UMMULKULTUM***6---7
UMMUKULTHUM
BY ADERMERH_MD
06 waye UMMUKULTHUM??
Malam manu shine mahaifin malam sadi su biyu neh awajan iyayensu daga malam sadi sea kanwarsa wato talatu tun lokacin haihuwan talatu Allah yayiwa baba suwaiba rasuwa wato mahaifiyarsu talatu ta taso cikin rashin kulawan uwa duk da dea malam manu nah iyah kokarinsa wajan bata tarbiyya nah gari amma duk da haka bai hana ta tambadewa bah yayinda bbu wanda take ragawa ah gdn har Allah yayi rasuwar malam manu da bakin cikinta lokacin datayi cikin shege yh koreta tow tundaga ranan mahaifinsu yakamu da ciwo wanda yayi ajalinsa
Shine sanadiyyan barinta gdnsu bayan rasuwar mahifinsu neh malam sadi yayi aure yah auri mahaifiyar kaltume har Allah yh basu karuwa aka haifi murja addar kaltume bayan shekara 5 aka haifi kaltume suka dea neh awajan iyayensu bbu abunda yake shiga tsakanin malam sadi da talatu sea dea gaisuwa da kyar ya yarda ake kaimata abinci daga gd amma duk dahaka tana zagin matarsa wea ae itama munafuka neh kasan abunka da wanda kakeyiwa nasiha sea hakuri.......
Bayan anyi auren addar kaltume wato murja kusan komea yh koma kan kaltume gashi ita sakaliyace kuma uwar neman magana shiyasa ummah keh dukanta bata barinta!!
UMMUKULTHUM
BY ADERMERH_MD♡♡
07 bayan sungama wasan sune kaltume taje tadauko markadan tadawo gd bayan tadawo neh umma yace jekiyi wanka kizo nah aikeki gdn murja kikaimata kuli-kuli haba tana jin ddi taje tayi wankanta tayi kwalliya kaman nah enmatan gombe
Tana fitowa tace umma nagama tace toh jeki dauka kitafi sauran kuma kikai dare tace towh umma natafi..
Da sallamanta tashiga gdn murja tah tadda uwar mijin murja ah tsakar gdn tah gaisheta zata zuce dakin murja sea uwar mijin tace kehh tsaya mijin ta na mata nasiha neh itakuma tace towh tah zauna tana jira yau neh gobe neh shuru sea chan taji kaman kukan addanta takeji ta tashi da sauri taburmu dakin taga kabiru wato mijin murjan da belt ah hanunshi yana tah dukanta tayi sauri tah jawo murja suka fito taje wajan uwar mijin kaman zata mata magana kawea tah wanketa da mari taja murja sukayi waje da gudu
ah lallea kaltume tafi karfinm
Muhadu ah cigaban UMMUKULTHUMU hmm!
0 comments:
Post a Comment
pls drop down your comment......
dan Allah ku ajiye comment.