shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wanda aka fi sani da hausa novel wanda ni Muhammad abba gana nake rubutawa dan wayar tare da fadakarwa ga mutane a yanayin da muke ciki.

Friday, 13 November 2015

divorce***diary--91---100

divorce-diary.jpg

[11/4, 8:20 PM] Âbbá~Gãñä: 91Kuma ina sane na mike tsaye saboda kawai yaga abinda ke jikina na sauka daga kan gadon na kalle shi ido cikin ido nace bari in gaya mata wata magana da bata tashi billahillazi rashin zaman lpy agidan nan mun saka kafar Wando daya dani da kai baka San wacece sanam ba har yanzu
[11/4, 8:47 PM] Âbbá~Gãñä: 92Biyyayar zaman aure yasa nake hakuri da kai amma naga abun naka ya soma wuce wuri wllh bazan dauka ba aikin banza aikin wofi na shige toilet na barshi yana mamaki wai anya nice?kodai wani abu ya samu yarinyar nan ne? Ya gaji da zama ya ficewar shi
[11/4, 9:08 PM] Âbbá~Gãñä: 93Bayan ta ji shiru alamar ya wuce ne ta fito fitowar ta keda wuya sai ga call dinshi ama ta ki ta daga sai ya aika mata text "sanam yanzu har ni zan zo dakin ki ki wulakanta ni nagode ba laifin ki bane kuma kina cewa waleeda ta kira ki ta zage ki da phone dina ni ban San anyi ba wannan labari kawai kike yi a haka dai muka ci gaba da zama amma yanzu sanam dinda kuka sai a da ba ita bace yanzu sabuwar sanam ce wannan
[11/4, 9:35 PM] Âbbá~Gãñä: 94 Amma fa har yanzu tana son shi amma duk da tana son shi bai hana ta fighting for her rights ba idan yace mata A sai ta Che mishi Z haka suka ci gaba da rayuwa akwai wani lokaci ya hadu da Auntyn ta kanwar mum dinta ya gaishe da ita to ashe ita bata ji ba ai ko yana dawo wa gida
[11/4, 9:52 PM] Âbbá~Gãñä: 95Yake cemun yanzu naga Auntyn ki na gaida ita chikin mutane ta kyale ni wllh bazan kara gaida ta ba wllh indai sai na kara gaida ita zan shiga aljanna to na yafe don ni ba uban da ya isa ya mun wulakanci ban rama ba ehen qala ban ce mishi ba na tashi na bashi wuri
muhd abba gana
09039016969
www.abbagana.pun.bz
[11/5, 8:07 PM] Âbbá~Gãñä: 96The next day sai ga kanwar mum dinshi tazo ta aiko tace inzo nace a gaya mata bazan zo ba bazata zo ba shin lapiyan ta kalau kuwa bari inje in gani ta shigo side dina ke sanam kina da hankali kuwa na aiko kiranki kice bazaki je ba to ko shi muhammadun da ya aje bai isa in aika kiran shi yace min baizuwa ba balle ke ke mai karatu in kece mata qala nima na ce ko kallonta banyi ba
[11/5, 8:18 PM] Âbbá~Gãñä: 97 ta gaji da fadanta ta yi gaba aiko yana dawowa ta gaya mishi abinda nayi yace a kira ni nace ace ina zuwa after 10mns sai gani nace salamu Alaikum ina wunin ku shi ya answer ita bata answer ba yace wane irin wulakanci ne da rainin wayo nene zata aika kiranki kice bazaki ba nace aww kaji zafi? Ai ina sha uwa bata fi uwa ba nan jiya ba abunda baka fada akan tawa uwar ba ni Don ban zagi taka uwar ba? Don ni ba shi aka koya mun gidan mu ba nan dai yayi ta surutun shi da ya saba
[11/6, 7:54 PM] Âbbá~Gãñä: 98Kullum dai cikin rigima muke na tau daban na gobe daban though gaskiya yanzu na rage sanyin hali kamar yanda kuka sanni da yanzu naka maida mishi da martani amma still be hana shi abunda ya saba ba
[11/6, 7:56 PM] Âbbá~Gãñäl: 99Dama na gaya muku ba ya bari na zuwa kasuwa ko shago siyan abu to kuma duka kayan kawa daya nake da sunan ta Ameena ana ce mata maamah toh da akwai wani kanin ta sunan sa hafeez shi bake ake yana mun siyayya a duk lokacin da nake bukatar wani abu har yana cemun Antyna ina ce mishi kanina don haka ma nayi saving number shi
#Divorce diaries #

muhd abba gana
[11/6, 8:28 PM] Âbbá~Gãñä: 100Toh daman akwai wani kanin shi da muka samu problem da shi muka dani fada haka, har ma ya dena zuwa wurina ko a hanya ya ganni sai ya kau da kai baya mun magana na gayawa sahib sahib yace in kyale shi kawai na kyale shi haka muka cigaba da zama, wani lokaci kanwar mum dinshi bata da lpy nace Sahib ya kamata inje in duba gwagwo fa kaga bata da lapiya yace min ba sai kinje ba
Share:

0 comments:

Post a comment

pls drop down your comment......
dan Allah ku ajiye comment.

Tallata Kayanka

Guide Tricks Blog

Be With Me Technology

Popular Posts

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technology, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).

Blog Archive