DIVORCE DIARY 51-------70 {labarin sakina}
[11/1, 8:46 PM] Âbbá~Gãñä: 51Wllh nayi nadamar auren ki ya salam!!!!! Kuzo kuga disappointment a face dina ranar a haka muka karasa gida dama ranar bani ke girki ba
[11/1, 8:49 PM] Âbbá~Gãñä: 52 Haka na kwana da abun a raina yana damuna amma na hakura na maida komai ba komai ba ina zaune a palour na sai phone dina ya fara ringing naga unknown number nayi picking nace hello pls who is on the line? The next thing I heard was "matsiyaciya wllh baki isa ki raba ni da shi ba idan kuma har kika raba ni da shi to wllh sai na auri ubanki" kawai na kashe wayar, nd I was like oh mutumin nan zuwa yayi ya fada mata abunda ya faru tsakanin mu?
[11/1, 8:55 PM] Âbbá~Gãñä: 53Tana ajiye waya na kira shi sahib ina wuni ya aiki yace lpy kalau ya gida nace kalau, sahib kana gani da safen nan waleeda ta kira ni ta zazzage saboda Allah ya dace? Nidai don Allah kayi mata magana ba ruwana da ita duk abunda zakuyi kuyi shi tsakanin ku she should stop involving me pls bana so
# divorce diaries# By
muhd abba Gana
[11/1, 8:57 PM] Âbbá~Gãñä: 54 Bazan kira ta ba kuma bazan mata magana ba, ba ruwana chan ku kuka sani nace amma ai saboda kai ake min irin wannan chin fuskan ko? To nidai na gaya miki bazan kirata ba idan zaki iya zama dani a haka ki zauna idan bazaki iya ba kiyi tafiyar ki bana son damuwa ya katse waya
[11/1, 8:59 PM] Âbbá~Gãñä: 55 nayi kuka abina na koshi ranar ya kai karshe na
[11/1, 9:02 PM] Âbbá~Gãñä: 56 nace to shike nan "I know what to do" na dauki phone dina na kira mai min kitso da lalle nace tazo ina jiranta yanzu tazo ai kuwa 30mns sai gata tazo kuwa ta min lalle na nagani na fada lallen amare ta tsara min kitso na shiga tsara yanda kika San amarya haka na koma tana wucewa na shiga hada kayana
[11/1, 9:08 PM] Âbbá~Gãñä: 57Sai da nayi packing kayana gaba ki dayansu kaab har na kitchen dina na harhada su wuri guda na rufe anayi sallar magrib na kira drivern mu na gida nace yazo gidana ina neman shi ai kuwa yana zuwa na fara diban kaya ina sawa mota akwatuna na gabaki daya saida na kwashe su na bashi nace ya kaimin gida
[11/1, 9:12 PM] Âbbá~Gãñä: 58Na dawo nayi wanka na kamar yanda na saba dayake nike da girki amma ranar ban girka komai ba ranar kuwa aka ci sa'a yayi saurin dawowa gida amma naga banza dashi banje na mishi sannu da zuwa kamar yanda na saba ba ya jira abinci shima shiru kawai sai ya leka side dina sai abun ya bashi mamaki yaga komai a hargitse kawai sai ya koma abunshi ya aiko ayi masa kira na
#Divorce diaries# By
muhd abba gana
09039016969
[11/1, 9:15 PM] Âbbá~Gãñä 59Na tashi na tafi kiran da yake min ina zuwa kuwa yace min hajiya ban gane me kike nufi ba naga kin kwashe kaya haka ko ina a hargitse kuma kin sha lalle haka Allah dai ya sa lpy nace lpy kalau kawai I need break ne gidanmu zani first thing tomorrow morning I hope zaka hada mun da takarda ta kaga idan na tafi na huta ba sai na dawo nemanta ba
#Divorce diaries# By
muhd abba gana
09039016969
[11/1, 9:21 PM] Âbbá~Gãñä: 60 Ban fa gane me kike nufi ba nace aww har ka manta yanda mukayi da kai? Kace idan zan iya zama dai kai na zauna idan bazan iya ba na tafi abina, to ni bazan iya ba na gaji bazan iya zama da dan iska ba gidanmu zani kuma wllh saika sake ni matsiyaci
[11/1, 9:35 PM] Âbbá~Gãñä: 61Nayi tsaki na fita na barshi da mamaki na koma dakina na kwanta abina bayan 30mns na koma dakin nace ina fata dai ka rubuta mun ? Idan kuma biro ne baka da ko paper ni ina da shi zan baka
#Divorce diaries # By
muhd abba gana
09039016969
[11/1, 9:41 PM] Âbbá~Gãñä: 62Yace to ai ba ke kika bani auren kanki ba saboda haka bake zan bawa saki ba ni bazan sake ki ba sai kawai naga yana dialling phone ya dora a Kunne tayi ringing har ta kare ba a dauka ba ya sake kira ba'a dauka ba sai yace na kira mum ne bata dauka ba dady ma haka da na so in fada musu abunda kika ce ne "kuji muna fiki yanzu yasan da su " nace ba ruwan iyaye na ai ni ke zaman auren basu ba
#Divorce diaries #
muhd abba gana
09039016969
[11/1, 9:51 PM] Âbbá~Gãñä 63Nan mukayi ta rigima nayi nayi nayi amma yaki ya sakeni na fita na kyale shi dare yayi abunka da yunwar dare mai hana bacci gashi ban kai mishi abinci ba gogan naku ya fusata ya fita ya siyo kayan tea da bread yazo ya kira yarinyar wuri na dama akwai yar yayar shi dake hannu na yace ta dora mishi ruwan zafi
#Divorce diaries#
muhd abba gana
09039016969
www.abbagana.pun.bz
[11/2, 7:39 AM] Âbbá~Gãñä 64Aisha kuwa ta dora ruwa saida ta cika bucket ta kaimishi da haushi ya kamashi kafa yasa ya halbe bucket din ya korota nikuma ina ta dariya abina a haka ya kwana da yunwa
[11/2, 7:41 AM] Âbbá~Gãñä: 65I slept with the intention of leaving the house the next day it was on Thursday I woke up in the morning I wore my new gown did my make up and I called iro our driver I told to come and pick me up
#Divorce diaries#
By
muhd abba gana
09039016969
[11/2, 10:21 AM] Âbbá~Gãñä: 66Na shiga dakin sahib nace mishi malam ni zan wuce fa yace Allah kiyaye hanya na kama hanya nayi tafiya ta naje gida na gaywa mama duk abunda ya faru toh Allah ya sauwaka kedai kika kawo abinki kika ce kina so ni dama kinfi kowa sanin ba wai ina son auren bane ba Don ina Jin dadin zamanki a gidan ba Allah dai ya sauwaka nace Ameen
#Divorce diaries#
[11/2, 10:23 AM] Âbbá~Gãñä: 67Mama ta kira dady ta gaya mishi duk abunda ake ciki lokacin baya gari yana Abuja yace to sai dai idan ya dawo ranar da na koma gida kawai sai abokin shi ya kira ni wai ya je side dina bana nan aka ce mishi wai na kwashe kaya na tafiya na, kuma shi ya tambayi abokin shi yace mishi ba fada mukayi ba, ana haka Sanam?
[11/2, 3:19 PM] Âbbá~Gãñä: [11/2, 3:15 PM] Abba~Gana: 68 Nace mishi isma'il yace naam nace ka fitar da bakin ka kawai sai yace koni sanam ayi hakuri haba zaman duniya sai da hakuri amma in sha Allah gobe bayan jumu'at zan zo gida sai muyi magana kiyi min wannan uzurin saboda Allah nace Allah ya kaimu
[11/2, 3:18 PM] Abba~Gana: 69haka Kuwa aka yi yazo mukayi magana wai don Allah inyi hakuri in koma nace mishi ni yanzu magana ba a hannuna take ba yace to yana so yaga dady nace dady na abuja yace to mum fa nace bari na fada mata naje na gayawa mama tace bazata fito ba da kyar na lallashe ta ta yarda ta fito
#Divorce diaries #
muhd abba gana
09039016969
[11/2, 3:42 PM] Âbbá~Gãñä: 70 Mama ta fito sukayi magana ya bada hakuri mama tace ita bazata saurare shi ba yanzu coz lokacin ana shirye shiryen auren sister na mum tace suje sai bayan auren su dawo bayan wata daya kenan dasati 1 Haka ya gaji da magiya ya tafi
0 comments:
Post a Comment
pls drop down your comment......
dan Allah ku ajiye comment.