shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wanda aka fi sani da hausa novel wanda ni Muhammad abba gana nake rubutawa dan wayar tare da fadakarwa ga mutane a yanayin da muke ciki.

Tuesday, 17 November 2015

UMMULKULTHUM***11----16

img-20151113-173905.jpg

[12:49PM, 11/17/2015] Bana: UMMUKULTHUM
BY ADERMERH_MD
15baifi minti biyarda dashigan umma bah sea ga kaltume tadawo daga dawoowan ta tayi sallah taci abinci anan neh murja keh bata lbryn tafiyantq gombe aikuwa nan katume tahau kuka wai saitabi tah haka dea tayi tah rarrashinta har tah hakura sukayi da hiransu bayan sallan magrib neh bayan malam sadi yadawo murja keh fada masa gobe nh tafiyan ta yace tow idan anje ah maida hankali dan Allah murjanatu banda kula samari kiyi abunda keh gabanki kinji kow tace ISA baba yace ALLAH yayi miki albarka kinji kow tace amin baba washe gary tunda safe tagama shirinta tsab anan sukayi sallama da kaltume kafun ta tafi makaranta bayan tafiyan neh itama tayi sallam da su umma ta tafi tasha sea kuma hanyan gombe dazuwan kaltume makaranta taga ana dukan latti tace ah ranta wlhy duk tafiyan murja neh yasani latti tana tafiya tana cewa ae jiya banyi latti bah kuma yau mah banyi dan da wuri nashirya wlhy dan haka bbu mai dukana aradu tana zuwa zatayi wuce warta malam ado mai taran latti yace zonan ja'ira amma dai kinsan kinyi litti kow tace yooo ae jiya banyi bah kuma yau dinma banyi bah tunda da wuri nah shirya ehe malam ado yace yau zaki gane kurenki kaltume tayi dariya harda shewa tace wlhy bbu abunda zangane dan banyi latti bah ae kuwa nan yah harzuka ya bita ah guje tayi sauri tabar gun haka sukayi ta guge guge chan head mistress tah gansu itama abun har dariya yabata dan tasan halin kaltume da taurin kai kaman kafuran farko tah kirata tayi gun da gudu tace ywh gani wlhh banyi latti bah wea sea andakeni tana mgn tana haki malam ado shima yanaa cewa yau zanci ubanki yana haki sea tace kabarta dani kawea jeka chigaba da aikin kah tace kekuma jei wanke mun bandakin malamai tace wlhy dana yara neh bazan wanke bah malama tace meye kk ce tace nace towh ta tafi tana gunguni kaman wata mahaukaciya bayan tagama neh tah tafi aji zata shiga taga malamin turanci har zata koma da gudu yace zonan dan ubanki ainaga aikin da kikamun jiya kuma nasan bbu maiyi sea keh annamimiya muguwar yarinya littafin danake aiki dashi kk mun iyashege aciki kow yau zanyi maganinki haba aikan yagama mgn ta arta aguje sea office din head mistress tashiga kow sallama bbu tace malama kiji malam bappayo kafun tah fada sea gashi nan yazo sea da yaga zanata kan yah fadawa malama abun data masa malama tace maganinki knn ae tashi ki tafi aji aranan ahaka tah wini bbu neman tsokana har aka tashi !!!!!!

By adermerh_mdUMMUKULTHUM
BY ADERMERH_MD♡♡

16 murja ana chan gombe har anfara fita aiki su 12 neh awajan aikin mata 4 sauran duk maza neh kawunta shine mai shagon anan neh tayi wata kawa sunan tah mamie amma asalin sunan ta (hauwa adamu) sun shaku sosea ita mami bata taba sanin tayi aure bah kaman budurwa idan kaganta balantana yanzu da mamie ta koya mata duma tayi clean abunta takoma murjanath dan haka kawarta keh fada ranan neh mami kece mata dan Allah tanaso ta rakata wajan bikin wata kawarta murja tace towh mamin neh tabiyo mata suka fita ah cahn wajan bikin family&friends anci ansha anyi bidirin biki amarya tayi kyau sosea bayan magriba tafara yine murja tace sutafi dan Allah sunfito suna cikin tafiya neh seaga mota nan tazo tah tsaya agabansu sea suka chanja hanya anan fh wannan mutumin yh ringa binsu yana cewa dan Allah ku tsaya mana dasukaji yace Allah suka tsaya yh gaishesu yace tuun agun biki nake son yi muku mgn dan Allah kuban minti 5 dinku dan suka ce towh yace ngd yah kalli murja tace kow zan iya samun nmbr ki baiwar Allah.....,!!!!

Muhadu ah cigaban UMMUKULTHUM
[12:49PM, 11/17/2015] Bana: UMMUKULTHUM

BY ADERMERH_MD

14 daya gaji yace shegiyar yarinya da ido kaman nah mujiya maza kuje kushare mun staff room din nan kafun nazo kaltume ta fita tana dariya ciki ciki kow kuma ince dariyan keta aganinta malam yasha wahala irin tumurmushan da tayi masa tana fito tace wa kawarta muje mushare kan dan iskan nan yazo bamu yi da wuri bah bayan sungama ne harzasu fito sea kaltume tace wlhy nima seana masa mugunta irin wanda yamun tah dauki wani littafi wanda ke cah kasan littatafan tayi masa zanen biro suka tafi can kuma su murja sea shiri akeyi za'a jeh gombe dama su yan kumo neh tow gdn kawu salisun nasu ah gombe yake tow gdnsa zata koma da zama duk wata zatana zuwa kumo kafun tasamu mijin aure tagama daga gdn nasa zatana zuwa wajan aikin computer bayan tagama neh tace umma nikam nagama komea sea injira gobe da safe in wuce umma tace ALLAH ya kaimu goben bayan nan umma tace barinyo sallah idan nayi zan danyi bacci ki kula da gdn murja tace towh ummahhh!!!

Muhadu ah cigaban UMMUKULTHUM
[12:49PM, 11/17/2015] Bana: UMMUKULTHUM
ADERMERH_MD

13 haba daga jin haka simbiat ta fara kukan karya dan malam yah kyalesu itako kaltumen kow ajikin tah suka gito simbiat na bada hqry amma kaltus kam batada niyyan badawa nan kuwa malam bappayo ya kara hantsila da bakin cikinta yace da monitor yaje yah dauko masa bulalansa daga jin an ambace bulala kaltume ta fara hawaye malam yayiwa simbiat bulala biyar yace yaje zasu share staff room taje waje tana jiran aminiyarta da akazo kan kaltume kam ae ana mata daya ta tashi tayi ta yiwa malam kam tsalle tana tukwiykuye shi shima kansa kan yayi mata guda uku ya jiggata yarasa ta inda zai duke tah kuma tacika ajin kow ince makarantan da ihu alhalin kow daya mai kyau ba'ayi mata bahMuhadu ah cikaban UMMUKULTHUM

BY ADERMERH_MD
[12:49PM, 11/17/2015] Bana: UMMUKULTHUM
BY ADERMERH_MD♡♡

12 kaltume nah isa makaranta taga har angama assembly ana tah shiga aji itama tayi aji abunta taje tah zauna ah wajan zaman ta wanda koda wasa wasu basa zama mata ah wajen zama don ansanta da masifar tsiya simbiat ce kawea take zama dan itama dai dai daita neh kuma bata raga mata ko kadan bata fi minti 5 dazama bh sea ga simbiat ta taho bagazar bagazar tana zuwa suka tafa suna jin dadin ganin juna anan neh simbiat keh fada mata lbryn sabon saurayinta wanda keh secondry skul yana jss1 ae kuwa nan kaltume yace kinyi asara dea kullum kice wannan gobe mah kice wannan suna haka seaga malamin turanci yashigo wato malam bappayo da shigowanshi kuwa yayi tsitt
Malam bappayobya tsaya gaban dalibansa yace andawo lpy suka ce lpy nan yake cewa yau bita zasuyi wato revision suka amsa da ok sir bayan yan rubuce rubucen da yayi ah allo neh yajuyo yah kallesu yace adawiyya can you tell me what is a noun adawiyya tafara zare ido don bata sani bah yace munafuka fito ki tsaya gaban allo kaltume kuwa da kawarta sea dariya sukeyi ciki ciki yajuyo yace kufito dan ubanku zanyi maganinku yau......


Muhadu ah cigaban UMMUKULTHUM
[12:49PM, 11/17/2015] Bana: UMMUKULTHUM

BY ADERMERH_MD

11 yaune ranar monday ranar ta su kaltume za'a koma makarantan boko kuma ah shekarar nan zasuyi jarrabawar gama primary tah shirya tsaf dayake farkon komawa neh anata dauki kamn sabuwar amarya bayan tayi kalacanta neh tace umma zan tafi bokon umma tace ah dawo lpy banda neman mgn dan Allah tace tow amma bakiban kudin break bah tace banidashi tah bata rai murja dake chan gefe tace ga naira 5 nan tah karba tayi gaba abunta.....

Umma neh tah kalli murja tace murja ae yanzu kam ba zama zakiyiba kiringa zuwa wajan koyan dinki kow kuma wani abun dan zama haka bbu ddi murja tace nima dea umma tah dde inh tunanin haka suna tah tattaunawa har suka yanke shawara zatana zuwa shagon computer kanin umma dama chan tayi karatu kuma tana da iliminta sunyi akan umma zatayi masa waya tah fada masa duk abunda yace shiza ayi....... bayan kwana 2 neh umma take fadawa murja gobe xata fara zuwa shagon computer taji dadin wannan lbryn kuwa sea murna takeyi

Muhadu acigaban UMMUKULTHUM

BY ADERMERH_MD
Share:

0 comments:

Post a comment

pls drop down your comment......
dan Allah ku ajiye comment.

Tallata Kayanka

Guide Tricks Blog

Be With Me Technology

Popular Posts

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technology, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).

Blog Archive