shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wanda aka fi sani da hausa novel wanda ni Muhammad abba gana nake rubutawa dan wayar tare da fadakarwa ga mutane a yanayin da muke ciki.

Saturday, 14 November 2015

UMMULKULTUM***8-9-10

img-20151113-173905.jpg

[8:47AM, 11/14/2015] Bana: UMMUKULTHUM
BY ADERMERH_MD

08 murja naganin abunda kanwarta tayi itama bata yi tinanin tsayawa bada hakuri bh saboda tasan halin kabiru sea yah kasheta da duka dama chan kullum sea uwarsa tasa antaketa don mugunta da rashin kauna......
Umman kaltume dake faman hura wutan dake murhunta kawea sea ganin kaltume da murja tayi suna ta zare ido kman wanda basuda gsky tace lpy naganku haka??
Shiru bbu wanda yayi mgn sea ummanta tace murja iso ki zauna anan tazo ta zauna akabar kaltune tsaya achan dan tasan umma taji abunda tayi zatasha duka sosea wanda yafi nah kullum seata tsaya abunta!!!

Bayan sunyi sallar la'assar neh ummah takalli murja tace yoo murja yah naganki haka meye yh faru faada mun naji murja tah fada mata duk irin abubuwanda ake mata ah gdn kabiru da irin abunda uwarsa take mata da rashin abinci duk tah fada mata komea kaltume da take jira azo ah fara bata nah jakuna sea taji ance kaltume zo ae kuwa jiki yana bari taje tace umma wlhy bansan nah mareta bh tana fda tana hawaye sea umma tace aini bance miki meyesa bah kuma bance zan sakeki bh sai kaltume taji sanyi ah ranta tana murmushi sai umma tace amma bah irin wannan tarbiyyan nah koya miki bh kaltume ki kiyayen wlhy tam....

Bayan sallan magrib neh malam sadi yadawo daga kasuwa yaji mamakin ganin murja danshi rabonshi da murja yakai shekara daya baiganta nh dan kabiru baya barin tah zuwa ganin gida bayan malam yaci abincin shine ake fada masa abunda yah faru kafun yayi mgn sea ga wani yaro yayi sallama aka amsa masa sea yake cewa wai gashi inji kabiru lado wea abawa malam sadi dajin haka kuwa gaban murja yh fadi rasssssssssssss!!!

Muhadu ah cigaban UMMUKULTHUM
[8:47AM, 11/14/2015] Bana: UMMUKULTHUM

BY ADERMERH_MD♡♡

09 malam yakarba yh bude yaga saki uku yace tow ALLAH yasa hakan shiyafi alkairi umma tace amin!
Kwanan murja biyu da dawowa duk kaltume ta barbadawa anguwa ae ta mari surkuwan murja (kujimun kaltume) ita aganinta tayi abun alkairi neh tunda umma mah bata duketaba yan gulma suna tayi wea akancewa an sakalta kaltume tunda abun nata harda marin manya wasu kuma suce tayi daidai abunka da yan anguwa ita kuma kaltume awajan kawayenta har girmamata akeyi wea tayi jarumtar da bah kowa zai iyayi bh idan yara suka mata iskanci tace Wlhy kah kiyagen nayi da manya mah balle ku ana haka har zance yh koma kunnen umma inda talatu taje har gd tana gorantawa umma akan abunda kaltume tayi!!!!

Kaltume tayi daidai kuwa

Muhadu ah cigaban UMMUKULTHUM

ADERMERH_MD
[8:47AM, 11/14/2015] Bana: UMMUKULTHUM

BY ADERMERH_MD

10 umma idan ranta yayi dubu yabaci jitake aranta yau zatayiwa kaltume dukan dazata shiga hankalinta tana tah fada ah cikin gd murja sea bata hakuri takeyi amma inaa yau ran umma yabaci can kuma kaltume tadawo daga yawonta daga gdnsu simbiat dama tare suke sheke ayansu ah gari kuma itace daidai da itah dan kuwa rashinjin simbiat yafi nah kaltume tundaga zaure taji umma nata masifa tace tow yau kuma zan kwana ah zaure ashe dan wlhy yaukam nasan sea dai dan buzuna idan umma tariken har magrib shuru bbu kaltume bbu lbrynta bayan su umma sunshiga salla neh seaga malam sadi yah dawo daga gun kasuwancinsa yana shigowa yaga abu ah kwance wea ita acewarta anan zata kwan kafun gobe umma tah huce malam yace yooo kaltume wanin abun yasameki kk kasa shiga gd sea dea nan kaltume kam kow ajikinta wea ita ah dole tayi bacci tayi shuru ta kyalesa umma kuma najin mgn nn malam tah shaida da cewa da kaltume yake wato da alama tajita tana masifa dama tah adana bulaliyarta ta dauko tazo tasamesu ah zauren habawa da jin mgn nn umma tayi sauri ta tashi tashige cikin gd da gudu kamn zata fadi taje tashige bagan murja aiko umma taba barin bashi nan tah biyota tah cafko hanunta tazane tah tas
Ahaka tayi kuka tashare hawayenta akan sea tah yima inna talatu rashin mutumci haka tana ta sake sake hartayi bacci


Muhadu ah cigaban UMMUKULTHUM
Share:

2 comments:

pls drop down your comment......
dan Allah ku ajiye comment.

Tallata Kayanka

Guide Tricks Blog

Be With Me Technology

Popular Posts

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technology, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).

Blog Archive