shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wanda aka fi sani da hausa novel wanda ni Muhammad abba gana nake rubutawa dan wayar tare da fadakarwa ga mutane a yanayin da muke ciki.

Friday, 6 November 2015

IDAN BAKI DAWO MIN DA ABINDA KIKA DAUKABA NA SAKEKI

sabo-green.jpg

IDAN BAKI DAWO MIN DA ABINDA KIKA DAUKABA
NA SAKEKI'
Tambaya ???
Assalamu alaikum Malam mutum ne matarsa ta
dauki abinsa, sai yace kodai ta dawo da abin data
dauka ko kuma ya saketa, ita kuma zafin wannan
maganar da yayi, sai tace bazata dawo da abin ba,
sai yace ya saketa, sai tace masa saki nawa, sai
yace konawa takeso, sai tayi shiru ba tace komai
ba, sai yayi maza ya shedama mahaifinta abinda
yafaru, da cewa yasata, ta maido da abin data
dauka domin ya warware kalamin da yayi, daga
qarshe ta maido da abin.
Malam matsalar anan shine matar tace ya saketa
amma shi yace bai sake tava Allah ya san zuciyar
shi, idan harta dawo mashi da wannan abun ,toya
warware kalamin sakin da yayi.
Matar ta tsayu akan sakine amma shi yace ba
sakine bane.
Mallam don Allah menene gaskiyar wannan
lamari ?
Allah yasaka da alkhairi.
(Daga Salisu Mahmoud).
AMSA:
=====
DA SUNAN ALLAH MAI RAHMA MAIJIN QAI.
Abin da yake daidai shine sakine, saboda niyya
bata da tasiri a saki, ana amfani ne da furuci
ma'ana (Abin da miji ya furta).
Sannan ya rataya sakin da wani abu, kuma abin ya
tabbata, daga baya kuma yazo ya furta, don haka
ta saku.
Allah shine mafi sani.
Share:

2 comments:

  1. Assalamu.alaikum malam wata matane take kuntata ma mijinta amma iyayensa suna ganin kamar laifin sane suna fushi dashi ganin haka sai ya kirata ya sanarda ita idan tabar wannan hali ya yafe mata amma taki bari saboda da taga mahaifansa na fushi dashi shin fushin nasu zai samu wannan mai gida?

    ReplyDelete
  2. muhammad abba gana17 November 2015 at 05:14

    wlks mallam za,a kokarta a amsa [email protected],

    ReplyDelete

pls drop down your comment......
dan Allah ku ajiye comment.

Tallata Kayanka

Guide Tricks Blog

Be With Me Technology

Popular Posts

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technologies, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).

Blog Archive