shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wanda aka fi sani da hausa novel wanda ni Muhammad abba gana nake rubutawa dan wayar tare da fadakarwa ga mutane a yanayin da muke ciki.

Sunday 23 August 2015

INSIYA 1

insiya.jpg



INSIYA


********NA**********

Muhd-Abba~Gana

Ranar juma'a ummina ta rasu sakamakon ciwon xuciyar daya same ta,saboda zama da kishiya.ranar da ummina zata rasu ta kasance tana yi min nasiha kamar haka,"fadimatul-insiya dan Allah na roke ki da ki yafe min kuma kiyi hakuri da gidan ku domin gidan ba'a zama na adalci.

kuma ki guji duniya kamar,abinda kika gani a duniya idan dai ba hanyar tsira bace to shirme ce.
kiyi hakuri dan kina cikin tashin hankali insiya ba kuka za kiyi ba, addu'a xa kiyi, dan kin san iyayena yau kimanin shekara hudu kenan ba sa kasar kuma har yanzu ba mu ji labarinsu ba, ga shi wannan dan uwan nawa ba shi da zumunchi kuma ga yayanki daga kai shi makaranta allo an neme shi an rasa sai ji nayi wani irin kuka mai azabar radadi daga idona.



Muhd-Abba~Gana



www.abbagana.pun.bz
Share:

0 comments:

Post a Comment

pls drop down your comment......
dan Allah ku ajiye comment.

Tallata Kayanka

Guide Tricks Blog

Be With Me Technology

Popular Posts

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technologies, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).

Blog Archive