shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wanda aka fi sani da hausa novel wanda ni Muhammad abba gana nake rubutawa dan wayar tare da fadakarwa ga mutane a yanayin da muke ciki.

Saturday, 14 November 2015

UMMULKULTUM***1--3

img-20151113-173905.jpg

UMMUKULTHUM
By Adermerh_MD

03 tana nan tah hango garba da kaninsa mai kalanzir aikuwa tasan halin garba mugun karshe neh nan kuwa tayi gd da gudu tah manta da masifar da keh cikin gdn tana shiga da gudu kow kallon gabnta batayi tayi garal da babanta yana fitowa daga daki dayake safiyace yana shirin fita aiki danshi koh kulawa da masifar talatu baiyi bah don bayason tashin hankali yah kalleta yace waye kuma kk tsokano kk gudu haka budan bakin talatu tace ai wannar yar wataran sea tayi ajalinku wlhy kaltume taji zafin kalman ajalin da talatu ta faada dan tasan idan tace zata mayar mata towh umman ta zata saba mata dan haka takalli talatu tana murguda mata baki itakuma umman ta tace Allah yh shiryeki kafun tagama mgn sea ga garba da kaninsa jamilu da ganinsu tayi sauri tawuce dakinta tah kulle dan kar afara dukanta tun agaban jamilu mai kalanzir dan wea kar yah rainata jifa wea bata son rainin (itama shegen iyayi kaman kawata sumayya annuri) garba yah fada abunda aka musu aka basu hqry akabiyasu baba yah cewa umma nikam nah tafi aiki tace adawo lpy takoma kan aikinta tana tunanin hali irin nah yarta kullum cikin kawo kara mstw tayi tsaki tana maijin haushin kaltume...........

Muhadu ah cigaban UMMUKULTHUM
Share:

1 comment:

pls drop down your comment......
dan Allah ku ajiye comment.

Tallata Kayanka

Guide Tricks Blog

Be With Me Technology

Popular Posts

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technologies, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).

Blog Archive