shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wanda aka fi sani da hausa novel wanda ni Muhammad abba gana nake rubutawa dan wayar tare da fadakarwa ga mutane a yanayin da muke ciki.

Friday, 6 November 2015

AL'AMARIN~ZUCI***61-------65 [KARSHE]

al-a-marin-zuci.jpg

[10:22PM, 10/23/2015] Billygiro: AL-AMARIN ZUCINa Bilky giro
61Karfe shida na yamma ranar, Mimi ce ke waya da faruk,yana gaya mata anjima da karfe 8pm zasu fita,Ita ko sai tambayr sa tayi,
zuwa ina kenan yaya?ki shirya kawai ko ma ina ne zaki gani,to Allah ya kaimu lokacin,Ameen,sannan suka katse waya.

8pm ta shirya tsaf shi kadai take jira,dakin Momy taje da sallamar ta, ta sameta tana addu'a zama tayi, tana jiran ta har ta qare,banyan ta qare ne ta juyo gareta, yadai har kinyi sallah kin shirya,?eh umma yanzu shi kadai nake jira bana son yazo ban shirya ba duk sai na kasa shiri cikin natsuwa,lallai kam haka yafi......sallamar faruk suka jiyo,Momy ce ta amsa sallamar, ya rissina ya gaisheta, lfya lau faruk....kinyi zaune kina kallonsa tashi ki dauko maya finki kutafi mana, tashi tayi ta dauko suka tafi.

Tafe suke cikin mota sai kallon kallon suke wa junansu, faruk ne ya fara da cewa, my Mimi kinyi kyau sosai, sai kace amarya,yaya kenan kai kuma sai in kira ka da ango Kennan, domin kyan da kayi in ma akwai abinda yafi ango to ka ka kai,kamar kuwa kin sani domin yau angoncewa xanyi da kyakkyawar amarya ta Mimi.
Ihm yaya dai shiyasa kace zamu wani gurin, au kina tunain zan iya hkr ne har muje London,ai nafayi qoqari gsky,murmushi tayi kafin take cewa,yaya amma wannan hanyar ta zuwa gidan kace ko?cewa zakiyi ta zuwa gidanmu ce,domin duk muka zo Nigeria nan zamu riqa sauka.

Written by Bilkeesu giro
[10:22PM, 10/23/2015] Billygiro: AL-AMARIN ZUCINa Bilky giro
08140674366
62Wani hadaden gida naga sun shiga iya haduwa gidan ya hadu,Mimi sai cewa take wow yaya amma anqara gyara gidan nan?a kwanakin nan nasa aka gyara shi, gida sai kace a qasar waje,cewar mimi,ya bazan gyara gidan haka ba tunda matata kyakkyawa ce kamar balarabiya, uhm yaya kenan, ka daina kuda ni haka da yawa, ai sai kasa kaina ya qara girma. Nan dai suka shiga daki, ya bude musu gasashiyar kaza da fresh milk da Hollandiya milk sunyi sanyi har sun gaji.

Sannu a hankali take ci har ya gama ci bata gama ba, Mimi bazan iya hakr labulabun nan naki ba fa,jawo ta yayi jikinsa yana bata har sai da ta qoshi,daga nan aka janza salo,sai aikawa junan su sakwanni suke,daga gani sunyi missing din junansu sosai,mimi ce tayi karfin halin cewa lets go to the bed pls, nan suka kashe wuta,dole na fita na basu guri,na dai san an faranta ran juna.

Basu suka koma gida ba sai 11pm.

Sai da suka qara kwana biyu sannan,suka koma London,cike da kewar mutanen gida.

Written by Bilkeesu giro
[10:22PM, 10/23/2015] Billygiro: AL-AMARIN ZUCINa Bilky giro
63Akwna a tashi ba wuya a gurin Allah,yau cikin Mimi wata tara,haifuwa yau ko gobe, sai dai cikin yayi girma sosai,tafya ma da qyar take yinta.

Kwance suke suna bacci wuraren karfe 12am a cikin baccinsu ne faruk yake jin wani irin nishi kamar a mafarki,koda ya farka baiga Mimi ba, ba shiri ya nufi toilet domin yana zaton can nishin ke fitowa,Mimi ya samu a durqushe riqe da qugu sai zabga salati take.

Mimina meyasa baki tashe ni ba, yaya ka taimakamin zan mutu, bazaki mutuba Mimi, daure domin kingin tsirif ki haifu,rufe bakinsa ke da wuya,santalelen da ya fito, jawur dashi, sai dai da alama,akwai wani domin, Mimi bata daina nishi ba, "Mimi qara trying akwai wani tafe, subul kuwa kyakkyawa yarinya ta fado,murna a gurin faruk ba'a magana, sai sannu yake mata,hadi da godiya.

Nan take ya shirya su tsaf da uwar har 'ya'yan,tea ya hada mata mai kauri tasha,sannan tayi feeding din yaran.

Tun a wannan daren ya kira gida ya fadi,sai kiranta ake a na mata barka da ta sauka lfy. Sbd tsananin murna,Abban Mimi ji yayi kamar yayi tsuntsuwa yazo yaga jikokinsa.

Written by Bilkeesu giro
[10:22PM, 10/23/2015] Billygiro: lAL-AMRIN ZUCINa Bilky giro
64Saida suka qara kwana biyu ya tabbatar da lafitlyarsu sannan suka dira Nigeria,murna a gun family ba'a magana,ga yaran akwai shiga rai'yan tubultubul dasu,kyawawa masu kama da iyayensu.
Ranar suna yara sukaci,Muhammad Ammar, da Nana Fatima,wato sunan mahaifiyar faruk, ana kiranta da Islam.

Bayan sunyi arba'in ne akayi bikin su Zainab da hafiz,Ali da zeenatu,anyi biki bidiri sosai abin ba'a cewa komai,su salim,Hashim,Yusuf sai casu ake,dama school ne yahana kuji su,yanzu kuma sun kammala.

Da aka gama buki faruk ya kwashi matar sa da yaransa suka koma London.

Bayan shekara biyu.
Mimi ta fara zuwa school,da yake faruk ne yace sai yaransa,sunyi kwari zata fara zuwa.

Written by Bilkeesu giro
[10:22PM, 10/23/2015] Billygiro: AL-AMARIN ZUCINa Bilky giro
65Yau ranar weekend ranar da suka kebe domin wasa, a gurin basket ball suke ko wannensu ya yi shirin wasa,dasu har 'yayansu,ammar da Islam.
Ball aka jefa bayan ta tsaya,sai suka cema ma yaran,duk Wanda yayi na daya da dauko ball za'a bashi ice cream,oya!one!two!!three!!! gooo!!!,aiko suka tafi da gudu,suko suna kiran sunan yaran, yadda zasu qarajin qarfin gudu, faruk shine mai ammar, Mimi ko Islam.
Ammar!Islam!Ammar! Islam!Ammar!yeeee!islaaam,da gudu ta fada jikin Mimi sai murna take tayi ta daya,1,0 kenan oya kusake zuwa muga wa zai na daya, faruk ne yayi magana tare da jefa ball,wannan karon Ammar ne yaci, faruk ya dauke shi sama, ya dawo dashi,Ashe hakan da aka yi masa ya birge Islam, abu ga yara, nima daddy amun irin na Ammar, a'a momyn ki zata miki,a'a fa banda haka yaya, kin taba ganin inda 'yan wani gd sukyi yima 'yan wani gd tawai,ni ba ruwana da haka kawai a mata, don kasan bazan iya irin yadda kayi ba shiyasa, tayi maganar a cikin shagwaba, tare da bubbuga qafafunta a kasa,
Cike da sha'wa ya kalleta yana cewa "yara na kallonki,su suce me kenan,ai nima yarinyace, to naji, ya dauki Islam Itama ya mata,to saura ni,dry yake sosaimimi ki bar ma yara wannan,muje inmiki naki a daki.
Shiga sukayi cikin gd suka ba,Celina yara wato mai kula da yaran.suko suka shiga daga ciki.

Daga hannayen ki sama, amma fa ki rinste ido, ok,sai da ya cire kayan jikinsa gaba daya,sannan Ita ma yacire nata,ta bude idonta tana mai cewa, yaya ba haka nake nufi ba, ni haka nake nufi,rungume ta yayi tare da hade bakinsu wuri daya,suna masu shafar jikin juna ta koina,tsayuwar ta gagare su, suka fada saman gado tare da jaw bar go suka rufe jikinsu,nan suka,lula duniyar ma'aurata,
Amma fa ni bangansu ba Asea ce tabani lbr,kar kuga laifi na.
Bayan sunyi wanka ne, na koma leqawa na same su rungume da juna, faruk ke cewa, Mimi ke ta,dabance,domin a duk lokacin da nake kasancewa tare dake,na kan manta komai a duniyar nan,Nima yaya banajin akwai wani da namiji,da ya kaika,shiyasa ako wane lokaci kazo min da buqata, bana iya hanaka. Mimi ina sonki, yaya nima ina sonka.qara rungume juna sukayi, suna masu farin ciki da jin dadin zancen ko wannensu, tare da fatan Allah yasa su kasance tare har,Aljannah fiddausi.
Ni billy giro nace ameen.
ALHAMDULILLAH
Na gode Allah da yabani ikon kawo qarshen wannan littafi lfy.
Kuyi hkr da kurakuren da nayi, kuma ina godiya ga 'yanuwana,masoyana,da Abokaina.
MashaAllah.

Written by Bilkeesu giro.
Share:

4 comments:

pls drop down your comment......
dan Allah ku ajiye comment.

Tallata Kayanka

Guide Tricks Blog

Be With Me Technology

Popular Posts

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technology, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).

Blog Archive