin ganinsa dan kwanaki biyun nh bata iya bacci saboda tinanin sa tazo zata wuce kaman bata gansa bh ya kira sunanta ah hankali da juyo yayi mata murmushi batasan lokacin da tamayar masa bh tadawo suka gaisa yace kinjini shuru kow tace aini har nah manta da kaima yayi murmushi yace nikuma kullum kina rai nh yace dafatan kunnuwana zasujiyemun alkairi tace kaman meye fh yace kardai kice mun kinyi watsi dani tace aah kam sai dea akwea abunda nakeson fada maka ah gskg ni bazawara neh nataba yin aure majid yace nifa idan kin amince dani kawea shyknn plz tel mie did yhu love me,wil yhu marry me?? Tarufe idonta da hannun tah tace yes yace Alhmdullh murjanatu ngd sosea Allah yy miki albarka tace aamin tawuce gd cikin sauri dajin kunya

UMMUKULTHUM
By Adermerh_MD

19soyayya tayi nisa tsakanin murjanatu da majid....

Waye majid?? Majid ma'aikacin asibiti neh wanda akafi sani da Dr.majid Abba su biyu neh agun iyayensu shida kaninsa Uthman sun tashi cikin jin dadi da kaunar juna...
Majid nah agaban abbansa yake cemasa abba dama wata mgn ce nakesonyi dakai abba yace inajinka yace dama inaso in in in yana ta in'ina uthman yace abba yanaso ayoo masa tmby nh yayi mata fa abba yayi murmushi yace masha Allah, Allah yazaba mana mafi alkairi sukace amin....
Bayan kwana biyu nh su abba sukazo tmbyn auren murja kawunta yah fada musu komea akan cewa iyayenta nah kumo amma zaije yasame su suyi mgn abba yace toh mungode Allah yasaka da alkairi dadi awajan majid kaman yayi yaya kawun murja yace wa majid ya shirya randa bbu aiki yazo suje kumo dashi da murja da majid din har sun yanke rana ranar asabar zasuje chan din.....
Ranar asabar misalin karfe 10am suka tafi kumo suna iso cikin garin basuyi koh inaba sea gdnsu murja anan kofar gdn sukayi parking nansuka tadda kaltume na marin dan mutane wea ai ya kalleta ganin motan yasa ta tsayawa taga waye keh cikinta tana ganin murja taa fito haba datayi tsalle sea kan murja tana murnan dadi taga yar uwarta majid kam yah dauka kaltume batada hankali neh dan yaga rawan kan yayi yawa kaman (yusra jibril) bayan sun shigo neh umma sea washe baki takeyi taga yarta kaman bah itaba kuma tanajin dadin ganin dan uwanta dayake yau asabar neh malam sadi yana gd shima majid da kawun murja aka kaisu dakin malam itakuma murja tana wajan umma ana tajin dadi umma tace kaltume dagata mana tasha ruwa kaltume tace gwara ke umma kince kina mafarkinta niko dabana yifa umma tace yau naga ikon rabbi agidan ubanki nake mafarkin nata tayi dariya umma tace zamugamu ae murja sha ruwan mana bayan tasha neh suna ta lbryn gombe!!!!

Muhadu ah cigaban UMMUKULTHUM
Share:

0 comments:

Post a comment

pls drop down your comment......
dan Allah ku ajiye comment.

Tallata Kayanka

Guide Tricks Blog

Be With Me Technology

Popular Posts

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technology, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).

Blog Archive